FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Alhaj Qasimu dake sanye da wata dakakkiyar getzner fara kal tana sheqi ya karaso wajen su suka gaggaisa suka sha hannu dashi da alama sosai sukaji dadin zuwansa nan cos most of them knws him as a honourable person mai kima a idanun mutane

Shugaban makarnta ya saka masu dauka a camera domin labarai suka haska Mahaifinshi yay karamin jawabi akan dadin dayaji,taheer na tsaye ya dingajin kamar idonshi na tara hawaye sabida yadda yaga mahaifinshi sounding so proud nd happy for his sake.

Bayan nan shugaban NAMC, Nigerian millitary corps service yay presenting dinsa da NAMC certificate for 2yrs course as d best military medical student with a whooping 5:15gcpa,kirjin taher saida ya buga dayaji point din dayaja,tare da baban sa suka miƙa hannu ya amsa certifcate a hannun shugaban makranta ana daukarsu hoto sauran kuma suna tafa mishi.

After then jamian abuja suka presenting masa masu schorlaship award din to USU,wato “uniformed service unirvesity of health”..wanda shine ake yiwa lakabi da national medical center na likitan sojoji dake yankin bethesta maryland,acikin garin washintong D.C dake united states of America.(USA) hade da admission nd resumption letter to study masters at neurosugeon field.

Letter na dauke da duk wani benefits da nasarar tasa tazo musu dashi,da kudin da gwamnatin nigeria zasuna biyanshi na schorlaship da prize winner cheque,da wanda USU zasu na biyanshi acan inyaje.

It was a really proud moments,kowa yana murna harka aka kammala komi yay signing out suka babbashi awards dinsa
Sann suka nufo gida tare da mahaifinshi.

Tunda suka kama hanyar gida yake ta tambayar sa jikinshi,ganin sa so hale nd hearty amma ba damuwar alhaj qasimu ba kenan,shide yau awajen sa ranar farinciki ne so baiyason ma ya tuna makansa cewa yana cikin halin wani ciwo..

Suna shiga gida prof data gansu nan da nan ta bude wani sabuwar shafin jubilation,gashi it was just her nd her family alone,anono ta biya ta wani waje akan bayan kwana uku zai ta biyo.

Yau su ukunsu suka sha murnansu,taheer ya sha Albarka ,an kuma nuna masa gata da kauna.
Its a day he wll neva forget a rayuwarsa,ganin mahaifyarsa ta rungume duka achievemnts dinsa tana tikar rawa dasu a hannu,mahaifinshi kuma sai Addua yake masa Yana cewa Allah yasa ya mora.

Gidan was bubbling for a lot while,kafin nan suka kyaleshi suka nufi site dinsu,wanka taheer yay snn yaje masjida yay sallah ya dade zaune awajen yana adduar da miƙa godiyarsa ga ubangiji daya basa ikon cimma babban nasara ga rayuwarsa lokcin da baiyi tsamammani ba.

Ƙarfe shida na yamma ya isa kofar islamiyar su wasimé,jim kadan sai gata tafito sanye da nikabinta koina ajikinta a killace,bata daga nikabin ba har sanda ta shigo cikin mota,suna hade ido ta sakar masa murmushi mai sanyi sosai.
Tace ina wuni yaya”
Gefen fuskarta ya dan shafa yana murmushi mai sanyi yace
“cuty..habarta ya dago abazata yana kallon ta piecingly ganin yadda take lui lui da ido”yace yaya naga kamar kingajine?yau karatu yay duka ko?Dan lumshe idanunta tay akansa kadan cikin turo baki tace “a’a yaya wllh nagaji ne..Cikin kyabe baki Yace ohhh i can see,nide nake cewa yau zaki kwana waje na kimin fifita,toh bari dai muje kihuta..

Hirar soyayyarsu mai dadi suka dinga hannunta sakale anashi yana driving da hannu daya taga yabi wani hanya na daban dasu.

Wani hadadden restaurant yakaita tana zaune a kujera yaje yay odering mata duk abunda tace tana sha’awar ci,snn suka shiga gari wajen bilti
Awajenta sukaci abincin suka koshi sukayi sallah chan ana neman wajajen tara da rabi lokcin jikin wasime yafarayin laushi da gajiya suka dawo gida

Sunayin parking a tsakar gidan ya sauko ya bude mata kofa ta sauƙa tana dan tare hamma,ga koshi ga bacci..saida ya tattara kayan ice creams daya sissiyo mata snn ya kama hannunta as usual suka shigo gida.

