FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Yawancin yan mata da suka amshi wayarsa suka dauÆ™e hotonan su crushes dinsa ne masu bibiyarsa koda zai kulasu bai kulasu ba,aranar dake ranar rabuwa ne halama har a mutu baza’a kara ganin juna ba, hakan yasa suka amshi wayarsa suka daddauki sexy nd romantic pics dashi basu goge ba kuma suka barmishi acikin wayar wai dan yana kallo yana tunawa dasu.

Wasimé tunda ta dauki wayar ta soma goge hotunan,da wanda ta sani da wanda bata sani ba duk hoto in akwai mace saita gogeshi haka ta dukufa hartana wani gyara kwanciyarta kamar wata big madam

Taheer ya fito daga wankansa duk damshi damshin ruwan ya mamaye kan kirjinshi giving him a hot nd sexy looj, ganin hanklinta yay nisa akan wayar yasa ya hayo kan gadon abazata ya jawo ta jikinshi, firgita tayi ta rigingino akan gadon cikin sauri ya haye kanta yana diddiga mata drop din ruwan jikinshi a fuskarta.

Lumshe ido tayi jikinta na rawa sabida firgitar da tayi,kallonta ahaka ya dingayi fuskar sa dauke da wata kawataccen smirks can ya kyabe bakinsa ya kwace wayar a hannunta yaga kusan rabin album dinsa duk ta gogge hotonan yan matayen da suke turo masa.

Murmushi yay yana girgiza kansa,ya aje wayar acan agefe ya mirgino da ita kan kirjinshi ya matse ta
Idanunta a lumshe ta cigaba da sauke masa wasu sakaltattun pouts.

Buge bakin yay ahankli snn ya shafe wajen yace
“Hmm jelous wife huhn?”.. toh wayace ki daukamin wayana ma tukuna wato kina kalle min yan matana ko?

Take ta bude idanunta tay masa wani shirmammen fari da ido cikin kukkuni tana turo da bakinta gaba tace “nide bana son su ai basada wani kyau..
Kawai sun wani saka hotonan su awajen kamar wani wayansu.
Nide wallh bana son kallon su..kaima ai bazaka kalla ba…

Yar dariya yay snn yaja karamin hancinta snn yace My Madam kenan,
Toh gwara kisaka ranki a inuwa mata goma ne zasu shigo abayanki.

Turo baki tay for the first time ta gallaza masa wani uban harara cikin fushi tay wuf tana shirin kwacewa ajikinshi fuskarta a dore.

Dariya yakei ahankli tana mikewa ya jawota ta fada ajikinshi rungume da junansu sosai suka soma rolling akan gadon suna kaiwa karshe suna dawowa…

Wani fitinanniyar kukan shagwaban take sakar mashi ita a dole wai sai ya janye maganan sa,

Rolling suka dingayi akan gadon yana sakar mata dariyar sa mai sanyi a kunne ita kuma tana shagwabewa yana sakar mata heartwarming kisses agefen wuya da kunci da goshi da ido,tun tana fushi harta hakra ta soma biye mishi suka fara wasa da junansu sosai akan gadon inyamata kiss sau daya sai itama ta masa.

Sai can ya sauke ta akan kirjinshi ya sauÆ™a tare da jawota kasaa yace cuy zomuje in miki wanka yau….ya turo bakinta gaba muryan a langwabe tace mishi yaya ni de A’a zanyi dakaina,kan ta rufe baki har ya dagota cak sun kama hanyar bathrum.

Suna shiga ya direta a kasa yana kallonta yace
“Off ur cloth kafin na hada ruwan wankan…

Tsaye tay tana kallon sa wani iri duk kunyarsa ya ishe ta a kirji..

Tanata kallonsa har yafara hada ruwan wankan acikin dauriya ta sinne murya kalar shagwaba ta tambayeshi tace “Cold or warm.
Batare da ya juyo ya kalleta ba yace “chilled baby”…kafarta tahau bubbugawa akasa a sakalce noooo yaya ni wallh bana son ruwan sanyi…baice komi ba saida ya gama tara ruwan dumi mai dadi a bath din snn ya juyo ya kalleta ganin bata cire kayan ba ya jawo ta ta mannu akan jikinshi ya soma zare mata half vest din nan da nan wasu kwailayen nonowarta suka firfito snn ya saka hannu ya warce bomb shot dinta yay kasa dashi tare da saka hannun zai zare mata white panties dinta ACikin sauri ta damÆ™e masa hannu a daburce ta hau girgiza nasa kanta cikin tsorata muryanta na rawa rawa tace “noooo yaya O o, o o Yaya dan Allah ni karka ciremin wandona…

Baice mata komi ba wani karamin Kokawa suka soma yi da hannunta da nashi yana kamawa tana turewa,batare da ya kalleta ba yace akan meye kike hanani toh da wandon zamuyi wanka ne?

