FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Yauma kwata kwata ta kasacin komi,ko ruwa ya deɓo ya bata sai ta shake tana tari a haka ciwon zai dawo afresh ya kuma gigita ta, Baitabajin nadamar taɓa zuciyar wasime kamar nayau ba

Yau babu abunda ya taɓuka banda kulawa da rikicin wasime.karatun last papernshi na gobe ma baisamu yay ba gaba daya yanayin taurin kai da fitinarta ya nakasa masa zuciya yahanasa samun sukuni.

Haka ranar ya kare baida wani katabus a yanayin sa, daga ciwon ta ya tashi Sai ta dinga sheka masa kuka tana cewa zata tafi kauyensu, ya lura gaba daya kishin najaha ne yake damun zuciyar wasime ba komi ba..

sosai ta daga hanklinta akan abunda najaha tace mata nacewa tana sonshi kuma zata aureshi,haka ta hana kanta kwanciyar hankli shima tahanasa sakat.

Da yamma haka hadari ya kara haduwa waje ya dau sanyi saidai ruwan bai sako ba sai can cikin dare..Sosai dakin nasa ya dumama yay dumi sabida room heater daya kunna musu,yau dagashi sai boxers dinsa ya kwanta sabida baya son cikin dare zafi yazo ya addabeshi.

akan kujera yay kwanciyarsa ita kuma yabarta akan gadon ita kadai tanata baccinta peacefully, Zani ne kawai ajikinta sabida aman datadinga yi kafin ta samu baccin….

ganin tafara juye juye tana mimmikewa ya sashi komawa kan gadon ya jawota jikinshi ta lafe ya shiga gyara mata kwanciya snn suka kwanta tare ya lullubesu da bargo jim kadan dukansu suka koma bacci

Can cikin dare wasime ta farka tanajin mararta acike tam da fitsari,ahankli ta sauka akan gadon cikin sanda taje tay fitsarinta duk zafi ya addabeta dan bakaramin dumi dakin yay ba,cire zanin ta tay ta ajeshi akan clif hanger toilet, ruwan wanka mai sanyi ta hada makanta snn ta dinga kwararawa ajikinta Not minding dat jikinta bai wani sake ba itadai kawai wankarta takey koda zataji dan dama dama.

Tana kammalawa ta dingajin wani irin fifitar sanyi mai ratsa gangan jiki.,share zanin tay ganin bazai kai towel dumama mata jikinta ayanzu ba

Marmaza tay ta dora towel din A kirjinta, a sanÉ—are ta fito babu abunda take sai rawan dari,daga nan bata iyayin komi ba cikin sauri taje ta kwanta bata saka komi ajikinta ba.
Tana kwanciya ta rufe jikinta da bargon tajashi har kanta tarufe koina..

Bata wani dade da komawa bacci ba taher ya farka cikin wara idanunshi a hankli
mikewa yay ya kashe room heater din,snn ya dan bude labulen windown sa taciki kadan sai ya koma ya kwanta shima,ajiyar zuciyace ta kufce masa kamar ance ya juya ya dube wasime. ai kuwa yana juyawa yay maza ya tashi ya zauna a zabure jin yadda gaban shi tay wani tsalle kamar zata wantsalo waje.

Wani shegen wawan kwanciya wasime tayi,kanta na can kafafunta suma suna wani gefen na daban,Snn towel din jikintan tuni ya warware ajikinta ya tafi garinsu yabarta daga ita sai ita babu komi ajikin ta sai halittar da Allah yay mata mai mugun kyau da saurin dauke hankli..

Baccinta take kan shara tanayin wani juyi tana bulloko masa kirjin nan sama sama, sai kallon ta yakeyi,ganin nonon nata ma harsun soma girma shatin kananan nonowar tan ya dinga kalla ayadda suka bulloko suna wani sheƙi da walkiya tamkar anshafesu da mangyada.

Numfashinsa ne ya fara hawa sama sama yanajin wani yarrr acikin jikinshi kamar an jona masa electric shock.

Take yanayin jikinshi ya sauya yafarajin wani dan banzan sha’awarta na tsatssafo masa,tashi yay a tsomare ya sauka akan gadon kamar wanda akan hankado shi kasa.

Kansa akasa ya kama hanyar bayan gida daga cikin zuciyarshi cewa yake no he can do this to her,he just cant touch her yet..yasan bata gama mallakar hanklin kanta ba,beside wani pleasure ma zaiyi driving while she is not ready yet to receive him,inhar zai mata wani abu yanzu yasan saidan dan ya zalunce rayuwarta..Sauri yay ya shiga cikin toilet din ya tsaya agaban madubi yana sauke nannauyar ajiyar zuciya.

