FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bilti dat was getting so emotional ahankli ta sauÆ™e wata nakasshiyar murmushi snn tace “Masha Allah..im pround of you da kika iya abubuwa amma waya koya miki? Shiru wasime tay,ta É“ace acikin shiru kamar wanda batajinta cos a duk sanda ta tuna najaha wani bakin ciki mai girma takeji acikin ranta.

Bilti tace wasime?yaya kuma kikayi shiru,au bazaki fadamin bane insassaka mata albarka?
Haba maman salame ban labarinta mana toh meya faffaru?

Bakinta ta turo gaba cikin shagwaba tace a’a fa bilti bazafa kisa mata wani albarka ba ai najaha babbar munafukace makaryaciya ce

A mamakance Bilti tace ya subhanallh wasime lpya kike cemata haka?
Najaha ba babbar kawarki bace mekuma ya hadaku?wato dan bakida kai kinje kina fada da ita ko…wasime wai meya faru ne?fadamini inji

Fuskarta kamar zatay kuka muryanta na rawa rawa tace..bilti wallahy ba laifina bane ai ita tazo ta zalunceni ta saka mukayi fada da yayana,ba itace sai ta dinga zabga masa karya tana cemasa ban iya komi ba?bilti wallahy karya takemin..abinci na ne take daukawa ta bashi yaci sai kuma tace mishi wai ban iya komi ba kijifa?…nikuma shine naji haushi nace tunda ita munafukace ta dena zuwa gidanmu kawai ingaya miki bilti kawai saitaje ta sace lambar wayansa ta kirashi tace masa ai tay masa abinci,kumafa karyatake yi wallahi bilti abinci na ne nikadai dina na dafa a kitchen ran nan,shine har tasaka yaya yazo yamin masifa wai tafini iya komi wai inje in koyi irin nata..nikuma naji haushin munafurta ta datayi,toh datazo washe gari da safe sai na zuzzuba mata sugar a shayinta saita dauka ta bashi saiyasha saiya fara amai shine nikuma na ci mata mutunci na koreta agidanmu nace mata ita ba kawata bace..

hmmmm bilti yo akan dan wann abu shine har yaya zai wanka min mari ya koreni waisainaje na bata hakuri?..nikuma naji haushi nace masa bazanje ba, sai kuma naje aka fara ruwan sama,saiga mamanta ta fito nace mata kawai najaha nazo gani.. bilti kinji wani maganan banzan da najaha take gayamin kuwa?

Bilti dake cikin halin mamaki tay ajiyar zuciya tace mekuma tace miki?

Atake muryan wasime ya canza ya kuma raunana tafara maganan Kamar zatai kuka tace bilti cemin fa tayi wai tana son yaya na,ai sabida shima take zuwa gidanmu..tana furta hakan kuka ya kufce mata..bilti tace ehn inajinki,kukan ta cigaba dayi muryanta na rawa tace shine tace waima aure zasuyi, mene menenta ai mamanta tace mata wai zata aureshi..nikuma kawai sainaji fushi mai yawa ya kamani,inata kuka kawai sai nafara ciwo, yaya yazo ya kawuni gida shine mukayi fada dashi inata so in tafi kauyenmu..Shine ya hanani,shine nikuma na mareshi…saitay shiru taja wani gwauron numfashi…

Tanajin bilti tana doÆ™a salati tanacewa lahaula fi sha’ati wasimé?baki cikin hayyacinkine zakiyi fada da mijinki har ki daga hannu ki maresa?
Wasime da lpyar kuwa
Ahhh tohm randa nazo saidai nayidake asibiti a duba kwakwalnki dan ina tsammanin kinsamu tabo hankli..

Bilti wallhi banda tabin hankli,ai shiya hanani inyi tafiyata..

Bilti tace kinci kaniyarki kenan wasime waya koya miki hakan,ahaka zaki girma kenan har ki zama matar aure?daga kunsamu sabani kadan saiki daga hannu har ki mareshi,hau ya hauki ne? Toh waima me yay miki bayan hakan taheer baimiki dukan tsiya ba,meyake jira…?

A dame wasime tace a’a
Fa shifa bai bugeni ba,ai… ai…rarrashi yana dingayi aima yaban hakuri..Nikuma gaskiya haryanzu inajin haushi haushinshi nifa bana son ya aure najaha ne,bana son ta na tsaneta,kuma yana aurarta wallhy saina gudu na tafi garinmu bai isa ya kawomin najaha ba
Ni bazan zauna da babbar munafuka irinta ba

Gwalo ido waje bilti tay da mamakin jin hakn na fita daga bakin wasime snn tace kai wasime ashe haka kika dawo wata marar hankli?kai
,innalillahi wa inna ilaihi rajiun amma banji dadin abunda kikayi ba,kuma har ya baki hakuri kin gani ko?Kefa sam bakida saiti…yo kince najaha makaryaciya ce shine kuma kika yarda da zancenta? shin shi taheer din ne ya gaya miki yana sonta zai aureta?…shiru tay can bayan ta gama nazari.
tace a’a bai gayamin ba.
Saikuma taji wani iri aranta tay shiru cikin sanyin jiki sai bata kara cewa komi ba

