FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

muryan ta a sanyaye yana dan rawa rawa a hnkli tana zamewa ajikinshi tace”Yaa saheeb kaine?..wani lumshe idanunsa yay snn ya dubeta yace “Eh nice beauty na, are u okay baby?..Wani ajiyar zciya ya sauke tun ma kafun ta amsa shi, dagota yy yaga tana ta kkrin sauke hawayenta kasa”..cikin sauri ya riko hannayenta yashiga murza mata su ahankli yana kallonta a zauce hanklinsa a mugun tashe yace”baby yaya jikinki?.

Shiru tayi dan batasan mezatace mishi ba wani irin bugun zuciya da tsoro takeji,hawayen da ya makale mata take suka shiga zubowa zirrrrr akan kumatunta,kamar zaiy mata kuka yace”haba mana pls dont cry beauty na,bagani ba, am here for u..namiki alkwari bazan kara bari wani ya cutar dake ba…kamar zai cinyeta yake maganan da tausayawa sosai a cikin kwayar idanunsa daya kafeta dashi,shiru tay kanta na kasa tana kkrin yaarce hawayen ta,dada matsowa yy yace”Toh gayamin yanzu inane yake miki ciwo.. kinaso inkaiki asibiti?dan Dagowa tay da niyyar amsashi, sai bai barta tayi hakan ba yahau share mata hawayenta cikin kulawa,..wani rungumarta ya karayi kamar wanda akace mishi za’a kwace masa ita”yace…cmn beauty speak to me mana!!..ya kikayi shiru..nace inkaiki asibiti ne?..ajiyan zuciya ta sauke zata sunkuyar da kanta kasa ya tattaro habarta ahankli ya matso kusa da ita snn ya dora mata warm kiss a saman goshinta,ya dada dora mata wani agefen kuncinta wani irin shafa lallausar fuskanta ya shigayi ayayinda wani kakkarfan emotions yake debarsa ganin yadda natural beautynta yake dada haska masa kwayar idanunsa yana mai tsagawa har cikin ruhinsa da kuma zuciyarsa a lokaci guda…

Wani irin lumshe idanunta tay tanajin karin bugun zuciya,kirjinta na bugawa gaf gaf,sumthing doesnt really feel right haka kawai ta somajin bata son wann abun da yake mata,muryanta na rawa rawa tace,”yaa saheeb ka kyaleni”..kabari…gaba daya idanunshi yay jaa akanta sai shafa lallausar fatar fuskanta yakeyi yana mai goga labban bakinshi akan kumatunta cikin wani irin yanayi,zuciyarsa ji take kamar ta kawo nesa kusa yaga harya mallaketa a matsayin matar sa

Hannunta tasaka tana kkrin turasa amma sai ya dada matsota jikinshi sosai,kuka ta fashe dashi jikinta na rawa,duk sai taji ta firgita da yanayin sa..tace”yaa saheeb kabarni dan Allah ni bana son wann abun!!yi yay kamar baijita ba ya hade goshinsa da nata gently yana dada shafata,a dai dai yana shirin kai lips dinsa kan nata, adaidai lokacin taheer ya tura kofar ya shigo yana kallonsu……

Table shakers…me zakuce ne😂😂🤌🏻

FREE PAGES REMAIN 3
INAKANA SON CIGABA
SUBCRIBE TO A READING GROUP “300₦ VIA 0152983148
MOH’D SULE SURAYYA
GTB ,08060712446!
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA 18

Happy birthday to me,(surayyahms)
“Today 26th may i celebrate myself for being able to take off the mask i wear out and knw who i am underneath,for being vulnerable enough to accept my flaws nd knw dat those are wat makes me human nd real,.for being confident enough to cherish my strenght witout hiding or minimizing them cos they are my beautiful gifts to share with the world.nd For being brave to say i knw wat,and oll of it.”sumtimes i can be messy,full of shits nd mistakes,my undying forgetfullnes,despite that, “im soo proud of me,proud of who i am, nd proud of wat im becoming and dats wat i call selflove!”..happy birthday to impecable me..longlive nd prosperious 365days in health nd wealth for decades SUSU,HBD SURAYYAHMS#.

