FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

bayanta yake shafawa cikin wani irin yanayi mai kwantar mata daa hankli yana saka mata nitsuwa kankame junansu sukay suna dade shigewa jikin junansu Sun dade ahaka

Can anjima saiga sautin turo kofa,ahankli aka turo kofar ciki kirjin taheer ne ya soma bugawa da tunanin waye zai shigo gidan bacin yasan a kulle ne,kuma harya shigo dakinsa ya bude kai tsaye zai shigo acikin Sauri ya bude idanunshi yana dago kansa ta bakin kofar sai caraf sukayi ido hudu da mahaifiyarsa……..
Is not free my dear friends,to get urs chat 08060712446,or pay 300# directly into 0152983148
GTB…
7/25/22, 19:19 – Kawata: SURAYYAHMS47
Home coming:to my kid

Is not free 08060712446

Kusan a firgice taheer ya ware manyan idanunshi akanta yana kallonta a mamakance tare da jan jikinshi cikin sauri ajikin wasimé.itama firgita tay da yanayinsa ahankli ta dago kai daga can ta hango inuwan mutum ata can bakin kofa a tsaye akansu

Da mugun sauri gabanta na faduwa ta zame jikinta anashi ta koma ta bayansa tareda boye fuskanta abayansan batare da ta tsaya kallan wanda ya shigo musu ba,mahaifiyarsa sa dake tsaye kallon sa kawai takey tun daga can cikin sauƙe wata nakasashiyar murmushi mai fita direct daga cikin kokon zuciyarta yana tahowa da sassanyar yanayi mai kkrin huɗa nashi zuciyar da wasu sakonnin kewa masu rikitar da tunani.

kallon sa take da kwayar idanun ta daya cikke da tarin bakon yanayi najin tsananin kewa da tausayinsa.

Kansa ya sauƙe can kasa yanajin mummunan faduwar gaba wani daure fuskar sa yy sosaii tamkar tunda aka halicceshi a duniya bai taɓa yin murmushi ko dariya a rayuwarsa ba

Wani irin bugawa kirjinshi yakeyi,ganin baiko dago ya kalleta ba yasa atake hawaye suka cika taf acikin kwayar idanunta.

sake kofar tay snn shigo ciki cikin sauri tana dan sake mishi murmushi mai tattare da tsumayin kewrsa datayi,Daf da shi ta iso zata rungume sa ya fixge jikinshi cikin fushi snn ya matsa baya tare da wasime dake makale dashi.

A tsaye professor oyiza ta tsaya tana kallonshi duk jikinta a muce tace “Taheer!!..sai taga bai amsa ba,kara matsowa kusa dashi tay cikin saukar da muryanta kasa kasa tace Taheer!..da muryanta dake yi kamar zata masa kuka

Wani iri yakeji acikin ransa idonsa kamar zai fidda hawaye sukayi jaaa har baison ma yana dagasu sama bare ya hade ido da wani.

Tace”Taheer baka ganni bane!My son mummy is back…

Lumshe ido yay snn yadan bude Ranshi a bace ya dago ya kalleta cikin fixga ahankli muryansa ciki ciki yace”Pls leave me alone kiyi tafiyarki,Yana fadin haka ya dauke kansa akanta kamar bashi ya fada ba fuskarsa a matukar harde ya juya kansa gefe yy shiru

Dan Shirun itama tay jikinta a mugun sanyaye tanata kallon yanayinsa na tsananin bacin rai

..a hankli wasime tay juyi ata bayanshi ta na dada boye fuskarta ajikinshi, saukar dumammiyar numfashinta a gadon bayan sa yasakashi yadan ja numfashi tare da lumshe idanunsa cikin wani irin yanayi..

Wani Jawota gaban shi yay saboda nauyin idanun mahaifyarnshi dayakeji akansu,sam wasime taki ta bude idon ta duk jikinta rawa yakeyi da bala’in tsoron daya cikka mata kirji.

dagangan ya wani fixgota tafada akan kirjinshi ya rungumeta kadan, a can cikin kunnenta ya rada mata yana cewa”Jeki dakinki ina zuwa yanzu kinji?
.yana saƙeta ya turata ta wajen kofa acikin sauri har kafafunta na harhardewa kanta na kallon can kasa ta bude kofar ta fice a gurguje.

Dakinta ta nufa tsaban ta daburce bata tsayayin komi ba ta zube akan gadonta game da lumshe idanunta cikin sauke nannauyar ajiyan zuciya..