Ya dade awajen harsaida yaji zuciyarsa ta saduda snn ya dawo ciki,daukar towel din data yasar a kasa yay cikin sauri yaje ya lullube mata jikinta dashi..

Duk abunda yakey wasime bata ko bude idanunta ba,gyara mata
Kwanciyarta yay snn ya dawo wajen baccinsa ya kwanta ya rufe idanunshi.

Jim kadan cikin baccin shi yaji kamar an manno dashi,laushin jikinta kamar na kuliya na masa kamar cakulkuli,ga wasu kananan nono data manna masa akan kirnjishi ta wani ziraro hannayenta ta a bayansa ta wani sankameshi.

A cikin sauri ya bude idanunshi still yaga wai har tagama birgimanta ta gangaro ta iso harta wajen dayake kwancita tare da manne masa Naked bodynta ajikinshi

Duk ya rasa ya zaiyi da ita,yana kkrin janyeta tayi wani wawan juyi ta ture hannunshi cikin gigin bacci tabi ta dora masa kafafunta akan mararsa
Tana mai jan zuciyarta acikin bacci.

Rasa yadda zaiyi ya miƙe da ita yay,a cikin baccin ta sankame kafafunta akan cinyarsa ta dabaibayeshi.

Sama sama numfashin sa ya soma cilluwa dadin karawa Da yakasance shikansa baiwani killace jikinshi ba..yasan bazai dau wani lokaci ba zai soma having strong erection Wanda da kyar yake kwantawa..

Wasime dake shakar kamshin turaren jikinshi acikin bacci jin kanta take kamar a mafarki
Wani wawan juyi ta karayi tana turo hancin ta gaba gaba da alaman neman inda qamshin yake fitowa takeyi.

Wani Sakaka yay akwance yana sauke wahallalun nishi duk ya rasa yadda zaiyi da ita.
Daurewa yay ya dora hannunshi akan kafafun ta data doramasa akan mararsa da niyar sauƙewa donya gyara mata kwanciya,yana dora hannun shi ajikinta wasime ta firgita ta tashi agigice ta fado akan kirjinshi tayi wani lamo cikin sakar masa Wani fitinannya kuma shagwabben kuka mai ratsa gangan jiki..

Rikicewa yay jin koina ajikinshi na amsawa da shaukinta. …
Pls sorry for the late pst
Gobe da sassafe insha Allah zan turo next page muji ya zata kaya😂😂🫶🏻
7/25/22, 19:19 – Kawata: SURAYYAHMS#FR38

Desperate 13:saga finale!

Na kudine chat 08060712446

Sunkucarta yay a kiÉ—ime yakoma motarsa tare da ita ya ajiyeta akan seat din gaba,acikin sauri ya manna mata seatbelts zagaye da jikinta dan karta faÉ—o kasa sabida Wani irin excessive cough data take kanyi mai tsananin karfi, kirjinta bakaramin zafi yake mata,sosai kirjin nata yay tauri ya dore gam gam numfashinta na wani irin hawa sama sama tamkar zai tsinke,dakyar take fidda iska ata ramin bakinta akan haka ne take fidda wata wahalliyar kara tana nishi da kyar tana kkkrin fitar da iskan cikin huhunta waje..

Sharara gudu taheer ya dinga har suka iso kofar gidansu hanklinsa baya jikinshi,gaba daya idanunsa basa kallon gaba, kusan a rikirkice yay parking motar snn ya sunkuceta sukayi cikin gidan agaggauce

Dakinshi ya wuce da ita direct ya tsaya a tsaye da ita a hannu cikin rasa inda zai ajeta,dagashi har ita sun jiƙe jagwab da ruwa sama, barinma ita da kayan jikinta yake digar ruwa sosai, akan gadonshi ya ajeta gently ta kwanta lokacin banda juye juye da wani irin kara mai tada hankli babu abunda takei.

Sosai numfashinta yay sama tana ta making wani wheeezing sound
While she is fighing to exhale air,kan kace kobo harya juya abirkice ya dauko inhalernta ya taho dashi,saka mata yay a bakinta ta zuƙa amma baiyi komi ba, tamkar ma ana kara mata tashuwar ciwon hakan lamarin nata ya rikirkice..

yay yay inhaler ya lafar mata da ciwon amma ina harya gaji ya ajeshi a gefe ya fara bata taimakon gaggawa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button