
Kafin nan tafiyar da taheer yay sosai razia ta samu isasshen lokci tay tsafi mai yawa akansa suka hadashi da aljanun da suke hanashi cike sallolinsa,zaiy kam amma tattare da rafkanuwa da tarin kurakurei ko yay ba acikin hayyacinshi ba
A Abuja dayaje yafara shan giya,yana dawowa bayan fadar su da wasime dazu take razia kori kawarta ta sameshi a daki ta dinga basa giyan yana sha domin tay videonshi ta tura ma masoyinta saheeb ya gani.
Ayayin da wasime take tareda bilti halin da taheer ya shiga ciki kenan,yau bakaramin farinciki razia ta saka saheeb ba dayaga videon taheer yana shan giya ji yaya kamar anbasa kyautar aljanna yace mata takai taheer club tabarshi acan yayi ta sha mutame suna kallonsa ita tazo ta sameshi
Babu musu ana kiran magriba bata kyalesa yay sallan ba takaishi club ta jibgashi ta yi odering masa kwalaben giya ta kama gabanta.
Wajen saheeb ta nufa a guest house dinshi yau cin alfarma yay mata sabida nuna godiyar sa akan wanna abun datay dan yafi komi faranta masa rai,kawai yaga mutuncin taheer ya zube agaban kowama.
Taheer yana club yana shan giyansa harya gama,yay bacci awajen can around 12 ya farka snn ya ja kansa a mota ya dawo gida a buge.
Wani irin ciwon kai ne da faduwar gaba yake kai kawo a tare dashi cikin yan kwanakin nan daya fara shan giya,koda ya shigo cikin gidan dakin wasimenshi ya nufa,yana bude kofa jiri ne ya kwashe shi ya fadi a adaidai tsakiyar dakin
Fitowar ta daga bathrum kenan ta ganshi a cikin wnnn yanayi da hanzari ta isa gareshi ta durkusa tana kkrin dagosa amma sai taji takasa ga waani irin warin giya dake fita a numfashinsa jikinsa yay zafi sosai kamar ana gasashi da wuta.
Lumshe idanunta tay ta fashe da matsanacin kuka jikinta harna rawa tace yaya giya kuma?wani abu taji kamar kifiya yana cakke mata kirji how on earth yayanta data sani kamamme mai kkri wajen Cike addininsa zaisha giya?aranta tace karyane, sam wann ba halinshi bane saidai in bashi na karfii akayi,rungumarsa tayi tsam cikin matsanancin kuka mai tsuma bakinta harna rawa tana cewa Allah zai saka maka yaya na wallh nasan bazaka sha giya ba sede in wasu mugaye suka baka kasha na dole Allah ya isa min,wnn ba halayyarka bane,bazan taba yarda wai kana shan giya ba yaya na.Sharri ake maka kuma bazan taba yafewa mawanda ya baka giya ba Allah ya isa ..cikin matsancin kuka ta karashe rungume da kanshi akan kirjinta tana shafashi.
Bai iyayin komi ba sai layi sabida ciwon dakanshi yake masa
janshi tayi harsaida ta haurar da kansa akan cinyarta,rungumeta yay hadi da sakin mata raunataccen kuka lokci guda ya kwantar da kanshi akan cinyartan yay luff rike da kanshi duk ta tarasa sukuni da nitsuwarta gabanta sai faduwa yakei tanajin raunataccen kukanshi addua ta komayi masa a tsorace hawayenta na zuba akanshi sosai tana rokon Allah sauki akan lamarinsu, karshenta bacci ne ya daukesu duka a hakan basu farka saida sanyin asubahi ya soma ratsa musu gangan jiki..
Jinshi acikinta yasa dukkanin tsigar cikinshi ya tashi dick dinsa ta shiga harbawa wacce rabonsa dayaji hakan tun ranar da sukayi sex na karshe,dan duk abunda razia takeyi baya shafarshi ta wannan fannin dick dinsa mutacce ne awajenta duk dama ta daura ma tsafinsu laifine akan haka,amma batay tsammanin inyaje jikin matarsa komi shi zai dawo normal ba.
Da ciwon kai ya farka amma bai hanashi fincike towel din dake kan kirjinta ba yana zarewa ya kai bakinshi kan nononta ya dinga sha mata su kamar dan karamin yaro atake ya birkita suna daga kasa kan floor baiyi wata wata ba yafara azabtr da jikinta da wasu irin salon da suka gigita mata yanayi yana kissing dinta a yunwace,lokaci guda taji kanta akan gado batayi aune ba harya zaro dick dinshi ya fara aika mata cikin hole dinta dake cikin matsanacin bukatarsa.
