FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Wardrobe dinsa ya bude ya fiddo da well ironed unirfom na military schl din da zai sa dake jikin closet hanger,fara kal din singlet ya fara sawa a cikin mintuna biyar kacal ya gama shiryawansa tsaf..

wrist watch dinsa kirar silver oak ya saka a hannun sa ya dauki dark green booth ya koma gefen gadonsa ya xauna ya sa duk wnn abinda yake kwata kwata bai da walwala a fuskan sa dan baisan mezaije ya tarar ba.

Baison ma ya tuna lokacin dayay exams din
Dan bai taɓa samun challenge a lamarin karatun sa kamar wann karon da rayuwa ya sauya masa.

Inda ace ya zaɓi yabi karatun sa ya kyale wasime yasan dabai mata adalci ba har abada.sai dai kuma wann jarabawrsan tana da matukar muhimmanci agareshi wanda yasan for sure inhar bae samu point din da ake so ba,da wuyane gwamnatin tarayya ta bashi gurbin tafiya karatun sa waje.

Yasan komi na Allah ne amma harga Allah bayason ya rasa wann damar sabida iyayen shi,hakan tamkar mafarkin mahaifinshi ne dayakeso ya cika masa
Musamman ma aynzu dayake cikin halin rai ko mutuwa,yasan in har samu schorlaship din nan babu shakka mahaifinshi zaiyi matukar Alfahari dashi.

Ko ba dan kanshi ba yana da bukatr achieving hakan,cos he really wanna see his parent happy nd proud of thy only son.

mikewa yyi da wannan tunanin aranshi ya shiga tucking din green uniform din dake jikinsa kafin ya dauki belt ya saka,wayarsa ya dauka da hularsa ya koma gaban mirror ya feshe jikinsa da turarruka masu sanyin qamshi snn ya nufi kofa ya fita.

kai tsaye part din mahaifiyarsa ya nufa,yaga babu kowa a falon sai qamshin turaren sandal wood me dadi dake tashi.

Kyabe bakinsa yay snn ya isa ga kofar bedroom dinta,sallama yay cikin sanyayyan muryarsa lokacin shigarta kenan gidan wanka bataji sa ba.

Lura da haka yasaka yay waje baitsaya ko ina ba sai dakin matarsa wasime.

Turo kofar yay ahankli da sallama cikin sanyayyen muryarsa,ita kuma lokacin fitowarta kenan daga bathrum ta doro wanka kirjinta daure da orange towel,suna haÉ—e ido dashi ta dan razana tay kamar zata koma cikin bathrum din cikin sauri yabiyota ya kamota jikinshi ya rungumeta ta baya.

Wani irin narke mishi tay jin sassanyar qamshin turarrukan jikinshi na ratsa jikakken fatar wuyar ta nakuma kashe mata lakar jiki.

Rungumota yay ta baya ya zagaye small waist dinta da hannunshi tare da lafar da kanshi adede
Setin karar wuyarta.

Rawa rawa jikinta ya fara yi ayayin da ta lumshe idanunta sosai tana shako saukar numfashin shi mai tafe da qamshin turaren jikinshi da yadda yake saka tsikar jikinta tashuwar hauka..

Dada narke mishi takeyi acikin salo mai nakasarwa, acikin wani irin yanayi mai tafiyar da zuciya ya dauke ta cak
Suka koma kan gado.

Ahankli ya sauke ta akan
lallausan gadon sunata
Kallon junan su ahaka

wani kyakkwan murmushin ne ke wanzuwa akan fuskar su gabaki daya,ya shagala looking at her fresh flawless skin sai yake ganin kamar kwalliya ma bata mata kyaunta kawai yakeyi”cike da kkri irinta yarinta wasime ta fixgo zcyarta daga duniyar data lula na Azaban admiration datakeji akan dressing dinsa,tana son wannan shigar sosai tasaka unirfom dinsu na sojoji dan bakaramin kyau yake mata acikin shigar ba.

Langwabar da wuyanta tay tare da sake tsiririn muryan ta acikin shagwaba tace good morning yaya na”..u look good!yana kallonta yy murmushi yace Allah ko?
Har Kin dena gudunan ne yau kwananki nawa bakizo dakina mun gaisa acan ban,turo bakinta tay kadan snn tace “mumy fa ta hanani zuwa can
..baice komi ba yay shiru yana kallon sexy little lips dinta dayake magana jin kamar ya kamasu yasha.

Lumshe ido Yay kamar baiji metace yanzun ba yace toh sai yaushe zaki zo din?Tace yaa mumy fa…rufe mata baki yy da ytsar shi cikin datse ta yace “shush..dont wanna hear it..nasan dai baki missing dina ne da kinayi aida zakizo.