Bin bayan kofar databi da ido mahaifiyar taheer tay tsawon lokci kafin nan ta juyo ta kalleshi ganin har ya jawo wani towel yana kkrin dorawa akan boxers dinsa.

Bata damu da yanayin bacin ransa ba ta taho gabansa fuskanta dauke da murmushi sosai..
acikin sigar zolaya tace
Wai fushin na menene
Babu ko gaisuwa waiko dan na shigo maka daki gatsau ne kana tare da matarka?..dada harde ransa yay ya ja jikinshi cikin basar da ita” tace taheer im talking to u i tot zamu barta harsai ta Æ™ara girma but from the look of things here sainaga kamar ka canza ra’ayinko?did u need privacy ?but i dnt think is a good idea me zaka tsinta yanzu ajikin wannan yarinyar abari mana ta Æ™ara girma…

Shidai baice mata uffan ba Uncomforbly ya koma can gefe ya tsaya muryansa a shake yace”mum pls kibari ni banason irin wannan maganan…ni me kikaga inayi mata.

Tace noo i wont stop bayan naganku dukanku acikin tsaraici,taheer u dint even tell me u got along so well with ur wify “oh wow masha Allah…u look so lcute
together..ohhh i cant wait to be a grand ma..maybe dat way u wll stop shunning me..

ji yay kamar zai fashe tsabar ransa ya kufule
Idanunsa da sukayi ja take kalla ko ajikinta sai zolayar sa take famar yi akan yanayin da tashigo ta samesu.

Sosai ya bata ransa muryansa a harzuke da abun ya isheshi yace “mumy u need to go”

Tace Akan me?yanzu na dawo gida na fa and i misssed u soo much my baby boy…kodan ka samu cute wife shikenan harka mance mama,wont you give me a warm hug baby?..mama missed u alot…comn come here.

Furta hakan datakeyi kusan harzuka sa yake karayi,duk dama yasan
Da sanninta take masa hakan wai duk dan dai ta sakashi magana ne.

Shiru yay baice mata komi ba ya dauÆ™e kansa akanta,fuskarta cike da damuwa ta matso daf dashi zata dafa kafadun sa ya runtse idonsa cikin yanayin daka mata tsawa yaace”Its enough ma…stop acting like nothng happend, U left me…Yadda yay stressing word din “left Me” din gaba daya saida ya sata ta razana ta tsaya cakkk tanamai tsura masa ido jikinta a sanyaye.

Idanuwansa da sukayi jaaaa take suka cikke da fushi kwayar idanunsa gabaki daya sun kawo ruwa ransa na mugun bace da ita

Muryanta a sanyaye sosai tace taheer pls listen to me, acikin yanayin bori yace “i dont wanna listen, u can aswell go back to where u were… for god sake mum 6 fucking month no calls, no text message u dont even care if am alive or dead and now u coming back to say u misss me?to ina ruwanki ma in ina wanka da karamar yarinyar da bata kaiba ai duk ke kika jawomin

Take yanayinta datake boyewa na rauni ya bayyana masa muryanta a sanyaye tace my son pls im sorry,taheer u knew i wudnt just leave u like dat..kasan dolene akwai dalili..

Ransa a matukar bace ya juyo snn yace but you did..Nd you left me to do evrything all by myself cos u were alwys neva here for me, you dont care about my life.

Da wuri ta kara masowa
Kusa dashi muryanta a sarkake tace No,dont say dat my son kafi kowa sanin yadda muke kaunarka nida mahaifinka..i only left bcos i knw bilti will be there for u kuma baga matarka ba?Its seems ure having fun with her Bagashi har wanka naga Kukeyi tare ba,now tell me what?…wai har ka fara tabata ne kome?kajuyo ka kalleni mana muyi magana ta gaskiya.

A harzuke ya wuce fuuu yaje ya bude mata kofa ya hade ransa yace niki zo ki fitamin a daki na zansha iska

Dariya mai sanyi tayi zcyarta cike da damuwa Tace ohh Bazaka amsani ba kenan dan kawai naga gaskiyar na fada?
hey but Im not complaining abt ur wife ba matarka bace?im just saying…

datsar numfashinta yay a harzuke yace “Mummy ya isa haka okay?u dint see anything fa amma sai maimaitawa kikeyi
I just helped her in the bathrum thats all.Im not soo irresponsible to have touched dis little girl in the name of marriage..I am not irresponsible like u,i just cant abandon her while she needs me..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button