Tin daga bakin kofa ya soma jin musun iyayen shi yana yin sallama a kofar fallon sukayi wani shiru suka jujjuyo tare da zuba musu ido,tsintar su yay a falo suna musu mahaifyarsa ta daga hanklinta wai danta baidawo akan lokaci ba.
Baban na kwabarta akan ta kyaleshi yay rayuwar sa yadda yakeso..

Ganinsa tare da wasime yasa suka dan kame girmansu kirjin wasime na bugawa ahankli har suka karaso,jin yaki sake hannunta ya sa taki sam ta dago idanuwanta sama,mahaifyarsa tayi tsam tana ta satar kallon ledar daya shigo dashi can snn ta saki murmushi cikin kyabe baki.da yanayin son jinta bakinshi tace “son wai daga ina kenan ka fito kasana nayi maka hadadden girki kai kana can kanata yawon ka.

Sosai kanshi yay kadan
Baice komi ba wasime ta zame hannunta ahankli cikin nashi ta tsuguna kanta na kasa tace ma mahaifinshi “ina yini baba…ka dawo lpya?yaa jikinka?alhj qasimu ya mike zaune tareda mamakin daya turnike sa tun shigowarsu daya ganta yana ta murmushi yace .”Masha Allah wasimah,Wasima an girma Masha Allah fatan kina lpya?jikina alhamdullhi Da sanyin murya tace lpya kalau..
Yace toh to Allah ya shi miki albarka tace Ameen snn ta juya tace ina yini momy,?ba yabo ba fallasa tace har andawo?
Toh maza aje acire uniform saiki zo kici abinci ayi abacci..ko harkin koshi ne?,gyada kai kawai wasime tay zata tashi tsaye taheer yace “im going in too. Saida safenku..Prof Har zatay magana sai baban ya hanata.

Daf wasime zata wuce gefenshi yace inkin gama kizo ki karba,tana daga ido ta kalleshi lokcin haryakai kusa da kofar dakinshi,a sadade ta barsu wajen ta nufi sama nata dakin”..prof ta juyo tana ce wa mijinta ka gani ko?daga islamiya yarinyar nan tafito saiya wuce da ita yawo kaga baida kunya ma yana ce mata tazo ta sameshi a daki…oh ni Oyi,bansan daga ina taheer ya samu budurwan zcyarsan nan ba fa?

Yay dariya yace kamar ya budurwan zuciya,shi taher din nawa yake?kuma wnn yarinya dakike magana akai ai mtar sace he gets to choose how ever he wants with her..

Tace a’a kam ba yanzu ba gaskiya not while he is in dis house agaban mu…

Toh ya bari ta kara girma mana,tun yarinya tana kwaila zaina lalata ta,darling kaima fa kasan akwai sharrin shedan..

Yace uhmm da kuma sherin harshen ki ma mariam…nifa ban fa fahimce ki ba,,da can da suke zamansu agidan nan su biyu shedan baizo ba saiyanzu? last i hear now,cewa yay inta gama tazo ta karba bayan hakan ya fadi wani abu ne? Shiru tay ta dan harde fuska “yace ina tambayarki?hmmm ku mata kunada matsala wallhy cikin turo baki tace wani matsala? badama afada maka gaskiya dai,”gaskiya i dnt like this .yace uhmm da akwai matsalarki da danki dai.Tace a’a badai É—ana ba Yace toh,wht do u mean Yarinyar ne take kai masa kanta kenan?
Rau Rau da idanunta tay tace “i dnt knw amma Ai inda bata biye mashi bazaina yin haka ba.

Dagowa yay ya kalleta yce “Yanzun nan anan kinaji shi yace taje ta sameshi a daki amma bakiga lefinsa ba sai nata?

Kyabe baki ta dadayi, Nifa ba laifin ta nake gani ba,kawai Abunda akeyi a gidan nan ne bana so.
Ka duba fa tun karfe shida daya fice agidan nan bashi da dawowa ba sai goma saura whats dat huhn?Wannan ai rashin tarbiya taher yake gwadawa..wai ace ka dawo ma ya zauna kusa dakai ya dubi jkinka bazaiba ya kama yawo acikin gari da uban dare da yar karamar yarinya?,and asif is not enough agabanmu yana dada inviting dinta taxo dakinshi inba shashanci me zataje tay masa awajen by this night?…ni gaskiya ka masa magana y dena wayannan abun,nifa abun nan yafara isata inde bazai kyaleta ta girma ba Toh araba auren kawai inya dawo in ita rabonsa sai akara dorawa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button