FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Wani ufffff zee baby taja doguwar tsaki acikin wuyarta tana hararar wasimen da gefen idanunta’,kallon anisa tayi…oh wai kema kinsanta ne?who is she pls…abeg educate me nifa banganeta ba.

Riko hannunta saheeb yy
Yana murmushi baby baby wato ke kin rantse saikin gama sanin duka dangina ko?hey slow down badai hakan zaisa na kai baiko na gidanku bafa,acikin sigar wasa ya rada mata maganan acikin kunnenta amma sai maganan yay mata zafi, wani fauce hannunta tay tanamai hararsa kamr zata hadiyesa dan haushi riƙo hannun wasime yay ya jawota kusa dasu
“Look, She is my little cuty,she is My sugar girl..
kuma ƙanwata ce tunda dai kanwace guda awajen babban amini na taheer,wani rau rau da idanu zee tayi like she dint get him well,ji tay kamar ya kira sunan taher din daya gama walakantata ranar wani
,gyara tsayuwarta tay da kyau tana É—ana masa wasu kafuran tuwon harara,tace “babe waye kuma taheer?wani taheer kake nufi badai taheer din dana sani ba ko..
Pls dont tell me harynzu kana kula yaron can

batare da ya wani kula da yanayinta ba yace “ofcouse shine mana, TEJ din dai da kika sani
Ai ba saina kulashi kafin nayi kawance da kanwarsa ba.

Wani doguwar tsaki taja batace mishi uffan ba ta kau da kai…ranta taji yana balain harzuka,she tot saheeb will be a man and stand for her right for once arayuwa amma ina,da alama harma sun shirya da abokinsa despite marinta dayayi.

dada bin wasimen da wasu matsiyaran kallo tay”Kace wann kanwar taheer ne Nd why is she black..Keee!!!ta dakawa wasime tsawa saida ta tsorata ta kankame jikn anisa abaxata..”cikin sauri anisa ta rirriko ta “Adda zainab meye haka? Bata ko kulata ba ta cigaba da zaro ido waje wa wasime..’ke kanwar tej ne wai?.tsuru tsuru tayi da ido batako iya motsi ba bare amsawa,a take ruwa ya cika tammm a kwayar idanunta kiris ya rage ta fashe da kuka mai tsanani

acikin zcyar xee tace “haaan faduwa tazo dede da zama Ai yau kam saina rama marin da yayanki taheer ya doramin inyaso inkin koma gidanku kya gaya masa na rama marina,..

rikota saheeb yay yana dan turata nesa da su kamar wanda ya fahimce abunda take ayyanawa acikin zcyar tata.
Damka wasimen yy a hannun anisa snn ya dawo kan zeee din da fada Yace kinga zee bana son haka..nakawo ta nan ne dantayi wasa da yara not for u to scare her .

Acikin sigar barazana ta wani hade ranta to saime
“Shine bazaka sanar da ni zaka kawota ba,wato da kannena kenan zatayi wasan ko?No wonder dana tambayake zanzo da yara bakayi musu ba kace muzo,ashe wata yayin kaje ka kwaso mtsww..munafukin Allah kawai..

Shahsntar da magananta yy”pls muje ciki kawai mubarsu suyi wasan su…janta yay da dan karfi suka bar wajen amma badon taso ba.

Tsillin hawayen da wasime take dannewa tuni ya ziraro kasa bisa kuncinta ganin saheeb ya kara da gaba da budrwansa ya barta awajen,anisa ce ta matso kusa da ita..”heyy cuty?…Why are u crying…anisa ta tambaya cikin nuna damuwarta sosai akan yanayinta

Shiru tayi da alaman ta tsorata ne sosai,…
Muryanta na rawa rawa tace..”Ina yaa saheeb zaije ni dan Allah Ki kaini wajen yaa saheeb

Dafa kafadunta aneesa tayi cikin sigar lallami “
Tace kiy hkri aizaizo Dont cry u hear..oya children is time up lets Go nd play outside, who is in the garden…wasime are u in?…Labgwabar da wuyarta tay cikin wani yanayi mai balain ban dariya ta shagwabe muryanta dake fitowa kasa kasa..snn tace

“Anty banfa gane mikeke cewa ba..ni kiyimin da hausa banajin turancin fa sosai…..

