FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Hatta abinci baiya wani sakewa yaci ya koshi hakama maman sa ita har bacci ma sai anyi dagske kafin nan take samunyi.

Bayan kwana biyu lokacin andan watse,bilti ma ta koma gida dan tacigaba da kulawa da business dinta data dan bude,basu fi kadaine a gidan ba sai yar uwan maman su anty safeeena dake shirin komawa kogi state din agobe.

A dakin da wasime take anan anono take da zama kullum da zancenta na irin al’adansu na mutan kauye,a kowani safiyar Allah saita tashe wasime ta turata kitchen akan tay ma mijinta da surkuwanta girki da sauran aikin gida,..

Sabida yanayin jikin taheer a satin gabaki daya baisamu yakaita makarnta ba,haka wasime ta daddage tana dawainiya dasu wajen girki da tsaftace gidan
Most atimes in taga babu kowa saitaje dakinshi ta sameshi haka zatay ta debe masa kewa.she became his comforts dan duk sanda ta sace jiki tazo masa yadan rungumeta ajikinshi yana dan samun nitsuwa da sauki atattaredashi.

Kishi bai barsa ba harsaida yasha bakinta dan yaji ko ta hadu da saheeb ranar ,ko da tace masa basu hadu ba bakaramin dadin hakan yaji aransa ba amma sai bai nuna mata alaman komi ba.

Sabida damuwar datake nunawa akansa harya soma sakewa yanacin abinci.

Anty safeena yar uwan mahaifyarsa ce ta wajen mahaifi,tun da tazo mamakin wasime takesha yaddaa take kkri dasu duk da kasancewrta karamar yarinya.

Duk sanda suka dan kebe sai ta yaba halin wasime agaban prof tana cemata lallai taheer yay sa’ar mata,amma karsuyi kuskuren yin sake akan tarbiyanta su dage dan ta miÆ™e ahaka da kazar kazar dinta.
Cikin lallabi da mata nasiha tace “oyiza is time to let go of ur pain kisani ure d head of ur family now,rayuwar taheer zaki soma gyarawa wann yarinya inda ace ke dakanki zaki tsaya ki training nata da harkema zaki moreta.
Kinga kin saving kanki frm all these slay queen da zaije america ya debo suzo su hanaki shi ma mai gabaki daya.

Washe gari ma data shirya zata koma kogi haka tay ta danne ta da nasihohi masu tasiri tana dada recomending mata akan tana kulawa da wasime.ita anata hikiman tana ganin kamar ta hakane zata zama in contrl of É—anta
Cos inhar ta samu ta iya jawo matarsa jikinta wani abu mai kama da rabuwa da shi wata rana bazai taɓa shigal tsakaninsu ba.

Bayan tafiyarta haka Prof ta rasa abunda yake mata dadi a duniya dama itace mai dan debe mata kewa agidan,adan dole ta kankaro dangana ta dorawa zuciyarta sukay magana ta fahimta da Anono akan zata dan zauna dasu na tsawon lokaci har kafin nan taher ya gama karatunsa ya dawo.

Anono bata ki mata hakan ba dake taheer ma ya nuna hakan yay masa sabida baiyason ya tafi ya kyale wasime ita kadai da mamansa da ita kanta maman dan haryanzu bata gama warwarewa daga shock din mutuwar ba

Yau ana sauri sati guda ya tafi kasar waje yana ta shirye shiryen saal ahankli,lkcin har wasime ta koma zuwa makarnta

Gidan dai haryau babu wani walwala amma sukan daure wajen nuna tawakkalinsu wajen hade kawunansu suna zamansu a tare cikin lpya

A fannin saheeb kuwa ranar da suka zo tun a mota abokinsa khalid yake tuhumar sa akan meyasa baison ya hadu ido da ido da taheer ko tsoronsa yakeji yanaboyewa?

