FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ahaka tay sallahn cike da rokon Allah ya kare mata mijinta a duk inda yake dan jikin ta na bata cewa yanacikin wani halin da ba mai kyau ba.

Gashi bata da lambar kowa sai katin saheeb daya bata ranar da sukayi fada,adan dolenta ta dauko cikin rasa mezatay tasan dolene hala shima yaje wajen tunda dukkaninsu abokai ne,harta saka lambar awayarta zata kira tuna abubuwan daya mata ranan saiya sa kawai ta hakura ta fasa kiranshi ta cigaba da lazimi.

A fannin razia kuwa tun club din na cike da hayaniya ta tsafeshi.

Ganinsa kyakkwa duk ta kasa samun nitsuwa gashi plan dinsu ne suyi masa sharrin fyade,ta cire masa rigarsa duk yanayin structunsa ya gama rikitata.

Can cikin dare yanakan bacci ta soma kkrin biya makanta bukata dashi iya bakin kkrinta tay amma haka dick din taheer yaki tashi ya zamo tamkar tsumma a randa,haka tay zaman takaici tana kallon nama agabanta amma babu halinci saita sa aranta hala ko karfin tsafinta ne.

Washe gari da safe taheer ya farka yaga razia kusa dashi tana kuka wai yay amfani da ita,jin yamance da wasime yasa ya lallabeta yakaita asalin gidansa dakin matarsa.

Anan kuma wasime bata ko runtsa ba,har safiya tana saka tsammanin ganinshi ganin har bakwai ya wuce bai shigo ba yasata fashewa da kuka..sanda tay me isarta kafin ta wuce sashen prof ta gaya mata itafa bataga taheer ba,prof ma tayi iya bakin kkrinta danta sameshi a awaya bata sameshi ba nan da nan ta kira saheeb agaban wasimen tanaji saheeb dake cikin nishadi plan dinsa ya fara aiki,..yace ma prof ai taheer da wuri jiya ya bar club ya koma gida,ya fadi hakan ne danya kara rikirkitasu.

Haka sukayita nemansa wasime duk ta galabaice banda kuka babu abunda takeyi,hanklinta bai taɓa tashi kamar nayau ba.

Da kyar prof ta lallabeta ta sha ruwan zafi ahakan ma saida asthman ta ya tashi sabida raxana da bakon abubuwan datakeji acikin zuciyarta.

Inhaler ta prof ta bata ta samu har bacci barawo ya dauketa batare da ta shirya masa ba.

Prof tay zugum cikin damuwa Sai can saiga maigadi yace mata ai ya kira me gadinsa nacan gidansa ance masa taher yana can gidansa.

Agurguje prof ta shirya ta nufi gidan,lokacin har razy ta gama buga wasan game dinta da kwakwalnshi da wann madubin yafara jinta kamar wata sabuwar matarshi.

Gayyatar kawayenta yan iska irinta tay suka sha wanka sukayi kwalliya sukazauna ÆŠare dare a babban falon gida suka sa wakar timaya “uku” suna damtse rawa suna twerking manyan duwaiwakn su suna ihu suna shagali gidan ya dawo tamkar dandalin yan gada.

The music was so loud to the point dat har mai gadinsu abun ya dameshi sai kawai ya fita ya tsaya atacan waje,aikan taheer tay akan yaje ya siyo musu giya,sabida gidan babu giya da sauran kayan maye. Haka ya fita yaje siyo giya da tarkacen data lissafo masa ya kyalesu sunakan shagalinsu acikin gdan.

Tun daga bakin gate prof tay parking motarta ganin mai gadinsu tsaye cikin tashin hankli yana ganinta ya tunkarota cikeda girmawa yana cewa sannu da isowa hajiya tace ” malam jafaru lpya kuwa naganka anan wann wani irin hayaniya ce ke tashi agidan ina shi taheer din?..kanshi a kasa yace
Hajiya yanzun nan ya fita.

A mamankace tace toh hayaniyar me nake ji aciki haka?ko de ya manta ne yabar tv a bude
Shiru malam jafaru yay baice komi ganin ta doshi hanyar cikin gidan shima saiyabiyota abaya.

Tun daga haraba tafara masifa wann wani irin hayaniya nakeji haka suwaye acikin gidan dana?…ranta a bace ta bude kofar falon tay cak ta tsaya kallon su razia suna wani irin rawan gwatso kowacce tana jujjuya duwaiwakanta.

Prof Ji tay kamar tay batan hanya ta fara dube dube kamar sabuwar kamun hauka da kyar dai brain dinta ya amince dacewa gidan taheer tazo.

