FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

agogo ya kalla yaga har wajen karfe hudu saura,wata sabuwar boxer ya dako ya saka sann ya dauki jallabiyar sa ya saka akai ya dauki system dinshi ya bar mata dakin, saukowa kasa yay yabarta acikin dakin tana famr sharara baccinta batama san meyafaru tsakanin su ba.

Koda ya isa falo akasa ya zauna yay jimmm nadan wani lokaci kafin can ya bude system dinsa,daga nan karatun sa ne yaso ya dan dauke masa hankli. duk da haka daya dan sarara kadan saiya tuno da abunda sukayi yanzu wani irin kunyar hankan ya dingaji acikin ransa,he had to be reasuring himself mentally dat wasime fa matarshi ce…but naturally he cant let go of the guilty consience gani yake kamar bata girma takai matsayin da da namiji zai kusance ta ba.

Imagining yake inda ace dazu ya kuskura yay mata wani abu,yasan hala da saida ta kare a gadon asibiti dan for sure yasan inde dick dinshi zai shigeta babu tantama zataji ciwo awajen banawasa ba.

Asuba nayi yay alwala ya wuce masallaci,karfe shida saura ya dawo cikin gidan ya haura sama yashiga cikin dakin ya sameta ta rungume pillow ta cukuikuyashi tanakan sharar baccinta.

Towel din data yasar acan ƙasa ya tsuguna ya dauko ya doshi bakin gadon dashi ya zauna a gefenta a cikin nitsuwa

…kallonta ya dingayi kafin ya sauke ajiyar zuciya ya dan rangwafo daf da ita snn ya yaye bargon data lullube jikinta a hankli.

Peaceful nd calm yaga fuskanta,matsowa yy snn ya dora mata wata kyakkwan good mrning kiss asaman goshinta gamida shafe gefen fusknta a hankli

Anan ne wasime ta farga ta fara bude idanuwanta a hankli tana warasu akan fuskansa mai tsananin kyau da haske.

Wani iska takeji na ratsa jikinta,dan kadan ta motsa da shirin gyara ma towel dinjikinta zama sai taji wayam babu komi,a firgice ta bude idanuwanta data finciko daga gigin bacci tana
hangen halin datake ciki na zallan tsaraici ta miƙe zaune sambal cikin firgita tahau kakkare jikinta da hannayenta acikin yanayin rudewa

Wani irin kankame jikinta tay ta sauƙe kanta can kasa tanajin faduwar gaba,taheer yy tsam agabanta yanata kallon yadda ta razana harda kkriinta wajen kare yan kananan nonowarta da hanu wai dan karya kallata matasu.

Murmushi yay acikin zuciyarshi fuskansa babu yabo babu fallasa baice mata uffan ba ya miƙa mata towel din ta saka hannu ta amsa acikin sauri bata kuma yadda ta hade ido dashi ba ta juya ta bashi baya kusan ma a daburce ta dora towel din.

Jan hannunta yay suka sauko kasa snn suka shiga toilet har iyanzu kanta na kallon kasa bata iya dagowa ba.

Tsayuwa tay abayanshi Tanajinshi harya gama hada tsaftaccaiyar ruwan wanka mai dan dumi

Jawota yay ta gabansa tanaji tana gani ya zare towl din dake jikinta ya sata ta tsuguna ya mata kyakkwan tsarki wani irin rawa rawa jikinta yakeyi kamar wacce zata rolikito ta fada kasa ‘,kamar zata nitse kasa dan kunya haka ta dingaji,kirjinta na bugawa wani fat fat kamar maishirin safcowa waje.

Ganin baxata taÉ“a dago kai ta hade ido dashi ba yasa yy matar tambayar “ko zata iyayin wankan tsarkin?abubuwan da ya mammata jiya shidai baiyadda da cewa itama bata saki wani ruwan sha’awa ba.

Duk nokewarta da kakkamewanta saida yay mata wankan tsarki ta fita tass,..yana kammala mata ya saka kanshi ya fita ya kyaleta awajen domin tay asalin wanka tay alwala ta samu tay sallahn safiya.

Kayan jikinshi ya cire ya sauya izuwa simple grey armless shirt da green colour armour three gtr
Agogon bango ya kalla lokacin ana neman bakwai darabi final paper na exams dinsa is gonna be by 2pm na rana,he thinks akwai enough time da zai yi catch up da karatunsa na jiya wanda wasime tay sanadiyar hanashi nitsuwa bare ua samu yayi.
Yana kammala saka kayan yaje kan mirror ya dauƙi turaren bold rasasi mai sanyin qamshi ya fetsa ajikinshi ya dauki flip brush ya goga akan suman kanshi tay wani kyau tay luf luf kamar kan dan fulani.
Looking neat nd sexy ya sauƙo kasa,yana tafiyar sa a nitse. qamshi mai mugun dadi dake fita ajikinshi yana mamayar atmospher wajen a duk inda ya ratsa ya wuce.

