
Tsawon lokcin nan da mamanshi kawai yake communicating duk wani abunda yakeyi acan tana sane hakama duk wani abunda ke wakana anan duk tana gaya masa.
Bayan sun gaisa wasime ta wuce kitchen ta hada musu shayi mai qmshin kayan yaji da toasted bread with sardines fried egg sukaci. Daga nan kowa ya wuce dakinsa domin shiryawa ranar.
Sai da karfe takwas yayi feenah pastries suka katse ma prof oyiza shirinta ta da karar waya
Dauƙawa tay suka gaisa
Ceon take gaya mata cewa in less than 30 mins delivery man zaizo musu da full oders din da sukayi na su velvet cupckes,samosas springrolls da chokolate cream dougnots,da saurin tarkacen take aways na abinci kala kala,salads,coleslw wanda sukayi odering zasu tafi dashi wajen bikin graduation din wasime.
Banda soya naman kaza dayin pepper chicken babu abunda sukayi agidan komi oder prof tasa akayi hatta drinks daga can za’a kawo.
Tana kammala amsa wayar dakin su anono ta nufa dan ta dubasu tace musu kowa ya shirya kar su bata mata lokaci..
A nitse take tafiya tasako Wani haddaden celeopatra bubu gown na dubai lace silver colour mai tsada, kafafunta sanye da medium zara brand higheels shima silver colour kalar jakarta da zata saka.
Tana fitowa aka soma kwankwasa kofar falon
Malam liman ne ya shigo yace mata wata mata tazo tana nemanta waje.
Cemishi tayi ya shigo da matar ita kuma ta juya ta koma site dinta, tana tsaye a falo wasu yan mata biyu sukayi knocking tace su shigo ciki.
wata make up artist ce fara siririya da murmushi a fuskanta suka shigo tare da assitant din ta tariko wani É—an madaidaicin akwatin make up a hannunta.
sai da suka zauna sannan suka gaisa da yarinyar tace yanxu zamu fara ko dan kince 9 ne event din nasu da ehh prof ta amsa mata sannan tay excusing dinsu can saigata ta dawo tare da wasime
Sanda ta zauna kafin tagaishe su,lokcin ne prof tafice zuwa duba anono domin suje su shirya abincin da aka kawo abayan booth.
Mai make up ta kalli wasime tana murmushi ganin natural beautyn ta barinma da babu ko digon spot akan fuskrta, tace celebrant wani irin make up kike so ayi miki, wasime tace “Light nude make up zakiyi min pls ko foundation bana so a samin just do my brows then liners,nd gloss.. i just want everything to be nude nd natural,.. murmushi artist din tayi tace mata “Na gane but brows dinki are full ko za a danyi caving ya bada slim shape?wasime tace no A’a amin da nawa kawai..batace komi suka fara, wajajen karfe takwas da rabi suka gama,kwalliyar yaci akalla 30 mins ba Æ™aramin kyau wasime tayi ba tamkar wata carabean goddess,
Dayan artist din ce ta dauko mata kayanta da takalmi da duk abinda zata buƙata ta taimaka mata ta saka kayan dogon gown ne red colour mai bajajjen ƙasa da wani golden plated pendant da chain inshi
Artist din ne tayata saka mata a wuya na Aldo bianchi har da agogonshi sai round golden earing da matching bracelet din sarkan mai kyau dede hannunta.
Turban scarf golden color mai dauke da wasu redish crystals ta daura mata akai yy kamar cap ga front hair inta da ya fito ya kwanta lub lub yabi sajenta sai ya kara mata kyau sosai.
wani kayataccen murmushi ta saka da taga kanta a mirror dan ba karamin kyau tayi ba.
takalmin Amina muaddi sabuwar sandal heels golden colour ta saka,a hankali take takawa akai har ta fito daga wajen sai da prof tace Masha Allah da ta ganta Anono duk ta sake baki kamar bata gane ta ba..
Prof tace “ozoza kinyi kyau” da murmushinta mai kyau tace “nagode mommy”.Sallaman artist din tayi snn ta dawo ciki dukkansu sunsa kayan su sunyi kyau sosai.
