FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Rikewa yay da hannun sa daya ya shigo Shafa mata a wajen yana sama da kasa dashi kamar zai saka anma bai sa din ba,gaba daya jijiyar tashi ta jike yayi lubricating ruwan jikin ta daya dodano dake kai har yana diga tsaban tsantsi dakanta take zamewa.

nishin ma da sauri take yinsa tana kame Da fatar sa idunta a lumshe kamar mi shirin sumewa
Shikan sa a rikice yake amma ya fiso suyi teasing juna yadda idan ya zake ma jikin Nata bazai bada cikin ta wahala ba Zasu gama..

Fingers dinsa ya mayar cikin hole din yana kwakwalo ta amma sai yaga bata nuna reaction kamar da ba,take yA yunkuro saman ta ya danno jikin sa anashi fuskan ta ya shiga bi da wasu mahaukatan kisses…

..runtse idanunta tayi Tana jin sophicating warthm dinsa afuskan ta ga wutar dake ci agaban ta Na tsananin bukatarsa
“cikin haka a bazata ya tura mata jijiyar sa ciki inda taji numfashi ya yanke mata chak bata iya fiddashi wani sautin gurnani sukeyi atare tana
Dada dora shi akan hanya’…

Sai yana sumbatunsa
Bata amsawa sai gyada dai da cixa labba,dada shigr ta yake tana bashi hadin kai sosai Cikin fitinannen nishi sunan sa ke fita abakin ta kasa kasa amma bata san ma tana hakan ba.

Karshe juyo ta yayi gefe,ya durkufe ta, tare da hade cinyoyin ta,bai taba shigar ta hakan ba yau dayaga ta sakar mashi kuma itama Tana cikin bukatan abin sai ya sa himma Daya samu hanya Tuni ya bar duniyan nan dan tsabar dadin daya lakato,rufe idon sa yayi yana Neman nitsewa Can can ciki Wani firgita tayi ta dada sake masa gurnanin shagwaba.
..
Kaurin sa Wall To wall Yake kaimata yana dagula mata saitin kwalkwala,A zauce Ta shiga Karkwa Cikin shesheka mai kashe jiki tana furta..Mmm yaa taheer wayyo yaya
…the moment ya dada shiga hakan zata furta cikin wata fitttinannyr sautin shagwaba Ya dan dauke sa lokaci kafin ya qamsar da su,don kuwa baya jin gajiya acikin dadin jikin ta.

Rungume dashi sukayi wankan tare suka fito rungume da juna,akan cinyarshi ya dorata hannun shi na cikin towel dinta yana shafa kan cikinta yanai saka musu albarka da ita da babynshi dake kwance awajen.

Ganin lokaci naja yasa tay sauri wajen gogge mishi jiki ta shirya abunta tsaf yau komi ita ta masa yay kyau acikin casuals fari da baki da ya saka da denim jacket sabida sanyin dare.

Hijabinta ta zura ta rakosa har waje bakin motarsa hannunsu sakale da juna,suna kaiwa jikn motar bata hankra ba taji ya mannota da jikinshi ya rungumeta sosai.

Lamo tay aan faffadan kirjinshi dan haka kawai taji jikinta yadau sanyi ga wani irin faduwar gaba daya taso mata a take.

Ajiyar zuciya tajishi yana sauke mata agefen kunne kamar wanda akace in ya tafi bazai dawo mata ba.

Wani abu mai nauyi ta soma ji acikin ranta,hankli ta zare kanta daga cikinshi ta dago hadi da yin cupping fuskarshi da yar hannunta suna kallon kwayar idanun juna.

Sassanyar muryanta mai narkawa da sanya kwanciyar hankli ta makale wuya tace
“Take care of urself okay?

Murmushi mai sanyi kawai yy snn ya gyada mata kai..yace i dont wanna miss u for a scnd of my life..i love u babe!..cikin sanyin murmushi data mayar masa tace “ohh i love u too,have fun okay? rungumeshi tay cikin kunnenshi tay masa addua tace masa Allah ya kare min kai ya dawo dakai wajena lpya mijina.
Murmushi yy yace amin Allah yay miki albrka ko yan mata?dariya sukayi atare snn ta bude mishi motar harya shiga ya zauna bai iya dauke idanunshi akanta abun harya fara bata tsoro mai yawa azciyarta.

Tana tsaye awajen harya bace ma ganinta bata iya motsawa ba,gabanta ne ya dinga faduwa tana masa adduar samun kariya acikin zuciyarta harsaida taji dama dama snn ta juya ta koma ciki.

