
Tun daga wann ranar bayan kwana biyu kacal wasimé ta soma shan mamakin yadda taheer ya fara controlling din jarabarsa akanta,most time saidai yay wasa da ita amma bazai shigeta ba,kwata kwata baison ne yasa taji cewa da akwai abunda yafiso ajikinta wanda in babushi hala wata rana zai iya juya mata baya,he really wants to love her naturally,with evry bit of sincerity,inhar ya biye na dadin jikinta yasan soyayyarsu kwanan nan zata rasa asalin ma’anarta ta dawo soyayya na zallan jaraba da sha’awa.
Aranshi baison kwata kwata hakan ya faru,wasimé is his life patner so yakei yay involving dinta in all coners of his life apart frm sex nd feelings.
Bayan kwana biyu ganin ta warware sosai suka fara fita yawon shakatawa da bude ido suna zuwa duk wani wajen shakatawa,
Suna catching fun nd experiencing the most beautiful parts of life.
Yin abubuwa tare,da zuwa wajejen shakatawa da yin wasanni a tsakanin ma’aurata tamkar wasu sinadarin aure ne masu matukar muhimmanci wajen Æ™ara danÆ™on soyayya, shakuwa da kuma yarda ga juna a tsakanin ma’aurata.
Mijin dayafiye bawa matarsa dama da lokacin sa suna zuwa wajaje kamar su, beach,water falls, parties,sports,picnics,Parks,trips,sea sails,hikings,nature troll,games, museum, art galleries,photoshops,adverntures.Ko normaly yay tafiya wajajen business dinsa da ita,koma wajajen yan uwa da abokai,ko mecca ko jerusalem ko oda world historical artifacts, letting her xperience new atmosphere nd meeting new ppl with u will alwys open a door for a longer nd stronger bond tsakaninku wanda da wuya kaga anzo ana bukatar rabuwa da juna duk rintsi duk wuya sabida wannan danƙon zumuncin da suka kulla awajaje daban daban,alot of memories,
Alot of hapy moments nd amazing feelings neva meant to be forgoten.
Hakan kuma yana kara sanyawa kaga mata da miji sun dawo tamkar yan uwan jini tsabar basa iya boyewa junansu wasu muhimman damuwowinsu.
Yawan Kasancewa tarr da juna da yin wasu abubuwan tare do opens more room for more communication and understanding in marriage.
Life cud have been so simple for married women, if only thy choose the right person nd follow the simple nd amazing steps to build thy life togther.
Dayawa daga cikin matayen mu na northen nd oda other foreing cultures suna ganin kamar nauyi ne ko wani abu mai wuyane ka jawo mijinka cikin wata sabuwar rayuwar jindadi da inganta zamantakewa na daban.
Life itself is not balance bare kuma dan Adam asalinsa ajixi ne,wanda kasan kusan kowane dan Adamu a duniyan nan yanada bukatar canjin yanayi da canjin environments,da canjin feelings,cos we human beings are naturally hard to please nd very prosmicious in nature..
Yau zakaji ka blue,gobe kajika black.
dan adam kowani irine shi baida tabbas, shiyasa haryau muke zama a manageable situations in marriages da mazajen mu da yayan mu cos we cannot simply build a stronger nd sincere bond nd relationships with our families.
To make ur marriage a paradise u most be willing to be brave,to take risks nd to accept the darkest secrets nd destinies of ur spouse.
Wani abu da rayuwa shine dik sanda ka nitsu ka fahimce cewa bakin ciki,gajiya da takura da kuma kunci acikin rayuwar aure abubuwa ne wanda dolene sai sun riskeka ko badade ko ba jima zasuzo kuma bazaka taɓa kaucewa daya daga cikinsu ba,ko yau ka samu challenge ta wajen mijin,ko abokiyar zama,ko yayan ka,ko dangi ko yan uwa ko Abokai.
Amma shi farinciki,da kwanciyar rai da salama da jin dadin rayuwa basa iskar mutum haka kawai su creating dinsu akeyi da tsantsar kkri da jajircewa,saboda farinciki da kwanciyar hankli abubuwa ne matsu matukar tsada,ababe ne masa girma da daraja ga rayuwar dan adam.
