FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

A ta fannin saheeb kuwa duk wani kirar da razy tay mishi yana kallon kawai dai he is just not in the mood ne kawai,tun jiya wani guy dinsa ya gaya masa cewa yaga abokinshi taheer da wata haddiyar yarinya sunacin karensu ba babbaka a wani babban super market a south africa aranshi kawai yasan babe din wasime ce ba wata ba. Jiya ko bacci baiyi ba tsabar takaicin taher daya ishesa..daga yay juyi nan yaja tsaki, sai ya kira khalid ya fara masa fafa yana cewa taheer yana bashi kunya duk so call kudinshi dayay amma ya rasa inda zaikai mace sai S.A inama yakaita dubai ko paris ko wani kasashen turawa su more rayuwa
Dats how he wll spend hours a kunnen khalid yana aikin zallan kushe lamarin taheer ahaka har khalid ya gaji yay switching wayarsa mai gabaki daya.

Yanzu haka saheeb yasa aje a biya masa kudin jirgi yau din nan shima zaije south africa ya kwaco budurwansa kota halin kakane,shiyasa ma koda wasa bai tsaya bin takan kiran razia ba cos wasime da taheer ne sukecin zamaninsu aynzu acikin zciyarsa babu dare babu rana kullum aranshi yana sake sake da kulle kulle.

Jiya Karfe takwas na dare bayan su wasime sunje super markets tareda mijinta sun dan tsintsinta kayan tsaraba ma prof zama sukayi suka dan kikkimtsa kayansu akan gobe zasu dawo harma sun shirya zasu aiport unfortunately sai akaima taheer kiran gaggawa a kasar egypt chief of defence dinsu suka zubamai kudi masu mugun yawa akan ya biya ta wajensu as consultant doctor yayi ma wani general dinsu theathr an harbeshi da bindiga a kusa da zuciyarshi,a cikin gaggawa suke bukatar wanda zai ceto rayuwanshi.

Hakan yasaka taher yay diverting flight dinsu shida matarsa suka wuce egypt.

wasime dake makale dashi tun a jirgin ya lallabata ya gaya mata komi suna isa egypt babu bata lokaci wasu military officers din wajen suka zo suka tarbeshi tun daga airport
Zuwa base dinsu inda aka ajiye wasime a wani luxurious suit aka kawo mata refreshments kala kala,shikuma ko zama baiyi ba ya nufi inda patient din yake sharp sharp ya saka unirfom na aiki along with 2 nurses na mace da namiji suka shiga op room,shidayan sa yay aikinsa nurses din suna tsaye suna tayashi da miko abubuwa within 3hrs harya kammala komi ya cire bullet succesfuly nd d patient is luckily not dead but out of danger,ranar kamar zasu cinye taher sabida murna da nuna godiyansu hakan sai ya dada kara masa kima da daukaka don har wajen superiors dinshi sai da aka kai bayanai.

Wasime tana can suites din tanata sharban bacci ko cire abayanta batayi ba sabida daga jiya zuwa yau kwata kwata batajin dadin jikinta saitana jin jikin nata na mata nauyi kamar wacce zazzabin malaria ke sandar shigarta.

Kwanansu daya a egypt yana kulawa da ita,har patient dinsan ma yafara responding, president din kasar da mutanenshi suka dada tabbatar da cewa aiki yay kyau bakaramin dadin hkn sukaji ba.

Ana washe gari su wasime zasu dawo acikin daren ranan mahaifyar razia ta kasa bacci,tuno da old membership dinta awajen secret cult na calabar yasata somajin tanada bukatar komawa ga harkan maita sabida taci uban wanda suka ruguza musu rayuwa da ita da yarta razia.

Aikuwa dare na rabawa ta lalumo kayayyakin tsafinta data boye ta cire kayanta ta fito tsakr gidansu tumbor ta tsaya akan wani white cloth ta dau kwarya ta dinga kiraye kirayen seven goddesses din datake bauta musu,aikuwa nan da nan wata mahaukaciyar guguwa tahau kadawa ita kanta da kyar ta tsaya akan kafafunta can snn wasu mataye kibabbu masu fuskar mayu sun daura jajajyen yadina ajikinsu suka bayyana mata acikin guguwar suna tambayarta metake so

Tace “kungiya take so ta koma amma da sharadin zasu mallaka mata madubinta snn zasu cika ma yarta burinta na zamowa budurwan saheeb.

