FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Hmmm kawai ya sake chan Yace,i have my mum Har kin mance ko?Fuskan Sa Dauke Da murmushi yana kallon Yadda ta ya mutsa fuska,.ya kyabe baki yace
Shegen jarabar kishi.Allah ma ya sani ke kadaice budurwarta ko da can ma,keda kike da samaruka ma acan kauyenku?

Tay rau rau da ido ta turo baki tace..”ni fa bantaÉ“a yin wani saurayi ba”..
shoulders dinsa ya dage mata alaman baiyarda ba,ai gaskiya ya fada ta kau da kai bata sake cewa komai ba har ya gama.

A takaice ta dubi mirron ta ga yadda ya gyarota tayi kyau Daya dan juya zai nufi wardrobe ta lafe tana satar kallon sa,har cikin ranta taji ya mugun burge ta sosai

Wani light milk shot marar nauyi ya hada mata da wani mini half vest red colour mai siririn hannu ya taho Mata da shi Haka ya matsota jikinshi Cikin salo ya saka mata Kayan yana yi hannun shi na aiko mata sako har cikin kwakwalta lumshe ido tayi Ta Kame Sa Yace ina fatan dai
Kinyi sallahnki ko? Ya tambaye ta sai ta gyada kai batare da ta bude idon ba.

Sungomota yayi ya ajiye ta akan gadon ya mikar da ita flat bayan ta yana resting tana mai kallon fuskar shi “she wished he can open up akan abunda ya sashi fushi dazu,dan tasan dai akoi matsala,taheer bai taÉ“a kawo mata zancen wani saurayi ba saiyau”kyabe baki tay koma minene she is willing to stop it dan bata son ganin bacin ransa”hannun shi ya mika kan lamp ya rage mata wutar dai dai yadda take bukata.Shima kallon ta yake hannun shi na yawo akan flat tummyn ta da babu wani alaman da zai sanar maka cewa akwai wani hallita aciki.

haka ya dinga mata yawo da yatsun sa a cikin nata hartay bacci mai nauyi.

Ya jima awajen yana zaune yana lura da ita,Dan kadan ya juya ta gefen dama yana mai gyara mata kwanciya Bayan shafe ta aduoin tsari daga shedan masu yawan gaske,Kiss ya dora mata a goshi sannan ya janyo soft Comfortersu ya rufe ta da shi Sannan ya koma room dinsa domin dauko wayarsa.

Jim kadan ya dawo jikinshi sanye da navy blue colour pjamas ya sameta tana kan bacci,
Kusa da ita ya mirgina tare da jawo kanta akan kirjinshi,jin ta sake ta lafe akan waje yasa ya lumshe idanuwansa can shima baccin yay awon gaba dashi.

Washe gari Da safe wasime ta farka da slight morning dizziness wanda take yawan tashi dashi,riƙe kanta tay dataji yana mata wani irin nauyi bakinta na famar furta adduan tashi daga bacci

cikin ta ne taji yana motsawa tana kuma jin tashin zuciya mai dan karfi.motsawa tayi koda zataji ta rabe shi sai taga wayam baya gefen ta akan gadon,hakan yasa ta bude sleepy eyes din nata ganin ita kadai ne a daki,da kyar ta sauko daga gadon ta nufi bathrum ta kimtsa kanta sosai snn tay alwala tazo ta tayar da sallah.

A fannin saheeb kuwa tun da ya isa gida ya kasa zama sai jiran ganin kirar wasime yakeyi,da bai gani ba baisha mamaki ba dan yasan mayen nan yana wajen sanda ya mika mata card din tabbas zai iya yuwa ace shiya hanata,shirye shirye yake na yadda zai fara buga wasan sa akan taheer, danko yau da yagansa tsanansa ne kawai ya dada karuwa acikin zuciyar sa bana wasa ba.

Tun jiya yake tambayar kansa cewa har shine taheer zaici amanansa ya rabashi da kyakkwan yarinya kamar wasime?
Yace Wann ai mugunta ne da kyashi da mugun hali,kuma ya rantse da Allahnshi badai ya kyale taheer ya sha abanza ba saiya dandan masa irin zafin dayakeji aransa,
yanzu da ace yadda suka taso ne cikin shakuwa ai dahar ya aureta!!duk laifin taheer ne ,komi ma laifin sane…kuma yasan bakomi bane ya masa sedan yana kishinsa.
Yes dama haka talaka yake da bakin zuciya da kyashi shiyasa Allah ya halittasa a fakirance
…but he wll surely teach taheer a good lesson dat he wll neva forget.

