FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Daga nan baiyi wata wata ba ya wuce bathrum ya doro sabuwar alwala yazo yay sallan nafila raka’a biyu ya dade zaune awajen yana dan addu’oi yana tuna duk abinda ya faru yau a schl

Musmman ma lokcin da wani abokinsu ya zo ya masaa da wata gulma
,maganan taso tadan daga masa hankli shiyasa ma kwata kwata shi baison ana kawo masa magana anyhow.
A rayuwarsa ya tsani dabi’ar fadi ban tambayeka ba,shiyasa shi sam baifiye dogon hira da mutane ba. kuma bayason yyi wani hirar da baishafesa ba da wani.

Yau din ma Badan guy din daya kawo masa maganan yanada hankli sosai ba, da bayajin zai tsaya bata lokacin shi wajen sauraran wata magana daya danganci rayuwar tsohon babban abokinsa wato saheeb.

But the guy really tot dat har yanzu suna tare ne a matsayin aminan juna shikuma taheer sam baison nunama kowa cewa eh basa tare.

Shima gayen a india yake karatun sa,hutune kawai ya dan dawo dashi,gaya masa yakeyi akanda akwai bukatar da yay nasiha ma saheeb dan yanzu gabaki daya rayuwar saheeb ya sauya ya zamto wani drug addict yana kuma harkan yan mata sosai gashi medical doctor,haka ya dawo wani marar jin magana,baiya respa ma uban kowa snn baya ragar ma kowa.

duk wann labarin bai dara taheer ba dan baiji ko gaizau acikin ranshi ba,saiji dayay wai saheeb din haryanzu yana kan buga kirji da sunan cewa duk sanda ya dawo nigeria ko bazai taɓa rayuwar kowa ba saiya taɓa rayuwar taheer ya koya masa hankli.

Da can abin bai wani dame sa ba,saida ya nitsu yafara kallon innocent face na wasimé sann abun ya soma cakalar zuciyansa yana saukar masa da wasu kananan fargaba ta ciki.

He just cant afford to let her get hurt musamman ma bcoz of him,dan yasan duk abinda saheeb zai masa dolene ya shafi rayuwar wasime..

.. tsaki yaja ACikin ransa
Yana cewa”babu damuwa nima ina dai dai dashi,miÆ™ewa yay ya koma kan reading table dinsa ya jawo wata katuwar anatomy nd physiology text book ya soma dubawa..

Is not free Na kudine 300₦ via 0152983148 GTB 08060712446.
7/25/22, 19:19 – Kawata: FR34

Na kudi ne,300₦ via 0152983148..GTB
08060712446

Desperate13#forever urs.

Ya saka kai yana karatun but alot of distractions are waving across his mind,hakan yasa yau kwata kwata bai wani iya samun cikakkiyar nitsuwa yay karatun san ba,dan kadan ya taɓa snn ya tashi yabar kan table din ya dawota bakin gadon ya zauna jikinshi adan muce zama yay daf gefenta yanata kallon kyakywan fuskar ta dats so innocent nd calm..

Yasan dai babu wanda zai kalle fskn wasime snn yaji aransa kamr bata mishi kyau ba,fuskn nata shiba dogo ba shiba tsiriri ba,hakama kalar fatar jikinta wandaa kai tsaye bazaka ce masa baki wuluk na sann bazaka kasata acikin fararen mata ba,she posess this kind of fairy features musamman ma intana bacci,gaba daya fuskan ta a sakalce yake kasancewa gwanin ban sha’awa sigar sa kuma ya kasance irinta yara,yaran ma yan kanana masu fitinanniyar shagwaba mai narkar da ilahirin zuciya da sakama gangan jiki zautuwa.

Gyara zaman sa yay tare da rangwafowa ta gefen ta his sexy oily eyes wild open with a piecing romantic looks akan ta,kallon ta yake kamar wani wanda zai hadiyeta numfashin su yana wani gogar na juna,cikin kulawa sosai yakai hannunsa kan lallaussr fatar fuskarta.

A nitse ya ya fara shafoshi,yanajin wani irin laushi da taushi mai dadi yana ratsashi.there nd then zuciyarsa ta soma sake zantuka akan goben su,they future togther
.tunani yake shin wani irin rayuwa ya kamata ya bata,duk dama yasan arziki na Allah ne amma kodan matarsa taji dadin duniya zaiso ace shima yay arzikin nan domin yafi karfin kowani irin bukatun ta na duniya.

