FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

wani dauÆ™ewar cak wasime ganin wani mutum mai matukar kyawun sura,ma’abocin dirin jiki mai daukar hankli,shi ba tsiriri ba shiba mai kiÉ“a sosai ba,jikinshi dan daidai yake tamkar na siddaht malotra gayen da ya matukar burgeta a wani indian film da ta kalla waishi ek villain.

Zuba idanunta tayi gaba daya tanamai kallon haddaden mutumin nan daya gama tafiyar da ita gashi da tsawo,yanayin yadda yay dressing da white armani coat da sky blue raymond tshirts aciki yay toping da bluesweat pants kafarsa kuma sakale da wata hadaddiyar boot na balenciaga ya matukar kasheta.

A nitse yake tunkaro ta acikin takunsa mai sanyi tareda trolley a hannun sa yana ja sai yar jakar laptop dinsa daya ratayo a kafadunsa.

Tun daga kasar takalmin shi take karemai kallo har izuwa tsakar kansa tana mamakin rashin dago idanunshi sama da baiyi ba haryanzu itadai tasan wannan gayen koma wanene toh ya gama haduwa from top to bottom,can sai kuma tadanja tsuka tarasa uban mema yasa ta ke wani kallon shi,atake kuma sai take mamakin yadda ganinshin tun farko ya haddasa mata bugun zuciya mai tsanani.

Sake juyowa tay dan tay masa kallon karshe ganin har ya farayin kusa kusa da inda take
Ahankli take kallonsa harta kai idon ta sama can kan pcap dinsa a karo na biyu,ganin abunda ke rubuce akai yasa ta wara idanunta waje tana mamakin yadda dazu ta kalle shi amma bata lura ba tsabar rudewa,cak ta dauke numfashinta ganin sunan ta ne a rubuce asaman hular sa boldy written with roman italic, cikin kikkifta idanu tay rau rau daa idanunta still taga bafa mistake bane lallai sunanta ne rubuce akan hular gayen nan

Take Gabanta yay mummunan fadi zuciyarta ya shiga gaya mata cewa yayan ta ne.

Tsayawa tay tana ta kallon shi..har saida zuciyarta ya tabbatar mata haka din ne.

Daga nan wasime Bata iya daurewa ba da wani irin yanayin sauri mai kama da gudu ta iso gabansa ta tsaya tana dada kallonshi gabanta na wani fadi kirjinta kamar zai faso waje.

Qamshin turarensa daya bugota tundaga nan yasaka numfashinta sarkafewa,nishi take yi sama sama da wani irin kazamin shauki ta dago tanata kallon sa yadda yay tsaye agabantan idanun shi na kallon kasa bai dago ba…

Wani irin rairayin farinciki taji yana mamayeta.

Cikin lumshe ido da budewa bakinta dake rawa da muryan kuka a firgice tace”yaya?…sama yaja nunfashinsa dan baisan bazai iya daurewa ba saida yaji dirar zazzakar sautin muryansa a kunnen sa wanda yay sending ma jikinshi chills yanajin wani yarrr nabi harcikin brain dinsa,sanda ta fado kan kirjinshi ta rungumesa ma bata sani ba,shima rungumeta yay kam kammmm ajikinshi ya matseta sosai kamar wanda zasu tsaga jikin junansu, dada shigewa kan faffadan kirjinshi takeyi tana kwakwumar sa cikin wata rikitacciyar kukan murna marar kara mai tsananin kashe masa lakar jiki,ji yake tamkar ya maidata cikinsa dan murna,sai shunshuna gefen wuyarta da fuskarta yakeyi a zauce yana lalubar jikin ta tako ta ina yanajin kansa tamkar a mafarki,basu iyace ma juna komi ba,ya zirota akan kirjinshi ahankli game da tallafo kyakkwan fuskarta da hannayensa izuwa nashi kyakkwan fuskan zuciyarsa na wani irin bugawa da tsananin karfi yake kallon yadda yaga wasime ta dawo wata kyakkwawa sosai.

