FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

doguwar tsaki yaja aransa snn yace”Wai ina Taher yayi ne?..jin ya ambaci sunan taher gabanta ya fadi amma bata ko nuna hakan ayanayinta ba,shiru tayi kamar bata wajen har ya gama danne dannen sa awaya sann ya miÆ™e tsaye,”hannunta taji ya kama yace “beauty na muje munemoshi toh,

batace mishi uffan ba ya riko hannunta suka fito har falon gidan tare yana riÆ™e da ita a hannunshi dayan hannunsa kuma yana latsa wayarsa dashi looking calm,motsin takunsu yasaka tun daga sama taher ya gama kare musu matsiyacin kallo”

..samunshi sukayi yana zaune a kujerar tsakiya ya dora kafafunsa daya akan daya yana shan shayinsa adan tea cup hanklinsa a kwance Tun daga sama saheeb ya kankance idanunshi akansa da sigar masifa yana isowa kansa ya tsaya yace”What rubbish?ya zaka barni a daki kaikuma kafito nan kai kadai wai meye haka?da wani irin matsiyaciyar kallo ya basa amsa ciki ciki.. yace “iska nake sha”,saheeb yanemi waje yazauna yy furzan iska ta bakinsa da kalman hmm

Sam wasimé taki ta zauna ta tsaya kikam a agefen saheeb kamr wata yar tsana,da wani irin salo taher ya juyo snn ya watsa mata wani hamshakiyar harara jikinta taji yana rawa rawa dakansa.ta daure dai ta tsaya zcyarta na wani ingizata akan ta dago ta kallesa aikuwa tana dagowa suna haÉ—e idanunsu waje guda cak numfashinta ya dauke ta ciki,tsawon sekanni suna kallon junan su eye to eye da salon mulkinshi mai balain girgizawa, lkci guda ya mugun haÉ—e ransa ya budi bakinsa ahankli tayadda sautin muryansa zai fito mata sarari,da wani iriyar salon sirri yy mata maganan shikansa muryan nasa a kasa kasa ya fito wanda daga ita saishi zasujishi idanunshi a kankance akanta yace mata “get out”..snn yay mata nuni da hanyar dayabi matakala cikin sauri.

da mugun gudu ta saki hannun saheeb data kama snn ta haura sama a tsorace,shi baima lura da abunda sukeyi ba,kawai tsintar ƙeyar wasime yay acan gaba tana tiƙar sauri yanayin tsorata duk ya nuna ayanayinta

juyowa yay ya kallesa da fuskar mamaki”what the hell was dat? ya zakayi ka korata bayan muna yar hirarmu..cikin sauri taheer ya dakatar da shi da hannu ,take ya hade rai kamar baisan komi ba muryansa a shaÆ™e yace”na kori waye?
Saheeb zai budi baki ya Æ™ira sunanta yy saurin datsesa”men stop it!
Bakasan yarinyar nan ba ne ka kyaleta ta tafi kawai,saheeb yace akan me?shiru yy bai amsa shi ba,saheeb yace baka isa ba,”dada harde ransa yay yace nide Karkazo kajawomin abun raini,A shashance Saheeb yay resting kanshi akan chair yana taunar labbansa
“Ohhh wato shiyasa kabar mana dakin kenan ko?sannu mr maturity!toh ai da saika sanar dani cewa kai bakason zama inda yara suke basaika tsorata ta ba.i love being around her,naga yarinyar batada wani matsala,she is calm nd smart,gata kyakyawa nd who wudnt like a cute girl,kai yanzu yarinyar nan bata maka kyau ba?na dauka ma kaida bakada yar uwa zakayi murnan samun cuty,why dont u just chill nd spoil her…pamper her..i mean she is an angel,she derseve it,i seriously like her thou she is soo cute nd im gonna be her sugar daddy.. gata dark skin not the normal spec she is so dashing..

nitsuwa taheer yy yana binsa da wani matsiyacyr kallon sama da kasa mai mugun zafi har cikin ransa yaji zafi wnn maganan, lallai ma saheeb din nan,daga ganin yarinya yau harya yafara zakewa,saheeb ya gama blabbing ya rufe bakinsa bai dena hararsa ba,a hnkli snn yaja wata nakasahiyar numfashi ta ciki..”so can we drop dis subject right now?

saheeb zaiy magana ya miÆ™e tsaye yanamai zare mishi ido seriously adressing him like he mean it.”men im serious. ka dena jawomin yarinya a duk inda nake banaso kai wallh kacika sako wasa a abu..whats whith the girl right now?dama can kasanta ne?bayau ne ka ganta ba nide na fada maka banaso toh akiyaye!

