FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

One after d other alkali ya yanke musu hukunci kowa daidai da abunda ya aikata. Aka saka su biyan uwar kudi ma familynsu taheer da sauran mutanen da suka zalunta,banda wanda effcc ta y awon gaba dashi.a tsiyance mahaifin taheer aka kaisa life imprisonment with hard labour.

Saheeb aka bashi 35years in prison akan charges kala kala daga kan taheer harkan razia da wasime kowa saida aka biccini hakkinsa aka jonashi dashi..

Mahaifiyarsa take ta sami ciwon stroke aka kaita asibiti ahakan ma she is under strict police investigation.

Bayan kwana biyu da zuwansu razia prison ita da mamanta saiga mahaifiyar ummi ta bayayyana musu a mafarki,nan ta gaya musu cewa she is behind all this dat has happen to them,tuntunin nan itace ta toni asirin su saheeb ta kuma kashe khalid don shine ya soma kai yarta ga halaka,saheeb kuma tunda dai akanshi ne suka kashe mata yarta ummi hukuncin sakenan ta toni asirin iyayensa ta lalata masa rayuwa.

Basu sani ba ita kanta mahaifiyar ummin queen ce a wani babban secret cult dayaci uban nasu karfi,daren data fito musu a mafarki mahaifyar razia bata tashi da ranta ba,razia kuwa saida tay wani walakantaccen ciwo tsutsosi suna fitowa daga jikinta da farjinta kafin nan bayan kwana biyu itama ta mutu sai gawanta aka tsinta an cakketa da wuka a kirji exctly yadda suka kashe mata yarta ummi..

Wani sabuwar bincike aka soma ana neman wanda yake aikata musu wann abun wanda ya daukesu tsawo watanni basu gano ba tukuna.

Cikin wasime yana cika wata tara da kwana biyu tafara nakuda inda ta haifo musu kyakywan yaranta mace da namiji masu kama da junansu sosai.

Murna awajen iyayensu
Baza a iya misaltawa ba,
Haka aka sakama ma na macen sunan yarensu ana kiranta “oyiza” inkiyar sunan prof,akabi aka bata na islamanta kuma badiatu sunan mahaifyar wasime.

Taheer yana ambatan ta da suna “Ammi” sabida duka sunayen iyayensu ne,namijin ma haka aka saka mai inkiyarsa hassan amma asalin sunanshi qasimu ne…
kowa yay murna,akayi suna nagani na fada, suna gudanar da rayuwansu mai balain dadi da kwanciyar hankli ga hanyar arziki da daukaka dake dada buduwa musu.

Zaman saheeb a prison babu giya babu mata babu cikakken lpyar jiki lyasakashi yin nadaman rayuwarshi sosai bana kadan ba,gashi kwanan nan akayi raping kanwarsa dayake mutuwar so wato anisa,kuma ba kowa bane yay masa hakan face yazid din daya hada baki dashi ranar da suka soma cutar da rayuwar taheer a club.

sanadiyar haka zuciyar mahaifyarsu ya buga Allah yay mata rasuwa.

Ynx hka Ita kanta aneesan ba asan ko zata rayu ba,kullum saheeb ya zauna sai yayi nazarin rayuwarsa acikin hakan yake tuno da alakarsa da taheer.

Ya gane cewa akwai bambanci sosai a tsakaninsu dan haryau taheer bai ce masa komi akan abunda yay masa shida wasime ba. Kuma baiji ance ya fadi wata magana ko yay wani abu akanshi domin daukar fansa ba..abun nan yayita damun zuciyarsa duk dama he got wat he derseve dankuwa ya auna yaga cewa daga fitar rana zuwa faduwarsan shine yay asara bai tsinci komi ba face faduwa,bakin ciki da mummunan nadama.

After some few month lokacin Æ´ayan wasime suna kkrin cika wata 10 taheer ya dauke matarsa sukayi bankwana da kasar nigeria suka koma gidansa da gwamnati ta mallaka masa acan maryland bethesta in washington dc a united states inda ya koma yin aikinsa gabaki daya.

Anan aka nemawa wasime makaranta tafara karanta fannin Pharmacy domin mijinta yana so ne itama yasama mata aiki mai tsoka acikin sauki ata layin profession dinsa.

After 1year..

