FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Haka rayuwa ya kasance
Musu ata fannin taheer ma achan da kyar ya saki ranshi ya saba barinma daya samu karbuwa awajen turawa shikenan sai ya zamto baida wani lokaci,dan su acan suna bautawa wanda yake da basira da hazakane ba wanda yake da matsayi ko kudi ba.

Bayan yan wasu watanni prof ta samu transfer na aikinta acikin garin kaduna part time haka tana zuwa tana lecturing a university ma yan Masters duk da haka bai hanata jan wasime izuwa ga wani sabuwar rayuwa mai muhimmanci data bude matashi ba.

Duk irin shakkar prof datakeji saida tazo ta hkra taa dena sabida kusan time dinsu tare suke spending,sabon driver su mai suna malam liman shine gate man dinsu still dan basu samu wani wanda zasu amince dashi sosai ba,shidin ma anono ce ta kawoshi yana musu aiki,da safe zai aje wasime a schl snn ya wuce da prof makaranta in antashi haka zaije ya daddauko su ya dawo dasu daga sun dawo gidan haka zatana koya ma wasime abubuwa musamman ma abinci kala kala na yaren su,Kamar Pounded yam nd egusi soup egg plant soup,ebatu da Apapa dats made with beans,sai tuwon Alabu da Arahun wato yam flour.Ita kanta wasime sai da taga bambamcin training din babban mace compare to wanda ta samu abaya.

Komi prof take dorata akai a zamanance yake tafiya,dik da kauyanci da saka ido irina anono amma bai hana prof koya ma wasime yadda ake dressing a fito classy ba.haka zata saka a dinka mata kerarrrun styles na yan mata riga da skirt ko fitted gowns har tazo ta soma mancewa da yadda ake dora zani

Hakama ta fanni tsaftan jiki da kai wani bin spa kawai zasuje tare
Kominta azamanance takeyi sabida burinta ne
Wasime ta sami gogewa da bude idon da zata iya fuskantar rayuwarta na nan gaba.

Abu dayane kawai yake wahalda wasime boyayyar tunanin mijinta data dorawa wa zuciyarta wanda yakecinta aciki kamar wuta.

Duk kulawar da take samu da training na musamman datake kwasa bai hana damuwa nunawa ayanayin jikinta ba..da fadi tashi take kan fafatawa da rayuwarta amma bawai dan ranta a sake yake sosai ba.

After 2years…..

Is not freee 300# 0152983148
Mohd surayya
Gtb 08060712446

Surayyahms
7/25/22, 19:20 – Kawata: FR54
Endseries

Bayan shekaru biyu…..

Ƙarfe biyar saura wasime ta tashi da murmushi akan fuskanta ta buɗe ido,ƙiran sallahn asuban fari ne ya sata tunawa da yau wace rana ce a hankali ta tashi zaune daga kan gadonta tana murmushi snn ta shiga toilet.

Ruwan shower mai dumi ta sakar ma kanta tay wanka tayi da brush sannan tayi alwala ta fito kirjinta dore da bright yellow towel,bayan ta saka jallabiya to doro doguwar hijabinta akai,nafilfili ta farayi,tana mai godewa Allah da ya nuna mata ranar gama makarantan ta lafiya..

Addu’a sosai tayiwa iyayenta,da yayan ta taheer da kullum ke maÆ™ale acikin zuciyarta da al’ummar musulmai baki daya,zama tay ta bude dede kan qur’ani suratl at-tawbah tana karantawa harta gama snn tarufe da hamdala da salatin Annabi s.a.w,

Tana gamawa aka tada sallahn fajr a masallaci nan ta tashi tayi,daga nan komawa tayi kan gado bayan ta idar da sallahn amma ba bacci take ba,itama yau bata san takamaimai abunda zatayi ba dan murnan gama secndry schl dinta

Bargon daya rufe anono ta jawo cikin neman magana ta kira sunanta ahakli cikin sautin shagwaba tace “inno ki tashi mana”a hankali inno ta amsa mata acikin jin bacci,idonta a rufe take maganan tace”A’a yar gayu harkin tashi ne?yo haka kurum saiki tadani da sassafe haka ni mezan miki”..cikin turo baki tace ki tashi kiyi sallah..cikin gigin bacci tace bazan ba uwata.
ido wasimé ta wara akanta tana mutsuka ido da turo baki tace bacci fa kike haryanzu kuma its my day fa yau,my graduation day”inno yaufa zan gama makaranta wayyo Allah na Alhamdullhi yeyyyyyyy yeeyyy….

