FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Biyar da rabi na asuba taheer ya farka a farge kamar wanda aka tadashi a baccin a hargitse fuskar ta ya kalla ganin yanda duk hawaye sukabi suka wani bushe akai wahala yasa tayi fayau ta saki jikinta tana baccin kamar wata matacciya.

lumshe idanunsa yayi ya kara bude su akanta ahankali ya sakin mata light peck a goshi kafin ya dada gyara mata kwanciya a gefenshi ahankali sai can anjima ya bude ido a gurguje yatashi ya shiga bayi yahada ruwan zafi yazo ya dauketa cikin baccin.

Baijira ta bude idanunta ba,rufe idonsa kawai yayi ya sakata cikin ruwan zafin,wanda hakan yasa tabude ido kadan kafin nn ta sakar mashi wani irin wahalallen kuka mai rauni.kwanto da kanta kan kafadar shi yayi yana dan bubbuga bayanta with calming words har sanda ruwan ya huce tana ciki snn ya fito da ita.

bude inda ruwan zai tafi yy ya sakeshi yatafi kafin yasake hada wani sabon ruwan zafin ya mata asalin gashi irin tasu ta likitoci haka ya dingayi har saida yaji ya qamsu snn yasaka bathing gel mai kumfa ya dauke ta a hannun sa sanan ya shiga ruwan dauke da ita ya zauna ya daurata akan jikinshi yafara mata wanka a hankali yake goga mata sponge,ta runtse ido gam sam taki ta hade ido da shi tuno da zazzakar niimar da ya dandana jiya ajikin ta ya sashi cizza labbansa yana wani lashe baki dan murmushin gefen baki yayi a hankali yasake janyota jikinshi sosai ya daura fuskarta akan wuyanshi tareda daura kanshi akan gefen fuskar ta dake resting akan wuyarshi murya chan kasa yace Allah yay miki Albarka mata ta”wasime u gave me the world,ur body, ur soul,its means so much to me.

sake lumshe ido tayi ta kankame shi,wani dadi yakeji har cikin ransa daya samu hadin kanta..

Yy dariya cuty yau ba magana ko oya ki bude ido ki kalli abunda ya wahaldake hakuri kawai zai baki..

Tsabar nauyin shi da takeji Rasa inda zata aje kanta ma tayi sake tantame idonta wasu sababin hawayen shaukin sonshi kaman famfo suna zubowa

Ya dago ta sama lkcin zuciyar sa kamar zaiyi amo ya fashe domin son ya nuna mata irin kaunar dayake mata, cheek dinta ya ja yana murmushi da murya chan kasan makoshi yace”im d boss now ko?tay mashi shiru ya riko hannun ta yace ki bar wannan jin kunyar wallhy ban son shi indan wnn ne kwanan nan zaki soma bina akai inai miki yanga Kin ganni?ni bazan yi hakuri dake ba garama ki gayamin abunda ke cikin ranki,dan dani dake mutu ka raba yarinya,a hankli ta daga kai ta kalle how serious he look da sauri ta sake rufewa dariya ya fashe dashi,snn ya sassauto ahankli cikin kunnenta yace Hey
“I LOVE U”Did u also love me?

Wani dirar faduwar gaba taji,cikin dauriya mai cike da karfin hali bata bude idon ta kalle shi ba ta gyada kanta sosai,wani dadi yaji har cikin ranshi dan dariya yyi ya rungume ta ya dada cewa sweetest girl eva,Ahankli muryanta kasa kasa sosai tace hail ure a perfect fantasy..

Atke ya gwalo idonsa waje a sakankance ya mata kallon irin wow.dan murmushi yayi kafin ya bita da kiss mai tsuma mai kuma ninnike da jarabben sauti,bata jinkarta ba ta amshe lips dinsa suka shiga maida ma juna martani basu wani dade ahakan ba ya saketa ya shigayin kkrin karasa mata wankar.

cirota yy a ruwan gashin batare daya rabata da jikinshi ba yadaura ta a gadon bayan shi yana dan jijjigata ta kankame shi tana sauke ajiyar zuciya,warm shower ya sake akansu yafara wanketa ya wanke su tass sanan ya juyo da ita yayi relaxing bayanta ajikinshi yafara wanke kasar ta ya mata wankan tsarki shima yay.

nan ya nannado ta a bathrobe dinshi fari kar shikuma ya dauro towel ya dauketa cak yafito da ita daga bayin ya ajeta ajan gado, shi da kanshi ya binciko kayansu ya dauko wata yar figigiyar riga marar nauyi sabo kal da suka siya silky green in colour mai kaman yar shimi ya saka mata ajikinta,tare da hijabin ta har lokacin ajiyan zuciya take tana kawkwklo hawaye dan daure fuska yay yace “will u stop dos silly tears?.”

