
Tsugunawa tay ta dauke single red rose din dake kasa takai kan hancinta tana shunshunawa murmushi mai sauti ne ya kufce mata,Wani sanyi da Farin cikin taji yana mamayeta wanda bata da mahadin shi.
murmusawa ta cigaba dayi tana tattaka jajayen flowers din da bare foot dinta har tayi wajen katoton box din ta tsaya tana kara kallonsa tana kyabe baki ganin rose flower dake manne da ribbon din sakale da short note…har ta miÆ™a hannu kamar zata dauki note din sai kuma taja da baya ta tsaya kadan.
Tsaye taheer yayi ata bayanta hannun shi duka biyu cikin aljihu yanajin aranshi kamar har yanzu bai bata wani farinciki ba wani irin mugun sonta ke fizgar shi dan Aynzu baida buri daya wuce ya faranta mata ranta sosai.
she look very awed nd excited tamkar wanda ta mance da ciwon datake ji ajikinta.murmushi mai sauti ta saki snn ta daura yatsar ta akan writen note dake jikin flowers ribbon din tana taÉ“awa kuwa ribbon din ya kunce huge box din ya budu wani tsaleliyar white sport car na benz ce aciki,kirjinta taji yay skipping a bit,muryanta na rawa tahau karanta note din da dan karfi tace “i got u this litle car maybe u can drive crzy on a long road with my sweet memries when im no more,cos now dat i got u,i dont need money,i dont cars,girl ure my all!.ure my speacial beutiful lady,i love u, gurl i want u, the only thing i cant live witou is you. Dariya mai dadi mai sanyi ta saki wat a remix of emotions,baki bude duk tarasa ma ya zatay kawai sai taji komi ya tsaya mata cakkkk a duniyanan nan,murmushi tayi,aranta Anyways this mean so much to her heart,ta lumshe ido sosai manne da papern akan kirjinta can ta bude idanunta ta isaga wajen motar isso brand new nd dashing bata san sanda ta soma shasshafa jiki tana dariya mai sanyi ba
Taheer kam yagama tafiya garinsu don kuwa yadda gown din ya fidda fitted shape din ta ya balain burge shi dan tun daga yatsar kafarta dake kan jajayen roses din yake kalla har zuwa kan kyakkwan fuskarta dats sooo beautiful witou any make up on.
A hankali ya tako ya zo daf ta tabayan ta bata ma sani ba ji tayi kawai ya daura kanshi a gefen wuyanta tareda kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace “hey”numfashi ta sakar da alaman ta dan firgita jin gamshin turaren sa yasa ta lumshe idanunta ta sakar mai jikinta sosai dada rungumarta yay yanamai cusa kanshi gefen wuyarta yana sakin wata tsiririyar nishi,muryan sa a kakkarye yace “Dear epitome of beauty. ur smile…is priceless! ya rada mata hakan can cikin kunnenta,wanda yasata jin kamar zata narke mishi awajen gabaki daya, a cikin tsaleliyar shaukin so da tsananin kauna ta juyo ta kalle shi batace mishi uffan ba, kiss mai zafi yakai mata awuya har lokacin idanunta na kan rubutun dake kan note di a hankali ta dago ta kalli cikin kwayar idanunshi da raunataccen murya tana sakancaccen murmushi,da sanyin murya tace mashi”…I Love you…inbtween her breath ta kara cewa “sooo much”…I love u sooo, soo much mijina…
U mean heaven nd earth to me. .i cant live witout u, ure my lifeline witou whom im not living..
sassanyar kuka tafarayi rauninta ya fara bayyana mishi karara,jikinta harna rawa “tace yaya taheer i dont knw why u love me soo much,im not as preety as much,im not rich,im not a queen,but i also knw dat i do love u more than u can eva imagine.ure my light, ure my evrything nd u dersve evry thing from me if ders anything morethan love i wll surely give u my hubby,i love u soo much. I cant imagine my life witout u,cikin kuka sosai ta karashe yadade yana kallon bakin ta cikin wani yanayi sai kuma ya saketa,a hankali yakai guiwar shi kasa agaban ta ya riko hanunta ta juyo tana kallon shi
Hanunshi ya tura acikin aljihunsa ya ciro wani beautiful ring nd bracelet amma ansakaya su da wrap cire wrap din yayi ayayin da wani ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi,ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta yake kallo Ahankali cikin nitsuwa ya sunkuyar da kanshi kasa kamar wani mai jin tausayin kanshi,kallon shi takey da jajayen idanunta harya dago suka hau kallon juna..
