FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tana bashi ta tura ma saheeb sakon a waya tace mishi ya shigo kawai ta riga ta bama taheer giya yasha, a gurguje ya sauko yay knocking malam jafaru ya bude mishi yace masa yazo wajen mai gidan ne shi likita ne mene mene ya nuna masa id card aka barsa ya shiga ciki,kallon banza ya dingawa gidan yana jin kishi aranshi harya isa ciki,yadda razy tay masa bayani dakin wasime haka yabi tiryan tiryan lkcin wasime ta kifa kanta akan pillow tana kuka sai gashi nan ya shigo ahankli ya turo kofar bataji motsin shigowarsa ba

Jin kamar inuwan mutum akanta yasa ta mikewa a tsorace ta a firgice suka hade ido da saheeb zai budi baki yay magana ta tsala masa ihu ta dauki pillow ta gwada masa tace ka fitamin a dakina mugu kawai azzalumi macuci yaa saheeb ashe haka kake?Kace yayana dan iska ne ashe kaina babban jahilin dan iska macuci dama ashe ka kaini gidanka dankayi zina dani,Da aure akaina ga ciki amma bakaji tsoron Allah ba kana zancen yin zina dani?i hate u with all my hrt tsinanne Allah ya tsine maka dan iska kawai
,gwara na zauna mijina ya kasheni da in yi mu’amala da mutum irinka azzalumi kawai i hate u i hate u kaficemin a dakina munafuki kawai

Kallonta yake kamar zai lallabeta ganin ta birkice tana tono maganganun dataji yana fada akanta awaya, yasa ya hakura ya fito mata da asalin true colournsa.

Cikin zare mata ido
“Yace u can call me anything, but i wont let u go,in baki bani jikinki a gidana ba ai zaki bani agidan mijinki akan gadon sa ,super yay zai danne ta akan gadon ta wawushi bedside lamp ta gwada masa akanshi saida wajen ya fidda jini tabi ta nannade igiyoyin lamp din a wuyarsa ta kikkifa masa maruka masu zafi yanayin ta cike da zafin zuciya da rudewa.

Kafin ya warware daga layin abunda ta gwada masa akai da marukan data kwkkwada masa akan fuskansa har tay super ta sauka akan gadon zata balle da gudu kenan saiga taheer da razia sun shigo.

Wani sabuwar rikicin ne ya kaure awajen aka fara musu da hayaniya, saheeb yace sam dawo da ita gida yay ai awajensa ta kwana.

bayanin duniyan nan wasime tay amma taheer baice mata komi kuma baiy ma saheeb komi wasime tay fushi ta fice a gidan taheer ya bita abaya direct gidan prof ta nufa dan bata da inda zataje da sassafen nan taji sanyi.

So take in gari ya washe sosai ta gudu tabar rayuwan taheer ko bata bari bama itadai bazata zauna waje guda dashi kullum yana zarginta ba

Tana shiga gidan yabi bayanta suka kai har dakinta kusan atare atunaninta dukanta ma zaiyi daya fincikota jikinshi sai kawai taji ya hade bakinsu waje guda yana sucking din bakin kamar mayunwacin zaki

Daga tsaye ya sullube mata kayan jikinta duka ya cire nashi yafara bin ilahirin jikinta da wasu iri rikatattun romance komi yanayine idanunshi a rufe wasime duk ta dauka so yake ya gwada ya tabbatar ko saheeb yay wani abu da ita gaba daya zuciyanta a karye yake duk dama salonshi nayau zazzafa ce,wacce ta taho da xaxxafar shaukin feeling din yunwar jikinta dayakei.

Tun tana tunanin haka har tazo taga abun ya wuce tunanin ta yadda yake shan nonon ta kamar yaune ranar daya soma cin karo dasu.

Saida yay galabaita ta sannan ya zauna abakin gadon ya dorata kan cinyarsa kanshi na lafe akan nonowarta ya saita abunshi ya dinga shigarta yana gurnani sosai.

A lokaci guda saida yay sex da ita sau uku lokaci guda suka fada kan gado manne da juna suna sharban baccinsu mai dadi.

Daga can gidanshi ma kusan abunda ya auku kenan domin razia tay kwanan takaicin rashin samun hadinkan dick din taheer da kullum baya tashi mata,haka ta sauke jarabarta akan saheeb basuma iya hawa gado ba a bare floor na gidan ya danneta yay abinda zaiyi da ita ya huce takaicin wasime itama ta huce takaicin taheer.

