FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Saida ya ja tsaki mai tsayin gaske snn ya sauke kafarsa ya dauki madubin yana kallonta da wani irin yaudararren siga

Magana suka farayi ganin ta tsorata sosai tay sanyi jikinta na rawa,yace zai bata madubin amma da sharadin zata masa wani karamin aiki.

A zaƙe cikin zakuwa tace
Ya fadi koma miyene zatayi,dariyar mugunta yay snn ya soma gaya mata cewa “yana so ne tay amfani da madubin akan taheer,bai gaya mata meyene ke tsakaninsu ba amma yace mata taheer kawai yakeso tay masa attacking,so plan din shine zata shiga rayuwar sa ne ta lalata aurensa,da kimarsa a idon superiors dinsa yana so tay yagaga da duk wani abu na alheri dayake cikin rayuwar taheer musamman ma yanzu da ake shirin bashi wata babban karramawa taban girma,yana so ta maidashi mashayin giya ,tantiri snn tasa yana walakanta matarshi har sai ta gaji daganta ta rabu dashi.

Razia tace wann ai abu mai sauki ne amma meye dalilinka..yace mata hakan kawai yakeso,babban burinshi shine yaga taheer ya rasa komi musamman ma matarsa..Kawai rayuwar taheer yake so yaga ya ruguza,zama sukayi suka yi deal tsakaninsu,ya tsara mata duk yadda zatayi komi daga karshe kuma ya kafa mata warning akan duk abunda zatay karta sake ta taba matar taheer in any way harmful.

Danma yasa tayi mishi abun da kyau da dukkan zuciyarta,a take ya saukar da kai ya lallabeta ya rudeta sosai cikin salon wasa da hanklinta yace in ta cikamai burinshi,shikuma in return ya mata alkwari he will marry her..kamar a mafarki razia takejin kanta dan sam bata yarda bal

washe gari ya dauke ta sukaje store ya sa akal mata designing hadadden engagement ring acikin satin ya hada mata wani shirgegen beach party yay engaging dinta agabn abokansa

Tuni razia ta zulme ta mance da komi daya aikata mata, duk ta dauƙa dagaske yakeyi itama kuma tana sonshi matukar so,nan take tasha dammara sosai akan yadda zata cimma masa burinsa akan taheer Sati biyu kacal ta bawa saheeb da bakancen cewa acikin wayannan kwanakin lallai burinsu zai cika.
Is not free chat 08060712446 or pay 300 directly into 0152983148
Mohd surayya Gtb.
7/29/22, 21:06 – Kawata: 75#.

A fannin taheer rayuwar su da kominsu na tafiya musu dede kullum suna cikin shaukin junansu yana matukar kulawa da matarsa cikin nuna mata so da kauna.

Kwana biyun nan tun da suke bata taɓa ganinsa ya saka wani muhimmin abu agabnshi bayan ita da mahaifyarshi ba,sai daga baya da wani gagarumin hidima ta kararramawa da NAMC suka shirya zasu bawa jaruman likitocinsu musamman upcomung physicians irinsu taheer din wanda sukeda medical talent na ban mamaki wanda ake sa ran nan gaba zasu dawo gagarabadau acikin sauran likitoci.

Koda list in nominess ya fito aka manna a headgtrs sunan taheer ne gaba akan wajen sabida tauraruwar sa datake matukar haskawa yanzu.

A harsashen su suna ganin kamar prominent neurologist nd surgeons wanda suka shahara a kasashen waje su zasu halicci taron snn Major general na school of millitary health USU shima zaizo dakanshi ya bada kararramawan and taheer was first on d list
Sosai yake shiryawa wnn taron wanda zaizo nan da kimanin wata guda
Tunda abun nan ya fito taheer ya zama baida wani cikakken nitsuwa wasime har mamakin sa takeji ganin yadda ya saka ranshi a abun sabida hakan kmr babban burin mahaifinshi ne.

rayuwar su mai dadi suke wakanarwa laulayinta yau da dadi gobe babu dadi,amma dai iya kulawa tana samu daga wajen prof da danta
Dayake mugun nuna musu gata da kauna dukansu biyun.

Na kwana biyun nan ma saida yafi na kowanne lokaci,ranar Alhamis prof takan matsa masa akan ya kawo mata wasime ta kwana mata gobe friday saita koma gida.yauma tun sassafe suka zo gidan ta sukay breakfast atare da prof snn taher ya barsu tare anan ya wuce wajen aikinshi..

a kullum prof bata gajiya wajen nitsar da wasime kulawa da kuma shawarwari akan yadda zatana tafiyar da kanta a ayanayin datake ciki.