Daga shi har ita ba’asan wanda ya kwaso yunwar abun ajikinshi ba
Sun dau lokaci sosai suna gamsar da juna
Bayan kura ya lafa suka je bathrum tay masa wanka da wankar tsarki dan haryanzu babu sauran hankli da karfi ajikinshi komi ita tay masa hatta shafa mai da saka kaya ta rakasa waje ya tafi masallaci dan taga kwana biyu baya fita masallaci yin sallan asubah.
Tana dawowa ta gyara jikinta tay sallah,tazo ta samu harya dawo tea ta kawo masa har dakinshi yaji madara dayawa ta bashi a baki yana shanyewa bacci mai nauyi sosai ya daukeshi.
Yau bataga razia agidan ba abun bai darata ba ta koma dakinta tay zaman ta.
COMPLETE DOCUMENT IS 500 VIA O152983148
MOHD SURAYYA SULE GTB CHAT 08060712446
7/30/22, 20:05 – Kawata: 77
Bayan kwana biyu da faruwar hakan rayuwa ya dawo mata yadda yake baiya son kulata musamman in razy tana nan,saidai yanzu muddin ya dawo gidan a buge dakinta yake wucewa diret tayita fama dashi kullum ta dinga kuka kenan haryayi bacci..
Inyay baccin ma itakam bata da sukuni, haka zata rungumeshi ta kwanta akan kirjinshi tayi ta kuka tana rokon Allah ya yaye ma miji wann mummunan qaddara tashan giya,mummunan tausayinshi takeji aranta Sabida duk abunda yake faruwan nan no matter wat zuciynta bai karaya dashi ba,a kullum ma kara jin son mijinta takeyi
Ynzu shan giyansa ne ya dame zucyarta yasaka mata matukar damuwa.
Yau sati guda kenan yanayi kullum gaba gaba abun yake,dagan sai ta kulleshi a daki ta hana sa fita sabida bata son ya fita ahakaa mutun cinshi ya zuba Ko amai taga yanayi sai tafara kuka tanajin bakiciki mai yawa kullum ita take wankeshi daga ya fara maganganu cikin maye yaga tana kuka sosai saiya soma tambayarta cikin mayen yana cewa waya tabaki ki fadamin inje in kashe shi…babyna Waya sakaki kuka ne?har bubbuga kafarsa yakei akasa kamar karamin yaro yana tambayarta wanda ya bugeta yaje ya rama mata,wani bin baya dawowa hayyacinsa har sai ta bashi dumammen madara yasha bacci ya debesa..
Inya shawo giya Kullum sai tayi kuka ajikinshi inyana bacci ita bata iya runtsawa saidai tay ta masa aduoi aganinta shan giya kam bayin kansa bane,sabida yanzu razia tana yawan zuwa wajen saheeb da daddare bata cika gane kanta sosai agidan.
Amma daga lokacin da zai dawo daga aiki zuwa yamma haka razia zata dawo ta hanasa sakat bisa umarnin saheeb sai taja shi cikin dakin ta sa music tana rawa tana bashi giya na dole yanasha.
Wanibin wasime harta dauka ko sex sukeyi tay tajin kishi da damuwa ta hana kanta samun kwanciyar hankli.
Cikinta yana neman shiga watansa na hudu ana saura kwana bakwai ayi gagarumin taron karramawa da za’a bawa taheer a Abuja.
Saheeb yanabin evey detail nd facts dake gudana a headqtrs haka sukayi cuwacuwa da iyayenshi shima aka saka sunanshi a layin manyan likitoci da zasu karbi karramawa.
He had been preparing for this day don ranar ne zai kalle yadda mutuncin taheer da careern shi zai wargaje a idon duniya.
Dashi da razy sun shirya plan dinsu tsaf,tsabar yaudara haryaje ya siyo mata weeding gown akan satin nan zasu gama da case din taheer abashi kararramawa snn ya aureta ,sam bata san da cewa ma wasime yake wann tanadin ba.
Ranar monday da yamma sosai wasime tana zaune a falo batajin wani dadi jikinta tana murkususu can saiga razia ta fito tana saukowa daga matakala
Fuskanta sharbe sharbe da hawaye,da kallo daya wasime tabita dake tanajin kishinta sosai sai bata wani kulata ba as usual tana saukowa ta zube ajikinta ta fara lallabarta akan ta je nan chemist ta siya mata iburufen da dolometab ciwon ciki dana jiki zai kasheta.