FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Can ya soma shako hayaniya kamar ajikin motarsa,acikin sauri ya bude idanunshi ta glass sai yaga zugar jama’a ata bakin motarsa suna waving dinsa ta waje
Kowa yana ce masa “congratulation mehn”
Kkri yake dan ya danne bugun da kirjinshi yakeyi
Har sanda yay hakan,snn ya bude motar a nitse ya sauko,rungumar farko na seat mate dinshi ne..
Yana murna yana cewa
“Taheer u made it”

Wani jimm kunnenshi yay jin yadda aka haura da zancen result dinsa awajen anata kace nace da sunanshi domin sunan shi ne kadai ya fito a pass list na tafiya kasar waje..

Bai wani amince ba har sanda yaje ya gani da idanunshi, fadawa yay kasa yay ma Allah sujadar shukur cos is something he neva expected.

Kowa na tayasa murna harya rasa bakin amsawa nan da nan ogan shi ya kirawo sa can barrack akan yaa kawo musu original schorlaship profiles dinsa yau din nan zasu kai abuja a soma processing takardun shi
A tura ma USU acan USA within one month daga yanzu ana kammala komi zai tafi…

Hakan yay,daga can headqtr ya wuce direct wajen oganshi kusan all thy superiors were happy nd proud of him dan sunsan Yay derseving,yana mika musu file suka shiga hadawa a computer along with his clean record coments da schl din ta bayar akanshi cos he is one of the student
Da bai taɓa kawo musu wani matsala ba.

Evrything went soo well like a dream come true,taheer harya kasa samun kyakkwan nitsuwa aranshi.

He was with his colleques trout ana bankwana ana ma juna fatar alheri Sai can around time for schl over snn ya je dauko wasime a makarnta

Tunda suka hada ido taga Fuskansa bai nuna alaman komi ba ta dinga jin bugun zuciya tana kallon sa,can da yasa key zai tada mota ta sace kallonsa cikin sanyin murya tace mishi yaya harka cinye jarabawakun?

dariyar yadda tay maganan da mugun tsoro ayanayinta yay duk ta tsure kamar itace mai xpecting din result din”jawota jikinshi yay suna daga cikin motar a zaune ya rungumeta yana cewa Alhamdullhi cuty na Allah ya amsa aduarki i got it Alhamdullhi . Na samu sakamako mai kyau.

Wani irin dariya ta fashe dashi tana murna tace “yaya Kace Allah..?yeeyyy ta fara murna tana dan sakin dariyarta mai sanyaya sa harse data bashi mamaki irin farin cikin data nuna mishi

Cikin farinciki ta riko hannun sa tace yaya ai saida nafada maka zaka ci,Ai nasan saika cinye,kasan iliminka kuwa?ai iliminka yafi na shugaban makarnat mu,tanata surutu mai ban dariya kamr bazata dena ba.. sai can ya tsareta yace its okay ni ba wannan nake so ba.

A Take ta langwabar dal wuya tana kallon sa tace “yo me kakeso?Hancinta ya lakata yana murmushi yace”amma kin tabba ta murna kike tayani?tace sosai da sosai yace ok”I only get paid in hugs nd kisses,”..cikin jin kunyar shi ta wani fado jikinshi ta rungume sa inta mata kiss daya sai ya mata sau biyu, ahaka har suka ja wajen mintil talatin a kofar makarnta basu tashi ba.

Hannunshi sakale dal nata yake tuki har suka isa gida,suna shiga ya turata site dinta snn ya wuce yanufi part din maman sa dan ya sanar mata Murnan datay yau bana kadan ba..

Hatta zama ya kasayi danji take kamar bazata iya jira gobe yay abashi result sin suga asalin point nawa yaja ba.

Yau farincki fal zuciyatta dan ji take kamar wani babbn burinta aka cika mata,tasan nan ba da dadewa danta zai zama mai kudi rayuwarsu zai canja sukomo yin rayuwar masu kudi.