Around 11am wasime ta farka jin jikinta duk a sare taheer ya gama gajiyar da ita sosai juya tay tana kallonsa yadda taga yana baccin tasan ba farkawan yanzu ba wanka tay ta saka kayanta mai kyau snn taje ta dafa musu lapiyayyen abincin karya.

Yana farkawa yay wanka ya canza kaya ya zo yazauna yaci abincinta sosai,kafin ta dauko ruwa marar sanyi ta dawo suyi magana sai ta samu harya fice agidan ya barta ita kadai.
Zamanta tay anan da niyyar bazata koma can gidan ba saidai inshi din yana zuwa amma bazataje ana cutar ta acan ba bai wani dade ba kuwa ya dawo yace mata sukoma gida,taki sam suna cikin argument din saiga bilti ta shigo da cewan taje can gidan ne akace mata ai basa nan shine tabiyo nan .

Dukansu fuskansu ba a sake yake ba,bilti tay musu fada tace suyi hkri da juna wasime kuma ta koma daki mijinta ta zauna.ranar tsabar fushi ko kula biltin bata karayi ba ta hakura dai tabishi sukaje gidan ganin komi ya lalace an warwagaza mata koina su saheeb harsun gama badalarsu sun fice,a tunaninsu da wuyane yau in taher bai sake wasime ba.

Taheer yana ajiyeta agidan yay ficewarsa ya wuce asibitin su,nan da nan tahau kintsa gidanta tana gyara koina.

Can da yamma tay wanka ta fito kenan ta hange malam jafaru da wani mutum mai mugun kama dashi,sai kallonsu take sabida kamannin sun yay yawa daga gani kasan wa da kani ne.

Muhawarace ta kaure tsakaninsu malam jafaru yana ce ma dan uwansa bazai barshi ya zauna agidan nan ba sabida mai gidan zai iya yin fada in yagansu tare

Dan uwansa malam shehu sai magiya yake masa akan ya barshi ko kwana biyu yay aiki yazoyi anan kuma baison ya kama hotel ya zauna sabida wa matan aure zaiyiwa aikin bazaiyu agansu tare a hotel ba.
Gashi baisan kowa a kaduna ba saishi ya taimaka masa ya zauna anan yay aikinsa.

Suna tayi wasime tanajin duk abunda suke fada daga inda take,saida suka gama har malam shehu yay zuciya zai tafi snn saigata ta doso ta inda suke

Duk dama sun girmeta sosai amma bashi ya hanasu tsorata ba,tana isowa da dan murmushi akam fuskanta suka hau gaisheta ita tanamaida musu gaisuwan cikin girmamawa,tun daga nan malam shehu ya gane cewa wasime tana da tarbiya sosai bakamar hajiyoyin birni ba.

Nan malam jafaru yay introducing malam shehu a matsayin dan uwansa na jini tace
Ai babu matsala ya zauna yay aikinsa anan din inya gama zai iya tafiya amma bazai dace ace baisan ko ina ba kuma a koreshi.

Dukansu suka dinga mata godiya sosai kamar zasu lashe kafarta.
Harda abinci ta kawo masa suka zauna shida dan uwansa suna labarinta malam jafar yanamai tsakura mishi irin abubuwan dayake gani ana mata acikin gidan.

Sosai malam shehu yaji tausayinta aranshi.

Bayan kwana biyu,taheer yana aikinshi razia ta bi saheeb yawanci sai dare ko yamma lis take dawowa.randa razia suka soma cin karo da malam shehu saida tsikar jikinta ya tashi,duk sai taji ta kasa samun sukuni agidan daga ta zo saita fice kuma.

Ata fannin wasime kuwa kullum kanta a kulle yake batajin dadin zamanta da taheer ko kadan,rashin shigowaraa gidan kwana biyu bakaramin damunta yay ba.

A hankli inta na shawagi a tsakr gidan takan ji abubuwan da malam shehu yake gayawa matan da suke visiting dinshi da matsalolin su tagane shidin dai malami ne atakaice.

Ranar weknds ana cikin satin da taheer zasuje abuja karban karramawa wasime ta aika aka kira mata malam shehu har cikin gidan,gaisawa sukayi a mutunce snn ta tambayeshi akan abubuwan dayakeyi bai boye mata ba yace mata eh yana bada taimako sosai..babu ko wani shakku aranta tace tana son ya taimaka mata tana son tafita ne a gidan mijinta tagaji da auren ya gaya mata ko nawa ne zata biyashi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button