Wasime Tana wankan ta amma kwata kwata hanklinta baya jikinta

Tana sane sarai da komi wasu abubuwan da suka wakana atsakaninsu suna dan fado mata a idanunta tana tunawa kamar wani film,kuma tasan ba niyyar wankan period yasa ta dauka ba…niyyar wani abu daban ne…kuma tasanshi… ankoya musu a islamiya …niyya ce da ake dauka in mace ta kwana tare da namiji snn sukayi tarawar aure harta fidda ruwan sha’awa kovmaniyyi…gabanta faduwa ya dingayi,kanta a rude cikin ranta tace yo ita tayi hakan ne ma?meyasa toh zai sa tay wnn wankar abun fa bakaramin daure mata kanta yayi ba.

Jim kadan ta kammala kominta ta fito expecting to see him in d room sai bata ganshi ba,kyabe bakinta tay da rashin jin dadin ganin hakan, hijabinta har kasa kawai ta zura tay sallanta dashi sai ta jawo wani Tshirt dinsa datagani akan basket red colour ta saka ajikinta,batay wata wata ta takoma kan gadonsa ta kwanta da tunani kala kala suna bijiro mata acikin aranta .

Musamman ma abinda ya afku atsakaninsu jiya akan kawarta najaha
Da wasu abubuwan dataji kamar ana mata acikin bacci.

Lumshe idanuwanta tay tana dada shaƙo daddar qamshin turarensa ajikin rigar data sakadin,ajiyar zuciya ta sauƙe ta dada lume kanta cikin rigar ahankli ta dingajin wani kasala na dirar mata.

Ita kanta acikin ranta tasan tana mutuwar son mijinta taheer,saidai bata san ko yaya soyayya yake ba azahiri, kuma tanajin baxata iya rabuwa dashi ba sann baxata taba yarda najaha ko wata Æ´a mace ta rabata da shi kota aureshi ba..

Juyi tay da wannan tunanin aranta tanajin kamar inya rabe jikin Æ´a wata mace hala ranar ne ranar mutuwarta.

Yanzu da hanklinta ya kwanta sosai babu abunda bata tuna acikin abubuwan da jiya ta dinga mishi,marinsa datayi shiyafi komi tsaya mata aranta..gani take kamar bazai manta ba kuma hala zaizo ya dauki wani mummunan mataki akanta.

Ayanzu ma kunyar yadda
Zata kara hade ido dashi takeyi, bacin ta tuttuno da rashin kunyar data dinga fetsa masa jiya har da guzurin marin data dora akan fusknsa..
Wani juyi tay tana tunanin ta yadda zata soma tinkarar lamarin
Duk kanta ya dore ta rasa mezatay su dawo daidai dashi..

Wani irin vibe taji agefen pillown data kwanta tana juyowa kuwa saita ga wayarsa akasar pillown shikadai yana famar ruri

daukawa tay domin ta duba mai kirar kafin ta sauka takai mishi tana duban screen din kuwa caraf sai idanunta suka sauka akan sunan BILTI …….

A hargitse ta tashi tazauna da wayar a hannu gabanta na tsananta faduwa tanajin kanta kamar mafalki takeyi,hannunta na rawa ta danna wayar,tana karawa a kunnenta ta jiyo muryan bilti,atake atake zuciyarta ya sukurkuce ya rasa setin sa bata san ya akayi ta fara kuka ba.

Dagata dayan bangare bilti najin kukan ta fahimce cewa ba taheer bane akan layi murmushi wanda ya fi ciwo ta sakar ahankli cikin sigar wasa tace mata “a’a wasime ce?gangariya yar autan mama da babanta maman salame da fatiti..
Cikin kukar wasime ta hau murmushi tana turo bakinta da wani irin shagwabbiyar murya.
Tace yo ai baki karasa kin kira Aminatu ba?
Dariya mai dan karfi bilti tay irin wanda ta dade batay ba Can snn tace
Mata agidan taheer kenan yar gudulle na an tashi lpya?.. hawaye nakan sauko mata tace lapiya kalau biltina yaushe zaki zo?
saita kuma ta kara fashewa da sakaltacen kuka..tace ya kamata kizo min..Allah yanzu na iya abinci zan miki tuwo harda miyan kuka da nama bashi kikafi so ba..kizo kigani wallh yanzu na iya abubuwa..
Kina zuwa ai zan miki kici kiji shegen dadi..toh zakizo din?wuyanta a langwabe ta karashe tambayar izuwa ga bilti.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button