
A mamakance maman sa tace…Taheer u called ur mum irresponsible?
Ransa a mugun harzuke ya juyo”..yace what else wud i say? U heard evrything dats happening to me but u ignored it bcos u tot someones else will take care of me.
Bilti ce ta kawoni duniya?
Ai Sabida rashin kulawarku ne ma’aikatan gidan nan kaf sukayi mana abunda sukaga dama har suna kawo karuwai har cikin gidan nan suna kwanadasu all bcos u dont care abt ur home,…bilti is evrything,she is d workaholic,the robot,even for me ur only son,but unfortunatly She left me too,she left me with a helplesss little girl to take care of while im still tryng to concentrate on my studies.mumy kinfa san final exams dina nakeyi,nd u knew is very important nd i need to have my time to study but still u dint care to show up on time,sai yanzu ne zakizo kice wai kina so na?…i dont belive it anymore…nd pls u have to leave righ now ni bana bukatar jin wani abu daga gareki ban kuma ce miki inason ganinki ba.I will be fine all by myself.
Prof.tay shiru har yagama masifar sa na yarantar batace mai uffan ba, ta gama fahimtr cewa bakaramin baci ran taheer yay da ita ba,domin danta baya taɓa daga mata murya bare haryagaya mata wani kalman da bai dace ba.
ajiyar Zuciya ta sauƙe kanta adan sunkuye snn ta taho ta same shi,can ata bakin kofar dakinshi ta tsaya daf dashi snn ta soma masa magana cikin tausasshiyar murya
Mai tattare da sigar lallashi
Tace Taheer kay hakuri dan Allah nasan ranka a bace yake dani yznu but belive me tun bayan case din toluwaje i hadnt been myself to look back home…i dint realize my son will need me this much..im soo soryy baby,wallh ban taÉ“a sanin abunda ya faru da bilti ba kenan sai jiya da mukaje wajen innono na kunna wayana zan kiraka sai ga biltin ta kirani.
I had to pick her call ita tagaya min komi And i was so shocked to hear dukkanin abubuwan da suka faru shine fa na taso marmaza na bar mahaifinka tare da anono nace barinazo na dubaku .
Taheer pls ka fahimce ni bawai na kyaleka bane.
Mahaifinka ne ya shiga wani yanayi na mummunan matsala wayannan mutanen wajen aikinsu ne suka sako shi Agaba suna son lallai su susa a kamashi a kullesa akan laifin da bai aikata ba and I have flee with him,i have to protect my husband. thats why we left the country immidiettly unoticed witou informing u or anyone,duk da haka ma bamu tsira acan ma basu kyalemu ba Sunje sun biya kudi sun hada baki da likitar babanka ya saka mai wata cuta da bamusan kanshi ba yanzu haka inata fama dashi ne,taher baban ka baida lpya amma alhamdullah,da jikin ya dan warware ne ma shine fa jiya jiya cikin dare muka dawo kasar nan snn muka wuce wajen innono dashi muka kwana..
Taheer i knw i did you wrong,wat we did its soo unfair to u.amma dan Allah kayi hakuri ka fahimce uzurina .
Kaima kasan Ina sonka É—ana,i regret evry bit of pain nd harship dat my absence have to pull u through Taheer pls hug me nd tell me that u understand me..
Kara harde ransa yay tare da dauke kansa akanta jin harta fara sauƙe masa raunattun hawaye..
Hannunta ta miko jiki a sanyaye zata kara dafo kafadunshi ya ja baya snn ya fixge jikinshi
Yana kallon ta muryan sa a shaÆ™e yace “just leave .
Tun kan ta fita ma ya dan turata waje ya kulle kofarsa da karfi gbamm a gaban idanunta.
Ta dade gaban kofar a tsandare tana ta kallon rufaffen kofar hawayen ta masu rauni suna zubo mata tana sharewa can snn ta kama hanya ta koma site dinta da nauyin zuciya.
Sosai taji tay balain damuwa da fushin da danta yakeyi da akanra gabaki daya saida taji
Gidan ya mata daban
Bata tsaya yin wani abu ba ta ja mayafinta ta wuce anguwar da bilti take da zama
A bangaren taheer kuwa da kyar ya iya controlling kansa dan banda zazzafar huci babu abunda yake fitarwa yana tuno da maganganun data gaggaya masa dazu musamman akan rashin lpyar mahaifiinsa Haka kawai ya soma jin mararin saka mahaifi nasa a idanunsa.
