FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Yanzu wasime ta girma ta kuma nuna tass ta kumayin tsawo,ta dawo tsayayyar mace mai madaidaicin diri mai daukar hankli,ajikin ta koina cas cas yake babu ta inda wani sassan ta ya ragwabe ko ya sauka tana da wani irin smooth curvy shape ne dats so fucking firm nd sexy kamr ita ta zana kanta haka zanen madaidacin jikinta yake shi baiyi yawa ba shi bai kasa ba.

Hakama duwaiwakanta da nonowarta tsarin su bisa daidai,bazaka kalle su ka ce dasu manya can can ba amma ko kallon kurilla kayi musu a baka shirya ba to ba zaka kare lafiya ba batare dakaji tsikar jikinka ya tashi ba

Irin sumulmulan nonon nan ne da ita,wanda da kai kadanka zakana jin kakai hannu haka kawai ka taɓasu,tsarin su da shape dinsu bakramin daukar hankli suke dashi ba.ga fatar jikinta dayake shan gyara duk ya dawo wani irin shiny brown chocolate colour mai dan karan tsantsi da sulɓi ga tsantsi,tsarin fusknta dake dauƙe da wani kayayaccen saje da kuma kwantacciyar suman gaban goshi ya dada fitowa da kyan dogon hancinta dayabi hartakan karamin cute heart shape lips dinta.

Duk wanda ya zuba ido ya kalle wasime yasan ya kalle kyakkwan baƙar mace.

Koda take tura ma mijinta hotunanta bai ya iya daurewa atake yake nuna mata kishinsa akanta karara shiyasa ko street dinsu zataje aika toh zaka ganta 5/6 da nikabi ta lullube koinanta batare da barin wani mahaluki ya kalle kamanin fusknta ba.

Tunda aka fara mata shiri tarewa tare da miji ta koma yawancin zamanta tare da innono

Saidai shirin tasu ba irin tamu ta zamani bane,irin shirintasu ce ta al’ada ta yadda za’abi salo salo wajen kakkabo da ni’imar Ƴa mace wanda basai an shashsha wani wahalar banza wjen shaye shayen maganin mata ba.

Tun da watar farko acikin watannni ukun nan ya kama anono ta sauya ma wasime routine din cin abincinta,yanzu kaff abin cinta sun dawo na asalin fresh fresh ganyayyaki da kayan marmari da hadaddun kunun daÆ™a asalin dakan tsakar gida na turmi,gero,waken suya,gyada mai yaya,Ridi,alkama,acha,isiricha,da makamantan su kala kala masu nunnuÆ™e da kayan yaji kanun fari masoro,kajiji harda busasshen dankwalin hausa,domin hade jikin mace,da tsassafo da ni’ima da kuma bulbulo da komi najikinta ciki da waje.

yanzu kusan awajen anono ta take wuni safe da rana wani bin bacci ne kawai ke kawo ta cikin gida,prof bata ce musu komi sabida ta lura wann ba huruminta ba ne haryau da akwai wnn kunyan dangantakr dake tsakaninta da wasime na surkuntaka da bata son ta wuce iyakarta akai.
Gefe kawai tay itama tana nata shirye shiryen ata gefen ta kyale wasime da anono.

Babban aminiyar inno wato inna harira wanda kusan kullum tana zuwa gidan suyi budurin su akan wasime atare
,inna harira babbar mace ce datasan ilimin al’ada irin tsoffin matan nan ne da anga jiya anga yau..ansan komi.

Dan tunma kafin su fara shirya wasime ita ta soma kawo shawararin cewa abi da yarinya a sassafa sassafa acewarta takurawar da akeyi ma Æ´a mace inzata gidan aure a dura mata wann abata wann shine babban makasudin dayake jawo mata matsala acikin zamantakewar auren ta a nan gaba musamman ma wann zamani da yawancin kayan gyaran na emrgency ne bana din din din ba,in yay ne yayi lasting zuwa wata uku wata shida,ko shekara guda amma daga an haihu kuma shikenan komi ya lalace kenan sai anyi dagaske asake dawowa zam zam.

Kafin nan kuma sai kaga yarinya har ta shiga damuwar ganin sauyawa atattare da mijinta..
Batare da yin la’akari da cewa shidan adam in ya samu dadi,anan gaba na wanda yafi dadin da ya samu abaya zai nema ba.

Hakan yasaka amfani da magungunan mata batare da karato hikima da basira aciki va yake da mummunan hatsari ga rayuwar ya mace

daga zarar miji yaji zaÆ™inki tun kina amarya, bazai karayin la’akari da yau da gobe a kullum bukatarsa shine kirika kara masa zaki yau yajiki fiye da jiya gobe ma yajiki fiye da nau wann shine burin kowani da namiji.

