FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Cikin ciza labba da jan mahaukatan numfashi jikinshi harna rawa duk ya daburce ya rude yace “ok wat will i do?khalid me zanyi thy are getting away..mu bisu kawai.

Khalid yace ok barina biya kudin aciki ,a mugun matse yace hurry up.

Kallon motar ya dingayi jininshi na dada hawa sama sama tsabar bakinciki da zaƙuwa harji
Yake kamar khalid bazai fito ba,tun kan subar wajen yay sauri ya bude babban jeep dinshi ya shiga daf khalid na isowa wajen kenan yay sauri ya karbe key din a hannun shi yana cewa ahhh malam ban tukin kawai ban shirya zuwa lahira yaudin nan ba.

A gurguje saheeb ya cilla masa key din suna zama khalid ya doreshi da seatbelt ya fizge motar suka hau binsu,dakema a hankli suke tafiya basuy wani nisa ba suka cimma su baifi motaci biyu a tsakaninsu ba.

Vibrating kawai jikin saheeb yakey giyar atake ta warware tas tabaroshi da tsantsar rikicewa da zaucewa, infact ya rasa ta ina zai soma aje kanshi cos he is burning with differnt kinds of emotions right now.

Ganin wasimen ne koko ganin taheer, shibai taɓa ma yarda da zancen da ake cewa wai taheer yay kudi ba saiyanzu da yaganshi yanajan wann tsadadden motar .

Abun saiya taru yay ma zuciyarsa yawa,yanajin kamar kanshi zai kunce he was like waht the hell is going on ko ma mafarki kawai yakeyine?

A fanninsu wasime kuwa wani daddan yanayi suka shiga ciki,musamman ma ita da annuri yake daukewa akan fuskarta jin ga mijinta makale da ita,ga wani irin sassanyar qamshin turaren jikinsu daya gamutsa da sanyin Acn motar yana mai sanya ma zuciyoyinsu nitsuwa,ga Wani cool background music na christ brown,”with u”da ke tashi a speaker taheer na dan sakar mata sexy smiles dinshin nan yana bi yana maimata mata wordings din wakar da sweet nd mesmerizing voice dinshi Yana cewa “I need you boo,I gotta see you boo And the heart’s all over the world tonight
Said the heart’s all over the world tonight

Hey! Little mama
Ooh,you’re a stunner
Hot little figure Yes, you’re a winner And I’m so glad to be yours,
You’re a class all your own And Oh,little cutie
When you talk to me
I swear the whole world stops,You’re my sweetheart And I’m so glad that you’re mine
You are one of a kind and…You mean to me
What I mean to you
And Together baby
There is nothing we won’t do.’Cause if I got you
I don’t need money
I don’t need cars
Girl, you’re my all.
And…Oh!I’m into you And girl,No one else would do.

‘Cause with every kiss and every hug You make me fall in love.And now I know I can’t be the only one,I bet there heart’s all over the world tonight
With the love of their life who feels What I feel when I’m…With you Oh girl!I don’t want nobody else.Without you, there’s no one left and You’re like Jordans on Saturday
I gotta have you and I cannot wait now
Hey! Little shawty
Say you care for me
You know I care for you
You know that I’ll be true
You know that I won’t lie
You know that I would try
To be your everything, yeah.
(Christb^)

A haka cikin tsananin shaukin soyayya suke tafiyarsu basu ma sanda wani abayansu ba.

Duk acn dake busawa cikin jeep din bai hana Saheeb yin zufa ba,Allah Allah yake yaga inda zasuyi cos yasha zuwa can gidan neman su kowa na cewa baisan inda suka koma da zama ba yau kwasam saigashi ya gansu,but he is not calm right now kuma bakomi bane ya rikirkitashi face ganin taheer dayay anan tare da ita..he curse this moment he curse this night damn it..kamata yay ace shine awajen ba taheer ba.

He knows he is back in nigeria,yan gulma tuni suka gaya mai, amma ai baiyi zaton har ace taheer ne zai rigashi fita tare da wasime ba,hes now taking this as rivalry abun nan yay masa tsinannen zafi acikin zuciyarsa bana kadan ba.

Tsakin daya dingayi yana zage zage a motar yasaka khalid yin shiru yanajin takaicinshi dan daukar sa a mahaukci wata rana yakeyi sam saheeb baida nitsuwa musamman in akan macece.

