FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tana kwance a rigingine gabaki daya jikin ta yay weak zuwa iyanzu bata da wani sauran karfi,da kyar ta janye handky din daga kan fuskarta saiji take numfashinta na sama sama dukkanin tsikar jikin ta na tashi
Wani ruwan dumi mai tsananin dadi ayayinda yake saukowa daga cikin mararta yana diddiga akan panties.

..acikin hanzari ta aje hankyn agefe ta nufi bathrum cikin gaggawa ta cire kayan jikinta da pants dinta da a lokaci guda yay soaking da ruwan sha’awa…..
UNEDITED 🫣😌
ITS NOT FREE 300# VIA 0152983148 MOHD SURAYYA SULE GTB 08060712446
7/25/22, 19:20 – Kawata: FR56
Endseries:phonecall

Wanka tay agurguje ta hada da wankan tsarki harta fito kirjinta bai bar bugawa da karfi ba.
Zaune tay agaban madubi kirjinta dore da white towel tay kusan minti goma awajen bata samar makanta wani cikkakiyar nitsuwa ba.

Da kyar cikin sauke nannauyar ajiyan zuciya ta jawo lotion dinta na aloevera vaseline ta shafe jikinta ta mutsuka body mist dan kadan qamshin sa na honey suckle da vanilla take ya gauraye fatar jikinta.

Agaggauce ta mike ta isa gaban closet dinta ta bude sashen kayan bacci ta dauko wani silky milk colour nity dan fingilin mai figigin hannu ta sakashi tare da maida sabuwar red lacy panties ta saka hular bacci.

Dawowa kan kayayyakin tay ta shiga tattarasu tana maidasu cikin kwalin harta kammala ta tarkatasu acan gefe.

zama tayi a bakin gadon gabanta na faduwa,a hnkli ta mika hannunta ta dauko sabuwar wayarta ta kunna,tay setting face detection,tana dan scrolling ciki gani tay ma
Kamar harya dan fara amfani dashi,contact ta soma dubawa taga har yay saving nigerian home numbersa dinsa guda biyu,dana mamanshi dana anono dana bilti.
Hakama a social media watsap kawai ya bude mata,sai ebook libries, da files nd podcast na educative novels, littafan addini dana karin ilimi akan zaman takewar aure,harda na ilimin koyon jima’i bata san lokcin da murmushi ya kufce mata ba,data dan bubbude tana kallo ita kadanta awajen ta soma tsarguwa tanajin kunya kunya.,schl diarynta ta dauka ta kwafi numbern few class mates dinta da suke shiri schl kamar su wasila,shamy da rabiatu da na mubark nd few oda schl mates wanda suke mutunci da ta kakkarbi lambarsu ta rubuta.

Around 11pm lokacin ta gama lugwuigwita wayar ta ajeshi acan gefe kusa da pillon data kwanta ta zauna tay addointa snn tabi lpyar gado ta kwanta tare da rage wutar dakin.

Juye juye tadingayi akan gadon da tunanin mijinta aranta jin ta kasa samun nitsuwar yin bacci,sai can ta miƙe bata kunna wuta ba acikin lalume ta jawo handkyn ta dawo dashi kan gadon ta kwanta tare da kara dora
Handkyn akan fuskarta tawani lumshe idanunta sosai cikin duniyar tunani tana shakar qamshinsa dake mugun shigewa mata harcikin jini da gaggan jiki yanamai mata yawo har cikin kwakwala.

Can wajejen karfe sha biyu da rabi ana neman karfe daya,lokacin gabaki daya jikinta ya gama mutuwa tay wata lakatar da ita kamar wacce bata numfashi,tayi juyi kenan zata gyara kwanciyarta wayar ya firgita ta da ringing tone dinshi tay zumbir ta tashi zaune

Wani baƙon lamba tagani
Na yawo akan screen din da +agabansa tana gani kanta yawani sara agaggauce, gabanta taji na faduwa dan tasan kirar nan badaga kasan nan bane kuma batada wanda zai ƙira ta daga kasar waje inba mijinta taheer ba..a rude take kallon screen din wayar
Duk ta daburce ta rasa ta ina ne ma ake dannawa a amsa call,har can saida yay ringing yana shirin yankewa snn ta danna answer button din acikin sauri..tana karawa a kunnnenta taji duniyar ya tsaya mata cak.

Numfashin juna suka tsaya shaka a cikim kunmuwansu,lokcin zuciyar kowa na yawo acan sararin samaniya kirjinsu na daka salle acan cikin duniyar gajimare.
A sulale ta koma ta kwantar da kanta ajikin pillow tareda dukunkune jikinta waje daya akan gadon da wayar sakale akan kunnenta.

