FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

dago kansa yay yana kallon small pinkish lips dinta dake shaking cikin ciza labban sa a kasale ya shafe wajen yana cewa”ke? wallhy bazaki hanani hakki na da shirmen kin nan ba,ace mutum ya girma amma baisan ya girma ba,ashe ma nine bana denawa ke din denawa kike yi ne?..ai dadi na kikaji jiyan..u misses me but dont wanna show me how much u do?,yana fadin hakan ya ja chicks din ta gently snn ya hade bakinsu waje guda ya sauke mata wani sassanyar lipsuck masu azaban shiga jiki narkewa ta kusanyi da kyar ta tattaro sauran numfashinta ta tsaya.

Gwanin ban dariya ta gwalo idonta tana kallon shi kamar zata hadiyesa,sama yy da girarsa looking at her with a sexy glance,cikin taushasyar sauti yace “what? Cikin takune fuska tace ehmmm ehmm fahh,nifa bance maka bana so in nuna maka how much i missed u ba,its just scaring,akwai zafi yanzu in kasake min wani ai bazan iya fitsari ba ko?Yaya Haka dai babu kyau..da muryan kuka ta karashe gashi ta wani runtse idon ta gam bata ko kallon sa sai ruwan madaran shagwabn dake ambaliya akan fuskarta.

Mamakin ta ya cika shi dam yayi kokarin riko shaking hands din ta,sai ta kara sauti tace yahh da gaske nake fa ni wallhy tsoro nake ji kuma fa agaban su mummy?sai kamin wani abu in fito kuma in hada ido dasu,ni toh ya zanyi da kunya..gaskiya zanji kunya.

Yar dariya kawai yayi abunsa baice komi
Haka ta dinga maganganu giving him 99.9percent reason akan karsuyi wani abu mai kama da sex agidan,a hakan da takeyi cikin shirmen nata imanin sa ta sace sai yaji ta mugun burge sa,nan ya shagala yana kallon bakinta dayake surutun aransa yy smirks yace real funny girl..

Bakinsa ya kyabe ya dubeta cikin neman tsokana yace wai har yanzu case din abun ne?
Nifa ban gane surutun me kike ba,ya karashe cikin sassanyar dariya.

wani rau rau da idanunta tay A hankali ta girgiza kanta cikin shagwabben salo tay masa shiru

dariya yayi a bayyane yace toh yaushe kenan zamuyi?kuma a ina iyye?

Juya bayanta tay don kunya tana turo baki ahankli tay shiru,jinshi tay daf da ita yana kkrin ciccibota ta firgita tace nifa bansani ba.

murmushi yay ya tabe bakinsa ya saki hmmm da gefen bakin sann ya tallafo ta kadan ya manne ta da kirjin sa.

Ajiyan zuciya yayi”cikin sanyin murya ya dan girgiza ta comfortably yace..”Hey jokes apart, gwara ma ki kwantar da hanklinki kiban hakki na, inde su mummy ne ko bamuyi bama zasu ce munyi cos ure my wife kuma hakkina ne akanki kema hakkin kine wajena,u cant deny me cos ure scared,daurewa zakiyi thats part of being a woman kinji?…

lafewa tayi ajikin sa ta riko rigar sa da tender palms din ta tay shiru
Batace komi ba.

Ahankli ya rungomota cikin sanyin murya yace
Get up for now kisha abunki sai kiyi bacci ki huta emmmm?A dan kunyace ta gyada mishi dan tasan ta kwabar ayanzun ita kanta bata san me take fada masa ba but tabbas tasan tana balain jin tsoron abun nan.

Dagota yayi yana kallon ta har sai da ta nitsu tayi calm sosai sannan ya dauko milk din ya shiga bata tana sha idonta akasa kamar ba ita ta gama zuba mishi zancen ba

sam bata so ta kalle sa cikin ido ga jikin ta sai rawa yake ta ciki,tuno da cewa yace wai ta daure yasata jin madarar ya tokareta a kirji hawayen daya gani shimfide a idanun ta ya sa jikin sa yayi sanyi baice mata uffan ba.tana gama shan milk din ya sa palms dinsa ya goge mata tears din tas snn yay kissing lips din.

rungomota yayi ajikin sa tsamm kamar zai mai data cikin sa tare da sauke ajiyan zuciya yy juyi da ita suka hauro da kyau saman gadon rungume da junansu sosai.

