FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

A cewarsa wani shahararren dan siyasa ne a kaduna dayake neman mukami yayi odersu,yana so yan kasuwa irinsu su tayasa smuggling din makaman zuwa cikin kasa,wanda zai rarrabawa yaransa yan ta’adda suyi amfani dashi wajen kawar da duk wani mai shirim kawo musu wargi sabida gangamin shirin zabe ya gabato.

Kkri taher yakeyi wajen jan hanlin mahaifinsa daya tsame kansa akan case din, yace shi zaiji dasu,shikuwa malam Qasimu gani yake bazai taÉ“a iya saka rayuwar É—ansa kwalli É—aya daya mallaka a duniya acikin wani hatsarin yan siyasa ba,barin ma dayanzu ne dan nasa yake kkrin gina rayuwar sa da futuren sa,baima gama zamowa cikakken soldier ba tukuna,cikin lallami da son ya fahimtar dashi hatsarin dake ciki “yace karka damu É—ana,ni nama alkwari zanyi iya bakin kokarina kafin su min wani sharri insha Allahu saina tabbatar da na tona musu asirinsu an kamasu.

Duk dama taher bai wani gamsu da bayanin mayaifinsa ba amma Wann tattaunwar tasu yadan kwantar mada da hankli,kuma shi yasaka bai samu daman shigowa gida da wuri ba.

bilti tuntuni tafarka tay ziriya tsakanin dakinta da nashi yafi sau a kirga amma haryanzu shiru gashi ya kulle dakin ya tafi da makullin a aljihunsa.

Gabaki daya hanklinta ba akwance yake ba dan ta balain matsuwa da son sanin halin da wasime take ciki.Duk tay sanyi idanunta sundan haura sabida rashin samun nitsatsen bacci.tausayin wasime gabadaya ya kashe mata kwarin jiki
Koya zata kare zamanta awajen tareda taheer wanda babu shakka ita kanta tasan wasimé tana bala’in jin tsoron kasancewa a inda yake arayuwarta.

Karfe bakwai saura dataga kamar bazai shigo ba cikin sauƙe ajiyan zuciya ta hakura tabar kofar dakin ta nufi kitchen domin dora musu abin karyawa.yau bata son wasime ta farka da yunwa acikinta, favorite dish dinta wato jolof din spagheti ta shiga shiryawa da kunun gyada mai qamshin dadi.

7:15 am aka doka horn a bakin gate da kyar malam musa ya farka cikin gigin bacci yana tafiya yanajan tsaki cikin kukunin an datse masa baccinsa ta safe..
Yo waye wannan haka da sassafe ya bugo musu sammako kamar yanabin mutane bashi,yanadan lekawa kuwa yaga motar saheeb atake idanunsa suka watseka ya soma washe baki yana cewa “yaaaa hajjaj..”

Da uban gudu yay tsalle ya budemai kofa, yana cewa”sai oga,oga saheeb kaine haka da sassafen/ nan..sauÆ™e glashin mota saheeb yay fuskansa ba yabo ba fallasa yace “musa inafatan dai masu
Gidan suna ciki,malam musa yace eh suna nan..parking motarsa yay a nitse sannan ya sauÆ™o ajikin gaban motarsa haka ya zare dubu daya ya miÆ™awa malam musa sadaka murna yakeyi kamar zai tsaga bakinsa damacan baida na siyan kayan karyawa,kuma bawai dan ba’a basu kasonsu bane agidan shidai yafison yaga ya soya kwai da dan kifi ko nama sabida Allah ya zubawa malam musu kwadayi kusan rabin kudinsa akayan makulashe suke tafiya.
Har saheeb ya wuce yay cikin gida bai lura ba yanata lissafe lissafe.

‘lokcin Bilti tana famar aikinta a kitchen saheeb ya shigo da yar sallama abakinsa,da shike safiyane yasan hala wasime bata farka ba.
Damuwa da yanayin jikinta yasaka he cudnt even sleep well yestade night..Allah Allah yake safiya tayi yazo ya dubata.

Daurewa kawai yay jiyan dabai bi bayansu ba cos he is really tensed tunanin Yarinyar ya shiga cikin ransa, har kasar zucyarta yakejinta da wani irin muhimmanci mai girma.

Sanye yake da rigar raymond shirt fari kal da brown colour pants,white colour fenty sleepers ne akafarshi dan haka babu wani sautin takunshi da akeji acikin gidan.