Ranta a mugun bace basuma san da shigowarta ba kawai sukaji an kashe cd player kyat waje ya dauka da shiru.

Ganinta yasa suka jajja tsaki cike da tsagwaron tsaurin ido da rashin kunya suka koma sukyi dare dare akan cushions din gidan su wajen goma sukayi babakere suka cikke wajen zaman suka kyale prof a tsaye tana huci.

Ranta a bace kamar kanta zai kunce cikin daka musu tsawa tace
“Ku kuma daga ina?

Razia ta daga ido da kyar
Ta kalleta,dan kallo daya kay mata zakasan mahaifyar taheer ne sabida kamancecceniyar hasken fatar jiki,taa hade rai cike da rashin kunya tace malama ke kuma daga ina zaki wani shigo min gidana kina jefomin tambaya?who the hell are u?

Cikin katse ta Prof tace “what?gidanki?ni da gidan É—ana dana haifa kina cemin gidanki?who the hell did u think u are young lady.

Tsaye razia ta mike cike da giggiwa tace am his wife..newly weded ko bai fada miki bane?ohhh ai bazai fada ba.. dama yagayamin kece babban munafukar da kika hanashi auren wanda yakeso kikaje kika kwaso yar kauye ki yaba masa
Toh wallh tsohuwa baki isa ba…kawayenta suka amsa “inkin isa shegu muke”..ta juya tace yesssss oooo girls ku gaya mata nida taheer mutu ka raba nan gidan mijina ne,dan kina uwarsa baki isa ki rabani dashi ba..and u need to get out maam,sabida kinga baki da wajen zama kawayena duk sun cikke wajen kuma natsane mutum yana tsayamin akai wann wani irin dabbancin ne dallah ki kara da gaba..

Bata idda zancen ba taji saukar maruka da duka kota ina ajikinta wanda prof ta rufeta dashi tana ihu.

Kawayenta sukayi chaaa akan prof har suna neman hankadata akasa

Anan cikin wann hayaniyar saiga taheer niki niki da shoping din giya da kayen maye a hannushi, da bala’in gudu razia tay wajenshi tana kuka ta wani langwabe mishi wuya.

Prof ta tsaya a sandare tana kallon danta

Yace meke faruwa?

Caraf razia tace wannan wawiyar matan ne tazo ta rufe ni da duka waidan kawai nace mata bata da wajen zama…darling kuma fa kawayena ne akan kujeran yanzu sabida ita sai ince musu su sauÆ™a.

Jikin prof yana rawa tamkar mazari a tsawace kaman kanta zai kunce tace taheer kana tsaye wata yar iska karuwa tana cemin wawiya agabanka kana shiru?

Kukan munafurci razia ta fashe dashi tanamai dada shigewa jikinshi

Sai gani tay taheer ya runtse ido yace momy whts wrong with u?ya zakizo har gidana kina dukan mata ta

Daya furta hakan take prof tafara gasping haa haaa numfashi mai shake da matsanacin bacin rai na kufce mata da kyar ahaukace ta karaso gabansa?tace taheer kace mene?matarka fa kace when how ..kuka mai tsuma ne ya kufce mata tabi ta cakumo wuyarsa tanajin tsananin radadi tana kuka cikin rudani tana taambayarsa yaushe yay wani aure?

Hannunta ya kama ya jata har wajje ..”idonshi a bushe yace ki tafi..
Kitafi zanzo..kinzo kin batawa matana rai sai kije gida inna gama da ita zanzo..yana fadin hakan yabarta awajen
Ya koma ciki cikin sauri

Prof tay kamar zata fado kasa tsabar jiri da tsinkewar zuciya sai malam jafarune ya taro ta,snn ta kwaco kanta a haukace ta bishi da gudu tana bubbuga kofar falon tana kuka tana kiran suna sa amma bata ji an bude mata ba.

Sulalewa tay aksa awajen ta danna kururuwa tana ihu cikin rikicewa akabar malam jafaru da bata hakuri.

Tamkar wanda ta rasa hanklinta take kuka tana cewa this is not my son wallh wnn ba taheer din bane…innalillih wa inna ilaihi rajiun wayyo Allah na shiga uku ancanjamin dana..tay birgiman duniyan nan daga karshe ta tashi ta koma gida tana isa tay parking a haraban gidan,a cikin motar ta tsaya tay kusan awa guda bata iya saukowa ta karasawa ciki ba dan bata san mezatace wa wasime ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button