
Kanta a dore tace,Yaya saheeb to ka sakemin hannuna mana ai zan gayamaka bana son haka banason kana rike min hannuna..
Yace bazan sakeki ba
Just tell me the truth inkinaso in sakeki..
kijrinta na bugawa da karfi tana kkrin kwace hannunta ganin bazata iya ba tace”okay,dagaske ne ni matar shi ne,Ai munyi aure kuma auren ya dade,tun bankai hakan ba.snn ina dauke da cikin shi ma,kaga kuwa babu karya acikin lamarin,
muryanta na rawa tace bt why did u ask akwai wani matsala ne yaya saheeb?na dauka kace kana yawan zuwa gidanmu kullum kuna tare da yaya toh meyasa bakasan da hakan ba?…cikin kwayar idanunta yake kallonta da wani irin siga”muryan sa a disashe sosai ‘yace just give me a chance pls, we need to talk, come with me mu fita anan wajen..kan tace zatay wani magana ya fixgota sunyi waje,acikin sauri razia ta aje fork tabi bayansu,saidai bataga ta inda sukayi ba ta tsaya a harabar hotel din tana dube dube..
kirjin wasime kamar zai fito waje dan razana tana kkrin kwace hannunta dayay wa damkar karfi ta hau cewa”yaaa saheeb ka sakeni pls stop it,bazan bika ko ina ba batare da izinin yaya na ba ,please let go off me”..baice komi ba harsanda yajata bakin motarsa ya turata jikin motar hannunshi rike da ita,tsoro yabi ya isheta ta rasa yadda zata aje kanta,muryansa na rawa yace “yakamata ki saurareni wasime,i want to show u sumtin idan mukaje gida na zaki ga aljannar duniya dana tanada musamman domin ke,ina son ki sani taheer bai dace dake ba…nine na dace dake,zan kula dake domin ina da arzikin da taheer baidashi kuma zan baki kudi masu yawa,da gidaje da motoci zan kaiki duk inda kikeso a duniya name it..ki yi hkri ki rabu dashi Dan Allah ni nasan bakison shi,ki tuna azaban daya dinga dandana miki yana kyamarki baya sake miki fuska,saini ne nake jin tausayinki.wasime tun kina karama nake sonki araina,ta yaya ma zakiyi ki aureshi shida baisan darajarki ba? I knw he must have raped u har kikayi cikinshi ko?wasime ya akay har kika bashi jikinki?..bakisan ya subuce yace “bakisan dan iska bane.?ranta a mugun bace tace what?
Yaya nane dan iskan?
Acikin sauri ya gyara maganan yace no i mean jikinki kawai yakeso,walh naji haushi ne, kinsan yanda abun nan yay min zafi kuwa,i took u to be mine yanzu sai saura yabarmin kenan?nasan boye asalin labarin kike dan kawai su suka raineki bakiso ki saɓa musu ki fadi gaskiya akan taheer ko?yana cutar dake ko wasime?yana dukanki ko pls say it out.If u Tell me the whole truth,ni nasan yadda zanyi in sama miki fredoom inki kizama tawa nd u wll be happy
Ya karashe maganan hawaye na zuba sosai a idanunshi,da kallo tabishi ganin duk jikinshi na rawa,..yace pls tell me dat baki sonshi tursasaki kawai yay danyarabamu.
Hankli a matukar tashe cikin rudaddiyar yanayi wasime take kallonshi da wani irin mamakin dayaso ya gigita mata brain Numfashinta harna sama sama acikin rudani da gigicewa tace yaa saheeb meye haka are u out of ur senses mekake cewa ne dats not true ni Wallhy ina son yaya na.
He is my true love,kuma aurenmu bana dole bane,,ina sonshi shima yana sona,kuma yayana ba dan iska bane ba makiyi na bane,ai yay kkri sosai wajen ganin rayuwata yay kyau,duk abunda kaga nazama yanzu a sanadiyarsa ne,he loved nd take care of me,haryau ban rasa komi daga wajenshi ba.baka taba cemin sona kakeyi ba,koda ka fada ma baida amfani domin babu aure tsakanin mu aurena da yaya ya dade tun ina 9yrs ya aureni,ure just mis_ understanding him,u misuderstood me too,yaya saheeb Ina daraja abunda ke tsakani na dakai amma ni fa matarsa ce kuma wallhy shikadai nake so arayuwata, i dont even knw wat ure talking about right now, ni dan Allah kasakeni babu kyau abunda kakemin,tafara kuka sosai tace dan Allah ka barni,ka sakemin hannu na yanamin zafi…im really scared ure scaring please let me go off me …ta fada tana kuka sosai. Bai saketa ba ya dada makure mata hannu..yanajin tsananin jarabar sonta,dan Allah ma ya sani wnn son da yakei ma wasime tamkr jarabawa ne na ubangiji.
