FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Kamar kuwa tasan zai dawon tana idar da sallah bata tsaya yin wata wata tayi saurin barin wajen jiri na debar ta sosai amma haka ta kimtsa kanta sama sama tayi lif akan gado ta rufe ido kamar mai jin bacci.

Wani Lumshe idanun ta tayi cikin shigar dogon rigar silk half gown wanda ya wuce tsayin gwiwarta mai siririn hannu fara kal mai vneckline.

Ahnkli ya turo kofar ya shigo bakin sa dauke da yar karamar sallama,
shiru tay tana jin sa taki motsawa.coffe cup din sa na hannun sa yana kurba daga inda ya tsaya yana dan bin sexy figuren ta da mayun idanun shi,takowa yay snn aje madarar akan bedside table ya karaso tabakin gadon,agefe da ita ya zauna ya kure ta da mayun idanun sa.

Wani irin faduwa gabanta ya dingayi taki sam ta juyo bare ta kalleshi.

Haka kawai daya kalleta saiya ji wani sanyi na ratsa cikin kokon zuciyarsa wani boyayyar murmushi ne yake kufce masa abazata,tuni ya soma tsintar kansa da tuno ranar da aka soma kulla alakarsu ta aure da duk wani abunda ya faru daga ranar ixuwa yau,
Bai taÉ“a tsammanin wasime zata zamto wata haske acikin rayuwarshi ba She’s the real defination of soul mate.

He gets her more than anyone,haka itama by now ta riga tasan ko shi wanene,despite the long distance da kuma tsawon lokacin da suka dauka basa tare amma sai yaga kamr hakan bai canza komi dake tsakaninsu ba,its feels like tafiyar kwana hudu kawai yay ba shekara hudu ba,sosai zuciyansa ya kamo da ciwon sonta wani sihirtaccen murmushi mai sanyi kawai yake sakarwa yana dan shafa middle aged gemunshi afakaice ayayin dayake cikin wnn nazarin.

hotonan abubuwan da sukay jiyan ne yake wanzuwa acikin kwayar idanunsa tuna yada yaji komi nata yay masa daban,da gefen idonshi yadada karewa jikin nata kallo snn ya wani lumshe idanunsa tare da budesu a hankli,a zcyan sa yasan she will be a real defination pure bliss and pleasure,yana son ya san matarsa ta wannan sigar,he wants to feel her body to body, soul to soul,flesh to flesh,ko jiya ma baiki ace ya dawwama ajikin ta ba.

Murmushi yake yi a sace bata sani ba har ya matso daf da ita ya gyara zamansa, ganin yadda kirjin ta ke bugawa Ya sa shi kyabe baki ‘a nitse cikin sauke karamar ajiyar zcya yace”hey i know ure not sleeping so get up.”shiru tay masa hannun ta data rungume jikinta na rawa rawa,Ita gani take in yace zai karayin wani abu da ita zata iya rasa karfin gwiwar yin wani dauriya kamar na jiya, don sosai take jin ko inanta a tattare sai zugi da farjin ta ke yi,jin taki motsawa yasa yy tapping gadon da palms dinsa, a dan kasale ta juya masa baya alaman tana fushi da shi ,kallon ta yake Duk dama Yana cikin jin dadi da yaba ni’imar ta da kokarin ta ajiya bai hana sa basarwa.

Hannun sa yasaka ya dago ta da karfi tana jin ta ajikin sa ta kame jikin ta tay wani tsamm,Wani kasalliyar kara ta saki a wahale kasan makoshi tace wayyo Allah ni ka kyaleni,a kasalen ta fincike kanta jin ta kasa ko motsi sai tay lamo ajikinshi, nan da nan hawayenta masu sanyi suka biyo baya,ahnkli tana neman kwace kanta ajikin san na dole amma duk kkrinta in vain dan ko girgizashi bata iyayi karfi baizo daya ba lol

Dada sake masa jikinta tay a kasale tana fidda numfashi jin Wani azababben qamshin turarenshi dayake tashi ajikin jallabiyar jikinshi tana dada narke mishi fuska kamar babyn 4yrs.

gefen fuskarta yake shafawa cikin basarwa yana miskilallen murmushi”Yace wato na fara wasa dake ko?zumburo baki tay tare da bude lumsasshun idanunta ta kalleshi snn tayi masa shiru tana kwakwalo hawayen karya,Kallon idonta yake hawayen nata nasaka mai wani irin nakasa kyabe bakinshi yy ya basar,Cikin sanyin murya Yace toh tashi ki sha wannan kafin sai ki kwanta,ya mata nuni da warm milk din da dan yatsan shi.,jin haushin baiko tambaya ya jikinta yake ba yasa ta harareshi a hankli tace”Ni Bazan sha ba.ta furta a raunane cikin hawaye tana kauce idanunsa dake kanta.

