FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kabbara yay don yasan bayinta bane Shedanun mahaifiyar razia ne suka fara aiki akanta,ganin basu samu nasara ta hanyar makirci ba shine sukeso ta fidda kanta dakanta ta hanyar tunxirata da boyayyun aljanu.

Nasiha malam shehu ya mata hade da fada yace mata karta sakeyi wann furucin dan baikama ce mace kamila kamar ta ba.yace hajya donma karnay azarbabi ne ai nama san matsalar gidanki..matsalar ba mijinki bane”..Yace mata wannan matar ce datake zuwa miki kullum,toh ba mutumiyar kirki bace matsafiyace, tsaf tsaf ya zauna ya warware ma wasime tushen razia gabaki daya danshi har asalin uban razia ya sani wani shuumin boka ne da maman razyn ta dade tana muamala dashi to shine asalin mahaifin razia wanda ko su kansu ma basu sani ba.

Ya gaggaya ma wasime abubuwa masu ban mamaki Amma bai gaya mata abunda ya kawo razia gidan ba,kuma bai warware mata plans dinsu akan mijinta ba kawai dai ya fayyace mata wacece razia ce kuma sosai ta fahimce shi.

Shawarwari ya bata yace mata amemakon kudin da zata bashi yay mata aiki akan mutuwar aurenta taje yau yau din nan tay sadaqa dasu wa almajirai,snn bada sauka a masallatai,snn ta dawo gida ta saka suratul baqara, kullum ya dawo habit dinta agidan safe da yamma kai harda dare ma tamaidashi kamar music dinsu snn tana karanta qur’ani akai akai
Zata gani da idonta yanda razia zata dena zuwa gidanta kwata kwata. Snn ya bata kyautar wasu garurrukan hayakin tsare gida ya hada mata da garin habbatus sauda yace ta na konawa a kofar dakinta dana mijinta insha Allah zataga zanji.

Kamar da wasa wasime ta shirya ta debe kudi dubu dari da hamsin a drwerta ta hada har da wanda ya ajiye mata dubu dari tay ficewarta dasu taje ta aikata abunda malam yace tayi ta bada sadakan abinci kayan sawa kudi snn tasa amata sauka a masallatai.

Daga Sunday zuwa tuesday duk abunda malam yace tanayi agidan shi takeyi sai gashi haryau bata kara ganin kafar razia agidan ba..

gashi a wnn lkcin ne razia take matsastin so tazo gidan saboda ranar alhamis taheer zaije abuja bata so ya tafi bata tsafeshi ta umarce shi akan yaje wajen taron karramarsu a buge da giya ba.

Daga ta doso gidan sai taji karatun qurani saita koma sabida bata son karatun qur’ani haukata ta yakeyi, sam bata iya jure zama a inda ake yinshi.takan yi sammako ma duk abun baiyu ba sabida wann hayakin da wasime take sawa a kofar dakin mijinta.

Razia duk ta daga hanklinta cos dis is her last chance dolene taci nasara a wann karon
Ranar wednesday ta zo still ta kasa shiga wasime was so suprised da faruwar komi dan kullum sai ta dinga lekenta a window tana gane mata idonta ,harta fahimce cewa lallai da akwai matsala tattare da razia hakan ne yasa take dada sa kaimi ita kanta tana sai tay kwana biyu tana sauke qur’ani agidan,saidai haryau mijinta bai samu ya dawo ba aiki sosai ya tsareshi most time a asibitinsu yake wuni ya kwana..

Ranar wednesday razia tana tsaye abakin gate tana cizan yatsa saiga kirar saheeb daya kwantar mata da hankli dayace mata an dage hidimar daga friday ankaishi monday so she still have time ta samu ta tsafe taheer aiki yaci sosai.

Taji dadin wann batun amma bata iya shiga gidan akan lokaci ba sai da rana yay ta fakaice wasime ta shiga kitchen snn ta shigo ta kashe karatun qurani dayake a falo ta haura sama dakinshi da sauri.

