FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

A fannin su tej kuwa tun suna hanyar isa room dinshi saheeb yaketa wondering aransa kome aka masa yake wani fushi fushi,suna isa dakin ma ya nemi waje yay kak ya hade rai yaki ya kulasa,”hannu saheeb ya harde yana kallonsa
..”man wats wrong?meye haka kaifa wallhy bakada mutunci Ba azo wajenka bane kacika ma mutum ciki da attitudes”
..to ynzu meye kake wani shasshamin kamshi?

“hannu ya daga masa alaman ya isa. ahankli cikin sassanyar izza ya mike tsaye is enough…
bacin raina ba abunda ya shafeka bane…lets just get down to business menene matsalarka?
Yafadi hakan yana shasshafa wajen gemunsa fuskarsa babu alaman wasa

waje saheeb ya samar makansa ya zauna yana satan kallonsa acikin yanayin son yay dariya,shidai wannan hali na taheer na daure masa kai..mutum sai shegen iyeyi,.ga zurfin cikin tsiya,juyowa yy ya kallesa still yaga bai sake fuskan sa ba.”Man whats wrong, kafadamin mana… wai yanaga ranka a bace ne yau?
Kowani abu ya farune a schl.
Rau Rau da idanunshi yyi
“Saheeb nace babu ruwanka kanaji ko?kaifa gulman ka yake hadani dakai.

“Toh shikenan Its okay na dena.saheeb ya fada yanamai daga hannayensa sama alaman shikenan din ya hakura..ajiyar zucya ya sauÆ™e snn ya dubesa
“Guy to yane, maganar mu zatayu kuwa?tej im desperate..lallai inason na gano gayen nan da yayima Æ™anwata ciki
I want to find him kafin mahaifinmu yaji zancen nan,she is too young to be married,shekarun anisa fa baifi sha shida ba mezataje tayi agidan miji yanzu?,pls pls tej help me find him let me silence this case once nd for all…

…shrugging sholder taheer yay…”ai nafada maka i wll see wat i can do abt it!..kabarmin komi a hannu na amma banga dalilin dazaisa ka zubda ma yarinya cikinta bafa
Kaban haushi wallhi….

“..saheeb ya gwalo idanunshi waje yace what?ure insane taher Dama sai inbarta da cikin shege?kana haukane?

. rau yy da idanunshi alaman eh mana”

Wani jinjina kai saheeb din yyi snn yace Allah ya sawwaka, dats neva gonna be posble. she is a little girl with a bright future ahead,ga schl bataje koina ba..and wat about dads political career? Kasan baban mu babban mutum ne kuma yanada enemies dayawa …think abt my familys reputations mana.kaifa bakada tunani mtsew..

“tsaki shima yaja,batare da ya kallesa baa yace “kaine dai baka da tunani saheeb,she is a little girl abortion isnt an option for her..u risked her life! A hakan ne kake kiran kanka likita,someone who is about to make an oath to saves lives…inda tanice dasai abarta da abunta ta haifa hakan zai saka tayi wayo,sai bazata kara ba..wats der?anywys me faruwa ma tafaru kuma komi ya wuce aiko?

Cikin salon taɓe baki mai nannake da rashin son jin view din taher din Saheeb ya haɗe ransa snn yace..yeah..
U can say anything..
All i knw is i did the right thing,saura kawai inkama shegen daya aikata mata hakan inkoyamai hankli

.Gyara zama Taher yy snn ya dubesa
“Pls stop talking asif she was raped..ya zakana daure ma Æ™arya gindi?

“Nd stop implying kamar da son rantane komi ya faru taher..saheeb ya mayar masa da amsa da haushi a yanayinsa

..atake yace
“Okay dama na Æ™arfi ya mata ne?

Saheeb yy shiru,can dai yy shruging shuldernsa yace”No..but he lured her into it,ai Tacemin rudinta yay yace mata wasa kawai zaiyi da ita daga nan kuma ya zarce harme faruwa ta faru so kaga babu laifinta aciki

“Babu laifinta?”Hmm Dama hakan zakace saheeb..bcos she is ur sister right?.yara kanana yanzu sunma fi manyan Exposing kansu ga sexual harrasment,why dint she shout,fight or even stop him…sunyi abu atare,sai sunjaza makansu damuwa azo ayita dora ma gayun laifi while most of the trigger begins from the girls.

