FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

A hkli,kuma a cikin nitsuwa yace
Bilti,juyowa tayi ta kallesa sai suka haɗe ido kowannen su yana sakar murmushi,ajyar zcya taga ya sauƙe snn yace
“pls can u see me in my room before i leave!da akwai abunda nakeso mudan tattauna akai ne nd ive got jist 30 mint to get ready..

Dan murmushi tay
Sannan tace insha Allah
Zanzo.Baice uffan ba yay nodding head dinsa snn ya juya ya fita tare da haurawa sama can dakinsa cikin gaggawa.

Wasimé data gama kallonsu har suka kammala maganan su taga babu wanda ya kulata wani shiru tayi ganin bilti ta bala’in shareta batace mata uffan ba haryanzu.

Cikin rasa nayi da tunani irinna yara ta juya ta tafi daki batare da tabada hkrin ba,tana shiga gaban madubi ta soma nufa ta caɓa dan karamin kwalliyarta ta kammala sako kayanta tsaf snn ta fito..balaifi tay kyau abunta.

Ahnkli take tafiya tana waige waige sabida fargaban datakeji acikin ranta sosai,koda ta sauƙo saida tayi tsayuwar mintina biyar abakin ƙofar kitchen manne da bango cikin rasa abunyi,duk tinaninta yadda zata soma budan baki tabawa bilti hakuri.
Aganinta Itafa simple magana tafada batasan abun zaikai har haka ba.

Daga ce mata tay ƙarya shine zata hau dokin zuciya..kai biltin nan akwaita da fadin rai..kai duka yan binni ma haka suke..abu kadan kayi saisuyi ta fushi dakai.

Maganganun zuci shaff ya ciÆ™e zcyarta har bilti ta kammala ayyukanta ta fito zata wajen Tej, taci karo da wasime a wajen a rakuÉ“e wadda batama hankara da isowarta ba tsabar tayi nisan nitso acikin tunani…

Kai kawai bilti ta girgza bayan ta gama kallanta
Tabi ta haÉ—e rai batare da ta tsaya ba.tana tafiyarta cikin nitsuwa tace “ke kuma me kikeyi anan? Bajiranki yakeyi awaje ba…

A firgit ta farfado daga tafken tunanin data fada cikin i i na ta shiga cewa
..”Em..emm..innmm..
Dama..dama…sai kuma
Tayi shiru….take idanunta suka cikka da ruwa,muryanta yaa sauya launi ixuwa na nadaman abunda tayi”..

Gani tay bilti zata wuce acikin rashin kulawa da yanaayinta a hanzarce Tayi sauri taje ta rungomota ta baya ta manne da ita

Wani Sassanyar kuka ta saki tanamai runtse idanunta sosai wanda ya saka biltin jin gwiwonta suna kakkabewa a lokaci guda jikinta saiyay sanyi

cikin shashheka mai zafi tace”Toh kiyi hkri mana”..
Ainasan fushi kikay kika fita a dakin kuma ƙi kirana inzo inci abinci saida nazo zaki wani cemin ga abinci
yo ai Wanke wanken ma duk kin kama kinayi sabida yau duk kintsane ni…

Jawota bilti tayi ta gabanta tahau share mata hawayenta cikin sauÆ™e ajiyar xuciya,batare da ta sake fuskanta ba tace ‘toh naji ynzu kibar wann kukan kije yawon sallanki kidawo tukuna zamuyi magana saiki gayamin matsakarki, kinga ynzu taher yana nan kar ya zo ya riskemu anan da wannan maganan,
aikinsan dukan tsiya kawai zaimiki inyaji kina fetsa rashin kunya..”..mai bakin cema babba makaryaciya kawai oya maza jeki.

Da dan wasa tay mata maganan ynzu,wanda hakan yasaka ta sake ranta kadan snn tace
“to ai hikenan zanje din,hee mun dawo.

shafa kanta bilti tay babu yabo babu fallasa snn tace to maza a kula.
Ina fatan baki manta ababen dana fada miki jiya ba? Tinkan ta gyada kai bilti ta ja kunnuwanta

“Wasime ki girmama babba, banda taÉ“e taben kayan mutane,bana son kwadayi,banda yawan kallo sann inba ai dake ba karki sake ki tsoma musu baki acikin zancen su.

Asshhhh toh naji bilti
Saina dawo..
Daga nan sukayi sallama ta fita ta same saheeb a mota,bilti kuma ta haura sama dakin taheer domin amsa kirarsa


A hankli take kwankwasa kofar tsawon mintina bataji an amsa ba,sai can daga baya kafun talura ta gane cewa kofar a bude take”dan turawa kadan tayi ta leka ciji
Da mamaki ta ci karo dashi cikin wani irin zulmammen yanayin ziriya shikadai yana jeka ka dawo da alama ransa ya dagule sosai da tunani

Wajen windownsa ya kara nufa ya yaye curtain din yana leƙawa kadan kadan,daga ganin hakan bilti ta dagoshi,hala fitarsu wasimé ne bai masa ba..dan tabe baki tayi batare da ta kara tunanin wani abu ba tay gyaran murya snn ya juyo a farge.