Washe gari da safe yay wanka,ya fito zai zo gidan su khalid akan ya bashi shawara kenan sai
Ga kirar razia,umartan sa tayi akan yazo ya sameta baija ba yay obliging dan saida ta umarce shi a mirrorn tsafinta kafin nan ta kira,ba a acikin hanklinsa ba ya isa wajenta ya same ta ta saka wasu tsinannun bikini pants nd bra tay wani irin mayyen kwalliya tana mai jiranshi da red roses da candle light breakfast data hada musu.

Komai ta umarceshi yayi sai taga yay,haka saheeb ya cinye ranarsa gabaki daya a dakinta yana cinta suna sha’aninsu bai samu yaje wajen khalid ba.

Tsabar jarabar razia tunda ta samu madubin nan ta makalkale saheeb dashi a dakinta tahana shi sakat,daga taga ya dan dawo hayyacinshi sai ta saci jiki taje toilet ta kara kiran sunan sa a mirrorn daga ya bayyana saita kara kafeshi da wani sabon umarni,nd each day sau uku kacal ake kiran sunan mutum a madubin.

Daga can calabar kuwa tsundum uwarta chidara ta fada kungiyarsu na secret cults wanda ake kira da Black bra,baji babu gani ta dinga kai souls din makiyan ta ana shekesu ko tasa a lalata musu rayuwa.

Ciwo uku aka mallaka mata na musamman wanda zata dora ma mutum yay ta fama dashi,da HIVAIDS da ULCER da kuma CIWON KAFA ,Idan taga bazata iya kashe ka cikin sauri ba sai ta hadaka da wayannan cututtukan kayita fama dasu.

Yanzu bata da wani damuwa yarta razia ta samu kan saheeb tana buga kwallo dashi yana bata kudi tana turo mata.
A wasa a wasa saida saheeb yay 1 month a motel tareda razia batare da ya shirya ma hakan ba
Ko aiki zaije saitaga dama hakama baifi sau daya sau biyu take kyalesa yaje gida ba.

Itadai kawai damuwarta ya tsaya mata ita kadai suyi sex,sex, sex,su kuma dawwama sunayi yana bata kudin kashewa

A fannin wasime kuwa duk safiya yanzu ta lura sai hamamin tashin zuciya yasaka ta amai tun tuni taheer ya gane cewa yay dashen kwansa acikinta amma yay shiru abunsa bai fada mata saidai babu kalar tarairayr duniyan nan da bata samu daga gareshi yanzu har abun yana so ya bi jikin ta,laulayin ciki ya sata agaba sai dai muddin aman ya fito toh bata da matsala sosai sai yawan tsit da yawu dake dan nunawa shima

Yau bayan ta yi aman sai tay wanka daga nan alwala ta dauro ta fito ta tada sallah tay yan shafe shafen ta shirya kanta cikin wata doguwar rigar kanti purple color mai shape da kyau duk dama cikin nata a tsomare yake amma sosai yake bayyana halin da take ciki.

Tunda prof tay tafiya taje garinsu kogi, Su biyu ne kawai a gidan daga ita sai shi.a nitse take saukowa, Jin motsi ya yanke chak a gidan ta yi tunanin hala daga masallaci ya wuce site dinsa dan wani bin musmmn ma in a dakinta suka kwana bata farkawa ta ganshi tare da ita sakamakon yan ayyukan dayake yawan yi a computersa.

Anan Babu wani bata lokaci ta shiga kimtsa gidan ta gyara zaman trow pillows Duk ta daidaitasu,sai da ta dada gyarawa komi zama Ta Kade koina Sannan Tayi vacuing Chinese carpet Din da ke kowani parlour ta kunne Musu electric incent burner ta zuba masa Asalin traditonal scent na turaren wuta mai sanyin qamshi da kama waje sannan ta shiga kitchen ta barshi yanayi.

Cahn, Sai da ya gumama ko ina da qamshi sannan ta Dawo ta kashe ta Kuma bi kan dakunan da home purifiers Mai qamshin pink lavender ta barshi shima,Irin qamshi nan Ne mai tafiyar Da imani KO ina ka shiga a gidan sai qamshi,daddan qamshin yana bin kowani lungu da sako daga main sitting rooms har zuwa master palour yayi dining area,washrooms Har cikin kitchen Qamshin abu daya ke tashi….

Agaban kitchen island ta tsaya,Tunanin abunda zata dora musu take,
Dan nose mask din da ta toshe hancin ta da shi
Ta zame kasa Sanyin Ac kitchen din ta soma ragewa sannan ta tsuguna ta bude drawer ta debo sieved flour adan measuring cup tare da kayan hadin Sa ta xuba a transparent mixer ta motsa shi dai dai misali kafin ta ajiye ta dawo kasa.Irish patotoes ta debo ta fere dan dai dai shima,sannan ta hado kayan miyan ta ta jajjaga su A blender Wanda dama daga onions ne sai fresh tattashe da attarugu da tafarnuwa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button