FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

She tot son daya ke tsakanin su zai iya sawa danta yaso wasimen fiyeda ita amma datay hakuri ta basu dama sai taga hakan bai faru ba.

A rana guda sai gashi wata shedaniya mayya ta dandana mata azaba mai radadi akan dan nata datake mutuwarso.

A kankanin lokaci kuma taci nasaran rabata dashi,snn tay musu katangar karfe Da samun jituwa.

Ta ga ishara sosai,ta kuma tuno da magangun mijinta alqaseem a lokcin dayake cewa ta bari danta yay rayuwar sa batare da tay mummunan sashi aranta hartake tunanin babu wata mace mai daraja a idanunshi sama da ita ba
Mijinta Ya taba warning dinta akan tay hnkli da furucin bakinta na cewa itace kawai wakiliya arayuwar taheer koda wata mace zata zo toh saidai ta tsaya a karkashin ikonta akansa.

Sai Gashi yau harya faru ta kare ayanayin da bata taɓayin tsammani ba hakan wani babban darasi ne ga rayuwrta wanda ita kadaice tasan wahalan datasha a yan kwanakin nan.

Tarba mai kyau momy omatere tay ma taheer da sakin fuska ayanyinta sosai wanda yasashi saken jikinshi ya zauna harya dan ci abinci.

Daga cikin daki prof take jin muryansa suna magana da uwar rikonta
Babu abunda take saukewa sai hawaye tana jinjina ma ikon Allah daya nuna mata wann ranar a rayuwanta.

Rashin samun karfin gwiwa ya hanata komawa kaduna ta fuskance wasime, amma zuwan taheer yau sai yasa taji zimman sake komawa cikin rayuwan su da wata siga na bauta musu da soyayyarta komi wuya komin rintsi.

Tana zaune jikin jimami tabi ta takure kanta da jikin kujera tanajin uwar rikonta tana fayyace masa wasu abubuwan da suka faru dan bata iya boye masa halin kunci da damuwa da mahaifyarshi ta shiga ciki saboda shi ba… Ji yay ya kara tsorota hadi da rudewa “bukatrsa ayanzu baifi yay ido hudu da mahaifyar tasa ba,kenan abunda yake ji akansu na jin cewa kamar yay musu laifi gaskiya ne?to meyasa wasime bata gaya masa nata ba! Momy omatere ta barshi zaune a falo yana nazari ta shige dakin ta same prof a dukunkune ta takure kanta waje guda idanuwanta a lumshe tana jimami cikin sauke raunatattun hawaye..” kafadunta ta dafa a hankli cike da jin tausayinsu duka da harshen yare tace mata danki ne yazo yana son kiyi magana dashi,ta mammata nasiha akan ta cire komi aranta ta yafe shi tunda ba acikin hayyacinshi yake alokcin ba,tace kisani kema mai laifin ne dakikay tafyarki kika barsa acikin wann halin, tsawon mintina momy oma tana mata magana batace komi ba,tana ficewa a dakin tayi iso wa taheer zuwa ciki idanun prof a lumshe tana tanajin saukar takunshi dake tafe a hankli kirjinsu duka na bugawa kusan atare nasa na tahowa da fargaba nata kuma yana tahowa da jimamin nadaman barinsu da tsumayin kewar danta datakeji a cikin zuciyarta.

Batare da tay aune ba taji shi a daf kusa da ita,kallon ta yakei yana tuna abubuwan da momy oma tace yaa aikata mata,yasan a yadda mahaifyarshi take kaunarsan nan sam bazata iya jure komi da zai iya rabasu ba,koda ga yanayinta na yanzu he can imagine how deeply cut she was, a sulale ya risina gabanta lokacin babu wani feeling din abunda takeji face ta fashe mishi da kuka ta rungumeshi..