Aranshi ji yake kamar she really desrve a good life,and he is eva ready yay making wannan secrifices din domin ita.

musamman ma yanzu da zaije karasa karatun sa a kasar waje,so yake inyaje chan ya zage yanemi wani extra souce of income, like a very good business haka. don yana samun extra kudade masu tarin yawan da zai bashi daman bata rayuwa mai dadi da kuma inganci.

He liked her like She is all he got now,kuma yasan aynzu bazai taba sanin matsayin shi a zciyarta sabida yasan bata ma san meyey ma’anar soyayyar ba tukun,kuma itama baxata fahimce matsayin ta awajen shi aynzu ba,harwayau shidai yanajin tsoron wani sharri dazai zo ya gifta tsakanin su.saidai yasan hala inyayi kudi ya zama wani abu,Ba saheeb kadai duk wani É—a namijin da zai zo mata da wani abun duniya yanaga baxai taÉ“a cin nasara wajen ruda mishi ita ba.

Wani lumshe idanunsa yay ganin tsantsar albarkatun kyaun fuska da Allah ya halitto ta dashi,tsarki ya tabbata ga mahaliccin wannan kyakkwan fuska,
murmushi frm no wher shi yake wakana akan fuskar sa yanajin wani sanyi aranshi na matuƙar ratsashi,kafin kace kobo harya zurme kansa acikin kogin soyayya mai nananniyar tsumayi,he is already foolishly dreaming of how cute his babies are gonna be in few years to come with her as the mother.

Aurensa da shi da ita insha Allahu ya dauru kenan na har abada,yana ta maimaita hakan acikin ransa baima san sanda ya soma shafa gefen fusknta ba,ya dade awajen cikin wannan yanayin yanajin wani karfin gwiwa acikin zuciyarsa.

..ganin tafara motsi sai ya farga ya bari ya dan dakata kadan,kamar wanda aka tsakureshi ya miƙe tsaye tareda wucewa cikin toilet da sauri dan yay fitsari.

Yanakan fitsarin sa yaji wani gawurtaccen kukan hadari acan sama ga lighening,tuni haske y bige koina walkiya was illuminating evry where da haskenshi mai ban tsoro, tunkan ma ya kammala srki ruwan sama ya soma sauka shaaa kamar da bakin kwarya.

Sauri yay ya ja wandon shi sama snn ya fito ya samu wasime tana ta famar juye juye,baije gareta ba gaban wadrob dinsa kawai ya wuce ya zaro kayan baccinshi ligh blue in colour pjamas mai open button shirt wanda da igiya kawai ake dorewa a makaleshi ta baya,cire kayansa yay sharp’sharp ya saka Daf ya juyo zai karaso bakin gadon kenan sama ya hargitse aka saki wani irin walkiya mai tsananin ban tsoro, tsawa mai balain karfi ne yabiyo bayansa,a mugun daburce wasime ta farka cikin gigin bacci ta fasa wani irin ihu,tsabar rudewa bata san ma ta diro kasa tana krin wucewa hanyar toilet ba,..acikin hanzari har jikinshi na rawa ya jawota ta fada jikinshi ya wani rungumeta kyam kyam,wani irin tsorataccen kuka ta fashe mishi dashi tare da kirar sunansa dke fita a bakinta cikin kuka.

Dada mannota da jikinshi yay Acan cikin ramin kunnenta yake rada mata subhanallh subhanallah har saida tadan samu nitsuwa, tare da ita ajikinshin ya miƙe suka koma kan gado hannun ta na makalkale da wuyarsa ta kankame shi sosai,dan bakaramin tsorata tayi ba,zama yay da ita ajikinshi snn cikin dubara ya mirgina akan gadon ya kwanta da baya gameda kwantar da ita akan kirjinshi yana mai kankameta,kamar yadda itama ta kankame sa sosai kamar wanda bataso a kwace mata shi,ahaka suka dan tsaya nadan wani lokaci cikin gigicewartan tay lamo tanajin sautin bugun zuciyarshi.

…sai can yaji kamar jikinta ya sake,ahnkli ya dago fusknta ya kalleta yaga wai harta koma bacci..bai sauketa ba yana rungume da ita har sanda baccin ya somayin nisa ajikinta.

daidai lkcin yana shirin gyara mata kwanciya domin ta dawo gefen sa nepa suka dauke wuta nan take wajen ya gauraye da wani irin dulumin duhu tsaki yaja cos He is sure karfin ruwan ne kawai zai saka a dauke musu wutar su a yanzu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button