Daga can shima juyi yakeyi akan gadonsa batare da yasan meyakyi ba,yasha cin alwashin bazai taba kiranta ba sabida bayason hanklinsa ya dinga tashi yana shiga wani mummunan hali,shikadai yasan yanayin dayake ciki na rashinta atare dashi,missing her in just words wud neva be enough to express his feelings nd emotions mai karfi dayakeji akanta.

Iya dauriyarsa yay don karya kusance ta balle ya shiga wani mummunan yanayi,amma tun ran da aka tuttura masa video clips da hotunan ta na graduation yaganta yaga yadda ta girma ta dawo wata kyakkwa,haryau ya kasa samun cikakken nitsuwarsa,its becomes his habit a kullum inya dawo daga aiki saiya kalle videos dinta,most times inzaiyi bacci haka zai adana hoton ta agaban awayrsa yay ta kalla harsai barcin ya kwashesa batare da ya sani ba..haka yake dingajin mummunan kewarta aransa ata dalilin hakan yaji kawai
Gwara kawai ya siya mata waya duk sanda yaji yanakewarta sosai zasu iya yin chating ta wasap ko calls dan ya samu nitsuwa.

He just cant take it anymore…bazai iya runtsawa yau baiji sautin ta ba.

Taji anyi shiru amma strange bugun zuciyar ta shi ya hanata kashe wayar sosai jikin ta ya bata cewa wannan kirar na daban ne mai tafe da yanayi mai rikitartawa

..cikin sanyi yanayi ta lumshe ido tace masa salam..

Zazzafan Sautin numfashin sa ta shako yasa kirjin ta yayi wani irin bugawa da karfi tasomajin kamar kanta ne ya rikice gabaki daya

A hankali ta zame wayar a kunnen ta ta dan kalle numbers din nasa sannan tayi screenshoot
Dinsa.Tana maidawa ramin kunne ta taji yace “…cuty,”How r u my baby?…bakiyi bacci ba?…kamar zata sauke murmushi da hawaye a lokaci guda cikin muryan kuka tace “yaya”..yaya kaine?acikin sanyin muryan daya sending wani electric shock hr tsakar brain dinsa ta fashe masa da wani sassanyar kuka..

Lumshe idanunsa yay yanajin sautin ta ahaka dan yasan za’a rina wasime da son kuka 5nd 6 ne, Wani shirun ne ya biyo baya,kan kace kobo ta lumar da kanta can cikin bargo ta rufe kanta gabaki daya ta dukunkunu ta fara gaishe shi da sanyin murya.,bai wani iya amsawa ba sabida tsananin shaukin ta dake shiga jikin sa yana nakasa masa jiki da kwakwalwa..

Ya rasa yadda akayi son ta ya masa mumumn kamu she must be his soul mate…bugun zucyarsa da numfashi sa.,alokaci guda yasoma jin kaunar wasime wanda shikansa ayanzu bazai iya kiyasce mafarin al’amrin ba itace macen da bazai wani rayu in bata duniyan ba…

Dada lumshe idanuwan su sukayi atare kamar wanda suke jin language din zuciyar juna…

Sai wani irin juyi take tana sakankacewa akan gadonta cikin sauke ajiyan zuciyar da Bata ma san tana yi ba

Dada rufe kanta tayi tana jin sautin shi mai matukar zautarwa dake futa kasa kasa kamar marar jini ajiki….
Few queastions ya mata akan karatun ta data kammala feeling so proud of her,wasime harta gama bashi labarin yadda tay a schl bata dena sauƙe raunataccen hawaye ba.
Ahaka harta samu courage din tambayar sa akan yaushe zai dawo?

Idanunshi yay ja ya sauya kala, Zuciyarshi na nakasuwa muddin yana shakar sautin kukanta datakeyinshi acikin wani yanayin kewarsa da ita kanta baxata iya fassarawa.

Cikin sanyin murya ya lumshe idanunsa yace
Ki kwantar da hanklinki na kusa dawowa kinji..

Ta turo baki tana share hawayenta tace yaya haryaushe?i really missed u…Waiko bazan iya zuwa can din bane?
Yay murmushin dayafi ciwo zafi ahnkli yace “u cant cuty..inda hakan zai yuwa da basaikin fada ba zakiga na sa ankawomin ke..”im in a mess right now..nikaina bana samun lokcin kaina,i travel alots,ko kinzo wahala kawai zakina sha,ynzu hakama kinga gobe da sassafe zanje kasar Qatar, thy president invited me to operate on one of his majors dayake matukar son aceto rayuwarsa kuma kudi mai yawa suka bani kinga ai dolena naje

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button