Dan haka yasa suka dauki hanyar bida jikin wasime ta hanyar da baza akai ga wann matakin ba,babu wani maganin mata da suka siya face yan tarkacen hade haden su na wanke infection,da dumama cikin jiki da farji da kuma duk wani matakin da zai kauda zubar ruwan gaba

A wannan gabar bakaramin sakata amfani da tafarnuwa sukeyi ba,ko ana mata mansa tanasha sau biyu arana hakan ma na yan wasu lokutane,ko ana yin miyansa da tarugu da albasa tanaci dan ci da abinci jifa jifa Bayan tafarnuwa kuma sunyi amfani da ganyen raihan,wanda ake cewa basil,akan gwaba mata garinsa ne da zuma ko madara mai kyau shima tana shan su sau biyu arana.Sai kuma dalbejiya da suke tafasawa abata shima safe da yamma
,da wani hadinshi da akeyi da madara.
Wayannan duk dan su wanke marane sukuma magance infection da zubar farin ruwa.

Haka inna harira ta kawo wani abun shima wai tasha, da Nonon kurciya busashe aka daka shi sannan aka gyara ridi aka soya sama sama aka gauraya su waje guda a ararrabe ta kawo su Kulli na farko tace wasime ta shanye da nonon rakumi nabiyu kuma da nonon shanu tsala mai kyau kulli na karshe tace ta nika da maxakwaila tana shan shi kamar ruwa.

inna harira tace wannan ba zallan ke zaiyiwa amfani ba ar da mijin ki dan yana gyara maniyyin namiji sosai

Ranar ma da zata tafi ta dauko Dakakken garin Malmo da Albabunaj da garin hulba ta hada da zuman ta me kyau ta bada innono aka wasime tana hadawa tana sha dan yana wanke duk wani dattin mara da kashe infection a saukake.

Dake ma wasime bata da shi sosai tana soma amfani da shi kwana biyu kawai innono ta umarce ta data dena ta ajeshi a gefe,daga nan ita kuma ta fara dorawa da nata dan gyaran datake so tayi ba ko wa yake yi ba kuma tasan dalilin ta nayin hakan tunda ta san sirrikan mata sosai.

Sirrintaccen hadinta na furen tumfafiya da aka wankeshi tas aka dakashi da mazrkwala masu kyau falle
Guda biyu,sai dabino shima mai kyau kamr rabin gwangwani haka da kaninfari mai qamshi cokali guda da citttan ta daidai misali

Duka wannan hadin aka dakesu luguwi suka dawo gari.

In za’tay mata amfani dashi sai an gurza kwakwa snn a jika a ruwa ta jiku sosai snn sai tace ruwan kwakwar a kofi,toh da hadin wannn garin da ruwan kwakwar za’a tafasu daga ya dan huce kadan sai bata ta sha.

Wnnan hadin mai tasirine mai saka mace taji tana hadewa tana matsewa taciki,yana matukar kakkabo da sha’awa da niima shiyasa Bai wuce sau daya sau biyu suke mata acikin sati ba.

Sai tarkacen markaddan kankana dabino da gwanda da zuma,ko markaddden ayaba a zubamai zuma aciki abata tasha.

Tun akan silar yawace yawacenta Ta lura da cewa mata dayawa sun fi nacewa ne akan maganin matsi dana sauko da niima,gyaran nonuwa da maxauna basu damu da yin dabaran nasu nakan su ba shiyasa abubuwan data hada zata shirya wasime da shi sun sha bambam sabida daki daki ta tsara abun ta.

Ta hada kayan sauko da ni’ima da kara dadin wajen daban wanda dama hade haden yayan itacuwa na fruits su suka taka muhimmayar rawa aciki sede wasu fruits din ba kasafai aka cika samun su ba saita sha wahalan aikawa a jos ko can ta wajen inyamura
,bayan pineaple da ake tula mata dan inna harira tace pineaple kamar turraren hq ne dan amfanin su kusan daya ne da tafarnuwa amma shi da qamshi me dadi yakei saukowa da ni’ima musamman in ace wajen babu yawan infection,
wasime taci ganyen zogale da kwadon a sille bana wasa ba,haka kawai wani sai ayayyanka qurji (cucumber) ko a markadeshi tare da pear abata tasha,ko a mata smoothie dinsa da ganyen lettuce dan wann hadin yaci uban hadin kankana wajen kawo ruwa ajikin mace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button