
Tsaye bilti ta mike cikin dakamai tsawa tace
“Taheer !!!
No more words from u ..
Ransa a bace ya mayar mata da amsa yana cewa”To ya tashi ya fice min agida na mana ni na gaji da kallon jahili wawa irinsa .
Mikewa saheeb yay with so much pain a zucyarsa
Yana mai nuna sa da yar yatsa yace”Taheer mark my words U will regret this…kaje da wasime..
Ka dafata ka sha. FITAR RANA..faduwarsa!
Shima nuna masa yatsar yay snn yace
“I will regret nothing”
Kuma zan dafata incinye ta babu abunda ka isa kayi,Inkaga dama daga yau har abada karka sake kulani saheeb..FITAR RANA..faduwarsa!nine maganin haukarka kuma
duk wanda ya fasa shiga tsabgata badan halak bane.
Fuuu saheeb ya kama hanya zaiyi waje cikin hatsala wani doguwar Tsaki taheer yabisa dashi yana cewa kafi ruwa gudu.Ransa a mugun bace yabar gidan quest house dinsa ya wuce direct.
Bayan fitarsa Wani shiru wajen ya dauƙa baice uffan ba haka ma bilti
Sai can datagama share hawayenta snn ta dafo kafadansa cikin sanyin jiki tana hawaye sosai tace “taher yanzu abunda kukayi daidai ne? u know ure like a son to me”
Na raineka kuma na shayar dakai Meyasa zan hanaka abu amma kakiji?ba abu mai kyau bane babban amininka ya dawo abokin gabarka, ina hanaka kanakin jina taheer shin bana da wannan muhimancin ne awajenka?..u shud have respect me enough not to fight with ur best friend over little issure wanda inda ace zaku kai zuciyarku nesa da fahimtar juna ne kawai zai iya warware muku shi a saukake…
HaÉ—e ransa yay yana huci ahnkli yanajinta,wani dauke kansa yamayar gefe yanamai dada harde ransa cikin kukuni
Araunane Bilti ta kara cewa “Taheer..
mikewa tsaye yay ransa a mugun bace ya kalleta da idon tsagwaron rashin kunya,da ihu ma ya soma mata maganan kamar wani wanda zai hadiyeta dan fushi “Yace please Leave me alone..
Ni Ki kyaleni,bana son jin wani magana daga bakinki ..kema ai da laifinki…komi ma laifinki ne…ai kinsan matata ce amma haka kika kyalesa yana abunda yaga dama da ita,.Wayace ta bishi wani party? i didnt authorise dat..ai daman ke kika daure masa gindi yakemin abunda yaga dama.Shi wayene da ba za’ayi fada dashi ba..he is stupid ..”ai duka burdurwan sa tayi mata snnan ta jefa kanta acikin bututun kashi ta axabtar da ita harsaida ciwon asthmnta ya tashi aka kwantar da ita a asibiti, amma shi meyayi?..he did nothing sabida ya rainamin hankli,haryana da guts din biyota gidanmu kuma a dakina?kuma shine zaice bazanyi fushi ince ya fita a harkata ba?shi bakomi bane…ni bana jin tsoronsa.
Bilti ke kanki kinsan saheeb he cant control himslf, yabani mamaki sosai da nage abunda yakeyi wa yarinyar nan dazu a dakina ,kuka takeyi tana ce masa bataso bataso amma baidena kkrin taba ta ba.
wayasan ma abunda yake aikata mata insunfita tare,nd how many times did u allow dat to happen?
bilti ta tsaya agankare tana kallon bakinshi saboda bakaramin girgiza zuciyarta yay dataji wayannan magangum nasa ba
Tace “Taheer wallhy sau biyu kacal wasime ta taÉ“a fita a gidan nan..nafarko da sanninka..na biyun ne ni na basa dama kuma cemin yay birthdayn agidan iyayensa ne tareda da yara shiyasa ban damu sosai ba
Amma Dan Allah
Kayimin afuwa Taher
Koma meye ne ya faru da wasime laifina ne dana barta ta bishi batare da izininka ba…kayi hkri dan Allah.
Tsareta yy cikin fushi yace “Ni bazanyi wani hakuri ba..”. .kuma wallhy bana son na sake ganin kafarsa agidan nan,duk sanda ya shigo wallhy saina ballashi..nd u too just stay out of my businesss i will deal with my problems myself.
Yana gama fadin hakan yaja tsaki ya haura sama dakinsa cikeda zafin zuciya….
08060712446
7/25/22, 19:19 – Kawata: FITAR RANA 19.