Langwame wuya tay tana kicin kicin batace komi ba, ya ture hannun nata gefe da dan karfi yana cewa comon get lost kede kice bakison ataba miki abunki toh Abunki ba abuna bane?ki kyale mana ni in gani…wani runtse idanunta tay jikinta na rawa kamar mazari batako kara iyayin wani magana ba..tanajinshi ya zare panties din ya cireshi ajikinta yanata kallon wajen ganin small small vagina hair dinta suna dan girma…

Hannunta ya jawo suka je gaban toile desk yasaka ta zauna awajen
Juyawa yay kan bathrum wall clif dinsa inda yake jera su brushes da maclean da sauran abubuwan wankansa dake manne da bango

Acikin wani small curvy casket ya dauko sabuwar shaver,ya dawo har gabanta tare da shi snn ya tsuguna agabanta yana kallon wajen

Wasime ta dingajin kamar zata nitse a kasa dan kunya,dada tantame jikinta tay koinanta na rawa rawa,rangwafo dakansa yay daf da wajen tare da dan ware mata cinyoyinta,saukar iska bakinshi awajen yasata jin kamar zata saki fitsari .a dan firgice ta zabura zata tashi ta gudu, ya rikota da sauri da muryan lallami ya shiga cewa”hey hey calm down Ba wani abu zan miki ba

Sakaltaccen Kuka ta sakar mashi jikinta na rawa rawa ta kalli shaver snn ta kalle shi a mugun tsorace gabanta na faduwa sosai,cikin muryan kuka tace yaya yanzu Dan Allah kaciya zakamin?wayyo Allah na na shigga uku,yaya wallh zaimin zafi yau na shiggesu..

Kamar zaiy dariya saiya fuske ya dan hade rai ya jawota ta kara zamnawa da kyau yace wayace miki kaciya zan miki?
Zauna kigani it wont hurt I promise. .da kyar ta zauna mishi duk a tsorace take jikinta na rawa rawa sosai..

Hannuwanta ya kama ya dora akan kafadarsa to provide her with support

Ahankli ya tsuguna a tsaknknin cinyoyinta snn wajen ta budu mishi yadda yake so,cike da kulawa ya soma shaving mata private part din nata acikin nitsuwa,duk dama sai kyarma takeyi sabida tsabar tsoro jim kadan ya goge wajen yay tasss looking so fressh nd virgin kamar gashi bai taÉ“a fitowa awajen ba,idanunta a lumshe babu abunda take jeromishi face ajiyar zuciya,kallon ta yay snn ya miÆ™e tsaye muryansa kasa kasa yace to meye cinyeki yanzu?… Shiru tay bata amsashi ba har yaje yay disposing shaver din snn ya kinkimo ta tare da tsoma ta acikin ruwan dumi mai bala’in dadi,abazata wasime ta sauke wata kakkarfan ajiyan zuciya tare da kankame masa hannu.

Agefen ta ya zauna ya soma debar ruwan da hannun sa yana watsa mata akan fuskarta ahankli har saida ta bude idanun nata ta kalleshi.

Suna hade ido sai kuma ta dauke nata idon da sauri ta mayarshi can ƙasa tay tsam batako motsi.

Wani iri iri ta dingaji jin yadda yake goga mata soso da sabulu ata ko inanta yana wanketa
,daga yi ahankli harya soma cuccudata harsanda jikinta ya fita tass,sarkakkun numfashi da nishi kawai ta dinga sake mata har suka kammala wakan snn yasata tay tsarki hade da wankan tsarki dan baya cika amincewa da cewa a duk wasar da sukeyi ruwan sha’awa baya kufce mata batare da ta sani ba.

Shidai hanklinsa yafi kwanciya idan tay wankan tsarki..

Tana kammalawa ya zabge towel din dake dore akan kugunshi ya daura mata a kirjinta shikuma ya tsaya daga shi wai wani dan gutun boxers dinsa.

Rungume da juna suka fito har tsakar dakin suka tsaya,lkcin jikin wasime yagama yin sanyi kasala duk ya mamayeta,wani lamo tayi aka faffadan kirjinshi hannayensa na zagaye da ita ta lumshe idanunta sosai tana tariyo sautin bugun zuciyarshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button