Sunyi da saheeb akan inhar ta samu ta shiga to
Bazata kara yin gigin fitowa ba kar wani abu ya kara hanata shiga

So she was in the house 247 bata leka ko nan danan musamman intaji karatu na tashi har karkashin gado take shiga ta boye kanta dan kartaji,yunwa inya dameta haka zatazo tay ta bugama wasime kofa gabaki daya wasime ta sauya halayyarta bata bari su hadu bare suy wata magana,da karatun qur’anin nan ta dinga mata rashin mutunci tana bunka hayaki tay kamar bata san da mutum agidan ba….
COMPLETE DOCUMENT IS 500 VIA O152983148
MOHD SURAYYA SULE GTB CHAT 08060712446
7/31/22, 14:22 – Kawata: COMPLETE DOCUMENT IS 500 VIA O152983148
MOHD SURAYYA SULE GTB CHAT 08060712446

79#

Sanyin asubah dake busawa ya tursashi rage yawan gudun A cn dan babu wani haske a dakin inba na bedside lamp ba.

ko da ya kara rage wutar ba abunda yake tunowa sai fuskar matarshi wasimé,lumshe idanuwan sa yay snn ya budesu ahankli yaga inuwanta acan ta takure kanta tana baccinta peacefully.

Shanyayyun idanuwan su wanda suke a rikice da dimuwa ya zuba mata yanai mata kallon kurilla tana cikin baccin ya jawo ta jikinshi yayi cuddling dinta a kirjin sa ya rufe su da bargonsu mai laushi..Ajiyar zuciya yake sauƙewa ayayinda idanuwan sa suke lumshe jinta a makale dashi.

Sai Cahn yaji tay motsi
Hannun ta taji ya jawo idon sa alumshe tare da furta “yaya ne?shiru tayi abunta ta cigaba da binsa da ido bata hankara ba taji ya dada matso ta kirjin sa fusknta kamar zai goge fuskan sa cikin sauri ta dafe kirjinsa da hannun ta sann ta tsaya kallon kyakkyawan tsarin halittar fusknsa ayayin da numfashin su ke gogar juna.

Sama sama ya sauke shanyayyun sleepy eyeballs dinsa akan nata suna kallon junansu cikin sanyin murya yace “hey, duk kin takure kanki cikin bacci u need to calm down nd sleep mmn
..kallonshi take brain dinta a dan rikice, basar da kallon dayake matan tayi tare da sa yatsun sa akan lips din ta yana shafa mata wajen, ta lumshe ido tana nishi nishi a boye,cikin wata salon juyi taji ya daura ta akan sa ruwan cikinsa ya dan shafo gefen boobs din ta hannunn sa ke saukowa zagaye da hips din ta zuwa kan mararta

Wan irin rikittatun nishi ne ya kufce mata ta fara zillewa tuni yayi juyin masa ya maida ta kasa ya hauro kanta yana sassanyar huci…

Hannun ta duka biyu ya bankare da arms dinsa tare da ajiye mata hot neck nible suck da gefen wuyar ta,jifa tayi da kafar ta da karfi Agigice ta damke sa..ya dada sa tonque dinsa ya jawo fatan wuyanta lightly yana satan kallon cikin idon ta yana murza bakin sa yana tandeta zuwa fatan kunnen ta…

Sabbin ruwan hawayen rudani da rikicewr tunani take suka fetso mata ta ma kasa bude bakin jikin ta sai kyarma yake Ji take kamar tayi fitsari ne ajikin ta tsaban yadda shocking ke ziryar ta ko ina ajikin ta yana rikitata.
Runtse ido tayi tana panting kirjin ta na sama da kasa arikice tana rikkiko sa tana motsi..

Nan Ya daga mata gira alaman meye?girgiza mishi kai kawai tay snn tawani lumshe ido sai hadiyan yawon da take tana karkawa,tana kara bude ido ya matso daff yace u can kiss me all tru if u want to,runtse ido tay ta girgiza kai alaman a’a,bata hankara ba tare da saukar lips dinsa abakin ta taji ya dage nity din ta sama yayi gefe da shi,dama tunda tay cikin nan bata son kwana da panties tun daga cikin ta ya shafa har saida ya cakumo boobs din ta yana murzawa a jarabbe ya dada kissing din bakinta ta deeply

a rikice ta damke arms dinsa ta sake nishi mai nauyi matso ta yy yadda bazatayi motsi ba har sanda ya samu hnyar shigar da mayunwaciyar jijiyar sa can cikin farjinta daya ƙara rufuwa kamar ma ba ataba shigarta ba

wani gurnanin rikicewa wasime ta sake tanaji yana shigarta wani zut zutttt kamr ba acikin hayyacinsa yake ba,,
shes very vry extra warm nd silky taciki jin ya lakato abunda ya kara gigita masa hankli Dadin dayaci uban wanda yakeji jaraba nan take ya kara debarsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button