Duvet dinta ya warware ya rufe su tare ya shiga shafa saman kanta a hankali yana soothing dinta batare da ya furta mata komai ba,Ba abunda take saukewa sai ajiyan zuciya har bacci yayi awon gaba da ita.

Gyara mata kwanciya yayi tare da mannna mata wani lafiyayyen kiss a goshi ya barta ya nufi dakin sa.

Bayan kamar awa guda ya fito ya gama Shirya kansa tsaf cikin wata kyakkywar designer suits ta donatellah Versace
kalar cambridge grey suite mai dauke da white longsleeve shirt da black shoes.sai qamshin amber nd honey suckle scent yake tashi ajikin sa,’yau hatta agogon yatch master xi din daya sakaya a muscular wrist dinsa silver grey ce bakaramin kyau yay ba.

Ya fito rass yana takowa gently and majestic kwanciyar rai da annurin dake kan fuskan sa was making him look gentle nd more alluring.

Bai tsaya duba ta ba don yasan bazai dade a inda zaije ba,duk dama sosai lokaci yayi masa karanci a rayuwarsa yanzu amma tunda shi yake da iko da komin sa sai ya qudira niyyar bata lokacin sa fiye da komai ayanzu.

Site din mamanshi yaje suka gaisa,yace mata zaice office yay signing dawowar sa a military headqtrs sabida subashi proper break da zai dan huta kafin ya fanjama aikinsa sosai.albarka ta saka masa tanamai masa fatan alheri harya ficce ya biyata wajen anono nan maa suka gaisa bai wani jima ba ya fita awajenta sabida ita kullum tagansa sai ta tuno da danta qasimu daganan kuma sai tay ta damunshi da hawaye.

Kan kace wani abu sabbin motocinsa da suke port base har an daukosu an kawo masa su gidan anwani jerasu a parking space su goma sha biyu cas differnt brands nd sizes ahakan ma banda tsoffin motacin da suke parke agidan.

Kalar Burgundy shine kalar babbar motar Mesarati B36D dinshi,ita ya shiga ya zauna a gidan baya yana katsa wayarsa cikin kamewa.

Drivern sa mai sanye da millitary uniform shine yayi droping dinsa a dede private station dinsa da ba wanda ke bi ta wajen sai shi,yana sauka just in time sectariyar sa ta fito dauke da Wasu takardun a hannun ta wanda a kimtse suke a wata black hard cover file ta bishi dashi office dinsa yay signing wasu kuma ya karba ya ajiye agefe snn ya sallameta.

10am ya haura sama wajen superior dinsa major general dan su tattauna akan aikin da zai kama da kuma hutun dayakeso ya tafi.

Fannin wasime kuwa sai wajajen tara da kusan rabi na safiya ta fito sanye da hijabinta dark blue colour dogo har kasa,ahankli ta maida kofar dakinta ta rufe tana leka wajen ahankli cikin fidda ido duk a tsarge take dan babu abunda take sai sauke ajiyan zuciya.kanta na kasa har ta karaso ta wajen palo jin karar tv na yi shikadai babu kowa aciki yasa ta dago kai tanamai sauke boyayyar ajiyar zuciya.

Tsayawa tay awajen tsawon mintina tana kokonton zuwa sashen prof duk fargabanta kartaje ayi mata kallon ta kwana da namiji..da kyar dai ta hkra ta isa kofar sashen.

Sallama tay abakin falon ayayin da Qamshin turaren jikin prof mai hade da turaren wuta mai sanyin qamshi ya mamaye ta da dadinshi.

Acan ta hango ta ta saka wata mayyar shadda lace pitch colour an baza mata half boubou gaban rigar da jikin zanin yaci uwarsa da aikin duwatsu masu sheqi,sai kallon ta wasime takey,zaune take akan babban kujera tana daukar fruits din dake cikke akam tray agabanta tana jefawa bakinta daddaya tanaci a nitse.

Sallamn wasimen ne yasata juyowa suna hade ido wasime ta sauke nata kasa cikin sanyin murya ta tsuguna tace

“Good morning momy”

Murmushi prof tabita dashi cikin harshen yare tace: olodudu ozoza .
Meaning gud morning beautiful.

Murmushi wasime tay da dan nauyin baki sai batace komi ba,apple prof ta dauka ta jefa abakinta tana dan murmushi tace “doter Ina gaisuwar dana koya miki wato bakison ki iya yaren mijinki ko?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button