FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

,”ku shiga mota mu wuce gida,daga nesa matar ta umarcesu ayayin da take dosar inda motarta yake atake suka shiga nasu motar kusan atare suka fice daga harabar asibitin saidai basu isa gida atare ba sakamakon tsayawa datayi a wani babban pharmaceuticals store danta sissiya ma wasime maganinta su inhaler ne da sauransu snn saita dawo gidan daga baya.

Daga isarsu gida bilti ta wuce daki da ita ta kwantar da ita,hawaye sosai suke diga a fuskar wasimé ta taƙure kanta cikin yanayin fargaba da damuwa dan aynzu babu abunda yake mata gizo a kwakwnta da zcyarta face fuskar innono.

After like 20 min matar ta dawo gidan tare da ledan magunguna a hannunta
Shigowarta gidan kenan ta samu koina shiru tamkar babu kowa, sama tay niyyar haurawa ta duba su tana taka kan step Taji kamar motsin mutum akanta, taher ne yake saukowa shikuma lkcin Fitowarsa kenan daga room dinshi yasha wata uban wankan fitina na kananan kaya red nd black colour data mugun amsarsa tamasa kyau duk dama kowani irin kaya yasaka tana masa kyau dake farin fatar mahaifyar sa ya kwaso.

Tafiyarsa yake a nitse kafafunsa yasha wata white sneakers mai taushi mai dauƙar ido at same time jikinshi yana xuba mayyar kamshin turaren tobacco black xx duk kamshin jikinsa yariga da ya bule iskar dake farfajiyar falon
,cikinsu kowa na takunshi a nitse har suka ci karo da juna,ita tuntuni ta kuresa da idanunta tana kallonsa shima haka dan son dayake ma mahaifiyarsa nadabn ne a duniya.

,..yanayinsa ne ya sauya mata sosai,amma sai taga yana murmushin gefen baki,a nitse kuma cikin girmamawa ya furta “welcome iyami,yabi ya Æ™araso kusa da ita sann ya jawota jikinshi ya rungumeta kadan yana kallonta da tsananin sonta a kwayar idanunshi.

kallonshi itama tayi bayan ta janye jikinta a nashi calmly ta tsaya agabansa suna fuskantar juna duk sai tabi ta ƙasa ce masa komi dan wani bin haka zuciyarta yake mata nauyi akansa.gashi dai zatazo rimi rimi da masifa ko bacin rai ayanayinta amma daga zarar sun hada ido da ɗantan saitaji sonshi ya balbaleta tausayinshi sai ya ñakasa mata zcya.
wani bin harma tanajin kamar bazata taɓa iya scolding inshi ba kuma.

Shikuwa tunda ya kyallara yaga ledan magani a hannunta ya fahimce komi daga É“acin ranta akansa.But ganin bata tankasa ba yasa ya basar yyi kamar bai fahimci komi ba, hannu yasaka zai amshe ledar maganin anan tay dan Æ™arfin hali ta fauce abinta tadan hararesa ko dan yagane bataji dadin abunda yy ba baice uffan ba zai wuce tasha gaban sa,Wani rau rau da idanu tay a dan dake tace,”..to ina kuma zaka?to where?”hmm ya saki,wani miskilallen murmushi ya kufce masa ya takureta da idanunsa masu sanyi da taushi, “mamy i need some fresh air.. u dont have problm with that do u?”..yadda yy maganan with class yasata masa wani irin kallon burgewa.
Hakika danta shine dan adam mafi burgewa a idanunta,ba yabo babu fallasa tace “no i dont,but hey.. make sure u see me once ure back okay?…
tana fadin hakan ta wuceshi Cikin sauri
kafadunsa ya dage sama yanayin koinkula da maganan saidai bai dauƙe idanunsa akanta ba sanda ya tabbatar da inda ta dosa..

A hnkli ya cigaba da takunsa mai daukar hankli harya ƙaraso cikin falon sai kuma yaji gaba daya wani tuƙikin kasala yana neman nakasashi.

gaban fridge ya nufa ya bude ya dauƙo frozen malta ya tuntuda a glass cup yanemi waje ya zauna calmly jin gabobin jikinshi suna nakashewa kamar ana sassaresa taciki. aranshi sai ya soma tunanin ma ya fasa fitar kawai,kansa ya lafar yana maida nunfashi sann ya dago daf yana kkrin kai chilled drink din bakinsa da niyyar kurba kirjinshi ta wani buga rassss jin wani ihu da aka doka har tsakan kansa ta tsaga baisan sanda ya saki cup din hannunshi akasa tafashe fasssss ba,a dan razane ya juya ya kalli saman stairs din jin wani irin raxanannen ƙara da ihu da aka kara saki