10am ya iso bakin club din riƙe da jacket dinshi a hannu,yana shiga ciki aka sa ihu dan wasu har sun cire rai akanshi ganin goma tay bai fito ba.

Nan da nan aka gaggaisa da kowa cikin nishadi bakaramin mamaki taheer yaji aranshi da baiga saheeb awajen ba domin kuwa dukkanin abokansu sunxo anata shaye shayen giya sai daidai ku acikinsu ne da suke da tarbiya basa shan ko sigari bare uwa uba giya.

Bakaramin dadi taron yay ba kuwa,kowa na bada labarin gwgwrmynsa ana making fun da wasu abubuwan ana shan dariya.

Can wajajen karfe sha biyu saiga Yaxeed uban gayyar yazo tareda razia.

Babu wanda yasan ta awajen ita kuwa sai satar kallon taheer takeyi don tun daga bakin kofa yazeed ya nuna matashi taganshi ganinsa namiji ne kyakkywan gaske.

Daga can gefe wajen bar ta tsaya,wasu tsinannun kayane ajikinta ta daddame halittar jikinta dasu kamar ba suna musulunci take amsawa ba.

Yawan satar kallonshi datakeyi ya tunxirashi yaja yazid gefe cikin harde rai ya tuhume sa yace masa ba ance kar akawo yan mata nan ba?

yazid yana dariya ya dafa kafadunsa sa yace relax men,waime damuwarka

Taheer yace kallona takeyi kuma bana son iskanci ina da matata.

Dariya yazid yy yace Cmon guy,me kake so daman tayi kaima kasan kana da kyan da kowacce babe zata daga ido tayi ta kallonka.

Tsaki taheer yaja yace “pls tell her to stop it bana son rainin wayo kallon yay yawa mana sai kace wata mayya?
Nifa banson abun haushi

Dariya sosai yazid yay yace chill guy ai aiki take nema anan club din barima ka gani yanzu zata kawo mana drink
Yana fada kuwa saigata nan xuwa da cold drinks non alcoholics akan tray.

Tafiya take tana wani karairaya tana girgiza nono taher yaja tsaki hadi da dauke kansa akanta yace ma yazid guy i dont want to have any drinks ni zanje can.

Acikin sauri yazid ya tarosa comn guy meye haka?ka tsaya kasha mana pls just a sip dama akwai wata magana danake so muyi dakai privately im serious
..taheer baiso ba amma haka ya tsaya ganin how serious yazid is sounding.

Razzy tana isowa gabansu da drink yazid ya saka hannu ya dauki wanda ta aje ta gabanshi taheer baiko dago kansa ba harta juya ta tafi, daga bisani yazid ne ya dauko drink din ya miƙa masa yana cewa hey guy gashi mana pls take it..

Badan yaso ba ya Karba
Yazid ya farajan shi da hira akan personal life dinshi kamar irin shawara kawai yake nema.

Dan kadan taheer yasha drink din,but kafin su kammala tattaunawarsu ciwon kai da jiri ya soma rufeshi,ganin haka yasa yazid janshi sukayi cikin wani daki,akan wani karamin gado ya kwantar dashi hanklin taheer na jikinshi amma saiya soma jin kamar kominshi na ragwabewa.

Waya yaxid ya ciro a aljihun sa ya tura wa razzy text din cewa ya gama nashi part din
Acikin mintuna kalilan saigata ta shigo wajen lokcin tsabar ciwon kai yasaka taheer baiya iya ganin komi sai tsantsar duhu agabansa.

Sama sama yakejinsu suna magana akan kudi da saheeb zai biya yazid din naira million 3,yaxid yana ganin alert ya fita ya bar matashi.

Haka har aka tashi a club din basu ga taheer ba,yazid ne ya yanka musu karya yace musu ai matarsa ce ta kirashi awaya cikin gaggawa shiyasa ma ya wuce baimusu sallama ba.

1.40pm idanun wasime
Nakan agogo hanklinta ya tashi da bata ga dawowar mijinta ba.

Duk layukansa ta nema jinsu a kashe ya kara dura mata ruwa acikinta daga ta kwanta sai ta tashi tay jikin window gabnta na tsananin faduwa,lkci guda ta rasa
Abunda yake mata dadi.

Dataga karfe biyu ya cika jin damuwar zai mata illa yasata shiga bayi ta doro alwala ta fara sallah koda ta tada kabbara sanda taji wani gullotun bakinciki da damuwa ya tokare zuciyanta lokci guda,hawaye masu tsananin rauni idanunta suka soma saukewa wani baƙon yanayi na damuwa da tashin hankli na neman mamayarta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button