Ran saheeb yakai kololuwa wajen baci jin ance jiyane flight dinsa kuma haryay missing,he was very dispointed musamman ma da baisan ya akay hakan ya faru ba shidai kawai ganinsa yay da razia,
Lkcin ya fito daga office din shugaban wajen kenan ya hango prof da wasime na tsaye suna jiran taheer.IS NOT FREE 08060712446
7/29/22, 12:37 – Kawata: 72#
Gabansa yaji ya fadi ya dada kyallara idonsa yagansu yana tunanin koma mafarki ne tahowa yake a nitse jin yadda kirjinsa yake bugawa take yaji dukkanin wani nitsuwarsa yabar gangan jikinsa,idonsa na kan wasime kurrrrrr baiya ko kiftawa,gani yay yauma ta kara canza masa gabaki dayanta ta dawo wata hajiyar ajin farko tun bai karaso wajen su ba ya soma shakar sassanyar qamshin turarensu mai gauraye da iskan wajen Suna tsaye basu ma lura da tahowarsa ba.
Ta bayansu ya bullo saiya dan tsaya na scnds guda yana sauÆ™e boyayyr ajiyar zuciya can cikin wata nitsuwar daya kwakwalo makansa da kyar ya juyo ta gabansu sukaganshi kamar wanda aka jefosa daga sama,da murmushi akan fuskan sa yace “salamu alaikum mummy?ahankli prof ta daga ido ta kalleshi cikin yanayin mamaki tace oh my god saheeb?fadi gaban wasime yay ta kalleshi adan rude taga eh shidin ne har yana dariya,sai taga ma kwata kwata kmr kamannin saheeb bai zanja ba kawai girman jiki ne daya dan kara sai dan sajenshi da shima ya dadu, cikin waskewa kmr bai lura da ita awajen ba yace ma prof mummy ina wuni?da fara’a akan fuskan prof tace Saheeb?kaga manyan gari ashe kana nan a kasar nan shine ba ako ganinka..?ko mun maka wani laifi ne kam,yana sosa keyanshi yay murmushi yace a’a mumy,wallh abubuw..
…kasa karasa kalman yay jin sassanyar muryanta yanamai katse sa cikin sanyin nitsuwa kanta na kasa tace”yaya saheeb ina ini?mentally ya lumshe idonsa da kyar ya danne Inner emotions dinsa,jin wasu kifiyoyin sonta da suka cakkesa a kirji ya nitsu duk dama fuskansa ya nuna sauyin yanayin daya keciki,ya daure dai cikeda da waskewa yace beauty?”Beauty kece wann kika girma to ina yayanki?Kanta na can Æ™asa bata ma kallonshi tace yaje can ne yana zuwa”gyada kansa yy yace good ya schl ko harkin gama?,tace eh..yace congrats beauty yana fadin haka ya dauke kansa akanta itama batace mai komi ba.
Ya dubi prof yace toh mumy ina zakuje ne in rage muku hanya?murmush prof tay tace a’a saheeb karkadamu taheer yana nan ynzu zamu wuce tare unless if u wnt to come along…
Kai tsaye yace nop,dama sauri nake zanje asibiti inda nake aiki ganinku ne ma yasa nace bari nazo agaisa tace ayya mungode, Allah yay albarka toh har zaka tafi kenan bazaka tsaya ku gaisa da taheer din ba ?
Yi yay kamar he is comtaplating kawai sai wani abu aransa yace masa ya tsaya kawai meyene aciki atleast he is enjoying the view of looking at his dream girl infront of him,dan ganin fuskan wasime da yayi anan bakaramin sanyaya masa zcyarsa yay ba.
Prof ta fara janshi da hirar wajen aikinshi sai wani fafa yake yana gaya mata fake achievements dinsa acikin salo dan asan shima yay nisa kuma yanada kudi,irin wasime taji meyake cewa din nan.
Itakam ma kojin meyake cewa batayi abunka da hirar da bai shafeka ba,aynzu haka ma wondering take akan dadewar da mijinta yay while she is feeling bit tipsy inside,wani jiri jiri ne ke debarta kamar ta nemi waje ta kwanta haka takeji acikin jikinta.
Saheeb sai ƙoda kansa yake agaban prof da sunan yana bata labarin schedules na rayuwan sa da yadda abubuwa suka dawo,yanayi yana satar kallon wasime ganin kanta na kasa duk ya dauka kunyarsa takeji.
Sam yaki yabar prof tay wani dogon magana shikadansa yaketa zuba sai tarar numfashinta yake famanyi looking for a way to make his points clear dan wasime taji.