Wani Dariya wajen ya dauka dashi,musammn ma yara yara da suketa cewa” ouchh”..look at her she cant even speak english…hahahah,no wonder she was queit..hahaaha “i knew she was not listening to any bit of it,hihihi..

ganin ta sauƙe kanta kasa cikin jin kunyar abunda ta furta yasaka anisa ta tsakaita dariyarta game da umartan yara akan suma suyi shiru..yanayin fuskn wasime duk saiya nuna kamar bataji dadin dariyar da sukayi mata ba.
Aneesa ta riko hannayenta
“Toh kiyi hkri bansani ba ne kinji?..dan shiru tay snn ta soma kuka ahankli,atake Yaran suka marmatso cikin jin tausayinta gashi dama addarsu zee tace karsu yadda suyi wani abunda za’a hanasu zuwa nan yin shagali

Babban cikinsu yace kiy hkri karki damu wasa fa muke miki,hannunta yaja taso kitaho muje wasa ai zamuyi wasn mu a hausa
Ma…abunka da yaro take sai taji harta hakura.

Janta sukayi zuwa wani katafaren garden indaa aka ƙawatashi da kayayykin wasan yara
Speacially for sallah occasion,lilo,motar zagaye da swings da tayan zamel kai babu abunda batagani awajen ba.

Tuni mutuniyar ta watsake ta biye ma crzy kids din suka soma wasanni suna ihu suna tsalle anisa na tsaye akansu tana lura dasu…

Babu laifi it was really a fun filled moments duk da rainin wayonsu na yayan masu kudi amma still wasime taji dadi azcyarta bana kadan ba.

After like 2hrs lkcin angaji duk sun zazzauna akan grass carpet anisa ce tasaka masu aikin wajen suka hau rarraba musu biscuits da candies da naman kaza.

Kowa nacin abunsa hankli kwance banda wasime data soma damun zcyarta da tunanin rashin ganin saheeb awajen.

Acikin zciyarta take magangananu tace
“Yo shi wannan haka akeyi?ya wani ajeni ya tafi abunsa da wancan mayyar matan. .ko ina takaishi oho?

Anty anty ..ta mike tsaye tana kwallawa anisa kira

Marmaza anisa ta iso
Wasime yaya ne?
Wuyarta ta langwabar anty fitsari nakeji wayyo Allah na ya matseni karnayi ajikina fa…

Anisa tace
Okay okay am coming
Susan..susan…anisa ta shiga kwallarawa mai aikinsu kira,cikin sauri saigata ta iso yess maam?..please take her to the wash room she want to pee susan tace. Okay ma,anisa ta dube tace wasime kije ciki dq wannan matar zata kaiki kiyi fitsarin kinji…kanta ta gyada mata snn matar ta jawota sukayi cikin gida

Wani hadadden toilet mai kofofin glass ta turata ciki..”..yarinya kiyi fitsarin ki anan barinje kitchen yanzu zan dawo abincina nakan wutane karya Æ™one.

toh wasime tace snn ta shige ciki fitsarinta ta tsula hanklinta kwance.
Saidai ƙauyanci gaba daya ya hanata barin wajen sai kalle kalle kawai takey aranta tanashan uban mamaki.

Sama da mintina goma ta dauka a bayin da bataga dawowar susan ba kawai saita fice abunta a tunaninta ai zata iya gane hanyar da suka fito.

Tafiya takeyi ahankli kirjinta na bugawa sabida wani shirun da wajen ya dauƙa dake doguwar coridor ce da dakuna ajere ajere, daf zatay kwanan wani lungu kunnenta ya jiyo mata wani motsi motsi tsorata tayi taja da baya tanamai zaxxare idanuwanta kodama zataga wani na dosota amma ina sai shiru,gashi sautin motsin sai karuwa yakeyi
Tana tajin kushir kushir kamar ana dambe ne yaye ne itadai bata gane komi ba harsanda kunnuwanta suka soma tsinkayo mata nishi nishin mutum kamar kuma a cikin dakin dake gabanta nishin yake tashi.

Haka ta tsaya cak tanamai jin komi dayake afkuwa ,saida Tafi minti biyar awajen cikin rasa nayi..can snn wani zucyar ya tunzirata akan ta shiga ciki taga meke faruwa.

Jikinta na rawa rawa kirjinta yahau sabuwar bugu kamar wanda xai ballo ta waje tsabar fargaba,a hnkli ta shiga takawa cikin sanÉ—a da tsoro harta iso bakin kofar dakin ta tsaya
Daga ta ciki saheeb ne da budurwansa xee akan katafarem gadonsa suna makale da junansu cikin yanayin shakuwa da gamsar da juna..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button