..”saheeb ya miÆ™e tsaye yana wata arniyar dariya mai ban haushi,aransa yace taheer da son girma?”toh shikenan naji alaji”..lets go to ur club nd have some drink toh…atake taher din yay rolling idanunshi cikin sauke ajiyan zcya
.’yace Dats better muje toh, daga nan ya haura sama dakinshi danya kimtsa,da kallo saheeb yabi bayansa yanamai girgiza kanshi slowly thinking of how weird taheer is

,within few minutes yana zaune saigashi ya sauƙo babu wani canji ajikinshi dan rigar sanyinshi kawai ya dauƙo saiya sauya takalminshi izuwa booth din fata mai dan tsayi wanda ta kusa kaiwa gwiwarsa.,

tare suka nufi club din da suka saba zuwa acikin motar saheeb din jeep ce babba sabida mahaifinsa yanada kudi sosai,club din bigger boys ne inda suka saba haduwa da gayunsu Mostly schl mates da few friends daga millitary schl,yau sun balain dadewa awajen sabida hirar yan mata kawai aka buÉ—e chapter chapter kowa na fadar experience nashi da yan mata,harda masu encounter da manyan mata kasancewar su kananan yara masu jini ajika masu tasowa
.dukaninsu awajen bazasu dai haura shekaru ashirin ba.

,as usual taheer ne kawai baicewa komi anata shagalin hayya hayya shi saidai yajisu inta masa daya tsoma baki kalma dayace word dinshi “hmmmm”daga nan bayan shan drinks dinsa babu abunda yakeyi awajen,his favorite has alwys been pormegante non alcoholic juice or combination of berries
shi koda anjefomai tambayar irin matar dayakeso ya aura in the future baicewa uffan saidai ma ya ƙara kankara a drink dinsa ya cigaba da kaiwa cikinsa yy musu shiru.

Adacan yayi tunanin fallasawa saheeb alaƙarsa da wasimé amma given they conception akan mata yanzu kawai sai yaji ashe bazai ma taɓa iyawa ba..

Goma da rabi shap ya kalli agogonsa tare da miÆ™ewa tsaye yana mai tattara rigar sanyinsa ‘guyss i think im up!..da wani irin kallo duka suka bishi”suda suka saba kaiwa har tsakiyar dare?..akan me zaka tafi ynzu? Saheeb ya tambayesa yanayinsa da alaman baiso jin hakan ba”

..baikulasa ba sanda ya gama saka rigar sanyinshi snn ya kallesa sounding serious yace “kai nifa gida zanje kawai inada abunyi
..saheeb ya hade rai da wuri haka?
..yace yes..saheeb ya mike tsaye acikin yanayin layi yace “to me zakajeyi kaiba mata kake dashi ba bare ince aikin lada zakaje yi?Dariya sauran abokan suka hauyi kowa na tofa albarkacin bakinsa,
Gaskiya tej bai kamata ka tafi ynzu bafa..akwai sauran dare..lets enjoy the night mana.

Taheer baiko kulasu ba ya miƙe tsaye ya doshi bakin kofa,da zai wuce ta gefen saheeb din ne ya dan dakata sann ya dafa kafadunsa, lkcin kwayar idanunsa sun gama yin sanyi sabida tausayi da zafin halin da abokinshi saheeb yake jefa kansa aciki da sunan wayewa

Bakinsa ya kyabe kamar bai damu ba ya rankwafo kadan yace”men Get hold of urself!! Ya kamata ka hakura da shan abun nan haka, ka kira driver ya kaika gida, saheeb Allah ya shiryeka kadena shan Giya!.

.ture hannun sa saheeb yay acikin yanayin layi kamar zai fadi yace ba Ameen ba

cikin sauri taher ya dauke kansa ya kara da gaba dan baisan ya É“ata lokacinshi, Har yayi nisa daf zai bude kofa saheeb ya juyo ya kwallara masa Æ™ira yana cewa”Tej?juyowa taher yy da mamaki ayanayinsa

“Kissesss masu zafi ya dinga huro mai a iska kamar zautacce…snn yace ”not for u. .these kissses is for my beauty plsss ka kai ma little beauty na..i knw she wll look beauuuutiful when she sleeps,wani tsaki mai tsayi taheer yaja sann ya fice a wajen ransa a dagule.
Na kudine free pages sun kusa karewa
Its 300# subcribe
via 0152983148
Mohd surayya sule
GTB send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA…
……faduwarsa

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button