Shima hawayen yakeyi zuciyarsa yana masa zafi kwakwalnsa na tunzira sa akan yay kidnaping dinta kawai koma meizaifaru ya faru yana kuwa jan hannunta da karfi zasu bar wajen wasime ta razana sosai ta saka kuka mai kara.
Wayyo Allah na ina zaka kaini?na shiga uku,tafara waige waige yanayinta a mugun tsorace tana kuka mai kara tace,”yaya na, wayyo Allah yaya na,ta juya da karfin balai tace “yaya taheer” ta kwalla kira,atake saheeb ya juya yace mata shut up kidena kiranshi. Kuka mai kara sosai ta fashe dashi tana jan sa shima yana janta da karfi.
Daidai yana shirin bude motarsa zai turata ciki sai yaji an fincikeshi an jawoshi baya a mugun hargitse..da uban gudu tana kuka ta kufce a hannunshi ta gudu ta koma bayan mijinta ta kankamesa tana kuka kaman ranta zai fita lokacin jikin taheer rawa kawai yakeyi saheeb Yana juyowa ya tarbeshi da wasu zafafan maruka kwarara akan fuskan sa sanda ya gigice jikin jiri yy tangal tangal kamar zai fadi kasa cakumo wuyarsa taheer yay ya shakuresa ajikin motarsa ya matseshi kamar zai kasheshi danko numfashi saheeb baiya fitarwa idanunsa sunbi sunyi jaaa sosai yace
“how dare u saheeb?how dare u?uban me kakeyi ma matata?ya daka mai tsawa a rikice.
daidaikun mutanen dake wajen suka tsaya salati ganin saheeb na shure shuren mutuwa,dan cak ya rabashi da ƙasa hannunshi shakure da wuyarsa, can saiga razia jin hayaniya ata wajen yasa ta iso wajen da sauri yanayinta a firgice ta iso gabansu tana haki da karfi cikin razana tace saheeb?wayyo pls help us kashe shi zakayi ne?
Taheer baiko kula ba Wani irin naushi yakai ma saheeb hanci da bakinshi saida ya lalata masa fuskanshi da jini da kyar securityn dake wajen sukazo suka raba razia taje jikin saheeb ta rirrikoshi ganin yana layi kamar zai suma tajashi suka bar wajen takaishi asibiti direct dan baya iya numfashi.
Shikuma anan da fushi ya jawo matarshi suka wuce gida duk jikinshi na rawa yana tukin ba acikin hayyacinshi tsabar bacin rai bai ko iya furta komi ma yana kallon yadda wasime take kuka cikin razana ransa na dada baci. Taheer yana da tsananin kishi gabaki daya idanunshi suka rufe yanajin fushi mai yawa da radadi.
Razia tana kai saheeb asibiti aka bashi oxygen after few hrs ya farfado fuskanshi duk a kumbure hanklin razia bakaramin tashi yay ba baiko huta ba yana farkawa ta soma tambayarsa su wayene kuma mai yahadasu?kukan zuci yake baice mata komi ba yana ganin kamar taheer ya cuce shi duniya da lahira daya rabasa da wasime,ranan har fushi razia tay tafiyarma ta fasa gabaki daya bataje airpot ba ta zauna dashi a asibitin tana jin kukan shi dayakeyi kamar karamin yaro.
A fannin su wasime kuwa da kyar taheer yay calming kansa ya dinga lallabarta sabida ta mugun tsorata saida yay dagaske kafin ta dawo daidai ya lallabeta hartay bacci.
Shikam yadda yaga rana haka yaga dare da asubahin fari yana idar da sallahn fajr jin hanklinsa bai kwanta ba ya fizge motarshi yaje asibiti inda saheeb yake kwance.
Da safiyane so babu wani hayaniyar mutane,
Luckily enough ya samu babu kowa a dakin saheeb din ne kawai yana kwance yana kan shan oxygen ya rufe idonshi duk hanklinsa ba akwance ba, taher yana karasowa ciki yasa hannu ya zare abun taya numfashin wanda yasa saheeb farkwa,suna hade ido baibarsa ya motsa ba nan da nan ya shakure shi akan gadon ransa a mugun bace cikin zare masa ido yace”..i swear i wll kill u..,saheeb ka sake zuwa kusa da inda matata take ure a dead man dan wallhy na lahiran ma saiyafika jin dadi,gwara ka mutu na amince nima a ratayeni in mutu bayan na hallaka ka…did u want to knw dat i can do it?toh akan matata zan iya aikata maka komi tunda kai jahili ne mahaukacin banza,ranar da zaka kara zuwa inda take ranar ne ranar mutuwarka dabba kawai