Yana daga ido ya hango taheer yana tahowa sai yy kamar baigansa ba,nan da nan ya katse maganan da cewa mum yanzu fa bana da numberki shiyasa ma bana kiranki ko zaku ban
Yay directing maganan yana kallon dukansu
Prof ce ta soma gaya masa nata digits din yana sakawa awayarshi, kirjinshi na bugawa ganin taheer ya kusa matso kusa hala inyxo bazai samu daman karban na wasime ba,yana kammala saka na prof ya ciro compliment card dan karami daga aljihun sa ya miƙawa wasime tana saka hannu tana amsa saiga taheer ya iso wajen.Kallon matarshi ya farayi fuskansa ba a sake ba ganin ta rike card din a hannunta ya harde ransa baice komi ba.
Kasar wuya sallamar tasa ta fito suka bi juna da kallo daya snn sukayi musabaha shida saheeb din,prof da bata san komi ma tana ta surutayyarta dukan su suka tsura mata ido suna shiru,can saheeb yay murmushi yace toh tunda gashi nan yazo ni zan wuce ina sauri ne mumy,saiya juya idonshi tagefen wasime yace beauty na gode ko? anjima zamuyi magana.
Da sanyin murmushi ta dago zatay magana suka hade ido caraf da taheer ganin irin kallon dayabita dashi sai batace komi ba kawai tay yake,dauke kai saheeb yay baice komi ba shima,prof ta saka masa albarka ya musu sallama nan da nan ya bar wajen.
Duk bayanan da prof take masa akan saheeb baice mata uffan ba har masu aikinsa sukazo suka kwashe kayansu sukay dasu mota suna tafiya yana binsu abaya.
fuskn sa ba a sake ba
Har suka isa bakin motar prof tay sauri ta zauna a gidan baya lkcin wayarta na ringing tana zama ta sunkuyar dakai tana nemansa a cikin jakarta, wasime zata biyota kenan ya wani fincike card din dake hannunta saida ta razana ta juyo ta kalleshi ransa a matukar bace Ya Yayyaga shi agabanta snn ya watsar akasa wajen baiko kalleta ba fuskan shi a dore “yace mata shiga cikin mota”,jikinta a sanyaye ta shiga tana zama ya kulle kofar snn ya zauna a gaba driver najan su har suka isa gida,saheeb din ne ya kira prof to let her knw his number,tana ta wayarta tana dariya.
Kan wasime nacan kasa da tunanin sauyin fuskan datagani wajen yayanta sai ta barshi kawai a matsayin kishi ne.tace toh Kode baison tay magana da mazane!But ai yaya saheeb abokinshi ne ita bataga wani abu aciki dan ya bata numbersa ba..
Cikin wannan yanayin har suka isa gida haryanzu gabanta na faduwa ganin baiko kulata ba,suna isa site dinsu yace mata yana zuwa,daga nan saiya fice ya nufi sashen mahaifyarsa.
Bata san tattaunawar me sukayai ba amma koda ya dawo gaba daya saita rasa gane kansa his mood was ruined gaba daya babu fara’a a tattare dashi.
Bata dai san ko akan maganan saheeb din bane amma sosai tasha jinin jikinta tay nesa dashi ta shiga hidimar kikkimtsa musu waje.
Tunda sukaci abinci 5 ya fita bata kara ganinsa ba harta koma dakinta tay sallahn isha’i,daga nan wanka ta fada jin jikinta na mata wani iri.
Bata sani ba tana ficewa a dakinshi ya dawo,baiyi wata wata ba ya shiga ya watsa ruwa,ya fito ya shafa mai ya feshe jikinsa da turare snn ya saka jallabiyarsa yayo dakinta domin ya duba lpyarta.
Fitowar ta kenan daga bathrum daure da blue towel a kirjinta tana shirin tsantsame jikin ta da Shike baiyi sallaman da karfi taji ba,tana jin motsi ata bayanta ta firgita a tsorace ta sake towel dinta Yayi kasa Baki daya Ayayin da ta durkufe kasa tana mai kare tsiraicinta Kafin tayi wani kyakwan motsi Ganin sa tayi agaban ta shima a durkufe yakai hannunshi kan towel din zai dago mata.
,..wani kunya ne taji ya lullabe ta,sai tayi saurin dauke ido tanamai kare kirjin ta da hannayenta hadi da rusunawa da kyau,hannu tasa zata daga towel din Sanyin Dayan Hannun shi taji akan nata tukun ta lura ashe Hannun nashi ya riga nata isa kai.
.
Dik da haka sai tarike towel din itama,Ji tayi ta kasa dago kanta bare su hade ido kyawawan idanunsa ya dago ya kalle ta dashi da alaman ta sakar masa..