Babu zato,babu tsammani. Wani sassanyar shakuwa mai cike da so da amana ya soma shiga tsakaninsu

wasime tana kallon prof kamar uwa ba surkuwa ba,ganin duk abunda ta furta tace tana so akan yi mata,wani bin ko bata furta ba,hanklinta bakaramin kwanciya yakeyi ba.

Washe gari juma’a babban rana taheer ya dauke wasime akan zasuje gaida wani old college collegue dinshi dayay hatsarin mota.

tun a hanya take masa kiriniya akan ya kyaleta wnn karon tay weeknd ma mahaifyarshi,da kyar ya amince.suna isa gidan abokin nasa suka tarar da old class mates dinshi dayawa wanda sukayi schl,harda wanda tun primary aka rabu da sauran abokansu da suke zuwa club da can tare wasu tare da iyalansu wasu kuma da kids dinsu.

Hira aka dinga na ban dariya,hirar yaushe rabo sabida an dade ba’a sassaka juna a idanu ba, awajen kusan kowa na admiring din life din taheer da yar matanshi sabida dacewarsu da kuma sanyin soyayya dake wakana ayanayin fuskokinsu.

hakan yasaka wani abokinsu mai suna yazeed ya tada maganan zuwa club domin ayi shagalin just to rmber old days,kowa awajen ya nuna ya amince da hakan, as usual taheer ne kawai ya bada lame excuse na kila wa kala duk dama kowa awajen yasan halayyarsa ne na kullum,yazid ya cigaba da rokonshi akan lallai yakamata yazo wajen
,dan Abune na rana daya reunion nd its gonna be useful nd funfilled,wani ma acikinsu yace why not suzo da matayensu taheer yace samm inda zaizo da matarsa toh hakan bazaiyu tawajen shi ba.amma dake suna son yazo din haka dai aka bar maganan suka koma gidan prof har around 8pm na dare yana makale da ita ajikinshi yanajin kamar bazai je club din nan ba dan sam abun bai kwanta masa aransa ba,wasime ne ta dan bashi karfin gwiwa da alkawarin cewa she will be fine towel dinshi taje ta dauko mishi ta tayashi cire kayanshi domin yaje ya dan watsa ruwa.

Suna shiga bathrum ya makalkale mata wuya cikin shagwababben yanayi yana kallonta tana hadamai ruwan wanka
Yace “Honey gajiya nakeji bazan iya wankan nan bafa. Dagowa tayi ta kalle sa,Jin ya fada in serious tune..ta cigaba da hada ruwan wankan harsaida ta karasa.

Gefen kafadan ta ya goga da nashi ta Dan kalle sa Sai ya dage mata gira,da sauri ta sauke idanun nata kasa yace,
Hey comn i love Being with you bana son nay nikadai ne .

Murmushi tay batace komi ba,dan rungumo ta yayi a cikin kunnen ta ya rada mata “Kefa?Did u want to be with me right now?…kafin ta saki numfashi Ta amsa shi
Har ya Juyo ta suna facing juna cikin Wani zautaccen yanayi ya hade bakin su waje guda Kissing din ta ya shiga yi,yana yi yana kwace kayan jikin ta dai bayan daya harya ciresu duka snn ya zare towel din dake dore akan kugunshi.

Sai da ya luguwita ta tsaf
Tun ma bai fara nitsawa ba amma sosai ta zage tana sake masa wasu zautattun nishi mai sauti da daga hankali Cikin kokawar kwato kan ta Sai dai abun ya wuce tunanin ta,Bata san sanda ta Mika hannu Kirjin sa take shafowa tana murza masa kan nipples din sa ba..daga tsayen baiyi wata wata ba yakai hannunshi can kasarta ya cusa can ciki yanaciki da waje nishi takey tana kakkameshi tun da yaji ya fara kaita koluluwa sai ya zare fingers dinsa A Kasan ta

Nan Ya dago albarkataccen length dinsa daya yi miÆ™a ya Aje ya bari dai dai setin wajen ramin dake yo-yon ruwa mai yauqi da dumi…ji tayi numfashin ta na sama sama kamar ta cire kunya da nauyi takamo ta cusa Shi cikin wajen dakanta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button