HBDSUSU
Ajiyar zuciya ya sauƙe sann ya turo kofar Dakinsan hankli snn ya shigo ciki,tun Daga bakin ƙofa ya tsaya Yanamai kallonta, jikinta data dukunkuneshi waje guda rawa yakeyi sosai tana fidda sautin kukanta a hankli tana maida ajiyan zuciya mai zafi.
Wani haÉ—e ranshi yay tamkar mala’ikar daukar rai,ransa na dada turmusa sabida a duk sanda ya kalleta sai hotonan saheeb ya bayyana masa a mind dinsa a yadda suka kasance dashi dazu.
Wani fuuu kishi ya debesa ya karaso gefen gadon,wani tukukin tsaki yaja snn ya yaja bargon data dunkule ajikinta dashi ya watsar kasa.
“Ke dalla ki rufamin baki
And Get down from my bed stupid.
A rikirkice ta sauƙo kasa jin tsawar daya daka mata,caraf sai idanuwan sa suka lura da inda tayi fitsari duk gadonshi ya jika shataf
Kallon wajen yakeyi da mamaki kamar wanda bai fahimci abunda yake gani ba,snn ya juya ya kalleta lokcin harta sunkuyar da kanta can kasa tanajan ajiyar zuciya cikin matsanancin tsoro,yanata kallonta yaga jikinta itama duk ajike yake,da mamaki sosai ayanayinsa ya matso inda ta tsaya a rakube tana karkarwa.yace ke meye wannan ajikinki?kirjinta ne ya tsananta bugu ta kasa iya budan baki tay magana danji takeyi kamar ta saki fitsari ajikinta dan tsoro
Wani fizgota yay ya matseta da hannun shi acikin yanayanin rudani tana shirin rusa ihu yace Am talking to u,nace meye wannan ajikinki?…
Sabuwar kuka ta rushe dashi cikin daburcewa da i i na tace kayi hakkuri..
Dan Allah kayi hakuri karka bugeni,ai zan fada maka..Saketa yay a hankli ya harde hannun sa a kirji ya tsaya Yana kallonta alaman yana sauraranta
Kuka takeyi sosai jikinta yana rawa rawa bakaramin tsoro takeji ba…
Tausayi take bashi har cikin ranshi saidai yanayin sa bai nuna hakan ba ,cikin tuno da abunda mahaifiyar sa ta fada masa akan cewa yanabinta a hankli yarinyace yay lumui da fuska ya sauke sihirtaccen ajiyar zuciya, cikin sassauto da muryan sa kasa kasa
Ya hade ransa Yace “Fitsari kikayi min akan gado na ko?…”tsoro ne yasata gyada mishi kai.
Gwalo idanunshi waje yay”Are u mad?wa uban wa kike gyada ma kai “answer me,nace fitsari kikamin akan gadona?
Cikin hanzari bakinta na rawa tace, eh fitsari nay,amma dan Allah karka bugeni,
Wani matsanancin kuka ne ya kufce mata data furta hakan fincikota yay a bazata yace “kimin shiru konayi miki shegen duka marar kunya kawai kiyimin shiru nace miki…
Bakinta ta rike a daburce batare datasani ba,acikin rudani ta matse gunjin kukan ta tanamai kallon cikin kwayar idanun shi daya zaro mata kirjinta kamr zai fashe ya ballo waje tsabar firgita da tsoro,wani kakkanme jikinta tayi kafufuwanta datakejin kamar bazasu iya motsi ba sai rawa rawa sukeyi dakansu
Saketa yay ta tsaya a tsomare tana karkawa ta rufe bakinta da hannu tana toshe kukanta da karfi.
Yaye zanin gadon yay ya watso su agabanta sann ya dudduba bargon ganin fitsarin bai tabashi ba ya nannade shi ya ajiyeshi acan gefe.
Kallo daya ya mata ya dauke kansa fuskan sa a murtuke yace Dauko zanin gadon saiki cire harda kayan jikin ki kibiyo ni.Cikin sauri ta sake bakinta ta tsuguna a hankli ta tattaro zanin gadon tabi ta cire kayan jikinta ta daura dan kwalin dabai jike ba, ta rikesu a hannu tana sauke ruwan hawaye masu sanyi, Gaba yay snn ta hau binshi a baya baya ya bude musu kofa suka sauko kasa gabaki daya bata cikin hayyacinta.
Bilti tana kan shirya musu abun kari akan madaidaicin dinning table dinsu can taji motsi ta daga kai sai ta hangosu sun doshi hanyar waje..
Barin duk abunda takeyi tayi tabi bayansu backyard suka nufa inda suke wanki da pumping ruwa a tanki.