Polisawa suna kan bincike akan case din su saheeb da su razia da kyar aka sanda cewa mahaifyar ummi ce take aikata wayannan abubuwan,ankamata dumu dumu saidai ba’a iya yin sharia da ita akan yadda ta kashesu razia ba sabida case din maita abune mai tafe da kila wa kala,itama life imprisonement aka bata
Inda ko cikakken wata biyu batayi a prison din ba suka kashe junansu da rat poison ita da mahaifin saheeb akan matsanancin gabansu na tona masa asiri datay ta ruguza mai rayuwa.

Haka rayuwa ya cigaba da tafiya yauda da gobe har wasime ta kammala schl dinta ta fito da sakamako mai kyau aka bata automatic Appointement tana supplying drugs ma millitary hospitals tana kuma kara karatun ta a uniformed service univesity of health usu don ta samu matsayin masters, wanda ayanzu haihuwarta na biyu kenan a gidan mijinta kwanan nan ta samu baby boy dinta mai suna ibrahim.

Babu wani fannin rayuwansu da bai wanzu da albarka da fahimtar juna ba,momy da anono suka tursasa prof sake xucynta domin samun yin wani aure,nan ta samu sabon mijinta ex minister of aviation yanada mata uku itace na hudu don haka take zama a gidanta mostly shine yake zuwa kaduna ko ita taje Abuja inda yake.

A sanadiyar zuwa bikin aurentan nan su wasime ta samu labarin kawarta najaha abar tausayi ga mamanta ta rasu ita kuma kamu da cutar kanjamau sakamakon rayuwar bin maza da uwar tata ta reneta akai.

Koda wasime taje gidansu domin ayafe juna tun da ta ga wasime taga yadda tay kudi ta dawo kyakkwan brown skin girl tana turanci tamkar wata black american,ga yayanta kyawawa.sai bakin najaha ya kasa rufuwa tayi ta kuka, duk wani labarin nadaman ta saida ta bawa wasime,wasime ta tausaya mata bana kadan ba..da zasu rabu tay mata alheri mai yawa
Ta kara mata karfin gwiwar ci gaba da rayuwanta ahaka.

Anisa kanwar saheeb kuma ta samu sauki amma bakin ciki da damuwa yasata agaba haryaso ma ya dawo mata tabon hankli sabida É“acin da sunan familynta yay kowa baison ya rabeta bare yay mu amala da ita,ita ce kadai ta rage ma saheeb a duniya duk yan uwansu da abokan babansu sungujesu,don haka time to time ita take kai ma saheeb ziyara har prisonbta dubashi,ranar da ta gaya masa cewa ta hadu da taheer akan titi ya tsaya sun gaisa kuma harya taimaka mata da kudi maiyawa yace ta kama sana’a ya kuma mata alkwarin cewa wata rana inyazo nigeria zai na nemanta,ranan saheeb yay kukan nadama bana kadan ba..aransa he wished dat zaiga taheer koda sau dayane domin yanemi yafiyarsa koda zaiji sauki aransa amma haryau dayake cika almost 5years a prison wani na daban bai kuma zuwa masa ba daga kanwarsa anisa shikenan .

Ko a prison dinma yanada duk wani labarin yadda taheer sukayi arziki shida matarsa suke gudanar da rayuwansu mai dadi da kuma tsafta.

Shikuma Kullum a asararre yake kallon kansa.

Haka rayuwansu ta kasance bayan wasu shekaru komi ya lafa ata kowanni bangaren kowa ya kasance a iyakarsa yana fuskantar rayuwan sa daidai gwargwado.

Yau juma’a wasime da taheer sunje hutawan su a kasar turkey ta shimfide yarsu ta uku kenan mai suna subaya akan gado tana rrashin ta tana bacci kirjin ta Daure da towel Itama Alaman wanka zata shiga.

Shima zama yayi gefe suka ma babyn karatun suratul mulk a tare suka shafe ta da addua dan da ita kawai sukazo turkey

Sauran yayansu Badiatu da alqaseem sunje nigeria hutu wajen kakaninsu iyayen wasime acan Abuja.

Ibrahim kuma prof ce ta daukesa yana hutunsa tare da ita.

Gidansu na kaduna kuwa
Tsoffin nan ne aciki sun bude shafin taimakawa marasa galihu rayuwarsu tamkar yan uwan juna

Hakama bilti rayuwa ta sauya mata sosai yanzu business har kasar dubai yake kaita, kuma tunkan prof tay aure bilti ta samu bazaurinta kyakyawa yanada yayansa uku ta aura, matarsa ta mutu tabarshi ne saiya auro biltin tana zama akan yayansa suna rayuwansu mai tsafta..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button