Happiness is not free nd difficult to find,but evil nd sadness is free nd easy to find,infact if u did not find evil,evil wll try to find u .
Happiness will only come to you when u urself decide to be happy
Amma shi bakinciki zuwa yake daga kowani makafa u eida over take it or it overtakes you.
Kasani cewa nothing good really comes easy,if u really want a good life u have to work hard for it nd take risks😆…cos the best part of life is taking away by our fears nd anxieties..koda kayi kkrin gyara zamantakewar aurenka bakaci nasara ba,one day u wll be proud to say i did my best its just dindt work out,kuma duk abunda kay kkri akai bai faruba mafi alkhairi ka bar ma Allah,cos most denials nd failures are nothing but God’s blesssing or protections..
A kullum ka tuna cewa baka da wani faduwa. So is alwys now or neva…do ur best nd pray Allah ya dawwamr da mu acikin rayuwa mai dadi da sauki AmeenðŸ‘ðŸ½.
Yauma da safe bayan sun karya suka fito sun sha wanka sunyi matukar kyau wasime ta saka wani hadadden grey bottega veneta halter neck flowing gown kanta makale da hat da wani hadadden D’orsay pump shoes mai tsayi hannunta sakale da na mijinta daya saka blue collection of malone souliers ya saka white shades mai tsiririn hannu
Qamshin turaren jikinsu iri daya..
Tun a hanya wasime ta fara bada idanun ta abinci,a duk kananan towns din da suke kan hanyar ba wanda ya bata sha’awa kamar kalk town ana saura baifi kamar
Mintina talatin su isa asalin inda zasuje ba suka ci karo da wani small town of muizenbeg gari ne dan karami wanda suka fi ce masa coastal town inda Akwai ababen nishadi musamman ma wajen wani beach da suka je wanda gabaki daya jasar dake wajen fari kall ne kamar gishiri ko ina awajen farine sannan gidajen dake wajen gaba dayan su a colour hudu kacal akayi su wato blue,yellow,green da kuma red dukan su kuma ajere suke waje gud.
Salon wajen ya matukar burge wasime kamar kar su bar wajen haaka ta dingaji amma hakan suka kama hanyarsu
Tana ta kallon wann famous katoton bakin mountain din mai dauke da babban ruwan teku a kasan sa,driving yake yana jin dadin ganin yadda abun yake burgeta Ta dada sauke windown motarsu kasa kasa tace ” wow tana kallon shimfidaddiyar titin da suka bi wanda yake a tsakiyar fankacecen dutsen wanda kasar sa teku ne mai girma.
A rana na farko ya kaita wani waje waishi groot constatia,da robben island suka sha kallon su cikin nishadi
..basu shirya shirin dawowa ba sai cahn ana neman 2 hrs before sun set nan ma suka tsaya a table mountain,inda ta manne a jikin sa suka zauna tare a kan dutsen a chan koluwar sama suna kallon perfect view na cityn gaba daya da yadda rana yake setling akan ocean the view was amazing sai taji kamarsu zauna anan har abada.
Yauma da zasu fita da yamma ne sosai acikin sabuwar benz dinta dan haka wani beautiful drop shouder jimmy choo top tasaka baki da white tite rimmed jeans ta saka tory burch espradille tomps da multi colour crown scarf bakaramin azaban kyau tay ba ganin shikansa ya kasa dauke idanunshi akanta.
She looks stunning don ba karamin fita shape din ta yayi ba da ta saka matsatsen jeans. Double breasted coat dinta baki ta dauka shikuma ya dauki duster coat dinshi light brown kalar rigarshi na valentino garavani over a darker shade of brown sweat pants da ligh brown boot kalar coat dinshi bakarmin kyau sukayi ba fa.
Nan sukaje kirstenboch garden wanda ake masa lakabi as ‘the most beautiful botanical garden in the whole world.Wani sanyin dadi da nishadi ke debar su suna kallon breath taking views din hadadun furanni da special breed na grasses ga daddar qamshin su da ya mamaye wajen, akan wani pink rose flower capert suka zaunavya miko mata hannu ta kama ta fado kan cinyar sa ta zauna akai tana kallon kwayar idanunshi
Wani irin hirar soyayya mai shegen dadi sukeyi suna daukar selfies masu kyau sunajin dadi.