
Kuka ta dingayi tanajin kamar mummunan mafarki takeyi can dai ta daure ta shiga gidan ta samu harynzu wasime bata farka ba.
Dakinta tana nufa ta kasa danne zucyarta tay hakuri ta dinga kirar taheer awaya amma yana gani bai dauka ba.
Hakuri ma ya bawa razy da kawayenta da sukaci duniyansu akansa
Can wajajen karfe hudu Wasime ta farka a bacci tay alwala tay sallah snn ta watsa ruwa tanajin kanta very weak nd sad sabida ko ruwa bata iya sha ba bare taci abinci,jin gidan ya dau shiru ta fara tunanin ko itakadai ce a cikin gidan.
Hijabinta ta saka ta fito ta nufi sashen prof dantaji yadda ake ciki tana tafiya duk hanklinta baya tare da ita.
Isarta sashen da wuya tun daga bakin kofa ta soma jin ana heated argument tsakanin uwa da É—a muryan prof kamar zaiy amon wuta tsaban bacin rai tanay wa danta masifa wanda baiko yi minti biyar da shigowarsa gidan ba.
Da bala’in karfi zuciyar wasime ya buga ta farajin jiri jiri na neman kwasarta dan tunda tazo gidan no mattet what the case is taheer baiya cece kuce da mahaifyarsa bare suyi xchanging bakaken maganganu kamar wanda kunnuwanta yake jiyo mata yanzu.
Umurtansa tay akan yaje ya saki karuwar da ya aje agidansa shikuma yace bazaiy hakan ba,duk da zafafan maruka data kikkifeshi dashi amma bai ko sarara mata ba tafada ya fada yace karta sake taba masa razia inba haka ba zasuyi mummunan batawa.
Manne da bango wasime takejin maganganun da kwakwalnta suka ki sam su daukesu dan jinsu take kamar almara.
Sai can taji prof na cewa inhar ba sakin raxia zaiyi yau din nan ba karya sake tako kafafunsa gidanta,fuuu ya ja tsaki ya fice yana ce mata tay duk abunda zatayi.
Yana ficewa ko lura da wasime abakin kofa baiyi ba,yaje ya shiga motarsa
Kirjinta na tsananin bugawa tay saurin binshi waje a gigice ta samu harya doshi hanyar waje,komawa cikin gidan tay da mugun gudu jin ihun sunan sa da kukan prof cikin zaucewa daya karade ilahirin gidan kirjinta ma tsananin bugawa ta dauko keys dinta ta shiga motarta tabisa can gida.
Ko minti biyar baiyi da haurawa sama dakinshi ba saigata ta shigo cikin gidan arikice tay dakinta tana nemanshi tana bude kofa ta tsinci razia dede ta fito daga wanke kenan dan tsabar rainin hankli towel dinta ma ta daura tana goge jikinta dashi.
A tsandare wasime ta tsaya jin kamar wuta aka kunna mata ajikinta yana Æ™onata,muryanta na rawa cikin daka tsawa tace “malama daga ina,kuma uban me kikemin acikin dakina?
Up nd down tabi wasime da wani matsiyacin kallo ganin ta black beauty taja tsaki alaman skin colour dinma yay iritating dinta,dauke kanta tay da har zata shuka mata rashin mutunci kamar yadda tay ma prof saita tuno da cewa saheeb yace mata karta yadda ta taɓa matarshi in any way kawai akan taheer zatana sauke rashin mutuncinta.
Tsakin kasar wuya taja tace “ke kuma asuwa?
Wasime tace ni a matar gidan nan dakina ne dan haka kiyi waje kiban waje.
Da mamaki sai taga razia batace mata uffan ba ta tattara inata inata tay waje ta nufi dakin taheer
Kusan a zauce wasime ta bi bayanta suka isa dakin nashi atare.
A kwance suka tardashi yay ruf daciki,wasime ta bangajeta ta karaso wajen shi ranta a dagule tace yaya taheer?yaya wacece wannan ka tashi tace mata tafi mana a gida. .tana furta hakan wani matsanancin kuka mai tsananin tada hankli ya kufce mata.
Numfashi yaja snn ya miƙe zaune yana kallonta saiyanajin kanshi yana masa matsanancin ciwo kamar zai tuno da kanshi kamar bazai tuno ba.
Yace ke tashi ki barnan
Kyasani agaba kinamin kuka me aka miki toh?
Ba a cikin hayyacinta ba cikin kuka tace yaya ita wacece metakeyi a dakina kuma meyasa zakayi fada da momy?