Yadda ta kureshi da idanuwanta haka shima yakebinta da wani irin mesmerizing piecing looks,zuciyarsa babu abunda take sai praising God for giving him such an angelic creature as his soulmate his life patner His first nd last love.Murmushin sa mai matukar tsada ya sakar mata ganin hawaye masu sanyi na gangarowa bisa kuncinta
Ajiyan zuciya ta sauke jin ya kanannodo hips dinta da hannunsa ya jawo ta kusa dashi har zazzafar numfashin su da sihirtacen nishin su yana gamayya dana juna

Baiko damu da wanda zai kallesu ba,habarta kawai ya dago a hankli ya cape labban bakinta gamida sauke mata erotic lip kisss,snn ya tura harshensa can cikin bakinta ya zagwalo nata harshen yana mai mata wani irin dirty deep kisss mai tsananin shiga jiki mai kuma dumi,irin one quick deep kiss din nan ne mai rikitar da setin kwalwalan mutum a kangare wasime ta tsaya idanunta a lumshe jin yadda wani abu kmar shock na tsarga mata tundaga kanta yanamai mata yawo tundaga kan jiki har zuwa kwakwala.

Acikin sauƙe wata jarabbiyar nishi ya zare lips dinsa anata slowly lokcin hawayene ke sauka acikin idanunta kamar ruwan famfo babu abunda take sai sauke ajiyan zuciya,p cap din kansa ya zare ya saka mata akanta yana kallon yadda ya mata kyau ta yana wani irin shaukkiyar murmushi.

Da muryansa mai dadi gameda ratsa zuciya yace ya riko hannun ta yana murzawa seducively yace
“hey beautiful, im finally back.”.dago kanta tayi atake suna kallon kwayar idanun juna muryanta a sarkafe cikin labgwabar da wuya tana kallonshi da sigar wata fitinanyar shagwaba da sanyin murya tace”Alhamdullhi Ya Allah,u look soo sooo big,nd…. nd.. nd soo beautiful,gefen fuskarta ya shafa awani yanayin dayasa ta lumshe idanun ta a abazata yanamai hura mata iskan bakinshi akan fuskar tata,da sassanyar muryansa mai sanyi yace”Ure super beautiful my lady”..

Kara rungumar juna sukayi da wani irin shauki dis time saida kusa dukan attention din masu wucewa ta wajen yayo kansu,he just cant tell how hapy he is daya fara cin karo da fuskan kyakkwan matarshi hakama zuciyar wasime a cikke yake da fargaba da kuma dan banzan kishin ganinsa a haka sai takejin kamar ma ya wuce class dinta.

Da kyar suka sassauto da rungumar ta saka hannu ta amshe jakar laptop din snn ya riko hannunta suna tafiya
,harsanda suka iso inda jama’a suke sai idanunta yana mata kamar ma kowace mace awajen kallonsa take,atake yaga mood dinta gaba daya ya rikirkice ya sauya.

Yana murmushi yay shruging shoulders dinta kafin ma ya budi bakinsa yay magana sai ganin wasime yake tana xchanging wani uban kallon harara da wata slay queen data zuba mai ido shibaima san tanayi ba…fasa maganan yay ya hau sake Sassnyar murmushi har suka isa wajen da su anono suke bai dena dariyarta a zucyarsa ba.

Tun daga nan mahaifyar sa ce kawai ta iya kwacoshi a hannun ta suka rungumi juna tana masa sannu da hanya harda dan ruwan hawayenta Innono kam tunda ya iso wajen suka gaisa take sauke hawayen tana tuno da fuskar danta marigayi qasimu,yau kowa na haba haba da taheer idanunshi saida yay jaa tsabar tausayin da suka bashi da kalaman godiya da Albarke da suke showering akan sa masu tausasa zuciya da sanya nitsuwa.

Ko minti goma basuyi awajen ba saiga isowar
Wani mutum sanye da army unirfom da security driver na army abayansa,mutumin yana zuwa ya sara mishi in a very respecful manner tare da amsar kayayayya
Kinshi a arrivals suka kaisu waje.

Heavy bags sunkai guda biyar haka suka loada masa duka abayan wata fwata baqar mota mai numfashi,fitinanniyar bentayga irin exotic cars din nan ne da kamfanin bentlay suka ƙerasa design din nasa baida wani bambamci da qirar RR sweeptail.

Shida mahaifiyarsa ne suka shiga wann motar, tabi ta makalkale shi tana kan sauke hawayen farincikin dawowar sa lpya,shikuma yanata rarrashinta cos she is kind of having a strange emotional nd mental panic attack,dan data ga taheer yau ta kuma riƙeshi sai dukka memoryn mutuwar mahaifinshi ya shiga dawo mata a fresh acikin kwakwalnta tana inama inama mijinta yana nan araye yaga taheer dinsa cos ders is no measure to how happy nd proud of him he wll be today .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button