FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

ta dade kwance sai juye juye ta ke,da ta bude ido kadan fuskar taheer take kalla duk ta rasa dalili, sai can kusan midnyt snn bacci ya dauketa.

Washe gari da asubahin fari jinta kasa samun nitsuwa aranta tana idar da sallah ta fito cikin hanzari tayiyo hanyar dakinshi,ahankli ta bude kofarsa ta leÆ™a kadan a can ta hangoshi cikin wani irin yanayin da bata fahimta ba….
Na kudine 300# 0152983148 mohd sule surayya,GTB 08060712446
7/25/22, 19:19 – Kawata: 48#
Mysterious love

Su biyunsu da wasime suna zaune a falon tv na kanyi mahaifyar taheer kadai ke kalla,bayan wasimé ta kammala cin abincin ta datakeci ahankli ta tashi a nitse ta tattara komi ta wuce dashi kitchen,a sace ta dinga kallonta harta bacewa ganinta snn ta sauƙe ajiyar zuciya.

A bkin kofar kitchen din wasime ta tsaya da mamaki tana kalle kalle ganin ko ina tsaf tsaf mahaifyar taheer din harta tsaftace shi.

kunna ruwa tay a sink da zimman wanke yan kwanukan data ci abinci dasu din har ta kunna ruwa tanakan wankewa kenan saiga ta ta shigo da murmushi mai sanyi akan fuskrta tana mai sakar mata,cikin sakin fuska wasime ta juyo take kallonta,direct ta karaso ta karbe plates din a hannunta fuskarta ba yabo ba fallasa tace kibari kawai kije kihuta.

Da kyar wasime ta zame awajen ta barta tana wanke wanken zuciyanta na bugawa cikin rudani
Tunda taje dakinta yau bata sauko ba har sai washegari da safe lokcin harta shirya tsaf cikin unifom dinta zata tafi makaranta

Tundaga can sama take satar kallonsu,hango si tay suna zaune kusa da juna ita danta taheer sunakan tattaunawa akan rashin lpyar mahaifinsa dayake damunsa matuka a zuciyarsa,tun ran da suka shirya taheer yake matsa mata akan ta fada masa inda innonon take yanaso yaje yaga condition din mahaifinsa
Amma Haka sam taki sabida umarnin mijinta ne akan karta amince ma taheer ya je wajensgi harsai yadan samu saukin jikinshi,acewar sa shidakansa zai zo gidan shi da anono.

Qasimu mahaifin taheer baiya son kwata kwata É—ansa kwalli daya daya haifa ya saka kanshi acikin wannan lamarin.

Shiyasa yake iya bakin kkrinsa na ganin labarin halin da ake ciki bai shiga kunnensa ba bare ma yasa acikin zcyarsa har yace zaiyi wani abu akai,tsoron rasa rayuwar dansa yakei sosai dan kuwa ya fahimci cewa akwai babban hatsari acikin case dinsa.

Muddin danshi ya bayyana kansa akan lamarin to babu shakka zaifimusu saurin kawar dashi ko su gurbata masa goben sa da sharri kala kala.

Duk wani juye juye da matsi ,da tashin hanklin taheer haka yay ya hakura da mahaifyarsa taki amince masa akan komi.

Cikin sanyin taku wasime ta karaso inda suke da yar sallama a bakinta
mahaifyar sa ce ta soma juyawa tana kallonta snn ta amsa sallaman tana dan murmushi shikuwa ido yasaka akan matarsa yana lura da yanayin yadda ta canza ta dawo wata sanyayya kwana biyu,ya lura sam bata son yawan magana bare fitowa cikin mutane.

Kallonta yake babu kiftawa harta tsuguna agaban prof kanta a sunkuye cikin sanyi murya tace mata ina kwana?Dan murmushi mai fadi tay snn tace “lapiya ozoza,kin tashi lpya?..ahankli wasime ta gyada kai da rudanin sunan dataji ta ambace ta dashi wanda bata san dalili ko ma’anarsa ba.

Suna cikin gaisawar Taheer ya dan kalleta suka hade ido sihirtaccen murmishi suka sakar ma juna shima ta rusuna ta gaishe a ladabce..”yace kingama shiryawan kenan?kanta a sunkuye tace mishi eh yace toh kije ki taho da abincin ki yana kitchen sai mutafi ko?Gyada masa kai tay snn ta Juya tana tafiya babu musu ta nufi kitchen din binta da kallo prof take tayi taheer da ya juyo yana kallon ta shima yanata lura da yadda mahaifyarshin take binta da wani irin kallon da bai gane masa ba.