Wani mahaukaciyar dariya seven godesess din sukayi snn sukace mata “done” .amma sharadinsu shine daga zarar ta cimma burikanta zata taho calabar tay ma kungiya hidima acan.

Da wurwuri chidara tace musu ta amince.

Dariyarsu mai ban tsoro suka dingayi,snn guguwar ta kara tashi tay can sama suna gushewa saiga madubin tsafinta ya fado.

Wani capkeshi tay tana murmushi tanajin kamar ta capke dukkan karshen wani matsalar rayuwarta

Dakinta ta koma ta daura zaninta snn ta nufi dakin yarta raziya,tana cikin baccinta ta tada ta tace mata dawa takeso a fara dake kishin ummi shiyafi y ma zuciyarta illa sai kawai ta ambace sunan ummi..

Mika mata madubin tay tace mata ta tashi tsaye ta kalle gabar ta kira sunan ummi acikin madubin sau uku inta fito saitay duk yadda take so da ita .

Aikuwa nan da nan raziya ta aikata haka saiga hoton ummi ya nuna tana kwance akan makaken gadonta tay bacci kunnenta sakale da earpice tana kallon bluefilms wanda take biya makanta bukata dasu,daga yanayin yadda ta kwanta zaka gane cewa tayi fingering kanta ne har tagaji ta bingira da bacci ahaka bata sani ba.

Murmushin mugunta razy tay snn tay gaban mirronta ta dauko almakashi babu imani ta cakka shi a zuciyar ummi ta madubin har sau uku ta inda tasan bazata taba yin raiba,daga nan dariyar mugunta sukayi da yarta yes ta kawar da ummi for good saheeb is now all hers,shiyasa bata ko nemi taji dalilin dayasa mamanta ta komawa kungiyar shan jini ba bayan ta tuba da dadewa,sanin matsalolin su nada yawa shiyasa hakan baiko darata ba.

Washe gari sassafe aka sanar da rasuwar ummi saheeb ya shirya zaije airport kenan shima ta dallara mai kira ata cikin madubin,memakon ya je airpot sai kawai yabiyata gidansu,murna kamar zata kashe kanta data gansa duk dama baisan meya kawoshi ba shidai kawai yazone batare da ya shirya mahakan ba

Da mirrorn razy ta makalkaleshi har saida yan bank sukazo lokcin
Sun gama shirya plan dinsu da mamanta akan ita xata wuce calabar in saheeb yazo saita bishi yaje ya nema mata wani gida ya ajeta akan zasuna comuncating ta wayar tana wucewa calabar ta barma razy mirrorn danta samu kariya dashi.

Haka saheeb yaji tausayin razzy ya kaita wani babban inn ya ajiyeta a 2bedroom suites ya biya kudin dazata zauna

Gashi kwata kwata sau uku kacal ake using mirron a rana,remain one chance dan haka ta nemi saheeb daya zauna mata yau susha soyayya.

Kamar yankan wuka yarda ta fada mishi a mirror hakan ya amince
Ranan sunci junansu kamar babu gobe gaba daya baima san inda hanklinshi yake ba haryanzu tare suka kwana da razzy makale da juna tanajin wani irin azaban farinciki aranta.
Washe gari sassafe saheeb ya farka lokcin abun ya sakeshi tuna inda zaije yasashi mikewa agurguje ya nufi aiports batare da ya jira razzy ta farka abarci ba.

Fannin su wasime kuwa tun karfe bakwai suka shirya suka baro egypt
Zuwa nigeria,suna sauƙa
Suka tarar da prof tsaye a waiting area harta iso
Cikeda farinciki ta rungumesu duka wasime ta tsuguna cikin ladabi tay mata kyakkwan gaisuwa mai cikeda girmamawa kowannen su yana murmushi musamman ma prof dataga gabaki dayansu sunyi wani bulbul sun canja mata.

Taheer ya juyo yace musu su jirashi anan zaije ya amsa wani kira kafun nan kayansu ya iso saisu tafi,can wani private area yaje yana amsa waya da shugaban kasar egypts akan batun aikin dayay musu,senate din kasar har sunyi deciding su kara mai kudin aikin sabida nuna godiyarsu wasu millions din suka kara masa akan wanda suka bashi a farko، taheer was suprised yanata mika musu godiyarsa suka cigaba da tattaunawa yana dada gaya musu yadda zasuna yi da patients din harya ya samu farfadowa sosai

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button