FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ba son ranshi ba ya wahalar da ita,dan dole ya rufe ido yy romancing din ta da gasken gaske Bayan ta sake jikinta ruwan dadi ne kawai yake ambaliya yana tsatsafowa wani ruwan niimar na dada tun tudowa kamar ana kunnosu suna zautar da shi zallan zugin kaurin jijiyarsa dake jarababben zillo acikin tsatsin dadinta da ke ratsa kwakwalwarta da nashi shi takeji tana sauke mishi ajiyan zuciya.

Ta rasa yadda zata sa kanta idanun ta sunyi ja sunyi sanyi bai iya hkri ba ya kuma kasa denawa yana debar dadinta yana zautattun nishi yana gurnani,yana kuma shafa saman kanta a yanayi mai nuna gamsarwa.
After pumping her alot ta fara nishi tana squirting tanajin abun na zuwa agigice mararta kamar zai fashe Tanajin tsananin feelings mai gigitarwa yana mata yawo har tsakan kanta.
marar ta da bayan ta duka atake suka amsa tana sauke numfashinta da kyar acikin wani irin matsatsen yanayi..

wani shaaaaaaaa yaji
Ta watso masa duka ruwan dadinta akan jijiyar sa,alokcin wani irin kafewa yay awajen yana hakarta da balain jarabbiyar yanayi,ajiyar zuciya ta dinga saukewa kamar wacce zata shide mishi,shi dakan sa ya sauko a birkice ya lafe kan kirjin ta yayi slow down da gugan da yake mata daga nan ba abunda take ji sai ambaliyan ruwansa mai dauke da lafiyayyan seeds dinsa da ya juye shi tam cikin marar ta
Da kyar ya raba kansa da farjinta sabida vibrations din da jikinshi yakeyi haryanzu yanajin zugin dumin nan nata.

Mirginawa yay ya kwanta agefenta yana haki lokaci guda zufa yaketo musu baki daya,a gurguje ya dago ya kalle ta cikin wani yanayin yabo da jinjina Sai da ya calming kansa snn ya hauro kusa da ita yana murmushi cikin lallami yana shafa saman kanta a gajiye take kallnshi hawaye na zuba cikin idanunta.bacci barawo ne kawai ya fizge ta cikin wannan yanayin amma badon taso ba shikam bai iya runtswa ba tana ji ya kwace ta daga jikin sa ya shimfide ta tare da rufe mata bargo ajiki shikuma ya nufi bathrum ya dauro wankan sarki yayo alwala ya kimtsa kansa tsaf ya fice sallahn asuba.

Yana ficewa ta bude idanunta jikinta cike da kasala,yanzu kam ta tabbatar makanta da cewa tsafe mijinta akayi dama can,yo inba haka ba ,mezai saka duk abunda tay akanshi sai taga canji,kuma mei zaisa momynshi ma tay aiki akansa?saukowa tay agurguje taje bayi ta hada mishi ruwan wanka da garin maganin nan tay nata wankan ta hado da alwala tana idar da sallah sai gashi ya dawo.

Kafin nan a fannin razia dake sharban bacci, karfe dayan dare ta farka a rikirkice tanajin kamar kanta zai kwance tana haki zufa masu yawa ya fetso mata ganin datayi mahaifiyar taheer ta fito mata a mafarki tana binta a guje da wani zukekiyar wuka mai sheki wai zata kashe ta dashi,acikin mafarkin bakaramin gudun ceton rai ta dingay tana ihu ba,tanayi tana neman ta gafara akan abunda sukay wa taheer,daf prof zata cakka mata wukar wai sai ga mahaifiyarta chidara ta bayyana tana mai dakawa maman taheer din tsawa tana cewa “Ke oyiza baki isa ki kashemin yata ba jinin yata yafi karfinki”…

Itama maman taheer din a jarumce kamr namiji ta mayar mata da magana a tsawace cikin tsananin fushi tace”ke chidara baki isa keda yarki ku wargaza ma É—ana taheer rayuwansa ba,duk wanda yay yunkurin tarwatsa rayuwan ÆŠana takowani hanya wallhi saina kashe shi ..

Tana furta hakan ta dauki zukekiyar wukan zata cakka aruwan cikin razia sai ga dara tay wuf ta shiga tsakaninsu da wani jan haske, kokawa ne mai karfi ya kaure tsakanin mahaifyr razy din da prof inda prof ta zazzaneta da wutsiyar wuÆ™ar snn ta watsa mata wani garin magani a idonta nan da nan chidara ta rusuna tanamai saka ihuuu mai bala’in gigitarwa,tanaji tanagani prof daga wukar ta sharbeta da shi a wuyanta atake ta fada kasa mutacciya..

Razy bakaramin tsorata tayi da wann mummunan mafarkin ba,agurguje ta nemi ruwa a toilet tasha ta wanke fuskanta, duk jikinta na rawa tsoro ya gama nakasa mata zuciya da gangan jiki, da kyar ta kawo kanta cikin daki ta kunna wuta wayanta ta gani acan kusa da pillow inda ta kwanta, daukar wayarta tay tana dubawa taga more than 30 misdcalls daga wajen mahaifiyarta.