Dakewa yayi ya sa fuska,tay tsam bata ko kulashi ba, Hannun shi ya sa ya fara shirin dage yar rigan nata Wani ajiyan zuciya tayi a firgice ta tsorata ta riƙe rigan dam dam, bai kulata ba har sanda ya daga rigar sama ganin wani white lacy panties dake ajikinta yay saurin dauke idonshi akai.

Tsoro sosai wasime takeji Musamman data ga ya fara kawo hannun sa saman marar ta yana shafawa,rawa rawa jikin ta ya fara yi hawaye suka dada tuluwa acikin idanunta.

Ajiyan zuciya kawai take saukewa tana panting kamar wanda zata budi baki tay magana amma sai taji duk ta kasa,yana matsowa daf zai yi maganan ta fashe masa da fitinannen kuka ta damke hannun sa sosai tanamai girgiza mai kai piercing looks din dayake matan sai ya dada tsoratata taji kamar tay tsalle ta tashi daga jikinshi.

a take ta fara surutai tana langwabar masa da wuya cikin wata kisinanniyar murya mai kashe jiki,shagwaba da sakalci duk ta gamutsasu tana cewa “wayyoh Allah na,yaya dan Allah kar ka sake mini abun nan ni fa bana so,”gaba ki daya take rudashi,dariya ma ta dan bashi amma baiyi ba sabida baison ta fara kawo masa wann wasar na cewa bazata bashi hakkinsa ba, cikin dakewa yace wani abu?

Acikin fitinannyar shessheka tace abun nan mana, nifa ban shirya ba. kallon idonta yay kamar hes lost baigane metake nufi ba,

turo bakinta tay a mugun shagwabe tayi masa nuni alaman bataso ya taɓa mata farjin ta,..

A Bazata Ya gwalo idon sa waje cike da mamakin ta yace “meye anan din nifa bangane shi ba nuna min da kyau inganshi.

Runtse idonta tay ta dada tsuke kafafunta Tace nide a’a bazan iya ba,tay shiru har da dan makale wuyarta.

Jin baice mata komi ta hkra ta turo baki cikin sautin shagwaba tace”yaya aifa ka sani..ya bita da kallon nasan mene?seriously pouting ta tsime a hankali ta firta tace abunda kayi yi min da daren nan mana,tana furta hakan ta wani ja numfashinta sama,

muryanta kasa kasa ta dan dauke kanta ahnkli tace..”yaya,kenan haka zaka dinga yimin?wallh da zafi bakasan ciwon dayakemin bane,jiyafa ka dawo,da ai saika ban labarin U.S muyi baccin mu,amma yaya me nayi maka dan Allah da zakaji min ciwo hawaye ne suka kara fitowa ta sharesu tay shiru ta nitsu idonta a rufe kamar wani ance tayi hakan..

Mamaki ma take bashi amma sai yayi kamar bai ma gane me take nufi ba basarwa yy ya shiga daga yar rigar nata yana so yadan cusa hannun sa yaji ya wajen yake
yana kaiwa kai bai ko shafa wajen ba ta rude ta firgita ta ture hannun sa tana yarfawa’tana cewa
“Ni walllhy a’a ai akwai wahala sai dada min kake yana min wani irii wani iri,in nace ka dena sai kaki ji Yaa dan Allah kabari mana dan Allah bayanzu ba sai wani lokaci nifa bazan iyabane.. ta karashe tana turo baki.

murmushi ya saki
Yana kallon kwayar idanunta yace Wasa kike yi yarinya!..abazata ya dada matsota jikinshi tare da aje bakinsa dede ramin kunnenta ya zuba mata wasu mahaukatan nishinsa a kunne wanda babu shiri atake yasa ta daukewa tak gameda dauke numfashinta tana jin yarrr ajikinta kamar ma bata raye ga wani azaban vibrations da jikintan yay.

Da husky voice mai narkawa yay magana dede kan neck nible dinta yace”U better stop it”

ya dada rada mata acikin ramin kunnenta hadi da zautccen numfashinsa
ji tay kamar dukkan tsikar jikinta ne ya tatttashi jikinta na rawa kamar mazari,..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button