FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Razia tana isa gidan ta tarar da su dukansu zaune a wani haddadiyar falo dayaji kayan duniya
Seven sisters dukansu manyan mata ne masu diri da tsananin kya fuska ga kudi,yawanci ko bazasu daka sutura iri daya ba sukansa brezie baki wanda kusan dolen agaresu su saka wnn breziyar ako wani lokaci.

Razy tana isowa gabansu ta fadi kasa ta rusuna kai snn ta fayyace musu bukatunsu wanda tuni sukam sun hango,tasha mamaki da sukace zasu maida mata madubin cikin sauki.

Sharadi dayane zata cika suka nuna mata wani daki zallan gadone awajen suka sakata ta tube kayanta tsirara ta kwanta a bankare suka kama hannunta da kafafunta suka daure

Snn suka sakar mata kattin matsafa maza guda bakwai su kwanta da ita na awa guda guda kowa xaiyi sex da ita na awa daya,a matsayin price din cika musu bukatansu na sake samun wann madubin.

Haka razia taci ubanta a hannun mazaje bakwai din nan harna kimanin awa bakwai,kafin su gama ta suma yafi sau goma haka aka dauketa ruwa ruwa aka kaita gadon asibiti aka jona mata ruwa da engine din taya numfashi.

Anan garin Abuja kuwa
Karfe 9 yay ma taheer a lodge dinsa daya kama zai zauna shikadai tun zuwarsa yake kai kawo da ciwon kai,amma a hakan ya daure kafin 10ckl lokcin da za’a fara taron har yay wani sabon wanka ya saka hadadden cambridge grey suits dinsa yay balain kyau shida sauran colleques dinsu suka wuce international confernce hall for millitary health sevirces aka basu wajajen zamansu kowa ya zazzauna.

It was a very big nd important event daga kan manyan generals har izuwa kan president of federal republic da international presidents nd scientist of millitary medicines nd neurosurgery,general surgery,obstericians,optamologist,da dukkan shauran nauikan seven most important medical courses a duniya ciki da waje kowa ya hallara cikin shigarsa ta alfarma anci wankan suits kala kala design by designs taro yay taro wajen ya cikka da securities da manyan alkabairai na kasa.

Artist da stylist na musamman suka shirya Saheeb acikin wata tsaddiyar leather suits na gucci kominshi na gucci ne up nd down dan tsabar haduwar yay yawa har saida ya dawo shirme da kauyanci duk inda saheeb ya wulga da kayanshi sai an kalla kayan ana kyakyata dariya sabida kama sak dayayi da micheal jackson😂

Shikuwa jin kansa yakeyi untop ya zamo talk of d moments sabida weird dressing dinsa aganinsa masu magana da dariya duk matsiyata ne mahassadanshi,tun kan yazo yakejin kalar sukarsa da likitoci sukeyi suna cewa sunan saheeb bai dace ya shiga cikin jerin jajirtaccun likitoci da za’a karrama yau ba.

Shiyasa daya shirya bai shigo hall din da wuri ba sabida cece kucen magulmata masu sakamai ido ga kuma sabuwar damuwar razia
Ya kikkira wayarta bata dauka ba yana so ne kafin ya je hall ta tabbatar masa da cewa komi angama sauran yiyuwa…

Ya kikkira ba a daga ba sabida kwantar da ita da akayi agadon asibiti bata ma cikin hayyacinta tukuna,chidara ce ta tashi cikin ciwon take kkrin tsafeta dan ta fargado da wuri.

Daga karshe dai haka ya hakura ya wuce wajen taron,yana shiga yaga taheer yay balain kyau looking real matured nd hot,kayansa sun amshe sa sun masa wani irin kyau ajiki yasa white glasses a idonshi yay balain haduwa kamar a cinyesa.

Duk yadda mutane keson zantawa dashi yaki sam sabida ciwon dakansa yake masa yasaka baya son surutu daga angaisa baiya cewa komi,a wajen zaman sa ya zauna shiru yana latsawa wayarsa wanda shikansa baisan meyake yi acikin wayar ma,wanda a zahiri zuciyar sa matarsa kawai take ambata masa yana son ya kira yaji muryanta amma sai yaji gabaki daya ya rude taciki baiya fahimtar komi ayanzu.