Kallonta yakeyi expression din fuskan shi a sukurkuce ya dafa kan gwiwonta nashi gwiwar na kasa yanamai rusunawa agabanta
..idanunta da suke lumshe suna fidda ruwa yake kalla a sanyaye yace ” momy?what really happend..i’m i really a pain to u? Ya fara sauke hawayenshi masu sanyi yace mommy Did u wish u neva gave birth to me? Meysa kika tafi?Mama na kiyi hakuri kiyafe ni ni bansan abunda ya faru dani ba,im just feeling it now but i cant rember how deeply i hurt u. Nd its hurt me to see how my true love is turning into a nighmare,mama ashe har zaki iya rabuwa dani arayuwarki? I knw im not obedient,nd im not perfect but momy i will alwys need u beside me bcos i love u soo much.U will alwys be my first love, urs was the first i noticed in this cruel world..kiyafe min momy Dan Allah…ya karashe raunataccen muryansa suna kakkaryewa jikinshi na dan rawa rawa. A hankli take fidda sautin kukanta dan bata iya bude idanuwanta ba harsaida momy omatere ta shigo ciki,kan taheer nakasa agaban maman shi ita kuma sai kuka kawai takeyi ..momy oma ta dafa kafadunta cikin harshen yarensu tace come on oyiza please say sumting out to ur boy kiji tausayinshi now he needs u more than eva nd u needed him too why not forget evrything nd embrace him while he is in ur front begging.”

Kuka mai rauni prof ta saki, muryanta na rawa sosai ta bude idonta tare da riko hannun uwar rikon nata tana kuka sosai tace
“Momy i dont derseve this,ban cancanci hakan daga wajen taheer ba god has already purnished me for all my lame intentions akan matarsa da mummunan buri na da dauka na cewa bana son yaso wata ya mace fiyedani!.ni ba uwa mai Adalci bace agareshi. My son was loving nd obedient bai taÉ“a cutar dani ba..even if i hurt him he wll surely give me hundred tons of excuses,i feel so ashamed for leaving him alone ..kishi da burina na kin ganin baiso wata mace sama dani ba shiyasa nayi zuciya nabarshi a cikin mummunan hali.

Da ace ni uwa mai adalci ce dasai na masa uzuri da kuma ni ce zanfi fahimtar matsalarsa fiye da kowa.

Kasa ta sulale tana kuka ajikin uwar rikon nata tace “nayi abunda ya dameni akan rayuwar taheer..nayi kuskuren barinshi shikadai acikin wnn wahalar banyi masa adalci ba.

Bansan kuma tayaya zan mance da hakan araina ba.Bansan ta yadda zanyi in fuskance wasimé ba,she is just a little girl,amma tay masa abunda nida na tsuguna na haifeshi banyi masa ba,she neva left him,she was by his side throuout the storm. Gata da yarinta gata da karamin ciki but now i understand dat there is no one dat derseve taheer more than her. I feel ashame to look at him and say dat i love him soo much becos my love for him is weak..matarsa danay ta tunanin zata cutar dashi abaya ita ce ta zauna dashi for better for worst while im no where to be found around him..ni wata irin uwace? Kice masa ya tafi dan Allah cos i cant face him right now…im so ashame of myself.

Bata idda maganan ba taji saukar shi abayanta ya rungumeta yana cewa momy pls dont say that,dont send me away i will love nd respect u no matter what..i can live witout u, kizo mu koma gida i swear we wll be happy togther” yanayin yadda yake maganan yasa gabaki dayansu suke kuka zuciyar prof ya karaya jikinta yay sanyi.

Juyowa tay ta rungumeshi sosai tana mai bashi hakuri,shima yanata lallashinta har Allah yasa Zuciyansu ya samu daidaituwa,bayan kaman awa guda suka zauna suka sanar dashi dukkan abubuwan dayaa faffaru a nitse,sosai yasha mamakin jin cewa saheeb ne yayi masa haka. Duk dama dagashi harsu basu san labarin halin da wasime ta shiga ciki anata fannin ba.

Hanklin taher sosai ya dinga tashi,sai ya soma jin rudani,kansan yana yayewa da wasu irin tunani duk ya rasa yadda zaiyi da rikicewan dayakeji acikin zuciyarshi.

At around bayan azahar ya tattare mamanshi da grand ma dinshi suka dawo Abuja tare..

Fannin su wasime kuwa tana samun madubin nan tayi maza ta boyeshi acikin kayanta a wardrobe ta kulleshi da keys.

Razia tana dawowa ta sake cin karo da kofarta a kulle bugawar duniyan nan tayi amma wasime tana shiru bata amsa ta ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button