Da kyar da jikin tsufa inono ta miÆ™e zaune da bacci a idanunta jin ihun da wasime tay mata a kunne tana cewa”ahhhhh wallh yarinyar nan kin gama raina ni yanzu kam, Bakyace ma intashi infarayin sallahn tukun sai wani is ur day zaki tareni dashi da ihun banza..kedai wllh anyi katuwar banza..ga su saoinki zainabubu acan kauye da Æ´aÆ´a rututu agabansu ke kin zauna anan kina ihun gama makarnta..

murkuda bakinta tay tana rau rau da ido,ce mata ta sakeyi nide ki tashi kiyi sallah 9 o’clock ne fa abun and its 6 yanzu,we have few more hours to do everything mumy fa tace da wuri zamu fita

MiÆ™ewa anono tay batace uffan ba tana tafiya da kyar da jikin tsufa ta nufi toilet din dan ta san kalar fitinar wasime musamman ma intaso abu a ranta,shiga tay cikin toilet din tana surutai acikin zuciyarta tana cewa”ohh Allah ga fatunka,yau akan gama makarnta kawai yarinyar nan zata nemi ta nakasa ni?oh ni fatu na higga uku mariyama ta lalata wasimé fidis yarinya ta dawo marar hankli yo ko wann wacce irin rayuwace oho.

Kunna tap tay tana tarar ruwan tsarki tanakan cewa”yo tun jiya fa ake abu daya agidan nan,ayi nan ayi can wai duk dan ana shirin bikin kammala makarnta,Ahh wnn laifin mariyamu ne ace katuwar budrwa kamar wnn ace sai anmata wani kitso an mata lalle harda siyan sabbin kaya na kammala karatu? Oh ni fatu yau naga abunda ya isheni bai ishe Allah ba bari dai nayi nagama kafin afara kadamin kararrawa a kunne

Sharp sharp ta kammala alwalan ta fito tazo tay sallahn asubahi,awajen tay zaune shiru cikin wani nisan tunanin daya zo mata bazata,wanda ya nemi ya sauya mata yanayinta gabaki daya a lokci guda ruwan hawaye masu yawa da rauni suka cikko acikin kwayar idanunta.

A dan sace ta juya ta kalle saman gadon,a can ta hango wasime dake kwance tare da filo a tsakankanin cinyoyinta tariƙe wani diary da biro a hannunta sai famar rubuce rubucenta takeyi tana jero murmushi..

Take Jikin anono yay wani sanyi,wani tukikin rauni na dirar mata a zcyrta,sai kallon ta takey asace har saida fuskr hassan dana badiatu yafara mata gizo akan fuskar wasime,bata sanda hawaye masu tsananin rauni da ciwo suka gangaro acikin kwayar idanun ta ba,cikin kauda kai akan ta ahnkli tay kasa da idanunta da ke zubda boyayyun kwalla yanayinta sosai ya gamutsa cikin raunin tuno da fuskokin iyayenta…

Yaudai Inde har bata É“ata a lissafinta ba yau shine ranar da Aliyu hassan yazo ya sameta a zaure ya damka mata wasime a hannu tun tana yar jaririya,yau 25 ga watar satumba tabbas itace ranar da wasime ta fito duniya snn a wann rana ne tayi rashin iyayenta da suke matukar kaunarta kamar ransu.

sirrintaccen kuka takeyi azaune akan sallayar batare da tabari wasime ta fahimce hakan ba,kanta ta binne can kasa kamr wacce take tsaka da lazimi cikin tuno iyayen ta gabadaya yai batasan takamammen abunda yasa ta kasa iya daurewa kamar yadda ta saba ba..

Adduar ta soma aika musu har kabarinsu
Aranta tana wishing cewa inama iyayen nara suna raye su kalli yarsu wasime yadda ta girma

A kiyasce yau take cika shekara sha shida da haihuwa Wasime ta girma ta zama full mace komi na jikinta sun gama bayyana, ta goge tass hade da samun ilimi ingantacce.

Tana kallo wasime ta aje diaryn ta tashi ta fita ta nufi sashen surkuwanta prof,lokacin ta fito daga bathrum kenan jiknta daure da white bathrobe

Har kasa wasime ta tsuguna tace ina kwana momy kin tashi lpya?

Murmushi mai sanyi ta amsa mata dashi tana kallonta cikin tuno da wayar da sukay jiya da taher acikin dare yana ta mamakin waihar wasime za’a gama makarnta..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button