Yaya na meyasameka.
Ganin yay shiru yasa razia jin tsoron karde kukan wasime ya dawo dashi cikin hayyyacinshi da sauri acikin sauri taja akwatinta ta tsaya awaje ta bude ta dauki madubi tafara magana aciki tana odering dinsa ya kori wasime..saidai abun yana matukar bata wahala dan kota kira taheer da kyar yake juyowa acikin madubin saitay dagaske snn ko ya juyo baya jimawa yake bacewa hakan yana nuna mata cewa shi mai ibadane,shi bakamar saheeb bane da wuya ne ta iya cin galaba akansa nan gaba..aranta tace “gara tay sauri ta cimma burinta akansa ta bar nan wajen kafin nan ya dawo cikin hayyacinshi.
Wasime tana ta mishi kuka ba acikin hayyyacinta ba dan ko kadan kwkwalnta yaki amincewa da abunda take gani yanzu.
Ki tashi ki tafi nace miki
Rungumeshi tay tace yaya nima korata zakayi ina zanje?yaya bazan iya rayuwa babu kai ba dan Allah kabar wnn wasan muje gida kabawa momy hakuri…ta rungumeshi taki sam ta sakeshi tanata kuka sosai sabida rudewar datayi tana ganin kamar komi mafarkine..
Bayan razia ta gama tsafinta ta shigo dakin suna hade ido dashi ua firgita ya tashi yasoma fincikar wasime waje hanklinta sam baiya jikinta tana ihu tana rokonshi amma baimasan meyakeyi ba kawai shide so yake tafita masa a gida.
Sanda yakaita har bakin kofa snn ya turata waje
Zai wuce ciki ta kamo kafafunsa nunfashinta kamar zai fice daga kirjinta tana cewa yaya yaya dan Allah karka min haka..karka koreni yaya ba haka kake ba..meya sameka dan Allah?..i cudnt eat i cudnt sleep hnklina ya tashi jiya amma shine zaka kawo wata ka koreni?
Ya juyo yace ni ba korarki nakeyi ba amma inhar zaki takurawa mata ta agidan nan toh bazan kyaleki ki zauna aciki ba saide kixauna anan.
Tsaye ta miƙe duk jikinta na bari tace matarka?
Yaya waye matarka in ba niba?yaushe kay aure yaya meyasa kake cemin haka?
Tsaki yaja yabarta awajen ta rusa ihu tana kiran sunanshi saiga razia ta fito tana kkrin ririiketa ayayin da take kkrin zata bishi ciki
Kokawa suka fara awajen wasime ta birkice mata tana gwada mata duka takotaina jikin razia take ya tarajini fuskanta yay ja jin haushin saheeb daya hanata yin komi wa wasime.
Kifita kibarmin mijina ke ba matarsa bace ki ficemin agida…wasime take furtawa cikin matsanancin kuka da zuciya..
Tureta razia tay cikin tsawa tana cewa “Ke dallah ki tafi…aikinji meyace miki nima matarsa ce ko akace miki ke kadaice Allah ya halasta masa ya aura?
Kije kawai saiya nemeki tunda kinki bin umarnin sa na zama dani…toh kisani inhar bazaki zauna da ni agidan nan ba kece zakiyi waje road dan kuwa mijina bazai kyaleni akanki ba.
Rikici suka dingayi awajen har magrib ya rufa snn wasime tay zuciya ta dawo gidan prof zazzabi mai tsananin zafi ya rufeta.
Prof ce takaita asibiti acikin daren,kiran duniya tay ma taheer amma bai daga ba bare yazo.
A fannin razia kuwa tun tana saka ran tsafine yake hana dick dinshi tashi,domin ta dan rage zafi dashi abun yaci tura kawai saita kyaleshi da kayan takaici.
Jikin wasime ya tsananta
Haka prof ta danne zuciyarta tay jigilar zuwa gidansa walakncin yau daban na gobe daban kwata kwata ma razia ta hanata sakashi a idanunta.
bayan kwana biyu anata drama,wasime tana dan samun sauki suka koma gida,kiraye kirayenta ya ishesa shine yazo har gidan ya kara fetsa wa mamanshi rashin da’a,prof cannot take it any more,ganin yadda yakey ma wasime kamar baidamu da halin datake ciki ba,tsananin damuwa da bakinciki da fushi yasa zuciya ya debeta saita kwashe kayanta tabar masa gidansa ta wuce kogi,ta kyalesa agidan shida wasime.