Ganin babu kowa a falo yasa yay wucewarsa ciki kai tsaye, dakin taheer ya wuce direct a tunaninsa zai kara tunkarar sa da bayani akan case din koda zasu sasanta su fahimci juna.
/
Yariga yasan taheer da baƙar zuciya da daukar abu da zafi,but he cant also afford to loose wasime,harga Allah zuciyarsa ta riga ta kamu da son kasancewa da yarinyar..and he mean it from the deapest part of his heart sabida sosai zuciyarsa ta dora burirrika masu girma akanta..musammn ma
Burinsa na mallakarta har abada.

It will be a big leg up for him,ace ya same yar karamar yarinya ya aura,very innocent nd virgin wanda bata san maza ba,bata san iskan ci ba,wanda zai iya rudarta da abun duniya ta inda bazata iya tsallake duk wani dokokin sa ba.

Babban Burinshi shine ya samu wasime,bayan ya gama sheke ayarsa yaji dadin kuruciyarsa da wasu yan matan awaje.
Wannan kamar wani wayone wanda yake so yayi domin ya inganta rayuwarsa ta nan gaba.

Aranshi ya qudira yau koma me zai faru saidai ya faru amma dolene dai taheer ya janye maganansa na cewa bayason ya kara ganinsa tareda wasime.

He thinks dats soo imposible for him to achieve right now

…abune wanda ya shafi emotions dinsa,babu shakka yasaka yarinyar aransa kuma burirrika masu tarin yawa yake tanadrwa akn rayuwrta na nan gaba sosai

In ana maganan jin zafin abunda ya afku jiyan ne toh a zahirance bayajin da akwai wanda abun ya bakanta masa rai kamarshi..
but for the fact that yasan laifin nasa ne shiyasa bai wani damu ba…zai daure kawai ya shawo kan taheer..!

Tafiya yakey cikin tunani ko kadan zuciyrsa bata tantama akan abunda ya kawosa na neman sassauci daga hukuncin da taheer ya yanke akansu shida wasimen sa..

yana isa bakin kofar ya zaro wata spare key daga aljihunsu dan yasan ko mutuwa zaiyi yana kwankwasa kofar taheer bazai taba budewa ba.

Ahnkli ya tura kofar snn ya leko kansa taciki cikin sanda,gani yay babu kowa acikin dakin ya sauke ajiyar zcya ya tura ya shigo snn ya lura da alamar mutum a kumshe acikin bargo.

Kirjinshi nadan bugu ya karasa wajen a nitse ya zauna a bakin gadon yanamai shafe gumin fuskan sa da tafin hannun sa a hnkli cikin sanyin murya yace
“taheer”..kamar acikin bacci wasime ta soma jin motsi amma bata farka ba,juyi tayi kadan.
Wanda yasaka saheeb ya kai hannunsa kan bargon
Yana kkrin yayewa da small figurenta idanuwan sa sukayi tuamali, ta rungume jikinta tana baccinta so peacefully.

Tsayawa yay yana kallonta fuskansa dauƙe da wani irin expression mai taushi da sanyi,sai yaji kamar mafarki yakeyi daya ganta agabansa haka, dan bai taɓayin tsammanin ganinta ananba.

Hannunsa yakai saman goshinta so gently ya shiga shafata so calmy idanunsa stiff akanta kamar wanda zai hadiyeta,he is soo much in love with her natural beauty,imagining yake inhar ya sameta nan gaba toh da zaifi kowani É—a namiji yin burga da matarsa..cos her beauty needs no make up to showcase.

.,a hankli cikin mutuwar jiki wasime ta soma bude lumtsatsun idanuwanta da sukayi mata nauyi sunyo luhu luhu tahau warasu ahnkli,kyakkwan fuskansa dayake ta famar kallo tagani agabanta, ya kafe ta da lallausar idanunshi yana murmushi mai sanyi

ahankli ta lumshe idanunta da kammanin shi a kwakwlnta,fuskn sa ne ya shiga mata gizo tanajin kamar mafarki takeyi ba reality ba.

Sassanyar murmushi mai taushi da narkawa ya sauÆ™e yana mai hura mata cool air din bakinshi akan fuskarta yana cewa”Beauty!!..hey beauty.Wake up sleepy head.

Tana tsinkayo muryansa ta dan zabura ta warware cikin gigin bacci tá mike dakyar ta fado akan kirjinshi tanamai kankame sa.”
Wani irin kankameta yy ajikinshi kaunarta na dada mannuwa dayin danko acikin ruhinsa da kwakwalwansa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button