FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

yana tsaye akanta yana diri jikin bilti sai yay sanyi ganin yadda yarinyar ta birkice tana tuttusa kunu dan dole a hanjin cikinta,but she knows dole ne ana zare mata ido if not rikicintan yy yawa,uhumm yarodai yarone,mopper ta dauka zata soma kimtsa wajen tadan dauÆ™e kai akansu,tsakinshi ya katse mata zancen xucin datakei,direct ya dubeta yace…”Bilti im hungry..abunda take shirinyi ta bari ta kallesa,tace”toh me zakaci?..dan shiru yy
Snn yace “noodles..tace shikenan?kansa kawai ya gyada mata alaman “eh”. Kallon wasime yake da Æ™asar idanunshi yanajin kamar ya hadiyeta dan haushi,ya tsani fitina arayuwarshi,itako sai sheshhekar kukanga takei a hnkli aranta tana ganin kamar an zalunceta ne,acikin ranshi yaja wata arniyar tsaki, Wayarsa datai Æ™ara tasakashi fita agaggauce ganin Saheeb ne,and right now he is not even in the mood to xplain anything sama sama sukay magana yafada mashi dalilin dayasa ya fasa shigowa cikin gidansu ya datse wayarsa after like 15 mins ya dawo kitchen din ya samu bilti ce ita kadai babu wasime,kallo daya yy ma inda yabarta a tsaye din ya dauÆ™e idanunsa awajen,aransa yanataso ya furta ina wann yarinyar anma sai ya basar,qamshi mai dadi ketashi alamun bilti ta gama dafa masa indomie da soyayyen kwai dinshi suna hade ido ta murmusa tace “inkai maka cikin dakinka ne? Ko inkai…datsar numfashinta yy yace…no thanks i will take it myself a ladabce ya Æ™arba plate din ya nemi waje a wajen ya zauna ya faracin indomie din a hankli,wani shirune ya dauÆ™e wajen bilti ta cigaba da ayyukan ta a sink,dan Æ™adan ya tattaba indomien kwan ma baifi yanka daya yay masa ba yaji kamar ya koshi,abubuwa ne ciÆ™e aransa but irin feeling din nan na feeling too big yana so ya hanashi fiddasu waje haushin knshi ma yakeji,ransa na baci fa,he just dont seems to understand himself anymore He feel unnesssary worried for nothing dis days..

Baice uffan ba ya aje fork din agefe ya tashi ya fita,dakinsa ya nufa yana shiga ya bar kofarsa a bude bai kulle kofar ba ya kwanta akan gadonsa a rigingine yanamaida ajiyayayyen numfashi

Mirginowa yay can tsakiyar gadon tare da pillow a kirjinshi yanamai runtse kyawawan idanun sa wanda suke nan farare tas kamar ana wankesu da ruwan madara,ya dau mintina ahaka snn ya soma jin wasu abubuwa namasa yawo atsakar kanshi,….”a heart”…he just imagined a heart in his head
,Sai kuma yafara kallon hoton xuciya acikin rufaffen idanunshi,zcyar tana bugawa da ƙarfi,so whats special about a human heart beating so fast?,fuskar wasimé ne ya bijiro masa cikin tunanin shi at once,
zaune ya miƙe Asap,ya tuna how he saw her hrt gushing out with fear when she was crying dazu,something is wrong her heart aint beating normal, yes!!cikin sauri ya katse tunanin hakan ya bude idanunshi da sukayi sanyi ya miƙe tsaye a hankli yana ziriya cikin yin lissafi a brain dinsa.,inhar ya fahimce wani abu kamr her chest(esp bronchal) actually pump along with her heart.
…bayan ya kammala drawing conclusion dinsa a gaggauce ya durkusa gaban wata reading table ya bude gaban drwarsa ya fiddo da crayons nd oda drawing materials dazaiyi zane,dabiarsa ne yanada wani irin curiosity ne akan field dinsa na medicine da military,saidai in baiga ciwo ajikin dan Adam ba tofa zai gane,hakama inyaga criminal ko crime he must definatly find out the root

Zama yay yana mai baje babban white afo paper mai dan kauri akan flat drwing table dinsa until d paper is perfctly set nd flat,wasu kananun pins ya manna yayi pinning both sides of the ppr frm angles N,S,E,W ta inda ppr bazai taɓa yin wani motsi ba har agama zanen,a nitsen shi ya zauna idanunsa nakan paper yana shafawa,ya matso daf da drawing lamb ya kunna dim flourecent light control lamb Mai inganta lpyan idanu,Ajiyar zcya ya sauƙe sann ya soma aza tsadadden pencil dinshi na drawing akan papr tryn to capture a racing heart dats going round his mind,cikin mintina kalilan kuwa ya zana ƙatotuwar racing hrt mai azabar kama da zciyar mutum na gasken gaske,from seeing it kasan ya traino a fannin zane cos evrything was perfrct nd offhead bai kuma duba misali akoina ba.Tej is not just intelligent but a genious
Wanda babu ƙarya hakan ya dada sawa yakejin kanshi cewa he is a big deal,dan wasu abubuwan dole sai dashi inbabu shi kuwa babu mai iyawa acikin field dinsu.