Dan katse mahaifyrshin yay da harshen yaren baban shi yana tambayan ta ko lpya?tace mishi babu komi
Ya kuma tambayarta “me ozoza din datace mata yake nufi?”dan dariya tay snn ta amsa shi cikin harshen hausa da dan dagun murya inda wasimen ma zataji

Tana dan murmushi tace
Ai ba wani abu bane,suna ne mai dadi na bata ata fanni na,she is already part of me tunda ta aureka, “Ozoza means “beauty”..Just like how she is,ahankli ta shafa kansa cikin kulawa tace “my son she is indeed beaautiful…inba dan surkuwata bace danayi adopting dinta as my babygirl…tunda nide haryau bata bani wani suna ba…yanajinta shiru baice mata komi ba tace “taheer waiya akayi ta canja ne baka ban labari ba?ni gaba daya yarinyar ta canja min,she is now more calm nd lovely masha Allah ai dole ne ma ta dauke hanklinta tunda tazo nan sai wani kallonta kake kamar baka taÉ“a ganinta ba.

Ajiyar zuciya yy ya dan sauke kansa akan kujera daga inda yake zaune kusa da ita. .muryan sa dake fitowa a kasalance yace “mumy girma fa takeyi wat do u expect?,babu laifi kam she is calm now…kallon shi maman take yadda yake kkrin boye wasu expressions ayanayin sa wai dan karta gane is frm his heart feelings din yake fitowa, baiyi tsammani ba yaji tace hmmm da dan karfi yana juyowa suka hade ido tace “nd u liked her abi?

saurin dauke idanunshi yay snn ya mata Shiru bai kuma kallonta ya kyaleta tana ta sakin masa wani irin murmushi.

Can ta gyara zamanta kurkusa dashi cikin tausashiyar murya tace”taheer kasan wani abu kuwa?.idanunsa kawai ya juya ya wara akanta baice komi ba,acikin sauke wata nannauyar ajiyar zuciya tace”infada ma gaskiya nifa tunda naganku ranar kun fito wanka tare nakejin kishi da ita…i neva imagined dat i wll share my son’s affection with a girl..honestly im surprised dana zo naga wani sabuwar yanayina shakuwar ku, ko dai akwai wani abu na musamman ne dake tsakanin ku wanda bansani?Tej i knw u well dakyar fa kake sabo da mutane..wat i saw dat day really suprised me
Kaikuma kazo kana wani fushi dani baka cin abinci na bayan kasam zan damu ,i bet da yarinyar nan bata nan wallh bazaka walakantani har haka ba..ure alwys with her har cikin daki,hmm Allah kadai yasan inda kake kaita in kuka fita,gashi bazama ka dawo da wuri sabida ni ba dan kawai kayi mata saika kabarni agida ka kuntata min..

I really felt bad about dat shiyasa gaba daya naji kishinta data kwace min kai kwana biyu.

Da takunannen fuska mai dauÆ™e da gajiya da maganan datayi taheer ya miÆ™e zaune gameda hade ransa akan ta “yace mumy banaso!Dan Allah kibar maganan nan ya isa haka…dariya sosai ta fashe mishi dashi, ya dada bata rai yace”mum why now?daga kawai kinga abu daya ranar shine zaki riÆ™eni dashi a zcyarki, nace miki babu abunda ya hadani da ita why dont u just believe me..nd stop reminding of abunda ya wuwwuce?

dariyar bata ran da yay yake maganan take tace wai ainaga yanzu kana sonta sosai ne,nd is making me jealous gaskiya, dan nasan dai nikadaice sarauniya a zcyar É—ana im just feeling awkward now that i have a competiton “Baka gani bane,farkon zuwa na gidan nan dana ganku tare i almost cannot stand the fact dat she took my place in ur hrt daga baya kuma sai naga ai dukan
Ku ma mallakina ne.

Tun farawar ta maganan hanklin taheer ya bar wajenta,idonshi nakan hanya yana ta kallon wajen kofar kitchen inda wasime zata fito dan kwata kwata baiyason ace wasime tanajin wayannan maganganun dake fitowa daga bakin mahaifyarsa,yasan wasime yarinyace har yanzu kuma baya son ta soma saka wani abu aranta gameda mahaifyarshi dan shikansa yasan mai rabashi da ita sai Allah
Kuma kusan dolene ya zame ma wasime ta fahimci mahaifyarshi kafin nan ta samu dukkan wani kwanciyar hankli da soyayya a gidan..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button