
Nannauyar ajiyar zuciya ya sauÆ™e bayan ta gamajin bayanin sa cikin sanyin murya tace ok..na fahimta. Shiru tay snn tace yaa naga aika na gode sosai,im sory i dint thank u ealier is just dat ders so much more to tell you,murmushi kawai yay yanamai sauke smirks murynsa kasa kasa yace “its okay..saura kuma ki tara tarkacen lambobin mutane a wayar kinayin wani abu ai zan sani. Langwabar da wuyarta tay cikin shagwaba tace how?bayan baka tare dani..yace uhmm wayace bana tare dake ina handky na?bata amsashi ta jawo handkyn tace its here mancewa dashi aciki?yace nop,i left it der for u to miss me badly just like d way am missing u like crzy
Sai yanzu yaji ta danyi dariya tace yaya i love it
Haka na dingaji kamar zan ganka..bakinshi ya kyabe yace “dats gud Allah sarki ni dan wahala,Ta karayin dariya
“Tace wane ne kuma dan wahala? yace ni mana.
I got nothing to hold unto
Ke bagashi yanzu kina jin kamar zaki gani inkaka kusance handky din ba .
Cikin bude ido da lumshewa tace”but u have my videos..yace uhmm but is not enough.
Turo bakinta tay tace ok
Saika na tunowa da ni ada can can”cike da zolaya a muryanshi yace ohhh wai lokacin da kike tsulamin fitsarin kwance ko wannan tsinannen kishin naki.Dariya ta fashe dashi mai karfi tana cewa Ahhhhh yaya bana so bana so yaya fitsari fa…toh Saika na tuna fitsari Ai na denayi,nide ka dena tunawa gaskiya…dariya yay sosai haryana kulewa snn yace fitinanniya.I really missd dat too,I missed ur sweet touches,ur warm hugs.
Ohhh my baby,duka missed pegs ina sai an biyanisu inna dawo..
Cikin katse shi da muryan shagwaba tace i miss everything about u.
I feel soo empty witout u
Bansan ko zan iya cigaba da daurewa ba…yace zaki iya mana cuty..nide
Abinda nakeso dake shine ki fahimceni,i wont take long kamar gobene sai kiga harna dawo kedai kawai ki cigaba da kulamin da kanki nd alwys rmber da ure alwys with me in my hrt…..
Muryanta a sanyaye tace
“Okay..i promise u dat..
Daga haka ya dinga lallabarta yana mata nasiha masu shiga jiki akan tay hakri da rashinsa ta kuma cire damuwar komi aranta game dashi,Alkwari ya mata yace inya dawo su biyunsu zasu na zama a sabuwar gidanshi da zai siya musu susha soyayyarsu sukadai.
Tunda yabar nigeria Hanklinta bai taÉ“a dawowa jikinta kamar na yau ba,yin magana dashi da jin daddan kalaman sa ya dawo mata da dukkan nitsuwarta data rasa acan baya…
Kusan raba daren sukayi suna hirarsu mai dadi suna tsara yanayin yadda rayuwarsu zai kasance a tare.
Dake yanzu girma yadan shigeta sosai ta fahimci dalilinsa fiyeda na da can
Addua ta dinga masa kafin suka rabo da kuka da komi akayi bacci.
Tun bayan faruwar haka wasime ta soma sake ranta tanayin abubuwa domin ta farantawa mijinta ransa.
Su anono sun mata murnan sabuwar wayarta sosai,prof tana dada dorata akan hanyar bude ido,yanzu ita dakanta tasan taje tay saloon ko kitso ko lalle ko taje spa
Hakama tana iya bakin kkrinta wajen dada kwarancewa wajen iya abinci,lokaci guda suka saba da mother inlaw dinta kamar wani abu bai taÉ“a shiga tsakanin su ba….
Sashen anono kuwa ba a rabashi da jama’a yau wannn yazo gobe wann yazo sabida ita mai son jama’ace ba a saba ganinta zaune awaje daya ba.
Ita kuwa haryau tausayin oyiza takeji,ganin haryanzu bata wani dawo hayyacinta gameda rasuwar qasimu ba.
Kallo daya zakama prof wanibin sai kaji kana jin tausayinta,gabaki daya rayuwarta naga kan danta ne yanzu da duk wani abunda ya shafeshi.
Sabida rashin abunyi A gidan yasa ta saka wasime a car driving lessons,during week days da ba makarnta yake zuwa ba saitana zuwa ana koya mata mota..kafin wknds yay ta koma islamiya.