Saidai aynzu fushi ne ya cikke masa kirji he just cant calm down just yet dan ransa bakaramin baci yay da su ba harma baisan abun yay yawa aranshi ba saiyanzu,he knws dat he cant make any decision right now,..dole ne saiya jira har lokcin da zuciyar sa zatay sanyi ya huce kafin ya saurareta da kyau
Shirya kansa yay ganin lokaci yaja ana neman 10:30 saura gashi yau bai kai wasime islamiya ba
Acikin sauri ya kammala shirinsa cikin kananan kaya snn ya sauko direct ya wuce dakinta ya samu harta shirya tsaf tanata ziriya duk tsoro da fargaba ya gama cikka mata zuciya.
His mood was ruined badly,har yanzu fuskansa ba a sake yake ba suna hade ido ta saukar danata kasa,daga bakin kofa yace “in kin gama ki sameni awaje,batay wata wata ba yana ficewa tabiyo bayansa kusan atare suke tafiya amma basuce ma juna komu ba
bude mata kofar mota yay snn ta shiga ta zauna yau har suka kai kofar islamiyar su baice mata komi ba kuma bai juyo ya kalleta ba…
Tana lura dashi taga gabaki daya ransa a bace yake yau,Jikinta a mugun sanyaye ta jawo jakar islmiyarta batace mishi komi lkcin har zata dire kafarta a kasa ya juyo kadan ya saci kallonta,
jikinta ne ya bata kamar ana kallonta juyowa tay kadan abazata batare da ya hankara ba yaji saukr sanssanyar peg dinta agefen kuncinshi.
Wani kakkarfan ajiyan zuciyace ta kufce masa jin kamar ruwan sanyi ta kwara acikin zuciyarshi fizgota jikinshi yay ya dan rungumeta sosai harsaida yaji nauyin dake kan kirjinshi ya ragu snn ya dagata gani yay ita din ma duk ta damu..zatay magana ya saka hannun akan labbanta yace “no more words…im fine karki damu kanki kinji?
Kallonsa take Bata amsa ba,saiya juya ya kalli harabar makrnta yaga kamr kowa na jikin aji” yace ooh gosh Gashi dai yau munyi latti..muje to in rakaki…
Har wajen malamin mai tare latti yakaita ya miƙa masa hannu sukayi musabaha snn ya dan miƙa uzuri dominta don kar a hukunta masa ita.
Ganin idonshi yasa malamin ya yafe mata ta shiga aji.
Prof kuwa tana isa anguwar ta samu babu kowa agidan su bilti kowa waiya fita, haka ta
Karace zamanta ganin bazasu dawo akan lokaci ba yasaka tay reverse ta dawo gidanta ta zauna..
A gajiye ta shigo jin koina shiru yasata zaunawa a falo ita kadai tana ta nazarin silar fushin danta akanta dan sosai abun ya tsaya mata arai dan bakaramin sonshi takeyi ba.
Koda wasa bata son taga bacin ranshi bare fushinsa mai yawa har haka….
Ta dade zaune snn ta tashi ta zazzaga waje taga kusan komi na gidan seems normal ko ina a tsaftace,nd the food store was filled up da kayan abinci kala kala babu abunda dai zaka nema ka rasa, hakan ya ƙara ma zuciyanta damuwa dajin tausayin taheer dan tasan sun daura masa nauyin da bai rataya akanshi ba,
Da jimami da mamakin ganin yadda suka tafiyar da rayuwarsu cikin sauki ta koma site dinta,yau ta dau lokaci tana kimtse kimtsen part dinta zuciyarta sai haba haba yake taji motsinsa amma sai shiru..
Can data gaji saitaje ta duba dakinshi snn ta fahimce ashe ita dayane ma acikin gidan.,haka ta karaci zamanta can dayamma ta tashi tay musu hadadden tuwon sakwara da miyan egushi
Yaune zataga shigowar sun gobe ne ,har akayi sallahn ishai batagan su sun shigo ba, kasa zama tay tana ta ziriya cikin damuwa da jeka ka dawo ita kadai tanata neman layinsa baya daukawa.