Daga nan nasiha da fada tasha awajen bilti,sosai bilti ta babbata shawara masu kyau wanda zasu ficceta har anan gaba,ta gaggaya mata yarda zatana bi dashi acikin girmamawa musmmn ma intana cikin fushi,
Kaca kaca tay mata akan
Marin data wanka masa ta nuna mata hakan ne ma zatayi ya dena sonta har yaje ya auro najaha

tun jikin wasime nayin sanyi harta fara sauke hawayen nadaman mai tsanani,tana danasanin abubuwan data aikata masa acikin fushi

Bilti tace To maza ki wuce kije ki tsuguna agabansa ki bashi hakuri yanzun nan,snn ko a mafarki karna karajin kin daga hannu kin mare wani babba..bare ma ajega mijinki..dan shi shugaba ne awajenki miji ba abun wasanki bane..yakamata ki nitsu kisan darajar sa tin yanzu inba haka ba,kinaji kina gani wata macen zatazo ta kwace miki shi.. Kinaji kuwa?

Acikin kukan mai shake da tsoron jin ance wata mace xata kwace mata mijinta ta gyada kai tace “eh inaji,bilti kiyi hakri nayi kuskure, ai har nayi nadama..kuma zanje yanzu na bashi hakuri amma nifa tsoronshi nakeji.

Cikin harara bilti tace jaa daganan kika iya bushe idonki wajen marinsa bakiji tsoro ba sai a wajen bashi hakurine zakiji tsoran shi ,to idan har naji labarin baki bashi hakuri yau ba yoh dagayanzu babu ruwana dake ko magana dake bazan kara yi ba..

Cikin sauri adaburce tace
A’a fa..haba bilti haba bilti..”Kiyi hakuri mana, aifa nace zanje yo ke meyenaki nacewa hakan?nide banaso

Bilti tace hmmm toh yanzun nan nakeso kije wajensa..snn ki nitsu fa
Anjima zan sake kirarshi injim

Hawayenta tafara sharewa Tace toh barinaje aiyana falone shikadai

Bilti tace toh maza
Kije Kiyita bashi hkri harsai ya hakura, maza tashi kije toh.

Ahankli ta sauka akan gadon tsabar ta kiÉ—eme tama manta dacewa rigarsa ce a jikinta

Suna katse wayar da bilti tamaida masa tabajiye masa a inda tagani,snn taja wata nannauyar ajiyar zuciya cikin sauri ko takalmi bata tsaya sakawa ba ta doshi hanyar saukowa Æ™asa domin ta sameshi……its not free na kudine,if u read it is at ur risk, for it does not belong rightfully in ur possession,kindly chat me up at 08060712446 to get ur own.300 VIA 0152983148
MOHD SULE SURAYYA GTB.
7/25/22, 19:19 – Kawata: 41

MG’S SKINCARE

In akaji gangami labarin kidane,sun shahara sun tumbatsa sunkai sunwuce tunanin duk wani meson Adama dashi aharkar gyaranfata d walwalinta,

Yar uwa haske ko qyalqyale kikeso kiyi Abu yaci tura?
Kyan fuskarda ko yar uwarki mace kance dama dama kikeso?
Kokuma ke kuraje d tabbuna suka lahanta mki fuska har ake ganinki d wani idon n daban,
Nankarwace tayimiki zanen kura a kyakyawar fatarki?
Kokumade Mai kikashafa be amshekiba yasa duk kika koma ruwa biyu Nan fari Nan baqi?

To duk kuzo insha Allah kudai naku y qare gdan kukazo,

Munkawo shahararrun kayangyaran jiki
Sabulu,
Man shafawa,
Man fuska,
Scrub,
Cleanser,
Glow oil,
Dukdan qawarmaku d matsaltsalunku,

Da 11k kachal zatasa kihaske kizama kalar madara qirar models,

Set 11k
Sabulu 3k
Student package:7k
Munakuma bayarwa in pieces duk afarashin mesauki.kayanmu bbu fariya ko tutiya angwada andawo,ankumayi farinciki d hkan,Kuna iya samummu d wadannan numbobin,
WhatsApp,
08062991549 or 07046881166 or 07067210195
Call only
08064532391
Instagram: glow_with_mgs
Facebook:mg’s skincare
Idanba wadannan numbobinba to gaskiya b mg’s bane, available in Kaduna and Kano only, thanks for always trusting us,our returning customers we really do appreciate wadanda sukeda burin Siya munamaku fatan alkhairi ubangiji ybaku yenda zakuyi,Allah Kuma yqaro mna dukiya me amfani ta hanyar halalinmu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button