Take ya lumshe idanunsa yafi tsawon mintina biyu yana kallon setin wajen da karar ke fitowa wai wannan wata irin yarinya ce?fahimtar cewa wasime ke wannan ihun yasashi kara shan mamaki aransa,can snn ya dauke dara daran idanunsa dahar sun soma sauyawa kalarsu izuwa na bacin rai yanada gajen hkri abu kadan ke triggering nashi ,ajiyar zuciy ya sauƙe snn ya koma ya jinginar da kansa akan kujerar dayake zaune very calmy yanamai sauke numfashinsa a hankli calming himself down dan dole cos honestly bayason yana raxana ta duba da health condition dinta.

Ihun yaki ci yaki karewa,tsawon mintina yana matse kansa domin karya tashi amma ina lumsashun idanunsa ya wara snn ya miƙe tsaye uwa an tsakureshi yayi hanyar saman agaggauce, inda suke ya dosa direct.Ya tarar ƙofar tasu ma a bude take tun dagacan yake kallon yadda ake kokowa da wasimén wajen hadiyar magani sam taki hadiya tana ta aikin rabza kuka,tun kafin ya karaso wajen ya wani hade ransa ya murtke fuskansa,agaggauce yake dosowa wajensu
Kamar wani mayunwacin zaki,Bilti tanata Allah Allah kar wasimé ta jiyo ta kallesa dan tasan tabbas intagansa zata ƙara tsorata ta sum,mum dinshi ne ta zuba masa ido tun daga can alamar karya ƙaraso ciki amma yy kamar bai ga alamar datakeyi masa ba,

yana karasowa cikin shakakkiyar muryansa mai ban tsoro da daka tsawa yace..”salama alaikum..wani yarrrrrr tsikar jikin wasimé ya tashi..take kwakwkalnta ya tsinkayo mata sautin muryanshi mai ban tsoro bata tabbata ba saida ta ji yana tambayarsu su bilti “meke faruwa ?aikuwa tana dago kanta caraf sai suka haÉ—e idanunsu taga yana hararta da wani irin sigar fushi ransa a bace yana huci kamar zai hadiyeta

Dakewa yayi snn yace
“Ke?me aka miki kike mana ihu?..
Jikinta atake yahau bari tarasa mema zatace masa ta riga ta raxana tsoronta ma karya Æ™ara daka mata tsawa..wani irin kallo taga yana jefo mata tay saurin sunkuyar dakanta Æ™asa”luiii idanunta sukayi tamkar xata zube Æ™asa bilti tayi sauri ta dauketa cak ta rungumeta wani irin azababben kuka mai dauÆ™e da tsoronsa ta saki…

Its 300# subcribe
via 0152983148
Mohd surayya sule
GTB send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA…
……faduwarsa

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

GODIYA NAKE MASOYA INA KALLONKU😘😍

No. 6

Budan baki yy Zai Æ™arayin magana mahaifyarsa tayi saurin tsareshi ta hanyar yin magana wa bilti a hanzarce.”tace Bilti ki kula da ita sosai, bilti tace toh. Hannunshi taja ta juyashi ixuwa hanyar waje tana mece mishi “lets go outside”,bai mata musu ba yafara binta ixuwa hanyar waje tana biye dashi a baya baya ta sako sa agaba kamar dan Æ™aramin yaronta.

Basu tsaya akoina ba sai cikin babban falon su da bakajin Æ™arar komi saina Ac wajen ya dau sanyi yay wani axaban dadi waje ta nema a kan babban kujera snn tazauna ta naÉ—e hannayenta biyu akan kirjinta tana kallonsa calmy ayayin da shima ya matso kusa da ita ya zuba akasa kamar wani munafuki ya rusuna kai daf da wajen data zauna ya nitsu, fuskan sa da dan yanayin damuwa da kuma shgawaba cikin sanyayayyr sauti yace..”Whats wrong Iyami?..naga kinata fushi fushi..numfashi taja snn tabishi da kallo a sigar fada da harara. Snn ta kira sunansa tace,.”taheer”
Kallanta yayi adan shashance ..tace
“waime haka zakake ta ihu akan yarinya Æ™arama?juyowa yy zai kalleta yaga ta wani hade rai ta dage tana masa masifar” “‘U are being too hard on d girl for cryng out loud..i mean… yaushe ma taxo gidan nan da zakana tsorata ta haka…tej lpyarka kuwa?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button