Saheeb yay ta satar kallonsa da baƙin zuciya kirjinshi cike da kishin yadda yagansa so cute kowa nayi yana admiring din haduwarsa,harya zauna wajen zamansa bai dena jin kishinsa da mummunan hassada akansa ba.

tuno da wahalar da ya jefa auren taheer din aciki ne kawai yake dan faranta masa rai,a boye yake dariyar muguntan abubuwan daya kulla masa kwana biyun nan
Zama yay a kasaitace da yaqinin cewa ana fara taro, kaidin da suka kulla akansa shida razia zai fara aiki..sosai ya yarda da hakan don haka bai kuma kara damun kanshi da tunanin komi ba.

Taheer kuwa baimasan da isowar saheeb wajen ba bare wani abunshi ya darasa dan ko daga idanunshi sama bayayi awajen wayarsan kawai yaketa latsawa.

A fannin su anono kuwa can bayan sun huta tasa aka kirawo mata malam shehu har cikin babban falo ya zauna suka fara zantawa a matsayin su na manya.

Inno tasha yawon duniya ta kuma taimake rayuwar mutane da dama wanda bata sansu ba, babu kalar rayuwa wanda bata gani ba dan haka suka samu kyakkwan fahimtar juna da malam shehu

lokci guda ya fito sarari ya fayyace mata komi dayake faruwa agaban wasime tanaji tun daga ranar zuwarsa club har yau din nan da ake shirin ruguza masa rayuwarsa awajen taro snn yace musu karma su damu komi yazo karshe abashi awa biyu zaije tsaunin almajirai ya tarasu kamar guda hamsin suyi ma taheer wani addua insha Allahu yau din nan zai rabu da shauran illar sihirin dake jikinshi kwata kwata.

Innono ta debo kudi dubu dari biyu ta bashi na sadaka,nan take ya wuce
Domin yin aikinsa.

Yana ficewa wasime ta tashi tabar wajen takoma dakinta ta zube akasa tana ta kuka sosai,dan bata taba tsammanin cewa saheeb bane yake kulla musu wann mummunan qaddarar.

Inta tuno wahalar datasha da wanda mijinta yasha ayan kwanakinan sai taga kamar mummunan mafarki kawai tayi.

Tsinuwa da Allah ya isa babu wanda batayi wa saheeb ranar ba.Hakuri anono take bata tana lallabata akan ta kwantar da hanklinta kodan cikin jikinta.

Wasime tace sam bazata iya yin hakuri ba,ashe ma razia ba ta aure mijinta ba shine ta zauna mata acikin gida tana kwana a dakinshi tare dashi borin kishi da fushin da batay ba tunda can saiyau tafarayinshi gadan gadan hanklin Anono yabi ya tashi sosai bata iya danne ta ba saida ta kira bilti taxo kafun suka nitsar da ita tayi shiru.

Daga Abuja kuwa lami lpya ake gudanar da taro
Daga an kira sunan taheer awajen sai saheeb ya zabura ya miƙo wuya yana tsammanin ganin shi ya saka hannu a aljihu ya fidda giya yahau sha acikin mutane.

An kira taheer kan stage yafi sau uku yay speech ya karbi certificate of honours daga kungiyar USU ta washingtong an bashi awards din karramawa Amma haryanzu de saheeb baiga wani abu ya faru ba.

Ana karshen da za’a fara kiran sunayen normal consultants da resident doctors da sukayi fice sukayi zarrra wajen aikinsu,saheeb baijira jin sunanshi ba ya zabura da fushi ya fice a hall ya je can waje yana xiriya cikin jeka ka dawo hanklinsa a mummumam tashe yana kirar lambar razia.

Da kyar da wuya ya samu chidara ta dauƙa wayar tana cewa hello ya fara gunduma mata ashar yana cewa shi razia yake nema,abata waya yanxun nan yanaso yaji meke faruwa ne haryanzu baiga wani canji ba?

Duk da xagin daya mata bata damu ba sabuda da kudinshi suke takama ita da yarta,nan ta fayyace masa halin da ake ciki tace masa yaukam aiki bazaiyu ba,amma kafin gobe da dare awajen dinnern taron tabashi assurance cewa zasu wargaza ma taheer dukkan wani kimarsa da darajarsa awajen dinner.

Bayanin datay masa ya dan kwantar mai da hankli sabida tabbatar masa nasaran samun hakan datayi acikin furucinta. Sede harya koma cikin hall din idonshi a rufe yake da bakibciki da kuma tsabar bacin ran rashin faruwar abun nan agaban dumbin jama’ar taron nan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button