FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Taku ta ke cikin kasala da damuwa harta kai kwaltar filin jirgin ta shiga van din da sauran fasinjoji ke shiga wadda za ta karasa da su zuwa ainahin ginin cikin filin jirgin,Hasken sassanyar ranar da ya soma ketowa ya dallare mata ido, ta sanya tafin hannunta ta kare saman idanunta a daidai lokacin da masu motar haya suka soma isowa gare ta.

tambayarta suke inda za a kai ta da ganinta ka ga wacce take cikin rudanin xuci,ajiyan zuciya ta sauke kafin ta tsaida idonta a kan wani mai taxi cap ta nuna mishi adireshin inda zai kai ta wanda ke rubuce cikin paper wadda ta fiddo daga jakar hannunta danyau batajin zata iyayin wani surutu.

Yana kammala karantawa ya gyada mata kai alaman yasan wajen Daukar jakar tata yayi ya sanya a bayan motarsa ya bude mata kofar baya ta shiga ta zauna sann ya zagaya ya shiga mazauninsa ya tada motar,Tafiya suke sannu a hankali a kan manyan titunan birnin kaduna tanamai karewa kyawawan estate dake ta wajen kallo wanda akalla shiyafi dauƙe mata hankalinta daga yin tunanin komi dake damun xuciyarta iyanxu.

Can Mai taxi ya tsayar da motar a cikin anguwar tasu mai suna barnawa estate,wani ajiyar zuciya tayi, ta lalubo adadin kudin da ya bukata ta ba shi ya ba ta canjinta, ya kuma fitar mata da jakarta daga bayan motarsa.Sannu a hankali ta karasa kofar gidansu ta bubbuga gate cikin mintuna kalilan mai gadi yazo ya bude game da tattara mata kayanta ixuwa ciki.

Babban flat ne sosai dake dauke da shuke shuke da bishiyoyi masu daukar hankali,kai kana ganin tsakar gidan kasan naira ta xauna, makeken tsakar gidan na dauke da babban sassa mai fenti iri daya dakoina tana isa bakin ƙofa ta danna door bell taja ta tsaya, jim kadan wata matashiya sanye da riga da skirt na uniform baƙi da fari da kitchen aphron dinta iya gwiwarta ta bayyana tana mai rusuna kai cikin Girmamawa gami da amsar kayan hannunta Kyakkyawar Kallo bata isheta ba ta wuce ciki abunta.

Tun falo ta fara cire kayan jikinta tana yardawa nan kasa while walking majestically like a model,cos she have the perfect small waist and big round butts,she is very curvy.tana da matsakaicin tsawo kuma ita ba doguwa bace ba kuma wada ba,tana tsaka tsakiyar hakan.

Haka ma fatar jikinta,
Baza ace dashi dau ba amma farace sol,kalar da ake ce dasu fara mayya.
Idanunta da shape din hancinta dana bakinta tsaf ya dace da doguwar fuskar da Allah ya bata mai kyaun fasali da tsari,sannan tana da yelwan suman kai masha Allah Razia abu tacika mace abar kallo takoina.

Ahankli take tafiya harta shiga cikin nata part din dake cikin na mahaifiyar ta,Tana isaga bedroom dinta batayi wata wata ba ta safce sauran kayan daya rage ajikinta ta ja white towel ta fadacikin bathrum tahau wanka

Anan ma Sai da ta kusa hour guda cikin bahon bathroom babu abinda take sai Wakokin music in a loud Voice kamar ba musulma ba,justien bieber “holy”..chrisbrown “loyal”.rihanna..”work”.. from begining to end ta haddacesu ta daga kafafunta can sama tana shafawa ahankali kaman jikin jaririya,daga karshe ta fito daure da towel tana goge kanta da another towel,foreign licorise oil ta shafa a jikinta from head to toe sann ta busar dakanta tayi oiling tayi kwalliya ma cute face dinta, sai da ta gama tadauko riga iya gwiwa ta saka ta with small skiny shorts ta fetsa turaren Lady million na parco rabbane,Tana fitowa falo taga mai aikinsu rakiya tsaye da set of mug a hannunta,

daga can ta kalleta Æ™asar wuya tace”oh nikam uban Wayace miki kikawo min wani abun yanxu?did i tell u am hungry?..yarinyar da bazata wuce shekara sha hudu ba ta sunkuyar dakai can kasa tace”Am sorry anty, im just following oders anty dara asked me to make sure i get sumtin for u to eat once ure back..kuma dama iyashi kawai muke da a matsayin abinci agidan nan,gashi kitaba kiji in ya huce sai in koma in miki wani… ” tafada tana mika mata mug dake dauke d kunun alkama da wainar kwai adan karamin faranti
,razia batace uffan ba harsanda ta nemi waje ta zauna,ajiyar xciya tayi da kaman bata so ta amsa kofin bama,candai ta Dan kai saitin bakinta dataji qmshin snn tace “it’s OK,wani Æ™aramin nokia phone ta miÆ™a mata tace…amsa ki kiramin mummy kice mata na dawo,tay maza ta dawo nikam, ta faÉ—a tana Kama hanyar waje rike da cup din hannunta.

