FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

bata yi musu ba ta sake ta mike tsaye jikin ta na rawa ahankli, duk sai taji ta rasa yadda zata yi gaba ne ko baya zata juya masa ta inda bazai ganta ba Wani irin nauyin shi take ji,hannu ta sa ta rufe idanun ta kawai tayi shiru, Shikuwa mikewa tsaye yayi da towel din a hannun sa Wani miskilin murmushi ya kufce masa yana bin surar jikin ta da ido kusa daf ya matso ya warware shi tsaf kamar wanda zai daura matashi.

sai ya kuma zago tun daga kan waist din ta da duka hannun sa dake rike da towel din snnn ya rungumeta,…

wani lumshe ido tayi tana shakar qamshin sa Lumsashun idanun nata ya kare ma kallo tukun,ya tallafo ta kusa da shi numfashn su yana gogar juna.

“A hankali ya dora palms dinsa agadon bayan ta ya shiga shafowa daga kasa xuwa sama,wani lalatacen nishi ta sake mishi ‘a dan rude tace Yaya Pls ka bari dan Allah banajin dadin jikina dumin hannun sa akan sassaynr jikin nata ke isar mata salon da sakon shi da yake son bayyanawa har cikin jinin ta tana amsar sakonshin.

A hankali yake zagawa da yatsun sa a gadon bayan ta har ya dawo kan kugun ta yana shafawa bata hankara ba taji hannun shin dake yawo anan din ya sake mata dan karamin tickles mai dadi wanda ya sa ta dan zabura ta sake hannun ta dake kare boobs dinta ta saki kara mai cike da shagwaba..ta dan turo karamin pink lips dinta kamar yar karamar yarinya Tace”yaya mai haka kasan bana son cakulkuli zai karayi ta sa ihu tace stop stop kabari pls stop..,’wani shock yaji na bin jikin sa Data furta hakan Cikin lalaci da shagwaba ta wani narke mishi wuya da fuska.

cikin wani nau’in kallo mai kashe jiki ya Dada matso ta jikinshi suka hade ido cikin ido sun kai 5mints a haka Suna kallon Idanun juna hannun ta dafe akan kirjin sa girar sa ya daga mata fuskan sa dauke da wani salon murmushi,
yace “Dan yau kin yafeni shine bazaki ki nemeni ba ko?kanta ta kawar gefe tayi Tsiririn ajiyan zuciya ta kalleshi cikin marairace fuska”no honey,ai naga kafita kana ta bata rai ne karna kira inyi laifi,hmm kawai yace baice komi ba,itama bata san lokacin da ta mayar masa hmm din ba,
basarwa yy yace Shall we dress Up,ko yau Ranar ganin properties dina ne?

Dan zumburo mai bakin tayi ta sake runtse idanun ta Tace ‘ohhvni dai kataf inna gama zan zo dakin na sameka ..Bai ma ji ba metace ba dan a can kasan makoshin ta fada.

hannun sa ya dora duka biyu biyu ya tallafo fuskan ta yana kallon ta haka kawai dada runtse idon tayi din Bata so ta cigaba da hade ido da shi tana cikin wann yanayi.

“Bude ki kalleni” Ya fada yana mai hura mata iska akan kyakkwan fuskan nata Wani irin yarrr ta ji na bin jikin ta…,bai daina ba har saida long eye lashes din ta suka fara rawa Idanun ta suna struggling zasu budu dan kansu abata shirya musu ba.

Dan karamin kiss ya dora ma sumptous lips din ta, Hade da towel din gaba daya Sungumota suka koma gefen dresing mirror tana hannun san bai sauke ta ba ya zaunar da ita akan cinyar sa A Saman table stool dake gaban mirror din

Da hannun sa guda ya tallafo ta kan kirjin sa Lafewa tayi tana jiyo bugun zuciyarsa hadi da sassanyar shaukin dake tafiyar da yanayin su aynzu..

“Yanayin ta yana nuna Masa tsoron sa Dake Cin ta arai mammatse Kafa take Tana nokewa..

Murmushi yayi ya tabe baki cikin ransa yana cewa zaki ma Gaji ki dena.Da Kallo yabi tender hands dinta daya damke masa rigar jallabiyar sa ta baya Dada matso ta yayi jikin sa sosai sai da taji gaban ta ya fadi ,goga fiskan sa ya shiga yi daga gefen wuyan ta zuwa kan kafadun ta yana shunshuno daddan natural scent din ta yanamai lumshe idanuwan sa sosai

Dada riko sa tayi dam cikin fargaba Wani kwalalan Sauke ajiyan zuciya ta dinfayi Tana jin numfashin ta na shirin daukewa,Daga gefen kunnen ta ya maida lips dinsa karan hancin sa ya shiga goga mata akan wuyarta a firkice ta Shiga kokwar zamewa daga jikin sa,bai sake ta ba Sai da ya kama fatar kunnen Ta da lips dinsa gently yana zagawa da tongue dinsa yana kkrin shamata su.