Yana murmushi yace “Wife,i know dis life isnt gonna be so easy for us,
But alwys rember dat no matter what goes down
I wll alwys be by ur side..
Nasan nasha takura miki a lokuta dayawa,i just hope zaki mance shi ki yafe mijin ki,ki yafemin ako wani lokci dan nasan ba lallai bane inzama mutum marar kuskure.
But I promise to hold on,nd understand u!..nd i hope u wll neva find a single reason to leave me behind no matter what.
I want u to take this ring forever nd each time i try hurting u just look at it and rmeber dat evrything can change in my hrt but not ur love baby…yana fadin hakan ya saka mata ring din adan yatsarta hade da bracelet din snn yay kissing hannun nata sosai.
Murmushi ne ya kufce mata Hawaye masu zafi suba tuttulo daga cikin idanuwanta suna sauk a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannun shi daya dada rike ta..
Dariya mai karya zuciya ta saki cikin kukan tace “yaya taheer ka daukemin duk wani radadin maraici na,you’ve been nothing but a blessing to my life.
Yaa taheer ka haskaka rayuwata ka chanza ni am not that bush girl anymore,u build me,u shaped my characters, u educated me,u protected me,i.. i feel like ure the missing piece ive been dreaming of all my life,you are a big gift to my life pls how can i eva repay u?Dada riko hannun ta yayi yana murmushi yace:
“just trust me nd neva stop loving me”..wasime ina miki wani irin so wanda koni kaina bazan Iya fadin wani iri bane,I love you so much okay?…
Wasime dake jin kamar an tsoma ta aruwan sanyi Wani rudaddun hawaye ne suke kufce mata dan rasa mema xatace masa ta sulale gaban shi tasa knee din ta ta sunkuyar da kanta a sanyaye harji yayi kamr hawayen ta na tsokalo masa nashi kamota yayi tareda daura kanshi akan kirji ta ya rungumeta a hankali cikin kuka tace
“thank you”tayi kissing dinshi muryan ta adishe ta kuma kankame shi ta sake cewa “thank you..
Bai amsa ba yabi dukan hawayen nata da kiss kafin chan ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta maida masa mumurshi duk idanun ta sun haura” ya talla fo ta ajikin shi yana murmushi yace its ok Allah ya maki albarka matata…
a kunyace tace Ameen sai kuma ta fada jikinshi tana mai sauke ajiyan xuciya mai nauyi
Ahankali ya cirota daga jikinshin yajata suka koma daki daf an kawo musu abun kari yace madam ur breakfast Is here kici saina duba lpyarki,bari naje na amsa kayan aikina,ajiyan zuciya tay snn ta matso kusa dashi wani kiss din bazata mai tsuma da kashe gabobin jiki ta sakar masa agefen kuncin sa,har ya fice yabar dakin yana murmushin jin dadi.
.
Wasime ta dade tana kallon kofar dayabi tana kuma murxa zoben dake hannunta daya batan tana tuno da abubuwan daya gaya mata yanzu.
Kakkarfan ajiyan zuciya ta saki feeling sooo lucky to have him,Ji tayi duk duniya kamar babu wanda yaakaita cin sa’ar samun ingantaccen soyayya dan kuwa Irin soyayyar da ta dade tana muradin sa kenan acikin zuciyar ta,soyayyar gaskiya da gaskiya saidau haryau ta kasa gano asalin dalilin daya saka taheer yake matukar kaunarta.
ASSALAMU ALAIKUM PLEASE INA NEMAN ALFARMA WAJEN KU GOBE BAZANYI POST BA ZAN MUKU EDITING DUKA PAGES NA WEEK DIN NAN NA TURO MUKU SHI ON SATURDAY NIGHT,COS I WLL BE FASTING FROM MONDAY DOWNWARD BANA SON INYI TYPING AWNN LOKUTAN,AND BANA FUNCTIONING WELL WHEN IM HUNGRY SEF,SO PLS BE NOTIFIED SARTUDAY NIGHT U WLL GET ALL THE POSTS FOR THE WEEK,NAGODE.
THIS NOVEL IS NOT FREE IS 300₦ VIA 0152983148 MOHD SULE SURAYYA GTB 08060712446.
7/29/22, 12:37 – Kawata: 69#