Cikin sauri yarinyar ta amsa wayar tana mai gyaɗa kai sann ta bar wajen dauƙe da wayar a hannunta.

After like 1hr30 min da isowar Razia haryanzu takasa zama tana famar jeka ka dawo da ziriya a farfajiyar gidan su amma bata ga alaman shigowar mahaifiyarta ba.

Yanayin fuskatarta kawai ya isa ya fallasa maka yanayin cunkushewar da kwakwalrta yy da tunani kala kala na ina ma mahaifiyartan zata kasance a wann lokcin datake maƙurar son ganinta..kusan a fusace ta koma ciki ta xauna a falo kafafunta daya akan daya ta kunna kallo,bai mata ba can ta kashe tvn Bayan kaman minti talatin aka bude kofa wata kyakyawar babe ce ta shigo a mugun fusace.

Cikin sauri Razia tamike zumbur ta tsaya fuskanta a matuÆ™ar daure,wani irin dukan tara tara kirjinta ya hauyi babu shiri, ta nuna wacce ta shigo da É—an yatsa jikinta da muryanta harna É“ari sannan tace”Dan kutuman ubanki ummi uban meya kawoki nan gidan? Wata isasshiyar matashiyace agabanta ta tsaya a hakimce tanay ma ilahirin gidan kallon tara saura, A xafafe razia ta hargitso…”wato baki ji na ko..” bata karasa ba wacce aka kira da ummi ta daddage ta tuntsure da wata walkantaciyar dariya sannan tace..”
Oh wowww so its true ure back?nazo ne daman ingani” a fusace razia ta hargitso zatay magana ummin tay saurin tarar numfashinta ..ke razzy calm down naaaa ahh aaaa,to uban wacece kema da zaki nuna ni da dan yatsa dan naxo gidanku eehhh?…ko kin manta ni ni ummi na fiki daraja har abada tunda inada uba..?im a legitimate child koda a ta hanyar karuwanci aka haifo ni atleast ansan waye ubana,..you…wher is ur own father..abi u be holy spirit scnd child of mother mary.?hahaha su razy dangin ruhi mai tsarki….Cikin tsananin fusata numfashin razia kamar zai dauke tace “gara ni ai ubanki barawo dake hannun EFCCn fa?dariya ummi tayi tace eh naji yana hannunsu ke haryau ina ubanki yake?
“Answer me..Razia Abu..Abu what?. Abu jahil ko abi kafur?..girl we need to know ur fathers name kafin kiyi takarar soyayya tare da ni..ai munji ance tsabar ba asan ta ina kika fito bane yasa aka kasa karasa sunan uban da za’a baki akabarsa kawai a “Abu”..keba yar abubakar ba keba Æ´ar abuthurab ko abuwani abu ba..
hahah inaga saidai a karashe da Abu jahil din..raziya abujahil..cikin dariya mai ban haushi ummi ta karashe hartana riƙe cikinta a shakiyance.

tsaki razia taja tace banza karuwa..Marar aikin yi Abunda kikazo nema wajena bazaki samu ba Nina nafi karfinki wallh Na wuce ajin inyi cece kuce dake yanxu ,bata karasaba taji saukan mari mai zafi akan fuskarta”dan uwarki nidin ajinki kice dazaki gayamin wnn maganan?

A fusace razzy ta tureta baya cikin daka tsawa tace…”angaya maki din
Kuttttt Ni xaki mara?

Ummi tace “an mareki an mari banza karuwa jaka shegiya yar shegu, sau nawa nake gaya maki ki rabu da saheeb?Ubanwa yace ki kirasa awaya jiya da wata lamba har kina gaya masa zaki zo ,ke mayyar inace haka raziya? Saheeb din nan kowa ya sani saurayi na ne,amma haka kikayi kutunkutun kika basa shaddar gindinki yaci..
karuwa kawai marar aji
itama bata karasaba taji an dauke ta da mari tayayau..razy tana diri tace”ke har kin isa ki rabani da namiji ne?uban waye baisan ke kike binshiba?saheeb was mine kafin kuka hada makirci kuka saceshi keda waccan munafukar uwarkin kuma kowa yasan duk big men din PH lagos da abuja ke kadai ke binsu su basa binki sabida tsabar baÆ™in jininki…shegiya kariya kawai”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button