‘Tare suke dauke numfashi sai ta kamkame sa sosai kamar zata shige jikin jikinsa.

..Tuni jikin ta ya Dada Shiga Vibration,hannun ta rawa Yake dakan sa jin zata sakar masa kukan shagwaba Sai ya hkra ya Dago ta Tare da aje ajiyan zuciya ya Rungumo ta yana mai dora kansa akan nonuwar ta ya wani yi lamoo yana sauke ajiyan zuciya.

wani irin shiru yayi kamar me neman nitsuwa makan sa….

bugu kirjin ta yake kamar zai fito waje sai chan dayaji hanklinsa ya kwanta snn ya janyo ta tare da sauke ta akan kafar sa tsaye ya mike hannun ta cikin nashi
Yace mata….Sit,. a kunne yana nuna mata stool din daya tashi akai..ba musu ta zauna a gaban mirror Shi ya koma ta bayan ta,tana satan kallon fuskan sa ta cikin Mirrorn

…har cikin ranta nauyin sa take ji amma Taga shi ko ajikin sa yadda yake bin ta da ido ko ita ma kanta tasan bata taba kare ma halittan ta kallo kamar na yau ba.

Zagowa yayi ya maida hankalin sa gaban mirror
Ya dudduba Mayukan shafawan ta masu sanyin qamshi,snn ya fara dagowa,aduk sanda suka hade ido sai ya dage mata gira ko ya sakar mata wasu miskilan murmushi,nan ya taho gaban ta ya Rusuna a kasaitance, kadan ya zuba face cream a palms dinsa ya mulmula ya shiga shafa mata shi a fuskan ta kallon shi kawai take yi Jin jkin ta na sacewa da kansa yana mutuwa..

haka ya sake mulmulawa cream ya shafe mata ajikinta harta gadon bayan ta ko ina yaji.

Lumshe ido tayi tana jiyo salon yawon hannun s mai tafiya da duk wani kasala da fargaba wasu asirtatun nishi kawai take sakar mashi.

Dada rusunawa gaban ta yayi ya durkufa da gwiwowin sa, zai dago legs din ta,ta sake karamin kara Ta damke Hannun shi dan duk sanda yay haka sai ta tuna dayadda yake shan kasarta murya na rawa tace yaya pls stop banda nan…hararar ta yayi ya dago kafar Sama regadless wani jan zuciyarta tay sama data ji sanyin Acn dakin yadan doki kofar shiga vaginan ta.

cike Da Fargaba da tsoro ta rintse ido tana jin sa har ya gama shafe ta tsaf,cinyoyinta har zuwa tafin kafar sannan ya dawo sama ya warware towel din data rufe suman kan ta dake batay kitso ba.

Bayan sauke ajiyan zuciya,A hankali ta bude sauyayyaun idanun ta ta cikin mirror Ta kalle sa idanunta sunyi luiiii kamar mai jin bacci Wani irin radadin dadi da ajijiyan sakonnin Da hannun san Ya aika ma jikin tan ne yake mata yawo A kwaKwalwarta haryanzu.gaba daya salon shi ya birkita mata Numfashi

Warware band din data daure madaidaicin tsayin gashinta yayi ya aje shi agefe tana kallon sa cikin ranta tayi murmushi sosai Tunani take Tace “ai Gwara ma shafa mai,amma har yaushe ya iya gyaran gashi sai kawai tayi shiru ta kyalesa,sake masa jiki Tayi dan yau so take Ta ga yadda zai iya gyara mata gashin kai.

To her surprise bayan ya warware Suman combing ya fara yi Ahankl cikin tattali kamar wanda baison taji zafi dan kadan yayi wet oiling kan Ya yi massaging ciki sai tana ji kamar tay bacci tsabar dadin massage din,bayan ya gama ya kunna hair dryer ya busar Ya dada mikarwa da stretcher ya taje yayi mata parking Dinshi tsaf.

Sosai abun ya bata mamaki,’duk dama tana kallonshi yake yi amma so take ta taba taji da hannun ta dan haka ta kai hannun ta zata Shafa
Tana kuwa kaiwa yadan buge Yace daga min
yarfa hannun tay tana dan bubuga kafar ta akasa A shagwabe.
“Hey,.ce miki akayi ban iya ba?Tace nidai ka gayamin ya akayi ka iya? ta turo baki

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button