Dada girma da wayo wasime takeyi kamar ana hurata…
Yanzu hanklinta a dan kwance yake duk dama saiya dauki tsawon watanni kafin sukeyi magana da taheer amma hakan yana bala’in sanyaya mata zuciya
Wanibin ma messages dinshi kawai zata gani a whatsapp,kfin tay reply sai taga bayanan sai kuma after months saitaga yazo ya amsa mata
Haka suke rayuwarsu jifa jifa suna kusantar juna.
Hotunansa kala kala sune kawai acikin gallery dinta..
Haka rayuwar ta kasance fannin taheer kuwa sosai abubuwansa suke bashi wahala sabida too much expectation dayake samu awajen turawa da larabawa.
Tun bai gama makarantar ba suke offering dinshi akan da ya zauna anan yanai musu aiki,cos he is speacilist on general surgery nd neuro surgery field din dayake da matukar muhimmaci musu,wajen cire bullets,
Daidaita kasusuwan kwakwalwa,operation mai matukar wuya da hatsari wanda ba kowani likita zai iyaba..
Sosai suke nuna zalamansu akanshi sabida Ya matukar iya aikinshi,kuma Allah na bashi matukar sa’a wajen ceto rayukan sojoji.
Da wuya da juriya game da jajircewa yake fafatawa,kudi kam dayake samu ya wuce abunda zai iya kiyascewa
Wani bin operation daya za’a gayyace shi yayva kasashen larabawan nan.kamar su Iraq,iran,turkey, saudi arabi,oman,kuwait,Qatar
Dubai indonesia kaji ana biyansa 60 to 100million musammn ma inta danganci operation din kwakwala ce ko na zuciya.
Saidai wani bin schl is vry strict with him, baiya zuwa wajaje dayawa koda an nemeshi duk da haka iyanzu bazai iya tantance millions of naira dayay making a acct dinshi ba…..
Haka rayuwansu ta kasance wasime tana jajircewa wajen ganin ta iya komi dede gwargado anono ce sam taki akawo maganan saka ta a university a ganinta ma ai wasime tay jinkirin zaman aure dan da a kauyensu ne da ynzu saidai ana kirga mata yaya.
Ko ajikinta bata damu ba,dan ta san mijinta in yana so tay higher instituion dakanshi zai sakata,rayuwarta kawai takeyi mai dadi da sakewa,kwance tashe babu wuya har akazo shekarar da zata kammala islamiyarta wanda yaxo dede da shekarar da ake saka tsammanin taheer zai dawo gida….
Is NOT FREE 08060712446
7/25/22, 19:20 – Kawata: FR58
Endseries:bridalpreparation.
Sai around 9 nadare saheeb yafarka daga baccin dayay na huce gajiya,kallon agogo yayi ya kalle lokci da sauri ya tashi yahau saka kayan sa yana gama sa kayan ko tsayawa saka boturin wandon da daure belt baiyiba yadau wallet dinshi dake kan drawer gefen bed yadau car key dinshi yafita da sauri ya shiga mota yay horn gate man yafito ya budemai gate yafita ya kama hanyar gida within 20 minutes yakai gidansu ya shiga yay parking motarsa.
side dinshi yayi yabude direct ya shiga yana kokarin maida kofar yarufe kenan momynsa ta turo kofar da karfi ta shigo tana maimasa wani irin kallo
Dan dukar dakansa yayi kasa yaki bari su hada ido,batace mai komi ba ta maida kofar tarufe shikuma ya matsa can jikin gadonshi ya tsaya a tsarge snn yace sannu Mom” hade ranta tay tace saheeb daga ina kake?baki yabude zaiyi magana ta tari numfashin shi rai abace tace kada ka kuskura ka gayamin daga asibiti kake because u are not from dere tun dazu muka kira aka cemana u left dere since morning bakayi aikin komi ba daga ina kake?kamar zata mareshi tace what is wrong with u saheeb?
kasa magana yayi kanshi na can kasa takowa tayi ta matso kusa dashi ta kama habarshi hakan yasa ya daga kai suka hada ido ta daure fuska tace qamshin meye wannan nakeji kamar giya saheeb kafara shaye shayen kan nan ko?” sai a lokacin yadan sami karfin magana salon raina mata ahankali yace “nikuma?mum am a Doc Kuma saina dinga shaye shaye bayan nasan illar hakan..kamar ta wankeshi da mari haka taji.