“Bilti!…
Yana hade ido da ita ya ambace sunanta adan razane da alaman baisan da shigowarta ba.

Da yanayin damuwa a fusknta tace
“Taheer lpya kuwa?
Ko akwai wata matsala ce

Dakewa yay atake yana kkrin basarwa,
yace”Lapiya kalau me kika gani”?batace mishi uffan ba,shima sai ya share zancen yace Taho ki zauna gaba yy ya zauna abakin gadonsa ita kuma yabar mata kan kujera

Babu musu bilti ta isa wajen ta samu zama acikin yanayina nitsuwa,sasanyar idanuwanta ta zuba akanshi da alaman tana sauraran sa.

Boyayyar ajiyar zcya ya sauke gameda sauke gwauron numfashi.

Batare da bata lokaci ba ya Miƙe ya nufi gaban table dinsa ya doko wasu files ya mika mata snn ya soma dora mata da bayanai batara dajin ko dardar acikin ransa ba

“Bilti tamkar uwa ta biyu ce agareshi zai iya cewa ma ita tarbiyantar dashi dan tun usuli yafi samun lokcinta fiye dana asalin mahaifyarsa.

Atakaice dai tafiya ne na dan kwana biyu ta kamasa, duk dama bai tabbatar da cewa iya kwanakin da aka kayyada masa akan zai gama ayyukan ya dawo ba kenan.

Tafiyar ta gaggawace data zame su dole suyishi dan oder ne daga babban offishin babban jami’i mai kulawa dasu,taheer is one of the best medical student nd a brave soldier kusan kowa na son hada harkokinsa da shi sabida sam shi babu ruwansa da shirme careernsa kawai yake chasing and nothing more to add to that.

Cike da kulawa bilti tay masa adduar fatan samun nasara da kuma rokon Allah ya dawo dashi akan lokaci.

“Bilti nasan basai na fada miki ba amma dan Allah ki dada kulawa da gidan nan…bana son inji ance wasu sunzo bana nan.

Tace karka damu zam kula, shiru yy…can snn ya sace kallon windown yana dauÆ™e idanuwan su sukayi karo da na bilti wani Kunya yaji ta lullubeshi.

Murmushin manya ta saki aranta
“Taheer dama kunyi magana da saheeb akan lokacin da zai dawo da wasime ne?
Kansa ya dago sama kamar dama jira yake a sako topic din snn ya cabe,bayabo ba fallasa yace yes”5 mukayi da shi akan zasu dawo”idan bai dawo alokcin ba ki kirasa ko ki aiki tolu yaje har gidansu yace nina aikosa .

Bilti tace toh insha Allah zasu ma dawo akan lokci.Da akwai wani abune bayan haka?

Aranshi yanata so ya bada dokar cewa kar abar wasime ta kara fita da saheeb amma baisan yadda xai saka kalman ba.

“Kudade kawai ya ciro ajikinshi yan dubu dubu guda goma bai ma kirga su ba ya damka ma bilti a hannu..a ladabce yace
Gashi inda wani abunda zaku bukata.

Amsa tayi cikin godiya tare da fahimtar duk wani saÆ™on dake boye acikin kwayar idanunshi musamman ma game da wasime…

Sallama sukayi tafita snn shikuma ya cigaba da kammala shirinsa Æ™arfe 11:30am ya nufi offishin ogansa inda zasu tashi tare da motocin tawagar yin tafiyarsun….

Access fee is 300 via
0152983148 mohd sule surayya Gtb. 08060712446
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA 13

A fannin su wasimé kuwa tunda ta zamu shiga cikin hadaddiyar hummer jeep din saheeb ta ƙasa aje duwaiwakanta waje guda
Tayi juyi nan tayi juyi can
Komi ma acikin motar ya gama tafiya da imaninta dan kuwa bata taɓa tunanin zata shiga irin wannan babban motar ba.

Shikuwa saheeb baƙaramin dadi yakeji ganinta a kusa dashi ba dan komi nata na burgeshi hatta kayan data saka yau saida yaji aransa inama ace ƙanwarsa ce ita da yanajin duk fadin duniya babu wanda zai kaita gaye da kwalliya da kuma saka tsadaddun kaya..ko ayanzun ma ya qudira aransa cewa he might sumhow take responsibility of her needs,fitinar taheer ne kawai bai shirya fuskanta yanzu ba dan sosai yasan abokin nasa da iya nuna iko akan iyakarsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button