Wajajen karfe tara da rabi suka isa Al’ iman conference hall inda venue graduation in yake.
tun daga waje manyan motoci ke a parking sabida ingancin karatun da ake samu ynzu awajen yasaka wasu masu kudin marasa girman kai suka kawo yaransu schl din duk dama basufi daidaiku ba.
Driver yana parking suka sauka suka karasa ciki decoration din wajen yayi balain kyau kalan graduation gown insu ne red and blue colour sai
da suka shiga ciki snn wasime ta saka graduation gown inta da hularshi, side din da aka tanadawa graduants din tabi kujeranta ta nufa seat number seven ta zauna a matsayinta na headgirl kuma future Amira ta islamiya session.
Class reps dinsu ne duka biyu zaune daga hagunta sai seat din najaha daga gefensu dan najaha ce health prefect dake itama tana da kkri.
Dama tun zamanta anan tambayan mubarak headboy dinsu takey tana cewa wasime bata karaso ba?bai bata ansa ba,can saiga wasimen ta shigo tanazama mubark ya dubeta bayan har ta zauna,mitsitsika idonshi yayi sannan yace “wow patner you look gorgeous i mean i cant say how much beautiful you look,
Oh god am gonna miss you”ya fara share irin hawayen tsokanan nan,dariya ma ya bata batace mishi komi ba
Tsabar yadda kowa yake kallonta kusan all eyes on her,yasa najaha tay shiru like she isnt here sai satar kallon wasime take,can taga Wata yar ajinsu tazo kusa da ita tana hararta tace ke najaha wannan kallo haka ai saikisa ta ji tsoro tace haÉ—iyeta zakiyi.
…tsaki najaha taja cikin jin kunyar kamata da akayi ahakan ta dauke kanta akansu ta mayar gefe,..wasimé bata ko kulawa da shirgin ta shiyasa abunsun yake mugun damunta.
yarinyar tana zama tace wow wasime kinyi munafukin kyau amma ya akayi kikayi latti, i was waiting for all the cutest girls to take pictures with unfornunately is d ugly ones that arrived first.
Najaha najin haka ta dada harde rai Dan tasan da ita wasila take maganan.
Ajiyan zuciya wasime tayi tace hmm baza ki gane im soo missing someone special espicially today,i wish he is here with me.
Dariya aka kwashe da awajen wasila tace”babe you are too much”.Dan Allah wayene wnn special person din?mubark ya kyabe baki yace tabb kyaleta bazata taÉ“a gaya miki ba
Wasime wll neva trust anyone..ta kalleshi with a mischivious grin tace “yeah dats rule no 1 guys neva trust anyone so
lets concentrate on what we are here for,kowa da murmushi akan fuskan sa suka maida hankali kan speech din da principal dinsu keyi,ita dai tayi shiru kawai ne amma bakaramin jin kewar yayan ta takeyi ba, bugun zuciyanta taji harna karuwa da gizon fuskarshi dake mata yawo akan idanunta dan har hawaye ya fara taruwa a idonta kamar wadda zata saukesu…
Shiru hall in yayi ana sauraron speech in da Principal keyi da ta gama ne sauran members in High table suma suka karba suna yiwa graduating students in Nasiha game da sabuwar rayuwansu wanda zasu fara a university sai da aka gama speech ne aka fara presenting dinsu short litreture drama, band perfomance da wasu abubuwan na nishadi
Ana gamawa aka fara kiran best graduating students domin su karbi certificates dinsu Mc na cewa wasime Aliyuo hall in ne ya cika da ihu bayan ta mike masoyan ta ne ke ihun dan taimakon kowa da aka santa dashi a school hatta malamai sai da sukay mata tafi cos she was such an exmplary leader
ihun da aka sane ya sa najaha da sauran kawayenta sukaja tsaki mai tsayi a hankali wasime ta sauÆ™a daga kan kujeran da take ta karasa stage ta karbi certificate inta daga hannun principal a hankali tace mata ” Thank you maam” bayan yan hotuna da aka dukesu da ita ta koma inda sauran mates dinta ke tsaye..