Gabaki daya ta makalkale shi tahana sa jin kunne tun result din bai zo hannu bama har ta soma tsare tsaren yadda rayuwar sa a kasar waje zai kasance…..
Is not free,chat 08060712446.l
7/25/22, 19:20 – Kawata: 50#

washe gari ranar asabar Da sassafe prof ta tashi ta hada musu kyakkwan breakfast na pancakes da kunun madara da offal pepper soup dayaji kayan qamshi,da kosai mai zafi..bayan sun kammala ci,around 9clk suka fice a agidan taheer ya wuce da wasime islamiya shikuma ya wuce head office dan tun 8:am ogansa yake kirar sa akan dayazo ya sameshi a office yay signing out na wasu takardun da za’a koma Abuja dasu.

Tun ficewarsa prof take ziriya,she just cant wait taga taheer ya dawo da confirmation letter nd his result dan hakan wani babban abun alfahari ne agareta,she just cant wait to tell her friends nd family about her new achievement,a zcyarta mostly takan yi tunanin duk wata nasarar da taheer ya samu arayuwan sa to dan itane
Ba don kowa ba.

Shirye shiryen tarban mijinta ta soma,nan da nan ta tsaftace gidan ya dau qamshi har dakin taher saida taje ta kimtsa masa tsaf tana ta dube dube koda zataga wani odd,daga taga leda saita bude,hakama tabi har dustbin tana lekawa waiko da zataga condom
Ko wani abu makamancin haka.

Luckly enough for him bataga komi ba sai tarin litattafai da magungunan asibiti,da Inhalers daya ajiye a dakinshi saboda condition din wasime.

Bayan tabar dakin ta wuce kitchen ta dafa yellowish green fried rice
Mai dauƙe da green beans,carrots,liver cuts,bay leafs,green pepprs da duk wani kayan qamshi mai dadi.
A kwarance ta shirya abincin yay kyau bayan ta kammala ta soya zallan chicken wings da laps,snn tay musu mango juice da banana smoothies.,da samosas.

Can bayan ta kammala komi ta saka su a manyan kololi takaisu kan dinning ta shiryasu tsaf snn ta wuce part dinta domin yin wanka.

Jim kadan ta fito tana shafa manta,farinciki fall ranta saiga karar wayarta acan gefe yana ruri daukawa tay taga sakone ya shigo mijinta ne yana sanarda ita cewa yana hanya,”cikin farinciki ta rubuta masa reply tana masa adduar Allah ya kawo shi lpya.

Wani hadadden dubai lace ta saka ajikinta mai tsada tayi daurin ta mai kyau wanda yakusa boye
Kuruciyarta,yau ya kasance tamkar ranar sallah awajenta don kuwa Alkhairun da suke ciki bazata iya misalta yadda suke mamayar ruhin ta da farinciki ba.

Falon gidan ta fito ta zauna tana baza qamshin turaren amber rose da poutcholi tay dare dare akan kujera tana kallon Series film a iroko tv Na nigerian film.

A fannin taheer kuwa yana isa ya samu few auditors daga federal hdqr Abuja har sun iso sun hallara a babban offishin superiors dinsu suna zazzaune,they have even organised a small toast party,jamiai da superiors dinshi sunkai su takwas a zaune kowa riƙe da wine glass a hannunshi suna dan chatting suna dan raha a tsakaninsu da takardu agaban su anayi ana dubawa.

Its clearly for proud moment for NAMC
Its seems like har sun samu jinjinar ban girma daga major general na federation tun daga Abuja.

Taheer yana shigowa wajen acikin shigar uniform dinshi data mugun masa kyau, ya sara musu snn ya gaggaishe su respectively kowa saida ya mike dan ya sha hannu dashi suna masa san barka.

Kanshi adan dore kadan
Ya tsaya cak agabansu yana mai sauraron jawabin da shugaban jamian yakeyi akan schorlaship awards da zasu damka masa yanzu,duk wani bayani daya danganci haka sun masa shi a saukake,
musamman on when nd how tafiyar nasa zai kasance,jami’i yana kammalawa aka tafa masa saiga mai hoto dauka a camera ya shigo
Suna recording din jawabin shugabar makarnta na yadda sukaji dadin samun wann achievement din acikin jerin dalibansu.

Ana cikin haka taher yaji kamar an dafa shi ta baya yana juyi kadan suka haÉ—e ido da mahaifinshi cikin sauri ya lumshe ido ya bude snn suka sakar ma junansu wani irin faffadan murmushi

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button