Dan shiru tayi tana goge kwallan ya zauna kusa da ita yasaka doguwar farar jallabiya ajikin shi dan kadan ya murza turare ya dawo ya shimfida musu sallaya
hanunta ya kama ya mikar da ita tsaye yajawo ta kadan gefenshi yace”get up lets pray
..sai ta mike a sanyaye jikin ta dik adaure yake batajin dadi sam kafar ta daga ta fara tafiyan da kyar jin wani zafi na shigar ta,hakan yasa tayi maza maza ta sunkuya kasa tana kkrin boye hawayen azaban dasuke shirin zubowa daga cikin idanunta.

Ji kawai tayi ya raba ta da kasa ya daura ta kan dadduma,da kallo yabita fuskan sa dauke da damuwa snn ya dora hannunshi akan wuyarta yadan tattaba yace baby na are u alright? Batare da ta kalleshi ba cikin sanyin murya ta gyada kai tace uhum” shiya jasu sallan asubahin saiyayi karatun sallahn a saukake bai ja sun dade ba sabida jikintan,suna iddawa ya dauketa cak ya kwantar da ita akan doguwar kujerar dake wajen ta dan resting bayanta tanajin wani irin zazzabi ata ciki ciki.

Gadon ya kimtsa inda tay staining da jinin budurcinta yakai bayi ya wanke dakanshi sanan yadawo ya shimfida dayan zanin gadon
dawowa yayi gefen kujeran ya sameta ta har ta rigingina tana sauke nishi ahankli xaune durus yay agabanta ya dan kalleta da kyau sai yaga ashe har wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita.

A hankali ya dauketa ya kwantar da ita akan gadon yana tunanin yanda zaiyi rayuwar sa mai shegen dadi da ita kwanciya yay gefenta ya rungumeta a haka shima wani baccin yayi gaba dashi..

Wajajen karfe Goma na safiya wasime ta bude idonta bata ganin komi dakin sai duhu jin ita kadaice a dakin yasa ta firgito ta miƙe xauna tana zazzare ido ahnkli ta shafe jikinta ji komi na jikintan da daban har an sauya mata kaya gabanta ne ya fadi ta hau lalume still bata samu wayarta ba.

Itadai tasan da nite gown ta kwanta,amma suturar da take ji ajikinta yasha bambam da wancan wata arniya fitted pper red gown ne mai tsiririn hannu da plunging neck na ralph nd russa dogone har kasa amma da Alamar tsagunshi ko rabin cinyar ta bai gama rufewa ba,uban duhun datakeciki shine babban damuwarta kirjin tane ya shiga dukan tara tara tana neman taro ruwa acikin idanunta da tunanin ina yayanta ya shiga.

Chan taji wani abu ya fashe tasss kamar balloon taji a mugun tsorace taja baya nan da nan farin haske ya gauraye dakin ..

A zumbut ta mike tsaye da mamaki ayanayin ta ware ido tana kallon ko ina kamar kanta zai bude tsaban zautuwa tun daga inda take tsaye aka zuba red roses ga pure white,red nd pink balloons tako ina suna bouncing akasa har zuwa ta wajen bakin window ta bayan dakinsu Inda zaka iya fitowa jikin wani glass wall door yakai ka har wajen blue beach da Swan ponds,da luxurious gardens domin shan iska da shakatawa.

Duk flowers da ballons din ne abarbaje akasa tana takawa a hankli cikin rudewa red gown din jikinta da yamata wani munafukin kyau kamar wata model na wani flowing akasa yanabinta,leke take ko da zata ganshi amma ina, saida ta fito har waje ta baya,ayanzu ne ta fara lura da rubutun”I Love you”da akayi da red roses flakes din agabanta one step ahead of wani hadadden garden
Ne da wani katoton very huge white gift box wanda girmanshi zai iya kaiwa wani water tank din,tun datake bata taɓa ganin box babba irinshi ba,tana ta kallon wajen ganin anyi wrping box din da red ribbon.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button