Kamar zatay kuka ta hau cilla mishi kafarta cikin sakaltaccen shagwaba,tana turo baki tace haka zakace ko?bana son mumy taji haushi ne amma ai zanzo wata rana.

Bakinshi ya kyabe yana kkrin dagata izuwa kan
cinyarshi tana zama ta sauƙe kanta can kasa ganin yadda ya zubama freshh laps dinta idanu
,cikin sanyayyar murya yace”i really missed ur company.Gashi ina son muyi spending time inna tafi karatu ina zaki ganni?

Ahankli ta dago ta kalle kwayar idanunsa tace
“To yaushe ne zaka tafi?
Amma ai zakana dawowa gida da yamma ko .wata rana in mumy tay bacci ai zanzo na gaishe ka a daki inka dawo..

Cheek dinta yaja yace
“Hmm yarinya kenan wayace miki zanna dawowa?guri mei nisa zan tafi ko zakibini?
A Cikin sauri ta gyada mishi kanta babu ko tantama,sassanyar murmushi yay baice komi ba ya sauketa akan gadon tana zaune yaje ya dauko body lotion dinta ya shafa mata ajikinta gaba ki daya har yagama idanunta a lumshe.

Acikin kankanin lokaci ya shiga tayata shafawa harta ta kammala shirinta cikin neat nd well ironed schll uniform dinta da cover shoes,snn ya fetsa mata turaren pink girl by nikki minaj dat has this very unique scent mai dadi bamai karfi sosai ba.

Daidai ya riko hannun ta zasu fice kenan ya juya ya kalleta yace “bakimin addua ba zanje in duba sakamakon jarabawa ta yau..da sanyin murmushi ayanayinta ta juya ta kallesa suna fuskantar juna,ta riko hannayen sa duka biyu harda dan rufe idonta,Acikin harshen larabci mai fita da kwarewar harshe ta tsaya tana masa adduar samun nasara,nasaran ma mafi alkhairi agare shi…kiss mai sanyi ya sauÆ™e mata a goshi snn sukayi hugging junan sosai..

Ahankli ya cirota ajikinshi snn ya jawo hannunta suka nufo har falon dake fidda qamshin turare hade da qamshin soye soyen da akeyi a kitchen..

Suna karasowa kasa a haka sai ga mahaifyar sa ta fito daga kitchen Babban tray ne a hannun ta,ganin ta inda ya fito ta tsaya tundaga nan tana kallonsa da mamaki afuskarta irin wato taheer baizo ya fara duba lpyrtta ba matarsa ma yaje dubawa ko.

Ganin wasime ta dan kwace hannunta anashi yasa itama tay kkrin danne nata yanayin
Ta lullubeshi da sassanyar murmushi jin kowannen su na gaisheta cikin girmamawa

Tana jera abincin akan table ta hau cewa son ashe harka fito shine ko kazo ka dubani?
Basar da yanayin datay maganan yy snn
“Yace mumy kina wanka ne fa a lokacin …tareda jin sanyi a zcyarta tace ohh ashe kazo ai bansani ba,ai na dauka daka tashi yau matarka kawai kasani..toh zauna in saka maka abincin,ta dube wasime sama sama taga kanta na can kasa ko kallonsu batayi tace ozoza come nd sit down.Kema Kiyi sauri kici abincin sabida yau ni zan kaiki schl dakaina taheer zaije ya duba sakamakon jarabawr sa,.

Da faduwar gaba wasime ta dgo kai smm ta amsa cikin sanyin jiki tanamai cewa toh daganan bata kara magana ba tacigaba da cin abincinta ahankli sama sama takejin hirarrakinsu fa sukeyi akan result din.

Tunda suka zauna wajen sai pampering dinsa kawai takeyi da adduar samun sakamako mai kyau,wasime bata tabajin kanta so uncomfortable nd annoyed ba saiyau dataga yadda prof take zakewa agabanta bayan ita kuma intace zata masa abu komin kankantarsa bata son sake mata fuska.

Shiru tay akan table din har suka kammala cin abincin taheer na mikewa itama ta tabishi tsaye tana cewa ka jirani anan bari na dauko hijabi na saimu fita tare.

Baimata musu ba tana wucewa ciki ya kalle matarsa, wasime tana zaune bata hankara ba taji saukar kissess dinshi masu sanyi agefen kuncinta,jin haka yasa batasan .a sanda ta hau sakar masa murmushi ba dan hakan bakramin sanyaya mata zuciyarta yay ba..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button