A dede gaban wani pizza huts suka tsaya da motarsu zasu karbi odern su na dominos spicy pizza,taheer yana kashe motarsa ya jawo ta jikinshi suna sakar ma juna sassanyar dariya”
Ya dada nanata mata wordings dake cikin wakar yana mai kallon kwayar idanunta yace cewa”cos i wll neva try to deny dat ure my whole life,cos if u, eva let me go
I will die,sai ya riÆ™e dede wajen zuciyarsh”….suka yi dariya tare..”yace cmn lets go suna sauka kuwa saheeb ya balla belts din jikin seat dinsa a rikirkice ya sauko,dede lokcin ya bude ma wasime mota ya bata hannunshi ta kama tana saukowa kasa ahankli kamar princess basu ma lura da saheeb da ya tsaya durus kamar an dasashi adan gefe da su yana ta kallon yadda wasime ta dawo wata classic nd hot babe ba,.

Within seven minutes har sun shiga sun fito hannunshi rike da kwalin pizzan da wani leda na daban a hannunshi da ice creams aciki suna isa bakin motar ya zuba aciki ya kulle snn ya dawo gareta zai bude mata mazauninta ta shiga.

Tana riko hannunshi ya jawota gabanshi suka dan tsaya,hadi da jinginq bayanta ajikin motar hannunshi zagaye da waist dinta suna wani irin romantic smiles ma juna

A hankli cikin wani irin salo mai tafiyar da zuciya sukay wani irin deep kissing na juna.
Snn ya bude mata motar ya sata aciki ya rufe suka kama hanyar gida.

Da kyar da wuya khalid ya bambaro jikin saheeb daya tafasa ya ƙone da bakinciki da tashin hankli jikinshi harna wani irin kyarma,tsaban bacin rai duhu kawai yake gani agabansa,kawai gani yake taheer babban munafuki ne makiri ya cuceshi ya rabasa da wasime ne dan ya ajiyeta makanshi yay soyayya da ita inta girma.

Dis has been his hunch eva since,taheer is nothing but a bloody liar nd deceiver,he kept him away from dat gurl for his selfish reason dama can bai tabbatar ba yau din nan saigashi ya tabbatar

Tsabar ranshi ya baci Idonshi harna tara kwalla
Cike da damuwa khalid ya juyo ya kalleshi ganin duk ya haukata kanshi yama kasa nitsuwa
yace “guy calm down mana” wann wani irin bakin kishine haka…a hatsale ya dubeshi yace Dan ubanka yarinyar da zan aura fa yake kissing? I will teach him a lesson he wll neva forget bura uba…be fast yau sai naga inda zasuje,..wallh wallahi yau yau din nan zan gaya mata inasonta inyaso ayi fito na fito nidashi mai rabo ka dauka inga ko zaiy winning…he cant play games on me..he deceived me sabida makanshi yake tanadin yarinyar can u see dat?
Waima A hakan yana ganin ya gama haduwa kenan bakauye talaka irinshi inbanda kauyanci meye na kawo all this cheap places,I wll take her to dubai, paris,turkey england nd evrywher in d world indan taci abincin ne,i wll show him what it takes to be rich badan yanaji da wasu yan kanann canjinshi ba zaizo da wani babban motarsa yana ma mutane barazana yana razana zcyr karamar yarinya da karya wallh karyanshi in nafara nawa salon dolenshi ya zama dan kallo…a karshe kuma dole nidin zata zaba sabida ni tafara so acikin zuciyarta bashi ba
I wll mek sure to let her knw dat that stupid idiot ingrate boy is a lier nd a fucking deceiver..

Khalid ya dafe kanshi yay shiru yanakan tukin sunabinsu abaya jin saheeb yana maganan ne cikin ihu da zafin zuciya hadi da buge bugen waje.

Wajajen goma da rabi su taheer sukay horn abakin kofar gate malam liman ya zo ya bude musu,suna shiga saiga motarsu saheeb ya iso taheer nayin kwana ta ciki kafin malam liman ya rufe gate ya hango mota na bibiyarsu ta madubinshi.
IS NOT FREE ITS 300,VIA 0152983148 GTB 08060712446.
7/26/22, 12:28 – Kawata: 67#

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button