Jinjina kai saheeb yay dan shi gani yake kamar son kushe yar uwansa kawai taher yake sonyi saboda shi baiya wasa dasu kuma baya son fahimtar kowa,saboda girman kai.a hnkli
Ya taÉ“e bakinsa”Hmm tej kenan,why do i have a feeling dat u wont eva get it cos she is not ur sister?…amma ai da sister dinka ce ai da baxakace min hakaba.
Abun nada ciwo wllh

Dauke kai Taheer yy ayangace yana shafa goshinsa” ohh Thank god i dont have one.. ya daga hannayensa sama yana fadin hakan with full confidence.

Dan shiru Saheeb yy snn yace “hmmm Toh ai Ga bilti nan ta samo maka É—aya.

Kamar bai fahince shi ba ya juyo yace wakenan?

Saheeb ya gyara xamansa yana kallon cikin idanunsa snn yace
“Wacece wancan yarinyar Dana gani dazu a bakin tap tana wanki?yi yy kamar baijishi ba ya kauda kansa gefe atake, da wani irin kallo saheeb din yabishi da alaman bai fahimce expresion din dake kan fuskarsa ba, ahnkli yabi ya lumshe idanun sa ya lume slowly cikin kujeran dayake zaune yay shiru na dan sekanni..

kafadunshi saheeb ya dafa,”tej am asking u a question..nace wacece yarinyar? Yar uwan ku ce ko yar biltice?
…juyowa yay da harara a yanayinsa muryansa a shaÆ™e yana mai wara idanunshi akan saheeb din irin to ina ruwan sa,budan baki zai bashi amsashi saiga budewar kofa gameda sallamarsu biltin akansu.

Its 300# subcribe
via 0152983148
Mohd surayya sule
GTB send ur evidence to 08060712446
Or mtn Pin.
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA…
……faduwarsa

BISMILLAHIRRAHMANIRAHEEM.

No.9

Wani irin shiru wajen ya dauƙa kamar giftawar mutuwa dukansu biyu suka bi sukayi shiru suka kuma tsura ma kofar idanuwansu can saiga wasimé ta shigo ciki saɗaf saɗaf kamar maijin tsoron wani abu zai kamata!idanunta yay wuru wuru tabi ta damke flask din da bilti ta bata.

tsayawarta tay agaban su kikam kanta na kallon ƙasa kokadan bata dago kanta ba

sallaman biltin ne ya dawo dasu hayyacin su daga kallon wasimén da suka tsaya yi,wuyan saheeb kamar zai ƙarye tsaban karkatuwa,sai wani kayataccen murnushin dake malala akan fuskanshi,she is really a natural beauty to behold.ya rasa ta yadda zai kayayyade kyaun da yarinyar ta masa a zcyrsa,musmmn ma data saka atamfa koriya shar mai mix da farar yadi daya dada haska baƙar fatartan yay ma jikinta cas cas dinkin nata yadan kama shape din jikinta sosai.

saheeb cikin yanayin murmushi ya soma tarban su da sakin fuska sosai ayanayinsa. at same time idanuwnsa yanakan kyakkywa wasime data rakuɓe ta jikin kofar tana kame kame sabida nauyin idanunshi datakeji akanta,ga wani nannauyar yanayi na fargaba daya cikamata kirjinta fall musmn sabida ganin taher datayi awajen axaune dan
Arayurwata bata da wani abar tsoro kamar taheer.

Shiko saheeb kallonta yakei kamar wanda zai hadiyeta. tuni yaga kamr idanunta na tara ruwa ruwa,ahnkli take shakar sanyin iskan dakin tsabar yadda bugun kirjinta yake cin karo da saukar numfashin ta,duk zamanta a gidan ita bata taɓa shigowa nan dakin ba, a duk inda taheer yake inta kasance a wajen toh saitaji wani ƙarin bugun xuciya da mummunan tsoro.

shashantacyar kallo daya taher din ya mata snn ya dauÆ™e kanshi akanta..”he neva care to look at her dis much saidai yau daya kalletan aranshi saida yaji diran wani abu na daban,dada dauÆ™e idanunshi yay itama bata soma gigin kallon inda yake ba dan tasan in yay mata magana hala zata iya fashewa da kuka dan tsoro…mutum sam fuskansa babu walwala.
Duk Tarasa wani irin mutum ne shidin!
Satar kallanshi take tayi tana famar surutai acikin zuciyarta irin na yarinta

Bilti tana kammala aje tray din abincin ta amshe jug din hannunta shima ta ajiyeshi a Æ™asa kusa da kan table din dake gabansu. da murmushi akan fuskanta tace”toh na gama na barku lpya”a cikin gaggawa saheeb ya gyara zamansa da alaman zaiyi wata magana,ciki ciki taher yy saurin tsaresa da cewa bilti “toh mungode bilti’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button