A sandare taheer ya tsaya yana kallon saheeb da tsananin mamakin sa a yanayinsa,ji yay kamar ana sare masa gangan jikinshi da takobi,wani runtse idanunshi yay game da dunkule hannayensa ayayin da wasu mahaukatan jijiyon dake hannayensa suka harzuka sukayi tauri suka wani murmurdu..

atake jikinshi ya soma kyarma bacin rai da baƙar kishi su suka hadu suka makantar dashi baiya ganin komi agabanshi sai duhu duhu yanajin wani abu mai tsananin ciwo da radadi na tsaga masa kahon zuciya.

A duk inda taher ya kasance wasime takan ji alaman hakan ajinin jikinta sabida Æ™arin bugun zuciya da mummunan faduwar gaba,atake atake taji ta Æ™ara tsorata,kkrin ture saheeb takeyi shikuma yana bijirewa,tana waigowa kuwa saita hade ido da taheer a tsaye akansu kamar wani fatalwa, wani irin ja da baya tayi tanamai kara sautin kukan ta a mugun rude tace”wayyo Allah na”Nifa bana son haka..bana so..bana so.
Tafada tana tutture saheeb din shikuwa bai lura ba,kkri yake yi don ya jawota jikinshi,sam taki tahau matsawa baya baya tana kkrin hankarar dashi cewa taheer ya shigo yana kallonsu

Can baya baya ta matsa har sanda ta jingina bayanta da jikin gadon ta rakuɓe snn ya farga,a dan fizge saheeb Ya juya sai caraf suka hade ido da taheer dake kallonsa cikin wani irin rikitacciyar yanayi mai tsoratarwa.

Baisan sanda ya miƙe tsaye ba,kallon juna suka tsayayi,agaggauce jikinshi yahau rawa with so much guilty consience duk ya daburce ya rasa abunda zai fara cewa.

Dan Lumshe idanunsa
Yay cikin neman wa kansa karfin gwiwa,wani huhhhh ya sauke tukikin numfashi snn ya daure yace “Taheer!

Hannu ya daga masa azafafe alaman baison jin komi.

Bai fasa ba yace “
Taheer im sorry abt this..
“Look,is not what u think okay?bayani yafara masa akan asalin abunda ya kawosa na qudirin basa hakri akan abunda ya faru da wasime jiya.

Gaba daya taheer ya kasa daurewa dan shikadai kawai yasan
Zafin dayakeji a zcyarsa yanzu.

Yi yy kamr baiji saheeb ba,kuma dagsken ne baijinshi,duk wani maganganun daya furta baiji ko daya ba tsabar yadda zcyarsa ta raunana tayi baƙi kirin har gani yake kamar zaiiya hallaka saheeb ya kuma kashe shi har lahira inyace zaiyi fada dashi koya dokeshi.

gabaki daya kishin matarsa da damuwa suka taru suka cunkushe masa zuciyar sa,ransa tay matukar lalacewa,a rayuwarsa sam bai san meye so ba,bare ma yasan zafin kishi. amma ayanzu haka a lokaci guda yakejin wayannan feelings din duka biyu suna azabtar da shi,ya rasa meyasa ma tun farko bai dauki aurensa da muhimmanci ba?whats it bcos she is just a girl?..he deeply regrets his decision right now.
Akan mema yasa zai boye aurensa?who the hell is saheeb,nd who is the whole world to judge him over his personal life?yanzu ne yasan yayi kuskure da wawanci mai girma,at same time he was feeling confused abt his emotions,tun usuli shi bamai tsoro bane,akan harkan rayuwarsa baya shayin uban kowa shikansa yasan da hakan,amma sai yaga akan wasime kominshi ya sauya ya lalace,tsoro da nauyin zuciya su suka danneshi suka hanashi nunawa duniya cewa ita din tashi ce,kawai dai yasan bai shirya ma tarban abun bane.

Maybe He just accepted it wholeheartdly dominya faranta ma iyayen sa rai ne Kuma yasan zaiyi zaman soyayya da wasime ne sabida ya samu rahmar ubangiji da kuma lada.

Aure at his young age to a younger gender ba abu bane wanda xai shirya masa cikin gaggawa,he need this little time to compose himself,hes tryng so hard to be true nd to make sure of what he is about to feel for her..the strees of telling his friends is just waht he neva wanted to confuse him or confuse his decision to accept her.

Yana son inhar zai amshe wasime arayuwan sa toh ya fison ya sake ranshi ne gabaki daya ya amsheta,ya kuma sota da xcyarshi,snn ya kaunace ta,Ya bata dukkan wani kulawa da kariya domin Allah badon kowa ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button