Dariya saheeb ya dingayi
Cikin bagu yana cewa ni nay maka kama dal mtsoraci ne?ko da shike ba laifinka bane khalid dama kai baka da brain sai na cin gindin yan mata…ai taheer da kake ganinsa bazaka iya cimmasa da fada ba ,bakar zuciya yake dashi,He is bad mehn,amma ni na san yadda zanyi dashi,i just need to have his time…

Cikin kyabe baki khalid yace amma kasan za’a gaya masa kazo ai

Yace yeah and so what?
I want him to knw dat im around but dont fucking wanna see his face..sai dai bazan bari yasan dalili na na zuwa bane kawai just For the sake of my gurl wasime ka gane?banaso tagane cewa muna da sauran ishh ne dashi bare yaje ya juya mata mind dinta akaina da wasu irin maganganun banza ai kasan zai iya…

Wasan bazai fara ba harsai ya dawo,nima na dawo,anan ne zai gane cewa matarsa matata ce,agaban sa zan aureta nd theres nothing he can do about it..inya matsa kuma…huhmmmm..hahaha

Atake Abokin nasa ya juyo yace what?saheeb mezaka masa..naga kana wani dariyar mugunta

Dariyar ya karayi yace just forget there is nothing..friend chillax mehn..haha

Cikin Kyabe baki khalid ya dauke ido akansa “yace i dont belive u sha
But ko shima kashe shi zakuyi ne kamar yadda dad dinka yasa akayi sanadiyar mahaifinsa?i bet thy dont knw that it was ur dad thats behind all this..

Dariya saheeb ya dingayi
Kamar ana gaya masa abu mai dadi a kunnen sa haryana wani buga kan stirring

Cikin nishadi Yay ihu yace Woooooh ai wancan matsalarsu ce,dama hauka dad yakey da zai nuna cewa yanada hannu akai?
Kumafa da ya kyalesa araye wallh da haka zaita bincike akan makaman babana, harse ya tona ma dad dina asiri,nd u knw wat will happen to us after dat…mtsss…kai dai mutuwar sa shiyafi mana alheri..hahaha Allah ya kara da gaba..

Dariya khaleed yay yana girgiza kai yace hmm “bad boy”..toh mu wuce airport kawai is almost time for ur flight.

Suna hade ido suka sa dariya harda tafawa acikin dariyar saheeb ya ce yanzu fa harsun yarda cewa na cancelling flight dina ne domin su?khalid yace Aahhhh stupid ppl…saheb yaja tsaki ai bazasu kara gani na ba saina samu lokacinsu
Dat moment when its become my turn to take my baby wife home.
Wallh duk wanda ya kawomin wargi saina ga karshensa akan yarinyar nan.

Dariya kawai khalid yake masa dan gani yake kamar saheeb is mentally unstable musamman akan batun yarinyar nan wasimé.
Na kudine 300
0152983148
GTB 08060712446
7/25/22, 19:20 – Kawata: 53#

Bayan kwana biyu shirye shiryen tafiya karatun sa kawai taheer yakeyi babu dare babu rana, he is alwys arranging things nd making sure that bai mance da komi ba sabida tafiyace wanda zaiyina lokaci guda wanda babu dawowa wani hutu ko juyowa da baya.

Gwamnatin tarayya haÉ—e da hukumomin NAMC suma suna kan nasu shiryen shiryen ata fannin su acan Abuja
duba da gwamnatin tarayyarce zata dauki duk wani dawainiya da nauyin karatun nasa gabaki daya,so alot of protocols have to be followed musamman ma daya kasance acan USUn ma zasuna biyanshi wasu kudade da akecewa health services stipends.

Gabaki daya kwanakin nan baiya samun lokacin kanshi,bai zauna ba har saida ya kammala dukkan wasu shirye shiryen da zaiyi musamman game da abubuwan da zai bukata a can.

A fannin wasimé kuwa abubuwane suketa mata wani iri a gidan,ganin kowa yay sanyi abubuwa suna tafiya amma ba kamar da can ba,gaba ki daya gidan na dada yin shiru ne kamar babu mutane aciki,daga safiya yay yanzu harta saba zata dan fito ne tay yan kimtse kimtse snn ta shirya kanta tsaf akaita makaranta,daga sun dawo kuma shikenan bata kara ganin sa,kullum tana daki wani bin har washe gari bata saukowa kasa Saboda rashin abunyi.

Wani bin anono ce take dan saka prof agaba ta dan fito suyi yar hira a falo kafin dare yay kowa yaje ya kwanta ,Taheer kam inba lkcin kaita makarnta ba ynzu kwata kwata bata samun wani kwakwran lokaci tare dashi abun haka yayta damunta aranta.

ganin sauyawar sun yana da dan alaƙa da rashin mahaifinsa da akayi a dan kwanakin nan yasaka wasime ta dan soma fahimtar su, kawai sai ta maida hanklinta kan test din da suka farayi a makaranta koyaushe zaka ganta da littafinta tana karatu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button