Gabanta taji ya fadi rasss cikin rudani da razana ta hau bibiyar missd calls din,saida tay trying yakai sau goma
Ba a dauka ba,hankli tashe ta dauko madubin tsafi tayi sumbatunta saiga mahaifiyar nata ta bayyana Suna hade ido razy ta koma da baya a mugun firgice tasa ihu cikin tsinkewar zuciya tace momy?Momy whats wrong with u na shiga uku na lalace,jini nakan tsiyaya a wuyar chidara data tamƙe wajen tam tana kkrin fidda magana da kyar cikin numfashi
,muryanta na rawa tace Razia,razia my doter…kiyi marmaza kibar wancan gidan kitaho calabar yanzun nan dont waste time”..ta karashe maganan jini na fetsowa ta bakinta.

“gigitaccen kuka razia tasa tace momy dont tell me it wasnt a dream.
Who did dis to u?na shiga uku ashe ba mafarki nakeyi ba.

Chidara tace Yes my doter it wasnt a dream ba mafarki bane spritual attack ne,his mother is hunting us shiyasa nace kizo yanzun nan nasan abunda zamuyi..i wont let her kill anyone of us karyan matsafan oyiza batakai ta kasheni ba.

A gigice razia ta mike tana kuka jikinta na rawa sosai tsugunawa tay ta debi inata inata tabar gidan around 1.30 am na dare sai gata a aiprt zata wuce garinsu calabar..

Taheer yana dawowa daga masjid ya tarar wasime harta kammala haÉ—a mai ruwan wanka.

Har ban dakin suka wuce tare tana tayashi wankan yanayinsu cike da sassanyar soyayya ,each time ta kwararo masa ruwan maganin nan ajiki sai taga tsigar jikinshi yana tattashi,ko yayita atishawa ko yay hamma mai karfi.Haka ta naniƙe awajen har saida burikan ta na neman masa lpya suka cika,janshi tay suka dawo daki yanata complain cewa kanshi na masa ciwo.

Manshi data mixer da oil din ta shafeshi dashi tana ta lallabashi kamr dan yaro ta saki jikinta sarai yadda baxai taba fahimtar hikimarta.

All black suit din ya saka yay kyau,kafin ya kammala shirin taje ta dafo masa plain jollof spaghetti with liver sauce
Da cinnamon pancake da tea dinsa mai kauri.

Har daki ta kawo masa yaci abinci while tana kan shirya kanta dan tana so ta rakashi har Aiport.

Karfe 7am dede suka fito ya rike trolley dinshi yanaja ita kuma ta riƙo dayan jakarsan sanye take da black colour dubai Abaya yasha ado da golden colour stones yan kanana tay rolling kanta da dan kwalinshi akanta banda powder da man baki bata shafa komi a fuskarta ba..

Ita tay driving dinsu suke kai har Aiport yana shiru yanata kallonta har suka rabu.ajiyar zuciya ta sauke tana ta addua acikin ranta harta dawo gida bakinta bai dena furta adduoi ma mijinta ba.

Karfe Takwas saura ta iso bakin gate tay horn mai gadinsu malam jafaru ya bude mata gate ta shigo,a harabar gidan ta hangesu tare da dan uwanshi malam shehu tana Allah Allah ta sauko taga wace tsohuwace suke tsaye tare da ita da yanayin jikinta yake muguwar kama da yanayin jikin anono,

Tanayin parking ta sauko a karo na farko suna haÉ—e ido da matar taga ashe anonon ce,da gudunta ta xo ta fada jikinta tana cewa oyoyo inno..ta kankame ta idanuwanta suna mai tsattsafowa da ruwan hawaye.

Da sassanyar murmushi anono ta cirota ajikinta tausayinta duk yabi ya isheta muryanta a kakkarye cikin tsokanan data saba tace”yar autan mama, kya kwaso da gudu haka kamar ba nauyi ne acikin nan naki ba,nide kirufaman asiri kar azo ace na kashe jikan qasimu..ta fara shafa kanta muryanta cike da tausayi da damuwa tace yarnan yaya kike?,ya naga kin shanye haka bakicn abinci ne koko iskanci inashi dahirun..wasime
Ta share hawayenta tace inno to mu shiga ciki mana,yaya taheer yay tafiya ne yanxu nan dawowa na kenan daga rakashi filin jirgi.. inno ta kyabe baki batace komi ba ta fara kalle kallen gidan tana cewa masha Allahu Lallai gida yay kyau dahiru ya narka miki nera wallhØŒuhmm su wasime anacikin jin dadin duniya wato kin barni acan ina yawon neman ma rayuwa sauki kina nan kina hutawa ko?wasime batace komi ba har suka shige daga ciki nan ma anono tabi ko ina tana kalle kalle babu ta inda bata shiga ta fito a gidan ba duk surutun ta saida ya karade ilahirin cikin gidan,har daki wasime takaita ta taga koina kafin ta dawo babban falonsu ta zauna wasime Ta debo musu sauran taliyar da pancake din da tea suka sha suna hirarrarkn yaushe rabuwa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button