Pencil din ya soka agefen kunnenshi ya dauƙi zanen ya daga sama yana kalla,wani waje yaga kamar bai masa daidai ba ya aje kenan zai gyara wani irin ƙara mai karfi ya firgitashi a firgit ya miƙe
Yana shaƙo muryan yay waje a gaggauce,direct yay hanyar ƙasa da niyyar duba kitchen yana Allah Allah ya iso,ƙaraf idanunshi yaci karo dasu a falo shauran indomien sa ne agaban wasimē bilti tana kkrin dura mata
Amma takici sam,daga zarar ya shiga bakinta saita tuntudoshi waje.

Haushin Æ™walemar kazantar datakei da abinci yasakashi dungule hannunshi batare da sannunshi ba…
Wani irin zaro jajayen idanunshi waje yay gwanin ban tsoro,take ya saki amon muryansa mai dibi dana balagaggen zaki”Waye yake cikamin kunne a gidan nan?wani tsit wajen ya dauÆ™a dukansu suka juyo a take suna kallonsa cikin yanayin matukar tsorata take ya kankance idanunsa ransa a É“ace yace.”bilti turota tazo nan wajen,arikice bilti ta mika wuya zatayi magana
..yaÆ™ara daka musu wani gawurtaccen tsawa”ke!!!tashi kizo nan,Come here!!,sanda wasimé miÆ™e batasani ba tafara tafiya a tangal tangal kurwanta kamar zaiyi tsalle yabar gangan jikinta,abunka da danyen kai irinna sabbin deÉ“a wanda yasha Alluran sojoji nan kusa daya zare mata idanunshi sai caraf kuwa suka hade idanun su wani ihu ya daka mata…..”RUN!!!..i said run are u Mad,faduwa a Æ™asa tayi azabar tsoro ya sata miÆ™ewa, ina miki magana kina min tafiyar yanga da sauri ta girgiza kanta sideways. “at the count of 3.a tsawace ya soma counting 1..2. Yana furta 3 yaji timmmmmmmm
A ƙasa yarinya ta sandare a sumammiya.
SHARE PLS😭👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA…
……faduwarsa

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

Nagode kwarai da yadda kuka ƙarbi littafin nan masoya na..

No 5

A gigice bilti tabar kan dinning table tayo kanta tana kkrin tattabata, ahnkli ta furta innallilahi wa inna ilaihi’ rajiun,sunanta ta shiga kira a gaggauce tana cewa”wasimé?..wasimé..was…Da s’auri ta kuma dago idanuwanta sama ta kalleshi sai taga har ya dauÆ™e kansa akansu ya mayar dakansa gefe kamar baisan ma anayi ba yaja ya harÉ—e hannu.

Ajiyar zcya bilti ta sauke dan hakan da yayin bashi zai hanata tanka mishi ba.idanunwanta duk nakan wasime datayi mashak abar atausaya
..muryanta na shirin rarrabewa dan tsorata tace,”habawa Taheer, wasimé yarinya ce fa kamata yay mu bita ahankli bakayita mata tsawa ba.yanzu dubi fa!just look at her right now ynxu hakan dakai yy daidai?arayuwanshi Yana balain respecting bilti dan haka shiru yy bai tanka ta ba.

ƙara tamke murdaden fuskan shi yy yanamai tauna jajayen laɓɓan sa yanayin koinkula dasu dama duk abunda ya shafe lamarin..

Itama dauƙe kanta tayi akansa dan tagama karantar halayyarsa tun yana dan ƙaramin,shi in yan rashin mutuncin suna nan baiji bai gani.tattaba chest din wasimé bilti tashigayi ayanayin tsorota da yanayinta. hannunta ne ya fara karkarwa shidakansa sabida ganin sandarewar da wasime tayi snn bata fidda koda dison numfashi,ɗa kyar ta hadiyi yawu a makwronta kirjinta na tsananta bugu batare da ta kallesa ba ta cemishi
.”taher kayi wani abu mana she is not breathing fa..!
shiru yy dan kuwa ajininsa akwai wannan izzan da sassanyar mulkin najin ko zucyarsa tanason aikata abu a fili saiya dingajin baiya iyawa,hankalin bilti sosai ya tashi,..tana tattaba wasimé tace…ya Allah!!!sunanta kawai ta cigaba da Æ™ira “wasimé?wasima?tanayi tana dan jijjigata dan ita aganinta sumewa wasimen tayi,sanda ta jijjigata kusan sau babu adadi snn tafara danna mata kirjinta ahankli tana mata blow out fuuufuuuuu tana fura iska ta bakinta mouth to mouth tay mata amma shiru bata farfado ba harta gaji ta dena tayi zugum..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button